Sashe 64
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kanta zatai magana Ammi ta nuna mata yatsa tace "karki kuskura kimin karya? Salim yace bazai aureki ba fine nasan an miki badaidai ba bai kyauta miki ba, amman ai dudda haka bakai tsaye aka hadaki aure da Auwal ba an zaunar dake an tambayeki why did u marry Auwal kinsan kinason Salim still? Are you trying to ruin my family? Are you trying Kihada yarana fada? Nanah did you have any slight idea of what could have happened da Salim yasan kinyi yunkurin kashe matarsa, da ace Salim yasani ubansa yayi kadan yahanasa dealing with you balle ni, Mahaifinsa maybe saiya tsine masa sabida abinda zai miki, Auwal will never be happy yayansa yatabamai mata, are you trying to ruin the peace of this house eh Nanah"? Girgixama Ammi kai tayi tana kuka Ammi tadan sassauta murya takalleta tace "Nanah ni mace ce I know your pain rannan da aka sanar dani kin yarda da auren Auwal I was not happy but yazanyi da mahaifinku,Nanah don't ruin your life because of Salim, this is not you, nina haifi Salim but nima bawai I am proud of duka dabiun sa bane, Salim is just somebody da nima daga baya na zauna nayi tunani rashin aurensa alkhairi ne agareki dan Nanah bazaki tabajin dadin zama dashi da with your kind of free spirit sabida Salim is timid, yanada takura mata, ga masifan kishi, ga kulle, Nanah u will never wear this gyale agidan Salim, kawayen nan naki sunyi kadan suzo masa gida are u seeing su Ameerah da Lubna with friends? No sabida Salim yahana, Wallahi wallahi bazan miki karya ba ko Matar nan daya aura yanzu Safeerah saita zama jaruma ta daure sannan zata iyajin dadin aure dashi, but ke Allah blessed you with Auwal one of the kindest and coolest humans, Nanah can you just look at Auwal for once ki mance Salim and see the gift da Allah ya musanyamiki Salim dashi, me Salim? Waye Salim dazaki nemi daukan rayuwan dabake kika halitta ba akansa eh?" Ammi tai shiru tana kallon yanda yarinyar ke kuka sai kuma anatse tace "my next magana will be very harsh a kunnuwanki but trust me is coming from a place of love, ni uwa ce, kallo daya namuku ke da Auwal nasan babu abinda yataba shiga tsakaninku, Nanah Khadijah inhar kinsan soyayyan Salim ba abu bace dazaki iya denawa ba zan kira Auwal nasa ya sauwaka miki batare daya bata miki rayuwa ba ki koma gidanku nan gaba u will see and meet your man I will shoulder the responsibility of all the consequences, babu amfani kina auren Auwal kina kallon yayansa, kina neman taba matarsa bayan kowa yasan Salim baida mutunci ko kara, bazaki batamin gida ba, I love you saisa nake gayamiki gaskiya and I will call mahaifiyarki na sanar da ita abinda kikayi today dan kwatankwacin abinnan yasake faruwa bazan rufa na boyeba" dasauri Nanah ta taso tai hugging Ammi tace "Ammi kiyakuri dan Allah karki sanarda Mommy zatamin fada wlh" Ammi tace "yes fadan nakeso amiki, l want her to come here, for now is just between you me, Aunt naku da Mom naki, Safeerah bazata sanar da Salim ba, but dole mahaifiyarki ta zauna dake" Ammi tashiga kiran maman Nanah while Nanah na kuka sosai, Auwal yadade gaban dakin yanajin komi, dazu yana compound yaga Anty Asabe tafito ranta amasifan bace, chan sai ga ita tafito idanunta