Sashe 42
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ko kyafta idanu saida wayan ya katse sannan yayi dialing number back, ganin kiransa back yasa taji kirjinta yasake bugawa takai wayan kunnenta, tana dannawa kawai taji magana ya makale mata a wuya, anatse da murya dake a kwance mai bala in taushi yace how are you? Wani iri taji muryansa ajikinta he s always too serious shiwai baida raha da barkwanci, da kyar tadan saita kanta, kaman wata yar baby tace Assalamu Alaykum, uhmmm ina yini ya aiki shiru yayi muryanta a waya da real baisan wanne yafi dadi ba, ahankali yace how is Waleed? Batasan meba kodan tasaba duk duniya Babanta da Mamanta suke tambayan Waleed but ayanda yake tambayesa duk sanda zasuyi waya saitaji wani dadi da sanyi dakuma natsuwa aranta, ahankali tace lafiya lau yana wajen Baba a falo, uhmmm Takasa magana, cikin isa da izza yace me kike bukata? Dan rage muryanta tayi sosai kaman tana tsoron gayamai ko karyace a a hakan yasa tace Ummi na tace nakira ka zatai magana dakai awaya shiru yayi chan yace who is Ummi? Yayar Baba Safeerah tafadi asanyaye gabanta na fadi karyace no, anatse Salim yace that one GRA ? Yafadi muryansa sounding very strict, girgixamai kai tayi tace a ba itaba, su biyu ne wannan daga Katsina tazo yau tai shiru ganin yayi shiru baice komiba yasa ahankali tace dan Allah! Kunya zataji idan bai magana da Zainabu ba, wani sanyi yaji but still yayi shiru, jin baice komiba yasa jikinta duk ya karaya kaman zatai kuka ahankali tace s nice is that abinda zaisa kiyi kuka yanzu? Salim ya tambayeta ganin kaman tana gab da kuka muryanta harya chanza duk sai jikinsa ya mutu, ahankali yace yafadi chan kasa hakan yasa ta tashi da sauri tayi dan murmushi tafice zuwa falo takai wayan taba Zainabu data karba tace mijin naki ne Feerah? Kin magana Safeerah tayi tajuya tawuce ta tafi abinta takoma wajen Umma mai gyaran jiki. Tana zaune adaki Zainabu tashigo rike da wayan tabata tace gashi nan mijinki zaiyi magana dake turoma Zainabu baki tayi, Zainabu ta dungure mata kai tajuya tafice wayan takai kunnenta tace hello dan shiru yayi chan yace can you drive? Zaro idanu tayi tace shiru yadanyi chan yace zan aiko miki da mota da driver for shirye shiye dazaku yi, your Aunt tace zakuyi sayayya dake, I told her you can t go out ban zan tura mota taje ita baki tasaki yanda yake magana kaman irin shine me ita din nan, wai shi baida kunya yanzu Ummi yagayama bazataje ko ina ba, jin shiru batace komiba yasa yace anything else dakikeso ? Kaman bazatai magana ba tace babu komi asanyaye tace thank you shiruuuu yadanyi zuciyansa yamai dadi sosai, ahankali yace Ameen, my regards to Waleed ya katse wayan. EPISODE 4 Yau da sassafe ta tashi arayuwanta tanason Yasmeen dudda sau biyu kawai ta taba haduwa da ita, itada Yasmeen are age mate itama she s 20 but bata zama da Zainabu a katsina sabida tarabu da Babanta, Yasmeen kuma a hannunsa take saidai idan tasami hutun school ko yaga dama yakan barta tazo wajen Mamanta agidan, da suna Abuja Ummi tkawota gidansu suka hadu itama tanason Safeerah sosai sukanyi waya but ba sosai ba, Zainabu tace zatazo yau, girki tashigayi tun kafin kowa yatashi Mama ta shigo kitchen din tace yau fa Yasmeen zatazo murmushi tayi tace Mama