Sashe 84
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba a Alhamdulillah akwai gardama idan ana koyamai dan murmushi Safeerah tayi, Baba yace ina Salim din ? Dan faduwa gabanta yayi tace yafita Baba yace okay to ga Manan taki Mama ya karbi wayan hakan yasa Safeerah tace Mama ina kwanan ahankali tace Alhamdulillah ya gida hope komi lafiya ahankali tace Lpy lau Mama tace Bari girki nake anjima mayi magana tace toh duk sukai sallama ta katse wayan. Yau day 4 a PH gabaki daya maganan kirki Salim ma bayayi, abinci baya iyaci, har ramewa yayi he looks so angry and so dull, baitaba sanin feeling two emotions akan mutum daya is possible ba sai yanzu, mugun mahaukacin son Safeerah ke addabansa da kewanta, on the other hand kuma fushi yake da ita na number wani data amsa harda kiransa, duk daren duniya baya bacci yau kwana hudu kenna, abinci baya iyaci daga tea sai tea shima kawai dan kar yunwa ta halakasa KB is there for him every step of the way, meetings dasukeyi bama yawani magana sai dole, dudda baije yaduba John ba shi KB yaje, sojoji ne su he knows intention behind any punishment kallo daya yama john dake gado yagane dukan kisan kai Salim yamasa hannunsa a daure fuskansa har minor surgery aka masa na cire glasses sai tunani yake how can he help Salim cus the boy has issues tun rannan bai kara bari Salim ya kwana shi kadaiba, every day yana ganinsa zai tashi yashiga dakin yafito idanunsa jajir kaman kuka yake shiga ciki yayi Shifah bai saniba fan. Nunawa yake kaman bacci yake. Yauwa as usual saida yafarajin minsharin KB yatashi yatafi dakin kwanciya yayi ahankali kan gadon Yakai hannunsa yajawo pillow da Safeerah ta daura kanta rannan ya a a kirjinsa ahankali d pillow smells like her sosai, sauko da kansa yayi yadaura fuskansa ya manna cikin pillow yana sauke ijiyan zuciya mai zafi zuciyansa namasa ciwo hawaye na gangarowa daga idanunsa yadade ahaka sannan yasakinpillow yasa hannunsa yaciro wayansa daga aljihu dailing number Safeerah yayi da gudu dan yaji ya gaji da dauriyan amman har wayan ta katse ba a dauka ba, this is 2:30 na dare probably she s asleep, iMessage ya shiga yayi shiru yana kallo yakai kusan 10mins ahaka sai calmly yayi typing I AM SORRY Yakai kusan 2min kallon sakon yake he s sorry for raising his hand on her da shaketan dayayi but he s still kaman karya tura sai kawai yayi clicking yatura ya tsare messege din da kallon jira ya gayamai read amman shiru, ijiye wayan yayi gabaki daya baida natsuwa, kwanciyan hankali, farin ciki duka baidasu tsoro yasa yakasa kiran either Ammi ko Dad. IS IT TOO LATE NOW TO SAY SORRY EPISODE 8 Wuraren 11 suka sauka a Abuja mota suka shiga shi da KB dukansu sanye da uniform gaban Salim sai faduwa yake, baida tsoro but for the first time kodan yasan yayi kuskuren dukanta ne gabansa sai fadi yake ahaka har sukazo gidansu, parking KB yayi shiga fara saukowa daga mota ya zagayo yabude side da Salim yake yakasa motsi cus yaga motocin Dady agida yace muje dan jim Salim yayi sai kuma ahankali yasauko daga motan yarufe suka jera shida KB har zuwa flat nasu KB nema yabude kofan da sallama Daddy na zaune a falo jallabiya ce ma ajikinsa alamun baije office ba ga jarida a hannunsa Ammi na gefensa tanacin fruits dakeda fork guda biyu itada Daddy ke ci atare, sauke jaridan Daddy yayi musamman yaki zuwa aiki yau dan yaga message na KB kan zasuzo yau alamu yama KB daya shigo shigowa KB yayi yana murmushi yace sannunka Dady, Ammi ya gida ina yininku yayi maganan yana samin kujera ya zauna hakama Salim yaga zauna ahankali da yar ciki ciki yace ina yini Dady, ina yini Ammi dukansu biyun kaman basusan waye Salim ba Dady yakalli KB yace Kabir kasan mutuncin ka yasa nabar wannan yaron yashigomin gida ko, dan haka be quick why are you here KB dan gyara zama KB yayi yace toh nafarko dai Daddy zan fara da baku hakuri bisa ga abinda yafaru bakomi bane face sherin shedan, dakuma tsautsayi wlh wlh yayi nadaman kai hannunsa jikin Safeerah, Allah Daddy ko abinci baya iyaci this days dan Allah kumai afuwa and namuku alkawari hakan bazai kara faruwa ba, saikuma abu nabiyu dan Allah Dady inaso ku basa matarshi tunda yadawo su tafi gida abins wani kallo da Daddy yama Kb yasa KB yayi shiru Daddy yace Kabir so kake mu bata ko ? Dasauri KB yayi girgiza mai kai, Daddy ya nuna Salim da hannu da kansa ke kasa yana kallon KB yace waye Salim? Who did he think he s dazai taba lafiyan yar karaman yarinya? Shiya haifeta? Was he there da mahaifiyarta ke struggling pushing and sweating just to bring her into this world dazai kama yadaka? Ubanwa yabasa right na taba yar mutane iyye? Wlh wlh wlh kun sanni wani yama Ameerah ko Lubna kalan abin nan sai inda karfina yakare balle kuma d ana dana haifa da cikina yama wata he knows me