← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 93

Sashe 51

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kadan tayi daga kan fuskanta tafashe da kuka tadan kallesa, hade fuska yayi sosai yace "we will talk tommorow wuce muje dakinki" komawa baya Safeerah tayi da sauri ta makemai kafada kaman yar yarinya muryanta na fita da kyar but bakin taurin kai yasa takasa shiru tace "ni Allah nafasa auren, ni gida zan tafi" sosai ya kalleta da kyau for the first time today he's seeing that 15yrs old girl that helped him, childishness nata yafito sosai da rashin wayau karara, in her tiny little brain she thinks this is the solution, wani sanyi yaji aransa sai kawai yajuya yawuce cikeda isa yayi sama yana hawa staircase, tabisa da kallo tana kuka tana kara sauti, instead of ya shiga dakinsa wani daki wanda nan ne study nasa yabude yashiga, he needs to make call da boys nasa dayaba this assignment na neman Abbati, da IT department dayasa amai tracking number sa daya karba daga hannun Baba, nobody is sleeping today sai an nemo mutumin nan. Shiga yayi yamaida kofa yarufe. Wajen kofan Safeerah tayi azuciye zata fita ganin yayi sama ya barta abinta but tai juyin duniya batasan yanda ake bude kofan ba, wani irin security doors ne da ko bullet baya iyabi or knife, or even bomb, babu abinda bata taba a kofan ba bai budun mata ba, hakan yasa tadawo falon tabi koina har kofan kitchen datagani wajen dinning a kulle, dawowa tayi ta zauna anan kasan falon tabude sabon shafi na kuka, today is the saddest day of her life tayi kuka tayi kuka har kanta yafara mahaukacin ciwo but takasa dena kukan.... Yagama wayoyin babu wani good information but ancigaba da tracking nasa, ga Layla da Anty Asabe sai kiransa suke sabida sun shirya welcoming Safeerah but he can't take her gidansu in her condition, ya sharesu kawai, yana zaune daga wajen kan study desk nasa yana jiyo kukanta sama sama, yana zaune awajen har wuraren 2 nadare yana jiyo kukanta. Fitsari ne yakamata bana wasa ba wuraren 2, tashi tayi da kyar kofan data gani a falo datakesa rai bayi ne tayi wajen tana murza handle din taji a kulle hakan yasa tajuya maranta har rikewa yayi tawuce bene tafara hawa da kyar sabida fitsarin harta karaso saman, kofunan daki tagani daban daban wanda tafara gani kawai tawuce tasa hannu tabude kadan ganin babu kowa ciki yasa tashiga da sauri ta maida kofan tarufe, ahankali tabude bathroom ta shiga dasauri bayin yahadu na balai ta wuce tai fitsari tana goge fuska, gamawa tayi ta tashi tadaura alwala dan batai magrib da isha'i ba,tabude kofa tafito tabi hadadden dakin da kallo bataga dadduma or anything ba, dankwalin lace na kanta tacire ta shinmfida akasa, babban gyalenta kuma ta gyara da kyau ta kabbarta salla batare datasan gabas ba, tanayi tana goge hawaye tana idarwa tafashe da kuka again, she can't stop thinking about Waleed, ko yaci abinci ko baici ba oho, tamasan baiciba, an chanxamai pampers? She don't think so, tai kuka, tai kuka haryazo batamasan sanda bacci ya dauketa ahaka azaune ba kan dadduman. Ganin baijiyo kukanta for about one hour ba yasa yagane bacci ya saceta agogon hannunsa ya kalla 4 na asuba, mikewa yayi yabude study yafito yataho direct zuwa dakinsa bude kofansa yayi ahankali chak ya tsaya sabida ganinta dayayi zaune akasa tana bacci awahale ga gyalenta a gefe ya zame yafadi, tana zaune kan dankwalinta akai tai salla, sallan da ba gabas tai facing ba, dudda tana bacci but idanunta sun kumbura gashinta a gyare anyi parking yayi wani irin kyau yana shinning looking so silky, bugawa kirjinsa yafara yi ahankali yashigo yamaida kofan yarufe, yakaraso wajen datake dukawa yayi agabanta yakai hannunsa ahankali zai gayra mata wuya yana daura hannunsa gefen fuskanta kawai ta gyara fuskan ta kwantar da kanta gabaki daya a hannunsa cikin bacci mai nauyi tana sauke ijiyan zuciya na bacci dan tanada deep sleep, kallonta ya tsayayi yanda tai lamo da kanta a hannunsa gabansa na mugun bugawa, fuskanta is so soft kaman na yar baby kaman fuskan Waleed, fatar fuskan so warm kaman tarufa da bargo, batada pimples are face is so smooth, yanajin saukan numfashinta akan hannunsa shima so hot dayasa yaji tsigan jikinsa natashi, gashin hannunsa especially ta wajen inda numfashin ke sauka suna mikewa tsaye, yanaso ta kwanta ahankali yadan matso dab da ita, calmly yadaga tafin hannunsa da fuskanta ke kwance akai yadago yasata a kafadansa dasauri cikin magagin bacci kawai tai hugging nasa tana kara sauke ijiyan zuciya na kuka tarikesa sosai tana kankamesa, his heart is beating like never before, baitaba experiencing this ba, tashige jikinsa sosai hugging him so tight as well tana sound sleep, lumshe idanu yayi jikinsa na balain mutuwa, chan yabude idanun, mikewa kawai yayi tashi daya da ita, she's so light weight, yashafa bayanta yawuce gado da ita kwantar da ita yayi ahankali kaman bataso tafito daga jikinsa saikuma ta kwanta hawaye na gangarowa daga idanunta, tsareta yayi da idanu yana kallon fuskanta kafin yasauke idanunsa kan lallen hannun