← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 93

Sashe 45

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Safeerah tafada dasauri ta katse wayan ta ijiye wayan ta sauko kasa suka cigaba da hira. Yana gama wayan Sister sa yakira Layla cus bayason yana damun Anty Asbae ringing daya ta daga tace ina yini Yaya batare daya amsa ba yace kungama hada akwatin? Dasauri tace laaaa Yaya jiya fa kabamu kudin Waleed adakin Mama ya kwana sabida baida wuri adakin Safeerah, kasa bacci Salma tayi kaman an samata dutse a kirjinta sai juye juye take, how can this stupid poor girl be this lucky? Tashi tayi zaune ahankali daman Yasmeen na minshari itakuma Safeerah ko da chan tanada bacci dawuri and tanada nauyin bacci ko motsi bataji, around 2:30 ta tabbatar bacci ya shigesu sosai ta tashi zaune takai hannu saman cupboard tadauki wayanta tareda wayan Safeerah data lura tun dazu kaman ba password, call log nata tashiga tadauki number Major Salim tasaka a wayanta tai saving da Xoxo sannan ta shiga neman WhatsApp a wayan taga babu Safeerah batai installing wani app a wayan ba, basuyi sharing text messages ba kawai waya suke taso tadan karanta chats nasu takara fahimtan waye Salim but batasami komiba, tsaki tayi ta maida wayoyyin ta ijiye ta koma ta kwanta, tayaya ita ko saurayi guda tsayaye batada shi sai talakan yarinyar nan eh? Tana diyar governor amman diyar makaho tafita zama lucky arayuwa is not possible! She will plan something big da saiya saketa wallahi kuwa kuma she will steal Salim from Safeerah alkawarin Allah. EPISODE 4 Wasa wasa agidansu Nana sai event ake daban daban, Mommy is very angry with Nanah da Abba cus takirasa ta masa maganan but shima idanunsa yarufe wai a ina yarsa zata taba samin family that loves her haka, karta karamai maganan, kawai ta zubamusu ido, Nanah ta warware kaman ba ita ba she is so happy kuma Maman sai kallonta take taking pity on the girl. Nana is smart duk wani abu na bikin is sunanta da Salim, da gangan tasaka friends nata sukai snapping komi aka watsa a duniya harda biyan blogs su dauka sabida tanason koma wacece matar nan daya aura inhar she is on the internet taji labarin bikin Major Salim da Nana. Yau Salma na gidansu, one thing about Salma tanada all those rich girls as friends, tana WhatsApp dube duben status taga wata friend nata dasuke kira da Maska tasaka status da hoton Nana saikuma hoton Major Salim da uniform na sojoji even though kana ganin hoton kasan photo shop ne but dawani irin sauri Salma ta tashi zaune this is mutumin datake suspecting shine mijin Safeerah ta gansa rannan yadauki Baba, kuma mijin Safeerah name is Major Salim, wani shewa tayi. Ahayyeee menake gani haka? Maska ba wannan ne Major Salim na Safeerah ba did I see he is getting married tommorow asabar jikinta har rawa yake tama kawarta voice note tace Maska suwaye this cute couples? But Maska bata online Instagram ta shiga haba saiga vlog sun dauki komi, harda backdrop na wajen event dake dauke da hotunan Salim da Nana da akayi, dudda Salma na son Salim but wani dadi dataji batasan sanda tahau rawa ba tace Safeerah kenan jibi buzuwan dayake aure, budurwa, yar controller general, ajebota girl tayi school a UK wayyooo Momma tawuce dakin Momma tabata labari tasss kunga yanda sukajin dadi Momma tace shirya jeki nuna mata mijin dasuka samu aketa mana tunkaho, sorry for her batasan waye yaran masu kudi ba tashi Nana tayi ko wanka batayiba sai gidansu Safeerah, parking tayi awaje tashigo su Baba ta gaida ta wuce sama Safeerah na daki tana shigowa takama kirji tace Safeerah daman aure mijin naki zaiyi budurwa zai aura buzuwa yar controller, kinga yanda bikinsu ke trending a social media? Dan kallonta Safeerah tayi batama gane kan maganan ba, dasauri Salma ta zauna tashiga nuna musu komi da komi ita da Yasmeen na kallo, Salma tace bikin na trending a social media sosai yaron richest man finally is getting married harga Allah tasan bata sonsa tasan ba auren soyayya suke ba but dataga matarsa Nanah saitaji ta raina kanta yarinya kaman balarabiya sabida haske, ga kyau gashi taga suna son juna hotunan su yawanci suna kallon juna, wani abu taji ya tsayamata a wuya, Salma tace budurwa kuma ce bata taba aure ba, bana gayamuku sojoji nada aure aure ba daurewa Safeerah tayi tace Allah basu zaman lpy, bari naje nadauko Waleed namai wanka tawuce fuuu tafita Yasmeen ta kalli Salma tace mesa kika nuna mata this? Hararanta Salma tayi tace I know bai fada mata zaiyi aure ba akanme na gani ina yar uwanta bazan gayamata ba tashi Yasmeen tayi kawai tafice tabita, tun lokacin har zuwa dare Safeerah bata saki ba mai mata gyaran