Sashe 86
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
akman kamin rai dan Allah karka tafi da ita Momma tai duka agabansa wani kallo yama Momma yace tashi agabana Kubra, ba bala ina kuke nemaba, ni yarki zata kashema aure? Ke kika bani matan dazata nemi kashemin aure tana aika namiji yaje yagan jikin matata, ke banda mutunci go and ask! Ni karan kaina I dislike kaina idan raina yabaci so stand up, this girl is spending months in jail kafin ki ganta stand up! Yada kama Momma tsawa dayasa ta matsa tace call duk uban wanda zaki kira I m ready for dukanku ya fizge Salma datake a sune still walking yafita da ita yabude bayan motansa ya wurgata baya ya buga mota sai base the worst cell yakaita ya jefarma matan wajen yace lock her up with hard labor atare sukace yes sir. EPISODE 8 Fitowa yayi yaja mota yana vibrating sai gidansa yabude yashiga yawuce sama dakinsa ya shige yabude bayi kawai yasaki ma kansa ruwa yafara ihuyyy yana Punching banyo he hates himself how could he make such stupid mistake? How how? What s wrong with him? Jikinshi ajike sharkap yabude bayin yafito yadauki wayansa dake saman gado yazauna akasa yayi dialing number Safeerah jikinsa sai fitar da ruwa yake yana jika dakinsa haka wayan yagama ringing yasake kira na biyu yasake ringing ba a dagaba, yakirata yafi sau goma, akusan kira na 20 aka daga wayan ba ajin komi bakinsa na rawa sosai yana breaking yace m so so sooo sorry Feerah! I m sorry kiyafemin! Kiyakuri forgive ne! I can t leave without you! You re my life, karki bari su Dady su rabamu, I swear I will never ever and ever hit you again please Saf ..fe yakasa magana sabida yanda muryansa ke breaking hawaye na sauka daga idanunsa, tunda yafara kiran Ammi na dakin tareda Safeerah da kanta take mata kalaba aka ganin kiran yayi yawa yasa Ammi tace ta dauka but kartai magana dauka Safeerah tayi sabida yanda hannunta ma ke rawa ta sa wayan a speaker komi daya fadi Ammi taji, jikin Safeerah yayi mugun sanyi jin kaman yana kuka ma ta sauke kanta kas ga Ammi awajen, Ammi itama jikinta yayi sanyi yabata tausayi amman tasa hannu ta karbi wayan tace toh ishadshe wayan na hannuna, Safeerah tagama zama dakai, mara kunya kawai Ammi ta katse wayan Tacigaba da yima Safeerah da duktai wani iri kitso Ammi tace gobe sai makaranta ko murmushi tayi ahankali. Tunda Daddy yashigo gidan sallan Isha i yaga Salim tareda Auwal idanunsa sunyi ja harda Baffa da Liman, ko kallon inda suke baiyiba akai Isha i abinsu yafito suka biyosa abaya daidai yana shigowa gate Baffa yace Ibrahim tsaya ka saurari yaron nan dakatawa Daddy yayi yakalli Baffa yace Baffa na tsaya ya rungume jiki yayi wani scacastic face, murya asanyaye Salim yace Daddy after maganan damukayi I investigated the whole case, the person behind it Every is my wife s cousin, Yarinyar elder sister Dad nata, they want to separate us basa sonmu tare, batare daya kallesa ba Dady yace Baffa haukan me kasa ina sauraro? Tell your son cewa shine number person daya kashe aurensu ai idan cousin yar kulla Sheri ne shi mai aiwatar wa ne Oga kwata kwata, sannan kace masa y ata ta mance dashi infact gobe zata fara school nursing science nine nan zan dinga kaita nakuma daukota, yakuma jira sammacin saki, kuma tasami wani dan arziki mara zafin kai saina sami mahaifinta namai maganan kai Innalillahi Salim baitaba sani Safeerah is his last week point ba sai this period And ba yau yasan Daddy kan lamarin zancen dukan mata ba, Babansa has always been a kind person towards young innocent children yanzu Daddy yaga yar karaman yarinya in trouble he will drop everything and fight for her, Daddy can forgive anything but duka da shake Safeerah nan dayayi Daddy bazai yarda ba he knows his father ga taurin kai da taurin rai kaman shi. Wucewa Daddy yayi zai wuce dasauri Salim yataresa kawai saiya duka ya rungume Dady wlh yarasa inda zaisa kansa yaji dadi yaji rahama. Daddy dan Allah dan Allah kayakuri, wlh wlh bazan karaba, I have appointment with my therapist already zanje ran Wednesday to seek help, I need help Daddy dan darajan Allah karka rabani da Safeerah, I m not a perfect husband I know, but I truly love matana, Dady beat me karama nata yakama hannun Dady yan marin fuskansa dashi, yabama su Auwal tausayi But Daddy knows yabasa yarinyar nan yanzu he will still make that mistake, he wants to force yaron nan yarage mugun kishi, yaga yarinyar na zuwa school ta yafa mayafi zai rage, karbe hannunsa Daddy yayi yace Salim kenan wlh badawasa nake magana Safeerah will is going back to university gobe dakaina zan kaita na dauko, she will mingle with friends, kimonon hijabin dakake sata sawa duk zubar dasu zatayi, su TikTok da waye da kanniyanka ni nan na karbe wayan na saka mata su kay dik abinda zakayi Ian dalili kayana yarinya jin dadin zaman duniya eh, tashi ka barmin gidana