sunyi ja alamun taci kuka tawuce flat nasu bai biyaba yaga Aunt tadawo da cup na tea, chan ga Salim yadawo daga baya Ammi da Aunt suka fito sukai ciki shine yabiyou cus ransa yagayamai something is happening jin all maganganun su from beginning to the end yasa ransa ya balain baci zuciyansa ya lalace ya tafarfasa kawai yashiga mota yabar gidan. typed Mommy mota tashigo tazo gidan dan Ammi bata sanar da ita tawaya ba, Layla ne tashigo da ita Ammi tasa Layla ta tafi Mommy tashigo daki gabanta na fadi hakanan ranta na gayamata Nanah tai wani abu especially yanda taga Nanah na kuka idanunta sunyi ja, Ammi ta zaunar da ita kan gado tace "nadago ki ko" dasauri Mommy tace "haba kodaya Hajiya Umma, metayi? Dan Allah kada ku boyemin komi" Ammi tadanyi shiru tace "bari nasa akawo miki lemu tukunna" anatse Mommy tace "Hajiya Umma tsakanina dake babu irin haka nasan akwai lemu please tell me" zama Ammibtay kusa da ita tadafa kirjinta tace "Mommy Nanah kinga Salim d'ana ni but ni kaina I'm not proud of behaviors nasa and his actions Salim baida kirki Maman Nanah" Ammi tai dan shiru tace "inaso mu mata mu tattauna mukuma nemi solution for maganan nan without the men tunda su sai ahankali, kinji abinda Nanah tyi....." Ammi ta laburta mata komi, Mommy tai shiru tana kallon Nanah da kanta ke kasa takasa kallonta takalli Ammi tace "ni da yarinar nan da kanwata Dije mun zaunar da ita na gayamata Nanah karki aure Auwal sabida kinason Salim gashi gashi gashi zare da allura haka na bude mata amman batajiba daga kawo yarinyar mutane gidan nan for the first time kike neman ki kashe diyar mutane are you trying to spend your whole life in jail"? Mommy ta mike tsaye cikeda bacin rai tayo kan Nana dasauri Anty Asabe tace "dan Allah calm down banda duka" Nanah tarike Ammi tana kuka sosai, Mommy tace "naba yarinyar nan tarbiya iya gwargwado Babanta ke batata, ya sangarta Nana dayawa, how dare you try to take life eh? Allah ku barni saina daki yarinyar nan this is not a small matter wat if baki biyota ba data kashe yar mutane fa, Nanah what are you trying to become eh"? Ta fizge daga rikon da Anty Asabe tamata takama Nanah dake bayan Ammi zata kaimata duka Ammi tace "dan Allah karki daki yarinyar nan, children makes mistake, kishi ne and childishness let her be" zama Mommy tayi akan gado tadaura hannunta asaman baki takalli Nanah dake kuka in so much disbelief tace "Nanah kisan kai Innalillahi wa innailaihi Rajiun, what are you trying to become eh Nanah?" Mommy abun yadameta sai hawaye, takama bakin gyalenta tana gogewa Ammi taji Mommy tabata tausayi da sauri tasaki Nanah tazo ta zauna gefenta tace "dan Allah ya isa kidena mata kuka kinji* muryanta ba kwari ya karaya sosai tace "Hajiya Umma diyata ke kokarin kashe wata? Yau koda ace su biyun ma Salim yahada saitai kokarin daukan ranta eh? Yaushe Nanah tafara haboring ill thought a zuciyanta? Hajiya kisan kai y'ata taso tayifa? When did Nanah becomes so evil"? Mommy tafashe da kuka sosai tasa bayan gyalen tana goge fuska Ammi couldn't help it but to feel duk Salim ya haddasa wannan fitinan, jikin Nanah yayi sanyi ganin yanda mahaifiyarta ke kuka sosai, Ammi na lallashinta take tana bata baki hancin Mommy ta harda majina cus she's deeply