Sashe 19
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
abinci ? Yadan matso dab da Momma yaduka ahankali gabanta just to make peace yace dan Allah kiyakuri kinji bazamu karab tasssss! Momma ta yankama Baba mari da saida yayi baya zai tumbula Mama da mugun gudu ta taroshi Safeerah tai ihu tace Babaa!!! Salma tace ai dakinmai biyu Mom jikin Baba har wani rawa yake kaman marin ya mugun gigitasa baitaba tunanin yayarsa yar uwansa ta jini zata iya marinsa gaban iyalansa ba, idanun Mama suka cicciko da hawaye sosai tarikesa kawai takasa magana feeling yanda jikinsa ke rawa sosai na gigicewa idanunsa namai duhu yadena gani duka daman off and on idanun ke masa kaman switch, Safeerah takalli iyayenta takalli mahaifinta tasake kallon Mama da hawayen ma yazubo mata daga idanu kawai tarike Baba gam dake shaking but she s shattered completely, jitayi ina bazata iyaba enough please takalli Momma ido cikin ido tace baki kira yarki dake kusada ke karuwa ba sai ni Momma! Maganan saida yadaki kunnuwan kowa adakin hatta Baba da Mama, Mama tasaki Baba tamike dasauri tazo wajen Safeerah zata kama hannunta Safeerah takalli iyayenta ta fizge hannunta da Mama takama tafashe da kukan takaici tace ki banni Mama ki banni wat? Is she God? Ita Allah ce dazata dinga wulakanta ku? What gives her the right ? Takalli Momma dake kallonta kyur zuciyanta na tafarfasa tace kawai sabida muna zaune gidanki, sai wulakanta min iyayena kike, me suka miki banda kyautata miki kullum suna miki bauta kaman bayi, kince bazaku sayama Waleed abinci ba, sun bani kudi naje na sayo to wat is there? Salma dake zuwa club sai tsakar dare, tana yawo da matan banza baki kirata karuwa ba saini da bana komi, me muka miki why are you slapping mahaifina meya miki this poor blind man? Kanninki jini daya, mahaifiya da mahaifi daya ya kawoku duniya kike wulakantawa haka sabida kinga kinada kudi ke waye Momma ? Safeerah tai ihu tafashe da kuka sosai ta mugun zuciya tana jijiga Waleed dake kuka sosai a hannunta tana kallon Momma dake kallonta itama, Mama takara kama hannunta tajata Safeerah taki motsi sai kallon Momma take kaman zata rufeta da duka, Salma tawani taso tace sabida solobiyon wawan ubanki kikema Momma rashin kunya ko toh bari kigani sai kawai tayi wajen Baba takai kafanta zata haureshi wani yarda Waleed Safeerah tayi kaman zararra takai hannu tawani finciko kafan Salman, Salma ta taho a bare, jikake tass! Tass! Tasss! Ta dauramata maruka, Momma tamike ahaukace Salma na kurma wani ihu Mama ta taho zata shiga Momma ta fincike Safeerah ta daura mata mari jikake tass Safeera ta sunkuyar da kanta, Salma ta dunkule hannu tawani nushe bakinta sai jini batai wata wata ba ta naushi bakin Salma itama sai jini suakhau dambe sosai da Salma Momma nakaiwa Safeerah duka tako ina, Mama tafashe da kuka ganin yanda ake dukan yarta Safeerah both Momma da Salma dudda itama Safeerah ta jigbi Salma, Mama tace Safeerah ni kikema haka? Have you seen condition na mahaifinki ? Chak Safeerah ta tsaya, Momma ma ta tsaya, Salma na goge bakinta taci bugu tace ke waye ke har kin isa kitaba Salma? Ke da you are the one datasa iyayenta a condition dasuke yau shine kike blaming wasu Momma tace think da bakiyi abinda kikayi ba da kuna gidanku yanzu haka a Kano, ke kika kawo bala i kika lalata rayuwan iyayenki! Because of action naki mahaifinki ya makance not because of us, all I did is save you guys in return kunamun bauta, after everything I did to you Safeerah ni kikama rashin kunya yau, nida na biya kudin aikin da aka miki kika haifo wannan yaron mara galihu na sayamasa sutura da tufafi da ubansa yace bayaso ni kika zaga yau? Ni da na ceceku bayan kin jawowa iyayenki balai? Nida na aurar dake ? Safeerah is feeling so bad cus some magana batai karya ba is all her fault but dudda haka azuciye tace kika aurama mashayi ni mara tarbiya daya kusan kasheni dai, mesa baki aurama yarki shi ba? Kin tsanemu you don t want anything good for us? Auren zalunci kikamin fizge Safeerah Mama tayi ta daka mata tsawa tace Safeerah! Is this tarbiyan dana baki? Kinsan Dawa kike magana kuwa? Yayar mahaifiyarki ce! Itace first Botn sai Harira sai mahaifinki! Are you okay, kika kara magana zan tsinka miki mari anan, dauki Waleed kuwuce daki Momma tace wani dakin? Badai na gidana ba ko ? Mama da Baba dake numfashi sama sama suka kalleta banda Safeerah data duka tadauki Waleed dake kuka sosai tarike ajikinta tana goge hawaye gwanin ban tausayi, Momma tace kidauki danki ki tattara kibar min gida this night inba hakaba wlh wlh saikunyi mamakin abinda zanmiki Safeerah! Yarinyar danama komi harda makaranta nizata zaga, wlh wlh bazata kwana cikin gidana ba, idan Safeerah ta kara kwana cikin gidana Shegiya uwata ta haifeni! Na rantse muku da Allah ita da danta sai sunbar gidana yau! EPISODE 1 Dudda jikin Baba was shaking baya