← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 93

Sashe 90

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Safeerah! Firgigit Safeerah tabude idanu ganin tarike Ammi tana kokarin hugging nata yasa tasaki Ammi dasauri tana sunnar dakai cikeda kunya tace ina kwana Ammi juyawa Ammi tayi dan kunya yadan kamata tace jeki salla, yaran zamani sai du tafice daga dakin tana wani murmushi ganin mafarkin danta Safeerah keyi, tsakanin miji da mata sai Allah fa, Daddy yama Salim afuwa cus Matar ma kewan mijinta takeyi. Ahankali Safeerah ta mike riganta duk ya jike haka some part na zanin gadon dasauri tazare komi tawuce bayi tasa a washing machine tafito tabude wardrobe na Ammi taciro another zanin gado ta shiga shimfidawa duka abubuwan daya sameta last night tana tunawa dasauri tadauki wayanta tashiga WhatsApp video dick nasa da hotunan tagani dagudu tafito daga WhatsApp din ganin har tsigan jikinta yatashi instead of tai deleting sai kawai ta turo baki tashiga sama watsapp nata lock, tasama wayan ta shima lock tasa Face ID dan koda wasa bataso wani ya karbi wayanta yagan mata sirrin mijinta, that video is for her ita kadai, ijiye wayan tayi takoma bayi sai haushin kanta takeji takoma bayi tana maida kofa ta tsaya jikin kofan takai karaman yatsanta baki tana cija tai shiru tana tunani wai wani kalan aljanu suka shigeta jiya? Bata taba jin kalan abinda taji jiyaba, dukawa tayi tasa hannayenta biyu saman kanta tace na shiga uku, why did I call him? Why Safeerah? Fara tuna all dirty kalanan data gayamai tayi dasauri tace wayyyooo Allah na mehaka? Shikenan zai daukeni yar iska bakaramin bata lokaci tayi ba kafin ta mike tace yanzu wankan tsarki zanyi? Ta tambayi kanta ita kadai abayi, hakanan dai tai brush tai wankan tsarki kalabanta sun jike sharkap tadaura towel tafito daidai itama Ammi na shigowa dakin dan gayamata ance iyayenta zasuzo akunyace Safeerah ta sunnar da kanta kasa ganin Ammi, itama Ammi kallo daya tamata saitai kaman bata gane komiba tace mijinki yama Dady message iyayenki zasuzo this morning, so ki shirya, i think bayan sun tafi sai Dadyn ki ya saukeki a school Nana da Ameerah dai zasu tafi, gaydama Ammi kai tayi tama kasa magana duk kunya yakamata yanzu Ammi zatace mesa taga ta jika gashi tafita. Ammi tana fita kasa tasauka tana kiran wata mai gyara datamata aikin Layla bari kawai ta gyara yarinyar nan ko na 1week ne kawai sai abasa matarsa kada su shiga hakkin su tundadai both of them love each other, and Salim regret actions nashi, kawai su tafi abisu da addu a kaya Safeerah tasaka tai salla sannan tai dauri tawuce tafita tashiga kitchen tasa hannu a aiki, wuraren 8 su Nanah da Ameerah suja tafi school har wajen mota Safeerah tarakasu sannan tadawo ciki Daddy dake zaune a falo yace jeki gayu Abban ki yaga nafi wanchan sojan iya kula dake dariya Ammi tayi tace kai Mamman bazaka kasheni ba Daddy yace I lie Mamamia? Da idanu tamai signal karsuyi abun kunya gaban matar dansu hakan yasa yace tafi sama abinki dayake Dady yafadama masu gadinsa Salim na zuwa budemai gate akayi yashigo yayi parking mota sannan yafito, Baba ma yafito yasha shadda gizna fara kal da malummalum da hula mai kyau, Mama ma tafito lace tasaka mai kyau HKG kuma duk Salim ya musu