← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 93

Sashe 67

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

accepting auren nan and bless marriage naku" kowa yayi shiru yana kallonsa, anatse Dad yace "I choosed Nana Khadija for you then sabida agabana ta taso munsan halinta, this house was her second home she's always here, banso varana maza su auromin wacce bamu santa kuma bamusan halinta into this house ba, dan haka Salim idan har kanaso na yarda da aurenku namuka samaka albarka you have to leave matarka agidan nan" da sauri Salim yadago kansa yakalli Dad gabansa nadan bugawa, shima Dad kallonsa yake, yace "zansa Mamanka ta bata daki, you wife must stay with us, be with our family, relate da mu, get use to us mu santa sosai ta sanmu sosai, har zuwa lokacin danaji na gamsu nakuma aminta da aurenku dakuma zamanta matar d'ana na farko saika dauketa ku cigaba da aurenku, this is my condition" harga Allah Ammi batai dadin condition a Dady ba sabida she sees danta Salim yanda yakeson yarinyar nan he will want her, inama laifin yace tazauna anan din but a flat na Salim, Dady is saying all this kawai yanaso ya hukunta Salim ne sabida Salim yabata masarai shima yanzu he will use this against him sabida yaga yaron a son yarinyar, kai wl the men in her family ko kawai sai addu'a but in this case she promised bazata ce komiba su gwara ai halinsu daya, Anty Asabe ma batace komiba ita her point is taga Salim taga halinsa babu abinda zaima Safeerah banda ya maidata Matar kulle so Dady doing this ma yanama Safeerah favor ne kafin Salim ya dauketa ya maidata inda bazai dinga bari aganta ba ko taga kowa ba, dan wl tasan ko nan Salim bazai bari tazo babu wani dalili ba, abangaren Auwal baiso ba kwata kwata sabida baiso Nana taje takara wani abu,anyways he promise daga yau he will change mindset na Nanah, tsare Salim Dady yayi da idanu reaction daya gani akan fuskansa yama zuciyansa dadi sosai ai wh vanda yanuna yarinyar nan yakeso saiya basa dan karan wahala akan Safeerah, saiya gwadamasa shine ubansa bazai kara masa rashin ji ba, parents have different ways na hora yaro kuma saiya hora Salim da yarinyar nan, kada kafa yayi yace "bakaji menace bane? Ko ban isa bane? Ko bazakayi bane?" Dan lumshe idanu Salim yay yabude to be honest yagaji da kullum fada da Babansa bayaso, he wants peace the fact that yaga Safeerah yanzu and he was not rude yama Salim dadi darajan hakan kadai yasa ahankali Salim yace "Dady she can stay here damu har zuwa kagane halinta na yarda, but please Daddy a flat dina" hannun kujera Dady yabuga yace "wanna kayi kadan Muhammad Salim! Infact I forbid Safeerah tama taka kafa zuwa flat naka!" Kadawa idanun Salim yay yay ja hardly kake gane emotions nasa but yau bacin rai da rashin jin dadin maganan Dady ya bayyana karara a fuskan Salim jiiyan goshinsa harya fito yakalli Dady dake kallonsa shima sosai, Dady yace "zoka dakeni, kallon nan kadai dakakemin kaman zaka halakani bai isa ba kaji Major Salim" sauke kansa kasa Salim yay yana fuzar da iska ransa yayi bala'in baci dahar numfashinsa baya fita da kyau kai Dady baitabajin yaji dad arayuwansa irin na yauba kalan bakin cikin da Salim yabasa lokacin bikin nan sai yau yaga yasa Salim bakin ciki shima, Dady yace "as long as she is here she is living for me, ban yarda ka dauketa zuwa wani waje ba ko kakirata side naka ba, I told you I will forbid her from entering side naka, baruwanka da ita agidan nan let's see if 6months ko zuwa 1yr is enough for me to accept her nabaka ita back!" Mikewa zumbur Salim yay yakalli Dad strictly yace "I can't stay away from matata for that long Dad!" Daddy shima strictly yace "you have toh inba hakaba forget this entire family, bamu bakai don't ever step into my house again kowa na nan sheda ne" Dady yajuya zai wuce Salim da jajayen idanunsa yakalli Ammi mugun kallo tamai tasauke kai abinta, Daddy yazauna yadaura kafa daya kan daya yakallesa yace "kabani answer is either kabar mana matarka anan ko nayafeka from my family, wanne ka zaba Muhammad Salim?" EPISODE 62 Ciccikowa idanun Salim sukai da kwallan bakin ciki da kunci sosai, zuciyansa tamai bakin kirin tamai duhu, wIh Dady zai iya rantsewa tundai da Salim ya girma baitaba gain abinda Salim yama kallan wannan reaction dinba har takai idanunsa na tsatso da kwallla haka dabaima san sunayi ba, sauke kansa kasa Salim yayi da sauri muryansa ciki ciki tsabaragen bacin rai yace "shikenan Dad, tazauna" yana maganan yajuya fuu yabude kofa zaifice Daddy yadaga murya yace "saika kwaso kayanta da abubuwan amfaninta ka kawomata nan Major Salim" Salim yabude kofa azucive Daddy yabisa da kallo zuciyansa kaman an zubamai kankara, Baffa yadan kallesa yace "wata shidda gaskiya baiyiba" hararansa Dady yayi yace "kaga kafita a case dinnan da Salim na shukamin rashin mutunci babu wanda ya yamasa magana ya saurara a gidan nan" mikewa Auwal yayi yadan kalli sama yace "Nanah let's go home" Dady yace "daughter na na