ganin at all saida ya yunkuro yana kokarin tashi jin maganan da Momma tayi, Mama ta taho tana kamasa takalli Momma tace dan Allah kiyakuri Momma, dan Allah, Safeerah yarinya ce, batada wayau, ba hankali batasan me duniya ba, yarinyar da ko Salma ta girmeta ina zaki biyema kalamanta dan Allah kiyakuri zan hukuntata namiki alkawari Baba so yake yatashi yakasa cikin wani irin murya yana haki kaman mai asthma yace Yaya Kubra kimin rai ina yar karaman yarinya ta zataje da daren nan da karamin yaro hannunta eh, kiyakuri kowani hukunci zaki mana kiyi amman banda koran Safeerah da Waleed ina zata ? Cikin ihu Momma tace taje wajen karuwancin ta mana, koko taje ta nemo uban Waleed da ware haka nasan yana club yasha giya yayi tatil tadaga murya sosai tace I don t want to count 5 na ga Safeerah da danta cikin gidana inba hakaba gardawa zan kira nasa su fitar da ita and zaku iya binta babu wanda nahana cikinku daman na dade da gajiya, ungrateful fool na taimakeku bayan Shegiyar yarinyar tajawo muku annoba yanzu tazo tana gayamin magana ke har kinada baki, One! Momma tafara counting jikin Baba yafara rawa sosai, Mama da hankalinta yatashi ga Baba ya birkice ga Safeerah ana koranta tace Mama Kubra kimin rai, kimana rai, wa muka sani agarin nan? Ina Safeerah zata da yaro da daddaren nan? Ko bakiyi dan halinta ba kiwa Allah kiji tausayin Waleed, ina yar yarinyar nan zataje ta kwana ga Waleed ta ina zata fara eh ? Momma da zuciyanta fess ganin sun rude ga Safeerah na kuka idanu sunyi ja tace cikeda rashin imani, azuciye Safeerah takalli Mama tace Mama kutashi mutafi! Momma dake kallon Safeerah sosai ta kalli Mama dake gabanta tayi kneeling tace kalli wacce kike rokonma arziki, kalleta Shegiya mai zuciyan banza da wofi saisa Abbati yakusan kasheki butulu kawai kaza maici ta goge baki Mama ta taso cikeda bacinrai danyau Safeerah ta mugun bata mata rai bataga amfanin dan guntun zuciyan Safeerah ba, like yarinyar bata hango abinda u manya ke hangowa all what Safeerah care about shine adena zagin mata iyaye akuma dena enslaving nasu, Mama tace Safeerah muje ina eh? Are you okay do you know what is out there in the night ? Azuciye Safeerah tawuce kitchen batare data kula Mama ba, Momma ta kwashe da dariya tace ku kalli yarku ooo zani Safeerah ta dayko na goyon Waleed tafito falo kawai tasa hannu ta daukesa tana daga hijabi ta goyasa tsaf abayanta, takalli Mama dake binta da idanu cikeda mamaki idanunta sunyi jajir bakinta ya kumbura amugun zuciye akuma kufule tace Mama sa hijabinki mu kama Baba mutafi sangangan Mama ke kallonta mamaki yagama kasheta tace re very stupid Safeerah, nace you re very stupid Feerah, bantaba sanin girman banza ne dake babu wayau akanki ba sai yau, ina zamu? Can you see Babanki is sick is somet Momma tai ihu tace three , fashewa da kuka Safeerah tayi dan she had enough ta duka wajen Baba tana kokarin kamasa ganin Mama taki supporting nata tace ni bazan kara barinku anan gidan ana zaginku ana marinku ba, we are humans not animals, what gives her the right to me beating my sick father? Sai randa ta kashesa zaku bar mata gidanta? We are leaving gidanta for her, da mu kwana agidan nan gwara mu kwana a titi wlh tawani kama Baba da duka karfinta ya mike sai kawai yayi luuuu a sume Mama ta tarosa da mahaukacin gudu tace Innalillahi Wa Innailaihi Raji Five! Salma tai shewa tace time up yau zamuga karshen fitsararra Momma tadaga wayanta takai kunne tace kuzo gidana yanzun nan while Mama na faman jijjiga Baba daya sume sukaji ana bude gate wasu maza na shigowa guda biyar dasauri Mama ta ijiye Baba ta taho kawai takama hannun Safeerah taboyeta abayanta tana kallon mazan dasuka shigo dakin yan shaye shaye Momma tace idan yarki batabar gidan nan ba wlh saina bawa yaran nan ita sun gamamin da ita ke kuma ba inda zaki zauna ki kula da mijinki dan kinsan babu wanda zai muku wahala hankalin Mama na atashe tace kimana rai Mama Kubra, ina Safeerah zata, ke Safeerah bata hakuri cikeda rigima da taurin kai tace ko wuka za a samin a wuya bazan bata hakuri ba make kanta Mama tayi tafashe da kuka tace Safeerah ni kikema haka iyyee ni Momma tace kucimin uban yarinyar nan in bata fita ba dasauri Mama takama Safeerah dake kuka gam abayanta tace zata fita tafito da ita waje mazan na biyosu tayi kofar gida da ita takalli yarinyar sai tace mesa kikemin haka Safeerah? Yau kin batamin rai i will not forgive you easily ? Cikin kuka tana shesheka da zuciya tace Wlh wlh Mama saina cireku daga gidan nan, bazan taba yadena Matar nan ba she s very wicked shiru Mama tayi tana kallonta tace yanzu ina zaki? I can t live Babanki haka baida lpy, kinada kawa a hostel na school dinku ne? Girgiza mata kai tayi alamun a a sai Mama tace toh ina zaki dakiketa fada yarinyar sai shegen zuciya irin na su mutanen farko ? Shiru Safeerah tayi tana shesheka sai chan tace