kayayyakin nan tasa mayafi mai kyau tasaka dan kunne da sarka da handbag a hannunta wlh sunyi kyau wato kudi da kwnaciyan hankali yayi cikeda dattaku Baba yasa hannunsa yakama hannun Salim da idanunsa yayi ja kana ganinsa kasan idanun nan basa samin bacci yana sanye da jumper dark blue sunmai kyau sosai suka fara tafiya daidai ana bude kofa Daddy da Ammi suka fito ganin yanda mahaifin Safeerah yakama hannun Salim saida abin yama Daddy dadi sosai da ita kanta Ammi murmushi da fara an kan fuskan Dady ya fadada sosai yace wannan mara kirkin kake rikewa haka Alhaji Baba shima cikeda fara a yace m tired of the injustice da akema d ana ana gwadamana san rai, bayan ga mara gaskiyan yarku tareda ku kuna riritawa Ammi tace ata kam bata laifi, laifi ai sai sojojin ku Mama tace wannan uwar taurin kan ake kira da mara laifi gaskiya ana nuna mana son zuciya duk sukai dariya looking like one happy family, Dady yabama Baba hannu sukai gaisa while Ammi ta rungume Mama sosai tace Bismillan ku shiga falon duk sukayi suka zazzauna Dady yace banyi breakfast ba nace saina jiraku, Ammi abamu abinci tashi Ammi tayi tace daughter na daga sama Safeerah tace am Ammi bude kofa tayi tafito wani atampa tasa mai bala in kyau gown ne green da milk, tadauki karamin gyale milk tayafa aka, tasauko cikeda kunya Baba da Mama duk suka kalleta tunda Safeerah tai aure sai yau suke ganinta Safeerah tayi kyau sosai takara haske wlh sosai jikinta na nuna hutu Baba da Mama na zaune kan 2 sitter Salim na zaune kan 1sitter dake gefensu, akunyace tazo har gabansu ta duka kasa daurewa Salim yayi saida ya kalleta ya tsareta da idanu kaman yayi shekara bai ganta ba inda ya mareta ya kalla ya washe tass da wuyanta shima ya washe tayi kyau sosai wlh yanason Safeerah sosai, Ahankali tace Baba ina kwana Mama Ina kwana atare Baba da Mama suka harareta dasauri ta sauke kanta kasa Dady yace ahhh nifa bazan yarda ba, azo har gidana ana hararan mini diya, Daughter tashi ku hada mana breakfast tukunna tashi tayi tabi Ammi Baba yace tai abun laifi ai dole breakfast aka kawo duk akaci banda Salim da baici komiba inama yake iyacin abinci Safeerah dai na gefen Ammi da Daddy abinta, Dady yaji dadin yanda Baba da Mama suka saki jiki sukaci abinci sai yaji ya yaba da halayyansu sosai Gamawa akayi Safeerah ta kwashe komi tass akai clearing sannan tadawo zata zauna akasa Dady yace maza zauna kan kujeran nan dake kusada nawa zama kujeran tayi, Dady yace ni mesa kuka zomun da yaron nan gidana, sabida kune na yarda security suka budemai gate gyaran murya Baba yayi yace Alhaji dalilin yarona nazo gidan nan yau na kuma bugo wannan sammako, d ana yazo ya sameni ya sanar dani komi da komi daya faru, kwarai nasan d ana yayi kuskure amman kuma idan anyi nazari bashi kadaine yayi laifin nan ba, diyarku tai kuskure number one na karya da boyema mijinta abu, na biyu akanme tana matan aure zata fito ba lullubi waje mijinta na tare da abokan aikinsa? Saikuma na karshe gabaki daya wannan matsalan set up ce wanda yan uwana na jini suka hada sherin nan, diyar yayata Salma, wanda yanzu an kamata tanachan tana amsan hukunci EPISODE 9 Baba yadanyi shiru yace sunzo raba auren nan, burinsu ne suga sun raba to mesa mu muna iyaye zamu basu wannan satisfaction