gidan nan shine ban ganta ba tunda nazo" Ammi tace "tayi bacci ne adakina, hala ta tashi hau sama ka kirata Auwal" stairs Auwal yahau yawuce sama kofan dakin Ammi yabude Nanah yagani fuskanta ya washe a mike rikeda handbag nata tadan kalleshi ta dauke kai, yace "mutafi gida" batacemai komiba yawuce tafita tashiga sauka kasa Auwal biyeda yana kallon bayanta Dady na ganinta yawashe baki yace "baccin ne yasa idanunki sukai ja haka Khadijah" murmushi Nanah tayi tazo kusada shi tazauna tabashi side hug tace "sannu da zuwa Dady" murmushi Dady yamata yace "yauwa Daughter na zaku tafi gida ko, to saikin dawo Allah muku albarka, anything kikeso always tell me ko" gyadama Dady kai tayi, Ammi tace "ki deban muku dinner kuje dashi" akunyace tace "zan dafamai dinner da kaina agida Ammi" kallonta Auwal kawai yayi while dodi vo ache Daddy yace "You see my good girl she's taking care of my son very very well, wait akwai wasu yan dollars ajikina naki ne, yataba aljihun shi yana ciro dollars din yan hundred just 20 suka rage yabata duka yace "take" akunyace ta amsa tace "thank you" Auwal yajuya abinsa yace "ki sameni a mota" tashi tayi takalli Anty Asabe data dauke kai tace "Aunt natafi" tama sauran matan Baffa sallama tawuce tafito motansu tawuce ahankali tasa hannunta tabude gaba taba tuna yanda taga Salim yabudema Safeerah mota dazu amman ita Auwal baitaba bude mata ba tashiga batare data kalleshi ba tajawo kofa tarufe tajuyar da kanta tana kallon window baice mata anything ba ya kunna motan abinsa yaja agaban wani eatery yayi parking yamusu order yadawo yashiga sannan yaja motan har gida yana parking anan tap din compund yayi alwala yawuce mosque yawuce yafita dan zuwa mosque itakuma tasauka tashiga gida batare data dauki abincin daya sayamusu ba dakinta tawuce ta kwabe kaya tafada bayi wanka tayi da brush tafito tasaka wani short gown tasa hijab tai salla abinta ta kwanta nan kan dadduma tana danna waya amman tunanin datake daban na Salim ne kawai mamaki take meya gani jikin Safeerah? Nono kawai Safeerah zata nuna mata suna ai sabida ta shayar da yaro ne hala ma duk sun zube, tafi Safeerah haske, ita datake nan kaman baturiya tafita wayewa, she's classy, tafita karatu, tafita gata, tafita komi na rayuwa meya gani wajen Safeerah? What is so special about her dayayi choosing nata tana bazawara ita ya barta? Hawaye taji ya gangaro mata ta gefen idanu takai hannunta share tama ijiye wayan ta tashi tai isha'i sannan tacire hijabin tamike kawai tafada gado tana danna wayan dan batajin yunwa. EPISODE 63 Shigowa falon Auwal yayi gain baiga abincin daya siyo a dinning ba hakan yasa yawuce yafita yabude mota ya kwaso abincin yadawo ciki yarufe kofa kitchen ya shiga yayi microwaving nasa yasa nata a fridge yafito yazauna a dinning yaci yasha ruwa yana daddanna waya sannan yamike yakashe komi yawuce sama bedroom nasa ya shiga wanka brush yayi da wanka yafito daure da towel feshe feshen turare yayi Yadauki wayansa yana daddannawa sai wajajen 12 ya ijiye wayan yamike tsaye yabude kofa ahankali yafita daga dakin, dakin Nanah dake facing nasa yabude tana kwance kan gadon tayi bacci wayanta na gefenta screen a kunne tana kallon wani video a IG tai bacci, maida kofan yay yarufe today is the first day yake shigowa dakinta, ko'ina a gyare and yana kamshi takowa yayi zuwa gaban gadon ya tsaya yayi shiru yana kallonta from head to toe baitaba kallonta hakaba tunda ya santa, Nanah is a very beautiful girl gata fara kal even though bayason yay forcing nata zancen rabuwansu dayaji su Ammi natayi abune mai wya koya saketa wani sabon problem ne zai barke a family su, wlh Nanah bazata hakura da Salim ba and Salim bazai taba kallonta ba, and she might keep on hurting Safeerah dan babu abunda kishi bata sawa mata, the only thing dazai mata shine ya sadu da ita taga yes abinda takeso taba Salim ya karba and batada hanyar auren Salim kuma unless yafadi yamutu shine takeda slight hope nama auren Salim, idanma he's lucky she got pregnant he believes pregnancy zai iyasa ta hakura da Salim, as long as ta hakura and sees him for him he's ready to give Nanah all his love wh, lumshe idanu yayi aransa yace "Ya Allah kaga why I'm doing this, banson kaddaran daya fadama yarinyar nan yamaidata evil person, Ya Allah I want my family to be peaceful kowa yazama cikin farin ciki, please inhar having kids da nana Alkhairi ne and zaiyi shaping focus na rayuwanta please bless us with children today and ka Albarkaci tarayyan mu" Auwal yayi addu'a ahankali sannan yataho gadon wayanta yasa hannu yadauka yakashe dakin yayi duhu, ahankali yazare towel na jikinsa ya ijiye sannan yahau gadon more like saman jikinta yanakai hancinsa saman wuyanta she smells so good kam, ko kadan batada nauyin bacci hakan yasa tabude idanunta jin mutum ajikinta baki tabude gabanta na faduwa sosai tace "way...." hada bakinsu Auwal yayi gabanta yahau faduwa tana tureshi da duka karfinta tana kokarin
Chapter 67 · 0% Book details