← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 93

Sashe 40

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

taba cutar dake intentionally ba, cutar dake means cutar da kaina cus matata is part of me, anything daya sameki ya sameni, zan rikeki according to the teaching of prophet Muhammad Peace and Blessings of Allah be Upon Him, ki kiyaye hakkokan ki and zan killace ki, lastly shine dressing mode bazaki sa gyale ba, the only time zaki sa gyale shine idan kinsaka abaya wanda bai kamaki ba, you will be wearing hijab, this are my rules inhar baki takesu ba we will never have problem I am not a wicked man yafadi while looking at her studying yanda jikinta ke dan shaking, calmly yace menene taki dokokin Safeerah dan dagokai tayi ta kallesa zata sauke kanta yace Kasawa tayi sai wani nishi data fara na nervousness, calmly yace tell me dokokinki, ko abinda kikeso na kiyaye, or anything, talk to me rasa abinda zatace tayi gashi yahanata dauke kai sai lips nata yafara rawa, hawaye yasoma cikowa idanunta but still bai release nata ba, wani kallo yamata dayasa ahankali kaman tana tsoron fadi tace karka dakeni! Dasauri ta dauke kai daidai hawayen na karasa zubowa ta share wani mugun tausayi tabasa kalman data fadi, yasan yanada temper, yanada fushi but baida saurin dukan mata wlh baitaba dukan kanninsa ba tundaga kan Layla, Ameerah and Lubna, he don t think he will beat her too, and he prays Allah ma yasa bazata tabamai abunda har zaiji urge na daga hannu yakaimata ba, in reality yace as long as kin kiyaye dokokina I will never beat you! I promise aran Safeerah tace kenan he can beat me din idan tayi ba daidai ba wani irin mutum ta auro ne haka? Ga uban dokoki, shiru yayi sai kallonta yake he s having wani mahaukacin urge na yayi hugging nata bai taba tabata ba, but baisan yazaiyi ba dauke kai yayi yahade rai yakai hannu yana ciro wayansa strictly yace matso kusa I want to show u something dan dago kai tayi ta kalleshi but bamaya kallonta waya yaciro gefen wando ya danna screen din yajuyo da kansa yamata wani kallo dayasa Safeerah ta matso gefensa da sauri but still da kwai space between them but daga inda take tana iya ganin screen din gabanta na faduwa, wani mahaukacin kallo yamata yace nasa hannu na jawoki kikafi so? Girgixamai kai tayi dasauri ta matso ahankali kaman mai basir dab dashi space din yakare, wani faduwa da gabanta yayi jinta close to this big soldier man ga turarensa na shiga hancinta, yamata wani bala in kwarjini batasan sanda ahaukace ta juya dagudu zata fita daga motan tagudu gida ba kawai Salim yawani fizgota kaman ya fizgo paper batai landing ko inaba sai jikinsa, wani yammmm jikin Safeerah yayi, ahaukace kaman wata yarinya ta zabura zata tashi daga jikinsa kawai ya fizgota yasata akirjinsa da kyau this time, Safeerah jitayi kaman zata haukace tawani rude iya rudewa tafashe mai da kuka sosai kaman yar yarinya ita kanta batasan wani kalan tsoro takeji nasa hakaba kaman ba itaba kirjinta nawani irin bugawa, yanajin yanda kirjin ke bugawa feeling her boobs sosai a kirjinsa, the more tana motsin futa daga jikinsa the more yake feeling all the things in her body baitaba sannin she is this booby ba sai yau, cikin wata murya da ko kadan batasan yanada irinsa ba sabida how cool gently and tiny the voice sounds yace ni dodo ne? If I call you answer, am I clear? Gyadamai kai tayi dukta rude na bala i ta dukunkune hannayenta taki tabasa but tana kirjinsa gabaki daya, ahankali voice nasa sounding very slow yace gama kukan ki fitan mini daga jiki then sit close to me na nuna miki wat i wanna show you dasauri ta yunkuro zata fito ya maidata back a kirjinsa tsamtsam hannunsa na saman bayanta yanajin wata kalan kasala ahankali yace I said kigama kukan tukunna! Yanda ya matseta a kirjinsa bayan ya maidatan kaman yakara kwancemata pampon kuka, rushewa da kuka Safeerah tayi in his body sabida tanaso tabar jikinsa and yana mata fin karfi kuma she s not comfortable, she s not wearing bra, wata banzar riga ke jikinta sai hijab, duka kirjinta ya mannu da nasa, ahankali yafara patting back nata ya lumshe idanunsa feeling how she s crying, what is wrong with him? Why is he so crazy and lost about this girl? He don t mind ta kwana ajikinsa ahaka? Da kyar Safeerah ta tsagaita kukan tace ..ga .ma kukan dan Allah kabari calmly yace are you sure kin gama? Gamadai EPISODE 3 Wani irin faduwa gabanta keyi da yanaji, numfashinta na sauka akirjinsa kaman zata shide ko motsi bata iyayi, hijab nata babu wani perfume ajiki but it smells good and musky, banda bayanta dayake patting he is not touching any other part of her body but her skin is damn soft especially her bombom dake kan cinyansa harwani narkewa suke kan kafansa sabida laushi kaman katifa, he s feeling kaman ya kwantar da ita and just do what he have to ko yadanji sauki but he can t. Muryanta