← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 93

Sashe 76

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

get your drugs kin kulasa tayi ya tsaya yana kallonta saikuma yajuya yadawo ciki Safeerah kawai sai leke take, zai biya yayi magana da Dr ne? Ganin Pharmacy yaje tana ganosa daga wajen yasa hankalinta yadan kwanta, yasai magani yafito yazo yashiga motan ya kunna yana daga wayansa dayake ringing yasa a kunne yace ina jinki ahankali Dr Hassana tace Major kajima matarka ciwo sosai but na bata magani nasha dakuma shafawa, please karka kara nemanta for a while kai tsaye yace how many days off ? Kai tsaye tace minimum of 10days maximum of 14days direct yace I can t Hassana! Wani radadi Safeerah kawai taji aranta imagine tana mota tana fama da ciwon dayaji mata yana waya da wata harma yana kiran sunanta not even Dr dayake cewa dazu, dakewa Hassana tayi sosai tace kodama tanada lafiya she s too small to handle someone of your status, ka kara aure Major! Dan shiru Salim yayi cus yaushe tazama so informal dashi dahar tana invading personal life nasa tana gayamai yakara aure, KB yataba gayamai Dr Hassana loves him but baibama maganan attention ba, she s 40 itama so kusan age mate suke, itama ta taba aure but mijinta ya rasu soja ne an kashesa, kawai datse conversation din yayi kai tsaye hakan ma dan yana ganin girmanta ne yace I will see what I can do thank you for your service Dr ya katse wayan, kai tsaye itama Hassana takirasa back, kallon wayan yayi saibai dauka ba, sake kira na biyu tayi bai daga ba, ana uku yadaga yakai kunne bace komiba zuciyansa yafara baci daidai yana parking gaban gidansa. Ahankali Dr Hassana tace dan Allah ka aure ni Salim! EPISODE 7 Ran Salim bakaramin bace yayi ba jin abinda Dr Hassana tafada, like is her audacious nature for him, how dare she sabida yayi consulting nata the other day, paid for her service not like free tazo ta dubamai mata, and yau yakawo matarsa hospital nata tagama kallemai mata, tasan sirrin sa dana wife nasa shine zata gayamai wannan stupid maganan, fada yakeso yayi but kuma hakanan so unlike him yaji yana tsoro yamayi maganan dazaisa Safeerah tagane mema ke faruwa, kafin tafara tunani wata budurwansa ce ko wata mai sonsa, ko akwai wani abu between them gashi yasa ta dubata tagane mata jiki, as a woman she will feel insulted, zare wayan kawai yayi daga kunnensa ya katse ya ijiye yana karasa kashe motan gabaki daya yana kokarin bude kofa kawai wayan yahau kara another call na shigowa, waigowa Salim yayi dasauri kafin yakai hannunsa Safeerah tarigasa daukan wayan axuciye kawai ta bude kofan motan ta wurgan da wayan sosai jikake karrarr! Wayan Salim ta tarwatse akasa, Safeerah na nishi sosai tanaji kaman zuciyanta zai fashe sabida ciwo da zafi ko kallonsa batayiba tabude kofan da kyau kawai tafice batare data kalli fuskansa ba tana tafiya ahankali da kyar tanajin zafi but tafijin zafin wayan dayake da wata agabanta, tayi wajen kofa ta tsaya, Salim yadade zaune wajen yana kallon wayansa da Safeerah ta tarwatsa saikuma yakalleta hartakai gaban daki ta tsaya taki kallonsa, wani boyayyen smile yayi yasauko daga motan yana kallonta yataho yasa finger nasa yana kallon fuskanta, taki kallonsa karasa bude kofan yayi tashige abinta da masifa yakalleta gabansa har faduwa yayi saiya juya yaje ya duka yadauki wayan taci screen gabaki daya, murmushi yasakeyi yadan shafa kansa yace Major Feerah in action a aljihu yasa wayan yawuce mota baya yabude yashiga cicciro abubuwansu yana kawowa falo bamata ciki, flask yadauko dan Ammi tahada musu abinci ya shigo dasu sannan yakoma yadauko magungunanta yarufe motan yashigo gidan ya maida kofa ya ijiye, bude ledan yayi yaciro drugs din da aka bata ya bude yaciro lift let din yana karantawa he s very security conscious wannan datana sonshi kafin taba matarsa mugun magani ganin eh magungunan matsalan Safeerah ne sai yarikesu yawuce sama dakinta yawuce yabude kofan amman arufe dan jimmm yayi kafin ahankali yace open the door Baby banza tayi dashi, ahankali yace m sorry kin kulasa tayi, tashi yayi daga wajen yawuce dakinsa drawer yajawo yaciro spare key na dakinta yana addu a Allah sa tacire key yana zuwa yatura key yako shiga tana zaune bakin gado kanta akasa tana wasa da yatsunta karasawa wajenta yayi yazauna gefenta dasauri Safeerah ta yunkura zata tashi fizgota yayi tafado jikinsa turesa tayi kuka na neman kufce mata tace ni ka kyaleni kaje kacigaba da wayanka ahankali yana hugging nata yace wayan dak ika fasa Madam Salim dan shiru tayi tace ni dai kasakeni ahankali yace kishina kikeyi? Dasauri Safeerah ta kallesa hada idanu sukayi, wani kalan kunya ne yakamata batasan sanda ta kulle idanunta ba tana turo baki tace ni me ruwana dakai, kuma bazan kara zuwa asibitin ba, duk randa nakara ganinta saina mata duka dariya yakusan kufcemai yace kinada