hurt, Mommy tace "wih wih ko kaza bana iya kallo idan za'a yanka, tanbayeta kiji ko kwaro bana iya kashewa amman abinda na haifa yau taso kashe dan Adam gabaki daya pillow Nanah kikasama yar mutane aka eh"? Dukawa Nanah tayi ahankali jikinta yayi sanyi awajen takasa magana. EPISODE 59 Da kyar Mommy tadena kuka ta share fuskanta tsaf takalli Ammi tace "alfarma daya zakimin, kiramin Auwal yazo yabani takardanta natafi da ita kome zai faru yafaru, batason Auwal kawai ta auresa ne danta ta kulla wani bala'in ta hadddasa fitina a gidan nan, ba akanta aka soma fasa aure ba, i see nothing wrong in abinda Salim yayi so call Auwal for you Hajiya Umma" Ammi tace "no babu kyau gaggawan yanke hukunci Maman Nanah, ko a kotu baa haka, baza'ayi hakaba" tajuya ta kalli Nanah tace "ki gayamin gaskiya Nanah zakiyi asalin zaman aure da Auwal koko sabida Salim kika auresa?" Kafin Nanah ta amsa Mommy tace "karya zata miki kidena tanbayan ta ni nasan ba wani so datakema Auwal tanada agenda akan Salim ne kawai ku kira Auwal yarubuta mata takarda na wuce natafi da ita" sosai Ammi ke kallon Nanah data kasa magana, balle tabata amsa, Ammi tace "banso nayi gaggawa amman nabaki sati daya kiyi tunani ki fadamin gaskiya" mommy tace "takashe yar mutane fa" dan murmushi Ammi tayi trying to calm Mommy down tace "bazatayi ba I promise u zan sa idanu akanta" Ammi takalli Nanah tace "tashi kije Nanah" mikewa Nanah yayi tafice Ammi da Anty Asabe suka cigaba da calming Mommy down taci kuka harta gode Allah ganin yanda yarta is trying to bata rayuwanta, kafin daga bisani ta tafi. Sosai Safeerah ke kuka, Salim yarasa yanda zaiyi ya tsaya kawai yana kallonta, wayansa ne yahau ringing jikinta yadan kalla ganin boturanta uku abude yasa yataso yakai hannu zai tabata zata juya yahaderai yace "stay still" kin kallonsa tayi gabanta na faduwa yakai hannu yasa boturan tass sannan yace "lemme bring the Doctor" fashewa da kuka tayi ahankali tace "ni lafiya na kalau" tsareta da idanu yayi somehow he noticed kaman batason asibiti, Doctors,drugs ko allura, baice mata komiba yatashi yawuce yafita yana kallon Waleed dake wasa, tuni ya jefar da hula yana shagali abinsa su Waleed anga fine Babes and Layla na kula dasu, Dr ya shigo da ita tai packing tabude tafito wata Dr ce she's around 45yrs haka a gynecologist Dr Hassana gaisawa sukayi a mutunce suka taho gar flat din, kofan dakinsa yabude suka shiga azaune yaga Safeerah idanunta sunyi jajir sun fiffito ganinta gabanta na fadi Dr Hassana tace "she must be the patient" Salim yace "yes, she has been crying unnecessarily wih, akwai ciwon dakesa yawan kuka ne Madam Hassana"? Murmushi Dr tayi tace "you have to excuse us naduba nagani" dan kallon Safeerah Salim yayi kaman karya fita yace "okay" handglove tashiga sawa shikuma yajuya yafice yana rufo musu kofa but hakanan saiya kasa wucewa ya tsaya nan gaban dakin, Dr Hassana tazo dab da Safeerah tace "ba gaisuwa" ahankali Safeerah ta make jikin gado tace "ina yini"? Dr tace "uhmm bani amsawa tunda saida na roka, yanzu dai ataimaka adena min kuka lemme seee, why is your face so reddish, hannayenki ma haka, kinyi mugun wasa ne? Maybe fada, dambe ko an danneki ne?" Faduwa gaban Safeerah yashigayi kaman zai tsage ganin Dr