na araba auren, zancen kotun nan kwata kwata baimin dadi ba, kuma bazan yarda ba, anata azabartar min da yaro toh enough is enough, nazo na gaya muku ban yarda da zancen kotu ba kuma wannan aure mutu karaba, Salim yayi kuskure amman yagane kuskuren sa, ya roki gafara, itama diyar taku yaroketa gafara ya bata hakuri ya lallameta, dan adam ajizini munama Allah laifi ya yafe mana, amman mu muce bazamu yafema juna ba? Gaskiya gaskiya ba ayima d ana adalci ba kwata kwata, saisa na wanko kafa nazo na ganka dudda maganganun Baba yama Daddy da Ammi dadi sosai arai amman Daddy yace duk namiji mai taba lafiyan iyalinsa bai chanchanci ya zauna da mata aduniya ba, y ata diyace mai daraja, mai kima, mai martaba, waye shi dazai ce zai tabata? Waye Salim? Bazan taba yarda da duka ba kodako set up ne ko wani abu, ai shi yasa hannu yayi dukan ba Salma ba ko? Shiya lallasata batare da bincike ba, dukanta sakone na bayason zama da ita, kayakuri amman hukunci na still stands yagama zama da Safeerah yaje cha ya auro soja irinsa, yar karaman yarinyata bazata iya managing miji mai mahaukacin zuciya da zafin kishi da tsadtsauran ra ayi irin na Salim ba, wai kasan sharuddan daya gindaya mata kuwa Daddy yanunama Baba hannu yace na farko bayason kawaye, bazatai mu amala da kowa ba namiji ko mace, ba zuwa suna ba zuwa bikin dangi, babu su yar tiktok da su social media, ba taba waya yana gida, ba fita da mayafi a wannan zamanin zai maida matarsa matar kulle? Safeerah Baba ya kalla dasauri ta sauke kanta kasa gabanta na faduwa strictly Baba yace sirrin ki da mijinki kike fada ? Dasauri Dddy yace nina tambayeta nine tambayeta nace ta gayamin duk abinda Salim yace mata karka zarewa y ata idanu kasamin ita kuka wlh dan murmushi Baba yayi cus he finds Baban Salim super funny, faram faram dashi abinsa, Baba shima cikin dattaku yace to meyayi na laifi anan? Wani sanyi Salim yaji aransa yana wani kara son Baba, Baba yace ai namiji wanda ya san kansa ne yasan yagayawa iyalinsa haka, kina matana akanme zan dinga bar n zuwa kowani gidan biki da suna ita taga tata mahaifiyar na zuwa ? Yakalli Safeerah da kanta ke kasa sannan yace me akeyi da kawaye wannan zamanin da babu komi zuciyansu sai hassada da bakin ciki? TikTok bakuga yanda yaranmu musulmi na arewa ke badala awajen ba? I see nothing wrong in abubuwan da Salim yafadi a dokokina, Safeerah is a small gullible girl that need namiji tsayayye akanta dake watching over all affairs nata, turo baki kadan Safeerah tayi ganin yanda su Baba ke goyon bayan Salim, Baba yace namiji shine wanda zai ijiye doka agidansa kuma dole abi as long as bai sabama koyarwar Annabi Muhamamd SAW, yau ko mu iyayenta Salim yace bazata kara gani ba ya isane kuma dole tabi yanzu Salim shine number arayuwanta kafin mu, Annabi yace da ace bawa zai iyama bawa sujjada da ya umurci Mata tama mijinta sujjada, banda haka karku manta a cikin suratun Nisa i Allah yace arrijalu Qauwamuna alan nisa i, akanme bazatabi dokokin mijinta ba, ita ke aurensa ko shi ke aurenta Dady yadan tabe baki yace tunda ayoyi da hadisai ake jawomini, awani hadisi ko aya akace miji ya mari mata ? Dan murmushi kadan Baba yayi wlh yanason mahaifin Salim yace Annabi yayi hani ga marin mace
Chapter 90 · 0% Book details