Allah sa Babansu ya bari tadade this time Mama tace sabida tazauna har bikin ki ? Dawani irin sauri ta kalli Mama dan kwata kwata ba wannan ne aranta ba kawai tai missing cousin nata ne simple hararanta Mama tayi tace maza zo ga magungunan ki Mama ta bata cup data hada dan bata fuska tayi ta karba zata ijiye Mama ta harareta hakan yasa ta shanye, hannu Mama tasamata suka karasa girkin Zainabu na gidan Momma amman zata kwaso kayanta tadawo nan abunta, tawuce sama tashiga dakinta tana kallon Waleed dake bacci tai wajen gadon kawai ta rungumeshi tace wai bazai tashi ba eh yaron nan tamai chakulkuli murmushi Waleed yayi yana mika tadago tamai kiss a kumatu tace helloooo Waleely Baby bude idanunshi yayi ashagwabe looking so cute yace Ummyyyyy kankamesa tayi tace oyoyoooo Waleed, wlh inason yaron nan sosai sosai my fine boy Waleed yawani washe baki ya kankameta yakai hannu zai taba boobs takama tace bana hanasa ba dariyan rashin gaskiya yayi yace Ummyyyyy Safeerah tace ko kaine kadai mai sunan nan sai haka kaman kai kadaine me Ummy, baraka fara magana da kyau ba saura 3months kayi 3yrs fa daukansa tayi tana mikewa tsaye tace muje muyi wanka yahau kokarin guduwa normal drama wanka tarikesa gam tace kazami kawai baraka gudu ba bayi suka shiga tamai brush da kyar ya yarda da wanka suka fito ta shafamai mai batasamai pampers ba yahuta ta shiryashi tafito dashi takaima Mama tace Mama Alhaji Waleed yatashi natafi wanka kafin Umma mai gyara tazo Mama ta karbeshi tace zo mijina Wanka ta shiga tana cikin wankan taji muryoyi akasa da sauri tashiga wankan da sauri chan taji muryan wata yar budurwa na. Feerah wannene dakinki ? Ko fuska bata tsaya ta wanke da kyau ba taja towel tadaura tabude bayin tafito da gudu tabude kofanta tafito wata yar budurwa ce wacce kansu daya yanayin hasken fatansu daya ma dan Safeerah hasken Baba ta dauko Yasmeen hasken Ummi ta dauko tana sanye da abaya hannunta rike da handbag tana ganin Safeerah ta jefar da handbag din tace Safeerah Safeerah tace Yasmeeen suka wani rungume juna towel din Safeerah na neman faduwa dasauri Yasmeen tasake ta tana dariya tace ni duk kin gogamin sabulu wlh baki fitaba muje ki koma bayi Safeerah ta kwashe da dariya ganin tasama Yasmeen kumfa ajiki, Yasmeen takoma tadauki jakanta suka shiga dakin Safeerah tafada bayi Yasmeen tafada gado tana kallon ko ina. Fitowa Safeerah tayi daga bayi Yasmeen ta taso dasauri tace ke Feerah an ina kika samo mai kudi haka? Wannan dankareren gida daya baki as sadaki ai yafi 300millions tabe baki Safeerah tayi tana daukan kayan dazata sa tajuya mata baya tana rufa da zani ta shirya tasa kaya tajuyo tazo gadon tana kallon kalaban da akama Yasmeen dayake itama tanada gashi Salma ma nada gashi but Safeerah dukta fisu Yasmeen ta kabar da hannunta tace kibani labari zama da kyau Safeerah tayi tace kin tuna wani dana cemiki an kusan kashewa a kano dana boye a wardrobe din Mama? Dasauri Yasmeen tace eh ke shine? Ggyadamata kai Safeerah tayi, Yasmeen tace kai to how come ya aureki ? Labarin komi tashiga ba Yasmeen suna ahaka Mama tabude kofa dauke da Waleed dayaci yayi nak tace toh iyayen gulma an hadu ga Waleed mun tafi dasauri Yasmeen tadauki Waleed tace Kai ina zaka da ci eh, nasayo maka mota tabude