Sashe 2
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR EPISODE 3 TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA? INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K CHAT ME UP AND JOIN NOW wa.me/+2347012181461 Natsuwa Safeerah tayi tana kallonsa ya mugun bata tausayi, wani iri zuciyanta kemata irin inama ita watace ko tanada wani karfi tayakesu, yan anguwan nan haka suke kaman ma dagangan suke zuwa titi dan abugesu su samu nama ga hannunsa ya kone ga gefen fuskansa duk jini sai kawai taji kuka yazo mata tadaura hannunta kan fuskanta tafashe da kuka ahankali tana tabe baki, awani irin hankali yajuyo yakalleta jin sautin kuka why is she crying? Ya tambayi kansa, yana kokarin magana saiyaga ta jaye hannayenta fuskanta gabaki daya ya jike da hawaye, cikin muryan kuka tace kuma Allah saiya saka maka azzalumai kawai, kayakuri kaji, akwai Allah, one day duk Allah zaiyi maganin su sun dauka sunfi karfin kowa basusan cewa babu wanda yafi karfin Allah ba takarasa maganan tana kallonsa another set of hawaye na zubomata sai yakasa magana ma kawia ya tsaya yana kallonta, tashi tayi har lokacin goge hawaye take yana kallonta tawuce tabude jakan school nata ta zazzage komi, tanada gauze, bandage, spirit, hydrogen da auduga, kwasowa tayi tazo wajen wardrobe din tace kafito ahankali yafito tanunamai kullin kayan wankinta dake wajen daure a zani zama yayi ahankali yana sauke ijiyan zuciya, tajuya tafita daga dakin tadauko zuma tadawo tazo dan nesa dashi takallesa da idanunta da sunyi ja sabida kukan datayi suka hada ido, hannunta tadaura a kirjinta tace kagani farin uniform na nurses ne ajikina ko, ina zuwa makarantan Nurse ban kware ba, zanyi jamb nashiga asalin nursing a university abinda nakeso nazama kenan tai wani murmushi daya bayyana dimples nata masu kyau da fararen hakoranta, takallesa tace ban kware ba but na iya abubuwa kadan amman zaka bari nasamaka magani a haka? Kallonta yayi na kusan 3secs sai murmushi takemasa hakoranta yan kanana kaman na children saiya dauke kai baice komiba, dasauri tace dan Allah ina ganinka ahaka kuka kake sani tai wani rau da fuska zata fashe da kuka kallonta yayi ganin hawaye yataru a idanun nata sai ya gyadamata kai kawai alamun eh, da sauri tabude spirit da auduga ta dangwala ta dan taho dab dashi but saitaji gabanta na fadi takasa komi sai wani firrr take da idanu yakalleta ganin takasa kana gani kasan bata tabayiba, ijiyan zuciya ya fuzar ahankali yace do it yanuna mata gefen goshinsa dake jini, gyadamai kai tayi ta kai hannunta dake rawa ta goge ciwon goshin ya runtse idanu da sauri sauri ta tsaya tace dazafi ko sannu saita matso dab dashi tacigaba da goge blood din tana kallon black face nasa daya runtse idanu yanda yabata tausayi yasa kawai saita huramai iskan bakinta a goshin wani irin bude idanu yayi yajuyo yace wat are you doing? Kasa magana tayi tai fiki fiki da idanu yace ki barshi banso dasauri tace yakuri baram karaba wlh tausayi kabani naga kanajin zafi akufule yace namiki kala da abin tausayi? Girgizamai kai tayi sai ta turomai baki ta kwabe fuska zatai kuka dauke kai kawai yayi yace cigaba dasauri tacigaba tai maza tagama ta manna bandage awajen sannan tazo wajen hannunsa takalla ya kone sosai a hannun yama fara bororo, bala in tausayi yabata, tasan kawai dan shi namiji ne yasa yadaure amman a konaka haka da bala in zafi gashi yayi bororo, sheshekan kuka dayaji yasa yajuyo da fuskansa gently, yarinyar yaga ta tasa hannunsa agaba tana kallo tana kuka batare data taba hannun ba, sai yayi shiru kawai yana kallonta sai kuka take tana gogewa da bayan hannu, calmly yace ahaka zaki zama Nurse? Kaman jira take tafashe da kukan da kyau cikin kukan tace banson naga anacin zalin mutum, sabida sunga bakada karfi kai kadaine su sunada yawa saisu azabatar dakai haka, kaga nataba konewa akafa dawani irin sauri ta gyara zama ta daga kafar damanta tazare white sock na kafan da sauri tanuna mai wata yar karaman tabo haka na kuna, kafanta very clean ga dogayen yatsu looking damn beautiful dan akwai ragowan jan kunshi akansu tace lokacin Mama na koyamin girki tace na tafasa wake naje zan juya ruwan ya zubemin akafa saida nayi kwana bakwai ina kuka sabida zafi, kaiko wuta fa suka samaka nasan kalan azaban wlh, is not fair sai Allah ya sakamaka s in extreme pain da maybe da wanine da yanzu yasume sau uku, but shirme da surutun this little girl is diverting attention nasa, on a scale of 10 tasa he s only feeling 4% azaba, ganin da gaske kukan take yasa gently yace stop crying and treat me Miss Nurse washemai baki tayi tace kaika fara kirana Nurse amman Nurse Safeerah zakace, sunana Safeerah Shu ibu idan na girma na bude asibiti na ai zaka dinga zuwa ina dubaka ko, nine nurse dinku ko ? Gyadamata kai yayi kadan alamun eh, zuman ta dauka tace dana gama school danayi admitting naka ma ni, but bakomi zan gayama Mama yau nasami first patient tabude zumansu tashiga shafawa ahankali kai tsaye batare dataji wani tsorobae idanunsa a lumshe amman hakanan yabude kadan yadan kalleta tana shafamai zuman hawaye na ciko mata a idanu, kasan the thing is hurting her, saikuma ta turo baki irin na yara dake jin tausayin abu tasake fashewa da kuka mara sauri, for the first time sai yayi murmushi dudda yanajin azaba yace abinda aka koya muku a school din kenan, kina treating patients kina kuka ? Dasauri ta kallesa saitakai bayan hannu ta goge fuskanta tass tace banso naga an zalinci wani, kaji proper hospital duk sai an cire skin dinnan, hannunka zai zama mai tabo, kayakuri kaji gyadamata kai yayi yamike tsaye dasauri ta mike tace ina zaka? Zan tafi ya amsa batare daya kalleta ba dasauri ta shiga gabansa tana zaro idanu tace suna nan ko ina su Anas Magu, dan Allah karkaje kabari Baba yadawo saiya fadi yanda za ayi ya fitar dakai batare da an ganeka ba shiru yayi yace aramin wayanki i lost mine ahankali tace banda waya Baba yace naci jamb zai siyamin nafara university da waya kallonta yayi sai yadan fuzar da iska kana ganinsa kasan yadamu ganin haka yasa tace naje gidansu Maman Uwale na aro maka? Gyadamata kai yayi, ahankali tace to koma ka zauna komawa yayi yazauna saita juya ta duka takarasa zare dayan takalmin kafanta tafita yabita da kallo kafin yabi dakin da kallo, kusan 3min tayi tadawo gidan takara kulle kofansu sannan tashigo dakin a kwance tagansa kaman baida lafiya yana ganinta da kyar yadago yamika mata hannu tabasa wayan karba yayi yashiga saka wasu number yakai wayan kunnensa yace ya sunan layin nan dasauri tace yan kwalta bak n kasuwa karshen layi magana taji yayi turenci ne but kuma kaman numbers yake kira saikuma sunan layinsu daya kira yazare wayan a kunnensa yamika mata karba tayi tajuya tawuce takai tadawo ganinsa kwance kaman baya numfashi yasa tayi wajen ta tsaya kansa tana lekasa ganin baya motsi yasa ahankali tace Yaya, Uncle, Malam, bawan Allah but baiyi motsi ba kawai saita fashe da kuka tace nashiga uku shikenan sunja mutum ya mutu agidan mu, mezan ce? Mesan gayama su Mama da Baba? Innalillahi? Na shiga uku ni Safeerah yazanyi? Hawaye ya gangaro daga idanunta ya diddiga akan fuskansa, bude idanunsa yayi ahankali ya kalleta da sauri ta dakatar da kukan tace na dauka ka mutu ne cikin karfin hali dan bala in rashin lafiya da zazzabi yakeji yace haka aka gayamuku ana mutuwa a school? Zaro manya manyan idanunta dasukai jaaaa tayi ta kallesa batai magana ba, murya chan kasa yace kinci abinci? Girgizamai kai tayi ahankali yace to dauka kici murya chan kasa tana kallonsa tace to katashi kazauna banso ka mutu tsoro nakeji shiru yayi saiya taso cikeda karfin hali ya zauna ganin she s really scared itakuma saita zauna anan gabansa kan tiles ta kallesa ganin yazauna da kyau yadan lumshe idanu yasa tajawo kulan abincinta tabude ahankali tasa spoon, ciko spoon din tayi da kyau ta hangame baki tasa abincin dasauri ya kalleta yana kara zaro idanu baitaba ganin loma haka ba, gabaki daya hankalinta yakoma kan abincin dan shegen yunwa takeji tun kokon safe sake ciko cokali tayi takai bakinta tana jan hanci saiya manta da zazzabin dayakeji ya tsaya kallonta, 7good spoons tayi ta cinye abincin dake kulan tasss takai hannu cikin kulan tana tsince yan few rices dasuka rage takai baki kaman bata koshi ba yace kinajin yunwa haka why did u give me abincin ki? Dasauri ta kalleshi tace sabida bakada lafiya ni zan iya hakura ai nasha koko kafin naje school, kuma nasai kosan rogon da hamsin din da Baba yabani kudin mota nadawo da kafa, kafa kuma Mama tadawo zamuyi girki tare ahankali yace mesa bakihau mota ba ? Murya chan kasa tace yunwa nadingaji a school wlh for the second time yayi murmushi ahankali, dasauri tace laaaa murmushi kayi? Fuskanka baki kirin ba a ganewa shiru yayi baice komiba ya lumshe idanu, tayi shiru tana kallonshi ganin yana zufa saita juya da sauri tawuce gadonta tadauko mafici tadawo tashiga fifitashi, bude idanu yayi kadan sabida sanyin dayaji kan hannunsa dake zugi zaiyi magana sukaji jiniya da kukan motocin yan sanda ga sahun ana gudu ana watsewa dawani irin sauri ta jingina da sip gabanta na faduwa sosai, yadan kalleta yace are you scared ? Zaro manyan idanunta tayi ta girgizamai kai tama kasa magana, chan taji ana diddirkowa ata kofar gidansu arude tace tashi kashiga wardrobe buga kofar gidansu taji anyi arude tazabura tace tashi ka shiga ciki bari naje nagani LOKACI BAI KURE BA M SHAKUR EPISODE 2 TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA? INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA ZO