nata dayamai matukar kyau especially the red zuwa na kafafunta sannan yamaida idanunsa kan fuskanta all he sees is that kind girl mai taimako da matukar tausayi, today she ooks so sad because of her son and he will do everything in his power to get him back, mikewa yayi yadan jamata bargo yawuce bathroom dinsa ruwa ya watsa bayan yayi brush yafito jallabiya kawai yasaka yafito yakalleta tana bacci har lokacin yafice zuwa masallaci dayake 5:10 ake salla lokaci ya chanza, 5:30 yashigo gidan yanaso yafita dawuri wat ever it takes he will get Waleed today In sha Allah, closet nasa yashiga, shiryawa yashigayi cikin kayan sojoji wayansa dakenan dakin ne yahau ringing hakan yasa Safeera afirgice tabude idanu daidai Salim na fitowa daga closet sanye da wandon sojoji da farin singlet dan bairiga yasaka riga ba, hada ido sukayi da Safeerah data bude idanu a firgice, balain faduwa gabanta yayi batasan sanda ta kulle idanunta gam ba gabanta na faduwa ganinsa da farin singlet ga hannunsa daya a kone skin din while the other one is normal, dauke kai Salim yayi yadauki wayansa yakai kunne yace "talk to me" yawuce yashiga closet room nasa.Sosai kirjin Safeerah ke bugawa so many thought crossing her mind, yanzu ta tuna abinda Ummi tafada mata dasu Mama, she was so blunt to the only person datasan shine zai iya taimaka mata ya ceto Waleed, thinking back she believes su Momma ne suka sanar da Abbati zancen aurenta, suka basa address na gidansu dan theres no way Abbati zaisan gidan nan, look at the way yayi pushing Baba ina Baba yakeda karfi akansu, koba komi at least Salim soja ne, ana tsoron sojoji zai iya tsorata Abbati yabata Waleed amman takama tanata gayamai maganganu kan ta fasa auren menene menene, the way Abbati is wicked koda tafasa auren zai iya yayita wahalar da ita yana juyata da Waleed tunda yaga tanason Waleed, tana tunane tunanen zaune kan gado Salim yabude kofa ya fito ya shirya tsaf cikin kayan sojoji wayansa rike a hannunsa yayi wani irin kyau, gabanta na faduwa sosai adan tsorace kallo daya tamai taji yamata kwarjini da yawa tadauke kai ganin zaiyi wajen kofa yasa gabanta na faduwa tace "Sir!" Sarai yajita but he hates d name hakan yasa yacigaba da tafiya abinsa, sauka tayi daga gadon da sauri ganin yamika hannu zai bude kofa yafice yasa ahankali tace "Abeee!" Chak Salim ya tsaya jin sunan data kirasa dashi, itama batasan ya akayi ba kwai takasa kiran sunansa kai tsaye ne sai sunan da Waleed ke kiransa yazo bakinta kawai ta furta, gently yajuyo tareda zuba hannayensa cikin aljihu wandon uniform nasa yakalleta kanta akasa ta taho gyalenta data gani bakin gado ta dauka da sauri tadauka ta yafa gabanta na faduwa he could see yanda jikinta ke rawa rawa ta taho zuwa gabansa but still akwai dan tazara between them, bata kallon fuskansa but wani girma yamata agaba, yacika mata idanu, yamata balain kwarjini hakan yasa kai tsaye tai kneeling tasa duka knees dinta akasa dasauri yakalleta strictly yace "wat are you doing"? Abu taji ya tsayamata a wuya, baki tabude zatai magana saikuma bakinta yafara rawa hawaye na cika idanunta, iska ta fuzar ahankali kaman yar yarinyar datasan tai laifi dinnan batada gaskiya tace "I am sorry about all abubuwan dana fada jiya, I was so stupid for saying all of abubuwan nan, bazan karaba Wallahi, kayakuri dan Allah" tafashe da kuka ahankali, dan dauke kai yayi daga kallonta calmly yace "stand up! Don't ever kneel for me" wani raurau tayi da fuska cike da ban tausayi tace "namaka laifi ne, tunda na sanka you've been helping me, you've been so good to me, but jiya sabida an karbe Waleed inata maka rashin hankali bayan you're the only one that can help me" saikuma tadaura dauka hannayenta a fuska tana wani irin rera kuka mai shiga zuciya tace "Abbati is very wicked zai iya dukan Waleed, ya tsani yara, yaran yayarsa ma yana dukansu, he hates cry na yara, he can't tolerate Waleed, I'm sure Waleed baici abinci ba, I know he has been crying, maybe ma ba'a cire masa pampers ba, baida sabo idan mutanen waje yaga basa sonsa, I don't want anything to happen to Waleed nasan he's missing me, yanata nemana, I know beci komiba har yanzu, I know yanata nemana yana kiran Ummy, Ummy, banson wani abu yasami Waleed dina, karya mutu..." yanda take kuka tana maganganu ko he knows some abubuwa ma batasan tana fadansu ba, cikin wani irin murya mai balain rauni tace "Abee dan Allah ka karbomin Waleed dan Allah, dan Allah kataimakeni, ka karbomin Waleed, bring my Waleed back Abee kaji dan girman Allah, karya mut... " shilli taji saukan yatsun Salim akan lips nata ta kallesa dasauri shima ya duka agabanta. EPISODE 48 Dayake hannayenta nakan idanunta tana kuka saukan yatsansa taji kan lips nata kafin ahankali taji saukan dayan hannunsa kan hannunta dake kan idanun, ahankali yasauke hannunta kasa yakama dayan ma yasauke kasa ya tsare fuskanta da idanu yana kallon long eyelash nata dasuka jike da hawaye sharkap cikin tattausan murya yace "how can this weak girl give birth to strong
Chapter 51 · 0% Book details