jakanta taciro wani mota mai kyau tabude a leda taba Waleed ya karba yana tsalle Safeerah tace me kace Waleed dasauri yace ahh ampana Yasmeen ta kyalyace da dariya tace saifa Ahh ampana gwari kawai takalli Safeerah tace yanzu kawai dan ya taimakeki ya aureki? Gyadamata kai Safeerah tayi, Yasmeen tace karyane sonki yake hararanta Safeerah tayi tace tashi muje falo kici abinci tashi Yasmeen tayi tadauki Waleed tana salati tace wai me dan nan keci haka yaro kaman na dauki buhun doya Masha Allah hira sosai sukahau yi Yasmeen taci abinci tai nak Safeerah told her everything Yasmeen tace tashi dan Allah mu zagaya wannan hadadden estate din maganan sa data tuna jiya yasa gabanta yadan fadi amman kuma ai ba zuwa zaiyi ba, kuma Umma mai gyara bata riga tazo ba, gyadamata kai tayi tace ga takalmin Waleed chan a falo samai bari na dauko gyale sama Safeerah tawuce zip din atampan datasa skyblue da red flowers taja da kyau doguwan riga ne A shape ya zauna ajikinta sosai, ta kirjin shima ya kamata, most times bazaka taba gane Safeerah nada burst ba sabida kalan kayan datake sawa saika zauna da ita but yau rigan ya nuna cikan kirjinta sosai, parking gashinta tayi da kyau babu komi fuskanta banda wani dan makalen dankunne dake kunnenta daya karama fuskanta kyau sosai ta dauki karaman red veil kawai tajefa aka ganin ba fita zatayi ba suna nan cikin estate and again bata wani ganin mutane estate din kaman ba mutane ciki ai she can t even call this fita tunda cikin estate kawai zasuyi tafiya bata taba fita ba tun rannan data dauko kayayyakinta fa, gyalen iya wuyanta ya tsaya shima wuyan bai rufu da kyau ba, gabaki dayan kirjinta awaje, tasaka normal slippers na gida tana kamshi turare sosai abinta dan kullum sai an dafata da turare ba karamin gyara ake mata ba, tasauko kasa Yasmeen dake rike da hannun Waleed takalleta tai murmushi tace wlh wayanda suka sanki ne kadai zasu yarda cewa kin taba aure harkin haihu cus u still look like yar secondary school, kawai nonon nan ne kesa asan kin wuce yar secondary school hararanta Safeerah tayi tace yan katsina akwai batsa haba shewa Yasmeen tayi tabude kofa tace zakiga batsa gun mijinki dasauri Safeerah tajuya Allah yasa bakowa a falo daga Baba har Mama na sama, Yasmeen tace muje kaji Waleed Waleed na ganinsa awaje kawai ya fizge hannunsa daga rikon Nana yasa gudu, Yasmeen tace laaaa kugan mini yaro tabisa da gudu itama Waleed najin dadi sosai estate din bakowa while Safeerah na dariya tafito tarufo kofan ta ga Waleed na gudu Yasmeen na binsa yana dariya sosai he s having fun sai kawai itama kaman yar yarinya tasa gudu tabisu iska na jan gyalenta kasa gashinta ya bayyana donut datayi ya warware yafado bayanta hakan yasa ta tsaya jin gashinta na bin bayanta na lilo da sauri tasa hannu taja gyalen tarufe gashinta ta mance da jelar batada lokacin gyara parking awaje. Yana wajajen gate yana jiran motan dake gabansa yawuce ya shigo estate din yaji ance Waleed da karfi daidai motar ta wuce yaga wata na bin Waleed dake gudu yana dariya saiga Safeerah itama tafito tana binsu tana gudu gyalenta ya sauka abayan wuyanta, wani yirrr yaji tsigan jikinsa na tashi, ransa na bala in tsananin baci ganin matarsa like this a titi ance ya wuce fa dan shi ba a