yayi rauni sosai tace .dena gyadamai kai tayi dan shima he is about to lose control, harde murya yayi sosai strictly yace get off my body yasauke hannunsa daga bayanta dawani sauri tafita daga jikinsa ta zauna gefensa dab dashi kanta akasa sosai jikinta na dan tsuma, wayansa yadaga yanadan crossing legs nasa kaman bashiba yashiga gallery yabude designs da interior decor ta turamai, calmly yace zabi design dakikeso na gidanmu dan dago idanunta tayi tana kallon screen din tana nishi da sama sama har lokacin bata dawo daidai ba da idanunta da sun jike sabida kukan datayi tama kasa magana, dago da idanunsa yayi yakalleta yana swiping screen din tana kallon screen din, Safeerah is the most beautiful girl daya taba gani in his entire life motsi datayi da idanu yasa yamaida kansa screen dasauri ahankali yace baki zaba ba calmly muryanta na nuna sign na kuka tace anyone ka zaba is fine yayi kyau bai sake cewa komiba ya rufe wayan yace good night dasauri tajuya tabude kofan tafito yabita da kallo harta shiga ciki sai yakai hannunsa yana shafa kirjinsa yayi smiling yamike yafito ya kunna motan yatafi. Tana shiga taga Baba ma baya falo maida kofan tayi tarufe ta jingina da kofan dasauri ta dafa kirjinta dayake bugawa kaman zai fita bata tabajin kalan abinda taji yau ba kodan sabida bata taba shiga kirjin Abbati bane, ko kiss Abbati baitaba mata ba, to bema tabayin abu da ita a hayyacinsa ba yana zuwa haka yake hayenata kaman yasami jaka yana dukanta, motsin dataji yasa ta mike daga jikin kofan wucewa tayi tashiga hayowa saman Mama tagani Waleed ta kwantar dayayi bacci agadonta tafito tace ga Waleed yayi bacci kema jeki kwanta, kunyi maganan yaushe zaki tare? Ahankali tace yace sati biyu Mama tace aiko ya kyauta an gode, to saida safe tawuce abinta itama ta shiga daki maida kofan tayi tarufe dasauri ta zare hijab ta ijiye ta kashe wuta tawuce gado ta kwanta bata tabajin karfi kaman nasa ba yanda ya fizgota yasata jikinsa all once kaman batada any weight ajikinta, ko Abbati wani zubin sai ya wahala yake iya wurgata gado amman wannan takasa kokawa dashi just one hand, ijiyan zuciya ta sauke tana kara karanta sharuddan daya karanto mata na dokokinsa wai haka sojoji suke ne ko kawai shine? Wannan sharadi haka is it possible bawai she is saying zatai magana da maza bane ita ba wannan ne damuwanta ba, tayaya za ayi ace bazatai su Facebook ba, tanason TikTok rashin data ke hanata shiga a yar Oppo wayanta dinnan but dazaran tasami kudi tasaka data ai TikTok na yaye bakin ciki, Facebook batayi dama, tanada Instagram bata cika shiga ba sabida yacika cin data but tanaso, but rayuwa da watsapp kadai how is she going to survive tanada watsapp amman bamata chatting toh su Mama ba wayan chatting garesu ba dawa zatayi? Dan TikTok dinnan shiyafi tsayamata arai, tun yanzu kenan zata goge tiktok din ko saitaje gidansa? Gaskiya this is too much, tsakani da Allah this is too much kota gayama Baba ne yamai magana? Zuwa suna da taro da menene basu dameta ba batada kawaye daman tun xuwansu Abuja Momma tahana wai kartaje ta jawo mata fitina an Abuja, but makota karsu shigomai gida ita tasan yan barrack dinsu ne? Idan mutane sunzo taki kulasu kota koresu wanne yakeso? Wani irin aure taje tayi sabida kawai tacire su Baba daga gidan Momma ita ina taje ta jefa kanta? Wlh kawai sabida Allah yasani tana shakkansa shima dan taga eh da gasken gaske soja ne saisa, dan zai iya mata wani abun ko yasa yaransa sojoji sumata saisa da wlh wlh bazatai duka abinda yace ba ai aurensu is not normal aure dazai kafamata dokokin nan, wlh she hates aure sabida banzaye banzayen wahalhalun nan dake cikinsa, tagaji da wahala, batason another namiji ya kusan hallakata again akan wani dalili haba! She just wants to live with Waleed da iyayenta forever, wani kalan salon aure ne wannan, daman bata maida komi nata sabon wayan daya bata ba, su tiktok dinta zata barsu a wayan daya sim nata, shi nasa iphone din will be empty da SIM daya sakamata ciki, tunane tunane tadunga yi har bacci yayi awon gaba da ita. Baije barrack ba sabida aiki da aka fara a gidan, gidansu yaje yayi parking yafito shi baisan yaya event dinsu na yau yaje ba ko an fasa bikin ohon musu baisani ba and he s not interested in sani, side nasa yawuce yana dialing number Layla tana dauka yace meet me a flat dina Dasauri tace okay Yaya Aunt nason ganinka saimuzo tare, nakawo maka abinci ? Dudda baici abinci ba yace no, come to my side and make me tea ya katse wayan yana shiga falo yasami waje ya zauna saigasu, kusada shi Anty Asabe ta zauna kunnansa taja tace ka girma kake tunani? Murmushi kadan yayi yace Aunt da zafi murmushi tayi tacire hannun daga kunnensa takalli Layla tace je yimai tea yasha wucewa Layla tayi shikuma yakalli Anty Asabe, asanyaye yace kuyakuri Aunt murmushi tayi tace I believe in kaddara kome yafaru
Chapter 40 · 0% Book details