Dady ya kadasa yawuce abinsa Safeerah tadade tsaye jikin window Ammi ta rabe tana kallo, deep down ya mugun bata tausayi but she doesn t think she s ready to go back gidansa tsoronsa takeji, Ammi tacemata dole saita cire tsoronsa aransa sannan zata iya cigaba da zama dashi, and duk randa tsoron yatafi tafada mata Washegari da safe harda Ameerah atayata shiryawa, wani riga da skirt na atampa tasa sabo mai kyau da sky blue gyale da flat shoe Sai jakanta ga Id card nata itadai Dady yakawo mata komi omoh masu kudi get levels fa, yafe gyalenta tayi kunga yanda tai kyau Daddy dake falo yace ina yaran ki suke Ammi Ammi tace gasunan suna shiririta fitowa dukansu sukayi Dady ya kalli Safeerah yakara kallo ga goshinta yafito sabida kitson dayayi yace masha Allah wai wannan kyau haka toh sai mun dawo Ammi tace ai karatu lpy murmushi Safeerah tayi Lubna Fitowa sukayi Lubna tarike hannunta sai murmushi suke Safeerah is so happy she s finally going back to school tanason makaranta wlh, tundaga mota Salim yake kallonta kaman yayi shekara bai ganta ba gabansa nawani irin faduwa tan sanye da riga da skirt dan veil data dauka yana shoulder nata kirjinta daya cika gaban rigan duk awaje haka hips nata ta rataya back pack abaya mai kyau kaganta bazaka taba dauka ta taba aure ba ballema tabada yaro Wani zafi kirjinsa yafara mas da baisan sanda yafara buga kirjin ba yanzu haka wasu mazan zasu kallemai mata, mesa tana MATAR aure su Ammi zasu barta tai shiga haka fisabillillahi daidai suna gab da karasowa wajen parking space din yabude motansa yafito shi kansa Dady saida yasha mamakin ganinsa a mota ya kwana kenan koko da sassafeb nan yazo sAbida yaji zatazo school, taka birki Safeerah tayi gabanta na fadi hannunta da Lubna tarike na rawa Lubna tarike hannunta gam dan duk haushin yayansu sukeji Dady yajuyo yakalli yanda jikin Safeerah ke rawa yarinyar dake murmushi harta sauke kanta kasa, adan hankali yace Daddy good morning sannan yakalli Safeerah muryansa asake yace jeki chanza mayafi Daddy yace kai awa zaka bata unarni haka? Dan kallon Daddy Salim yayi sai yayi shiru daddy yajuyo yakalli Safeerah da kanta ke kasa yace daughter na dago kanki dago kanta tayi ahankali ta kalli Daddy yace babu wani dan adam dayakai kiji tsoronsa kina jina gyadama Daddy kai tayi, Dady yace dan haka inaso ki kalli Salim and give him a befitting reply na abinda yace, basa amsa nace kanta tasauke kasa Daddy yace kallesa kibasa amsa ina nan gabanta na faduwa ta dago kanta shima Salim ya kalleta but calm look yake mata Faduwa gabanta keyi nonestop bakinta sai motsi yake takasa magana, Dady yace nace kiji tsoronsa kina basa amsa ko daurewa tayi ta dake ta kallesa ido cikin ido da dan murya mai sanyi dakeda zaki tace ni wannan nakeson sawa! Clap Daddy yahau mata tafi yana dariya kai Daddy anyi shedani yace good job daga yanzu haka zaki dinga basa amsa Tace marraige is not all about ayita respecting miji is about shima miji yayi respecting matarsa, that respect kuma comes in honouring abinda matarka keso, don t ever try to boss this girl around she s not your slave and daga yanzu zata dinga baka befitting reply, wuce mutafi kunji wucewa sukayi Lubna tabude gaba ta shiga itakuma Safeerah tabude baya har zata shiga saitadan saci kallon Salim dan maganan da Dady yayi ya mugun bata karfin guiwa da liver hada ido sukayi ganin yana kallonta ya a kawai ta ballamai harara da manya manyan idanuwanta ta turomai baki ta shige mota abinta dan bala in haushinsa takeji Aiko bugawa kirjin Salim yadinga yi ganin su Daddy sun soma koyama matarsa yimai rashin kunya shi Safeerah ta harara haka? Motan yakara kallo harsuka bar gidan. SAFEERAH SANNU DA KARFIN HALI EPISODE 8 Saida Dady yafara kaita office na VC tayi wani thumb print sannan ta tafi deoartment nasau na nursing 200 level an bata time table da komi she s so happy, she fill fulfilled kaman yanzu takeda purpose all lectures da sukayi kaman ana bude kanta ana sawa suna shiga sosai sai murja takeyi tana murmushi bata taba sanin akwai in-laws dazasu ita sinka sama da dansu ba wlh sai akan su Ammi da Dady amman hakanan bini bini yake fadomata arai, saida Lubna tazo department dinsu dan itama Lubna 200 level take Masscom suka tafi cafeteria cin abinci tahadu da kawa yen Lubna they re so nice sai hira suke tare sukaje Salma anjima Dadybzaizo ya daukesu by 5. Salim na zaune a office nasa akai knocking tareda shigowa dago kai yayi yaga KB ne da envelope a hannunsa kawai ya mika masa envelope din yace Dady ni yasa aka kawomawa wai na karba na baka hannu Salim yasa gently ya amsa dan baida kuzari sunansa akasa a jikin envelope din budewa yayi ganin abinda ke ciki da gudu da yar dasauri KB yace menene? Saikuma yadauka yaduba yace da gaske Dady ya makaka a kotun musulunci kasaki Safeerah, za a shiga court on 31st this month nan da