very well kap family na bama dukan mata! Mace daraja gareta! Kima gareta, mata iyayen mu ne, mata are creatures daya kamata mu daraja, mu gatanta, mu lallaba su, mu basu farin ciki, amman sai ace dukansu kai Salim har Kanada bakin cewa saika kasheta? Yohhh da bata tsokale maka idanu ba da saidai Kabiru yakiramu mu dauki gawan yarinya amman dayake kai shashasha ne kalansa shine zaka biyosa bada hakuri abasa matan sa, sabida ya lakada mata na naki gobe mufara neman makara? KB ya sauke kansa kasa cus sosai Daddy ke bambami ko ina ana jin muryansa agidan, ahankali KB yace Dady dan Allah kayakuri, Ammi kisa baki dan Allah Ammi tace ina! Wannan mugun yaron, yakalli yarinya that is sa an last sister nasa yana strangling nata to death kace nayakuri when yanada kalansu agida, Salim wani yama sister ka haka how would you feel iyye? Kansa na kasa Ammi zatai magana Daddy yace calm down wife shiru Ammi tayi, Dady ya gyara zama yana kada kafa yakalli Kabir yace ni ba karamin mutum bane, and I will not sit down and watch sabida mugun kishi kishi mara amfani, unnecessary and unhealthy kishi kaman baije islamiyya ba kishin zamanin jahilliya irin na Salim yaje ya kashe diyar mutane ba dan haka I have only one thing to say to Salim, infact saisa ma nama barsa ya shigo gidana danda bazai shigo ba wlh, the only think nake bukata akan Salim is yarubutamin saki a takarda yabani! Tunda Salim ya shigo dakin nan sai yanzu yadago kansa yakalli Dady afirgice you could see yanda gabansa ke bygawa Daddy yahade rai kaman baisan Salim ba yakallesa sosai yace abu yakai ga shakewa, mari kana sauke kofa without tunanin idan kofan nan yafadi akanta fa, this are signs and hujojji masu karfi na kawo karahen auren nan dan haka the only thing i want from you is saki, idan ka baka da paper we have daukomin paper d byro Ammi adakina mikewa Ammi tayi dasauri Salim shima yamike muryansa tayi mugun rauni yace Ammi wani kallo Ammi tamai irin wanda bata tabamai ba tace kasake kiran sunana sainazo na tsinka maka mari irin wanda kama Safeerah! Ammi tamai maganan azafafe yasauke kansa kasa ahankali tawuce abinta sama KB shima yatashi yace Daddy dan Allah this is not the way forward dan Allah daidai Ammi ta sauko tabasa ya karba yakalli Salim ya mika masa yace gashi rubuta kabani Salim ko kallon paper Salim baiyiba, Daddy yamike yazo har gaban Salim din hannunsa yakama yasamai jotter da pen aciki yace rubuta mata sakin ta right now bakinsa har rawa rawa yafara muryansa tayi rauni sosai yace ..Dady Muhammad Salim! EPISODE 8 Daddy yakirasa da tsawa yana nunasa da yatsa yace how dare you! Because of kaga iyayenta basu dashi? Kasameta so easy and got married to her and handle accommodation na iyayenta is that what gives you you the right to hit her? Ka sa ka auro diyar babban mutum ka mara ka isa eh? Listen I might not be in terms with you sanda ka aureta, but I ve accepted her Safeerah is my daughter na dauketa like yarana I will never allow you to molest and abuse wata yarinya enough is enough, ban dakai mahaukaci ne wani katon banza yafadi magana kan matarka kataba chance tai bayani? Did you ask her anything kawai kafara dukanta sabida kai babban banza ne, solobiyon sojan banza sojan hofi, ni da ba soja ba nafika hankali da hikima, the first abinda na tambayi matanka was wat happened, did she know the guy and she told me everything? Kasan cewa data bude kofa ta karbi abinci ya fizge wayanta dake hannunta? Dasauri Salim ya kalli Daddy idanunsa sunyi jajir, Dady yace kasan cewa he was telling your wife she s sweet and beautiful? Wani ja idanun Salim yafara, Dady yace ya tattaba wayanta the poor innocent thing have no idea meyayi da wayan she quote and I said Dady bansan kan iPhone ba just for me to check naga yajira kansa and cleaned yayi saving number sa da Crush go and investigate yaron he has agenda akanka cus kai yakeso yayi hurting and yayi using Safeerah Wawa kawai mahaukacin banza da wofi mai kishin iskokai! Dady ya shiga durama Salim ashar dan ya iya zagi Daddy ya nuna masa takardan yace right sakinta kabani dan wlh tagama zama dakai that simple girl can never leave da mahaukaci je bariki ka nemo mahaukaciyan soja irinka ka aura kuyita bura uba abinku but not with Safeerah rubuta kabani ahankali Salim ya duka yana ijiye Byron da takardan akasa murya chan kasa yace m so sorry Dady and Ammi, dan Allah kuyakuri I can t divorce matana! Cikin harzuka yace ita she will divorce you! Dasauri Salim ya kalli Daddy, Dady yace wlh wlh zansa kayi hankali, saikasan ka taba yarinyar nan, tashi kabarmin gidana kajira sammaci Safeerah will never go back to you ka tattara duka inaka kabarmin gidana kada ka kara shigowa gidan nan we don t want to see you! Sosai idanun Salim yacika da kwalla yana