karfin dukan mutane ne? Da zuciya daya tace taje ta tambayi Salma dudda ta girmeni amman saida na mata duka itama kuma haka zan mata kwashewa da dariya Salim yayi wlh kaman ya cinye Safeerah da so, his stubborn little weak wife, dan juyowa Safeerah tayi dudda gabanta na faduwa ta kallesa yayi kyau yanda yake dariya sabida he hardly laugh kawai saita tsaresa da idanu gabanta na faduwa, dakatar da dariyan yayi ganin yanda take kallonsa lost in thought hancinta yaja dasauri ta maida kanta kasa, ahankali yace kwanta na shafa miki maganin awajen dasauri ta harde kafanta tace ni zansa dakaina ijiyemata yayi yace okay lemme go and get another phone, I have call meetings na tafiyan dazanyi jibi hakanan sai taji bataji dadin yanda tabatamai waya ba kaman tacemai ya yakuri amman kuma saita ki ficewa yayi tana jinsa yabar gidan sai tunanin Dr Hassanan take ranta na baci, mikewa tayi da kyar tacire kayan jikinta tafada bayi wanka tayi tasake zama hot water basir din yaragu sosai fitowa tayi tashafa maganin sannan ta nemi simple gown tasaka sky blue ta kwanta a bed ahankali abinda yafaru jiya sai dawo mata yake boye fuskanta tayi ahaka bacci yayi awon gaba da ita. EPISODE 7 Wuraren 9 Salma tai parking motanta gaban club din bata shiga ciki ba dan bataso ta hadu da Ya Shamsu danyace tai avoiding AJ click din su Abbati ne, he really hates AJ, wayanta tadaga tace ina waje AJ kafito tazare wayan daga kunne tana kalle kalle kusan 15mins yabata sai gashi chan yafito dan matashi ne kaman Abbati amman he looks kaman yafi Abbati kudi yana sanye da crazy jean da shirt dabaisa botura ba ga sarka a wuyansa dayake yasan motanta direct wajen motan yaje yabude yashiga yace Sams ya matso hugging juna sukai yashafa mata baya yace yup wasuupp I ve been calling you for a while now baki amsani, harna cire rai akanki ma yau naga kin kirani da kanki, what is happening wat do you need from me ? Yayi maganan yana sakinta yakoma mazauninsa Salma tabude wayanta tamika masa hoton Salim data samu a google yana sanye da uniform tamikamai wayan ya amsa yana kallo yace this is Major General Salim right ? Dasauri Salma tace ya akayi kasansa ? Dan tabe baki yayi yace wani yaro na driver sa ne, ninasa yaron a military school he s very loyal to me his name is John, but he works under Major Salim saisa na sansa dan ijiyan zuciya Salma ta sauke tace Major Salim use power sa on my mother and I want to hurt him back sosai, kasan he s married to my cousin Safeerah ex din Abbati Dasauri yace Abbati dake prison ? Salma tace shi yayi casting Abbati yakaisa prison shiru yayi yace this guys is a fucking Major, I have no business with him, me kikeso amasa and what will you do for me in return dasauri Salma tace wlh inhar zakamin abinda nakeso kome kakeso nima zan maka, banda burin danaga nayi causing pain on him anatse yace but what do you want me to do? Kai tsaye Salma tace so far base on abubuwan da Momma tafadamin yayi I think Matarsa is his weak point that s my cousin! I want to separate them! Inaso naraba aurensu, zaka iya sa John ya nemi matarsa? Dasauri yace look Salma John is dead loyal to me, nace miki I did everything for him he s my boy haryau nike treatment na mahaifiyarsa nine school fees na kannensa ko kashe mutun nace yamin zai min that is out of the question wani sanyi Salma taji tace to inaso ya nemeta inaso kuma Major ya gansu but make sure yayi making nasa looks like cousin dina ke nemansa ya yanda zai tsani cousin dina sosai AJ yace u want my boy to loose his job kennan cus that will happen Dan murmushi tayi tace toba saika basa wani aikin ba takai hannunta shafa fuskansa dan lumshe idanu yayi yabude yace wat will you do for me in return toh dasauri tace me kakeso kallonta yayi yace s go to my hotel yanzu sleep with him sabida muyi sealing deal din inba hakaba deal is off faduw gabanta yayi maza sunsha tabata ayi this ayi that amman bata taba sex ba wlh yanda tayi yasa yace I know bazaki yarda ba deal off nawuce ya yunkura zai bude kofa dasauri takama hannunsa tace naji naji, tsaya dan Allah na yarda ahankali yace good, drive let s go kunna motan tayi gabanta na faduwa sosai har zuwa wani hotel mai kyau akashe motan suka shiga, shike gaba tana biyedashi abaya har zuwa dakin hakanan tanaji tana gani AJ yasadu da ita sabida kawai tanaso ta bata rayuwan auren Safeerah da Salim harda kuka danta wahala a hannun AJ cus dan duniya ne shima. Wuraren 5 yadawo gidan cus saida yayi sallan asir yau kowa a base yasan he s happy awaje yahadu da KB daya wanke sa tasss yace dan iska when will you invite us for abincin Amarya kai Salim yashafa yace soon, bari na shiga gida Amarya na ciwon kai kallonsa KB yayi wani rawan kafa dayaga Salim nayi yasa yace shegen ya dandana sama yawuce shigowa cikin gidan yayi yataho sama Safeerah na kwance adakinta abun yamata
Chapter 76 · 0% Book details