jiki da Mama saida suka tambaya tace kanta ke ciwo, Salma sai wani dariyan dadi take tana gayama Yasmeen bata cemusu sojoji mayun mata bane, suna nan zasuga ya auro wife number 3 barinma wannan da yanada kudi, yakira Safeerah sau biyu bata dagaba kawai haushinsa takeji, sake kiran wayan yayi da daddare har saida Yasmeen dake bacci ta farka ta tashi zaune da sauri taga Safeerah azaune but ko wayan bata kallo, takalli screen din sannan tadafata tace Safeerah ana kiranki dan kallonta tayi gani tayi idanunta sunyi ja ahankali tace bar wayan Yasmeen nayi bacci ta ijiye wayan zata mike Yasmeen tarike mata hannu kawai saiga hawaye dasauri Yasmeen ta tashi tace menene Safeerah ? Rungume Yasmeen tayi tana kuka sosai jikinta na shaking ga hawaye tace wlh nadaman auren sa nake, Allah kuwan Yasmeen da akwai inda zansa su Baba dana basa takardun gidansa nace ya sakeni, I hate aure wlh, I hate maza gabaki daya, na tsani auren nan bayanta Yasmeen ta shiga shafawa tace shiiiii ya isa Safeerah, it s okay, zoki zauna, I know wat u are feeling zama tayi tace m not feeling anything wallahi dama ba sonsa nake ba, kawai dai he looks like wanda bai dauki y a mace da aure a bakin komiba, he has the money toh, ni mema yakaini na yarda? Da mun hakura da zaman gidan Momma haka nan duk bakin halina yasani in this situation dasauri Yasmeen tace sabida Momma takarasa kashe Baba, ke are you not happy kiga Baba yanzu healthy yana ganin komi da kowa shiru Safeerah tayi sai share fuska take da bayan hannu tana shesheka ta bala in bama kanta tausayi, Yasmeen taji kuka yazo mata amman tadaure tarike hannuwanta tace Safeerah I don t want you to loose hope, think, ko da bai aure ki ba rayuwa ahaka daman ba miji bazai yu ba, think of Waleed, su Momma were not ready su cigaba da ciyar dashi daya zakiyi toh eh? Even if not for anything for the sake of mutumin nan nason Waleed and he s taking care of the boy ai ya chanchanci aurenki, kiyi zaman auren nan for Waleed sabida yasami kulawa ya girma yazama wani abu, kinji forget Salim din da matarsa and live your truth, kina gidansa sabida you want iyayenki and danki well kept kuma ai bai miki komi ba as long as I know gyadamata kai Safeerah tayi takai hannu ta share fuskanta tace naji Allah baya bacci bakomi I will not cry again Ganin yana sake kira yasa Yasmeen tace ki dauka bayan hannu takai ta share fuskanta tass sannan tasa hannu tadauki wayan takai kunnenta ahankali tace hello shiru yayi na kusan 5secs kafin ahankali yace meya sameki kike kuka ? Ita tambayan ma tsoro yabata to some extend hakan yasa murya ciki ciki tace kuka kuma? A a ni ba kuka nak why did you cry Safeerah? Yayi tambayan kai tsaye da dan zafi sai taji kaman tambayan ya soso mata kuka again tai shiru tana hana kanta kuka dan tana bude baki kukan zai fito, Yasmeen na girgiza mata kai alamun kartayi, runtse idanu tayi takasa magana, daga ta dayan bangaren asanyaye yace Safeerah! Har kasan zuciyanta taji yanda yakirata hakan yasa calmly tana nokewa tace kaina ke ciwo alamun motsi taji yace bari nazo na kaiki hospital dasauri tace nasha magani basai ka zo ba kaida ke Lagos, bacci nakeji sosai dan dakatawa yayi ya tsaya yayi shiru hamma tayi tace bari nai bacci bata jira amsan sa ba ta katse wayan dasauri tana kashe wayan gabaki daya switch off ta ijiye wayan a gefen gado ta kwanta Yasmeen ta hayo gadon kawai ta rungumeta tabaya tace everything will be fine Safeerah kinji rayuwa yagaji haka, gwara dabaki fadamai komiba hankalinsa yatashi gobe aurensa kankame hannayen Yasmeen Safeerah tayi tace I just wanna do well on my own wlh banson auren, I hate marraige, I hate aurensa shima I hate him sosai, wlh kaman nace na fasa kawai banda inda zansa su Mama ne, Yasmeen na tsani komi nakeji kanta Yasmeen ta daura gefen fuskanta tace stop saying all of this sabida ba solution bane, bakiga yanda Momma ke girmama Baba yanzu ba sabida yayi gidan kansa, no condition will ever make you go back to gidan nan da izinin Allah, please calm down Baki Yasmeen tadinga bata ahaka bacci yayi awon gaba da ita Yasmeen tai shiru tana kallonta kafin takoma ta kwanta taja bargo itama tai bacci. Da asuba suka tashi Alhamdulillah ta tashi lpy duk wannan zafin zuciyan da damuwan yafita aranta gabaki daya she woke up happy ma, kitchen tawuce dan yima kowa breakfast kafin mai gyara tazo, Yasmeen itama bata tashi ba, su Mama tasan sun tashi amman basu fito ba, kitchen tawuce tafara sa abinci a wuta takoma tana yanka dankali ba dankwali akanta gabaki daya batai parking gashinta ba kwana nan haka take barinsa a sake sabida turarata da akeyi, wata simple gown ne ajikinta irin na Egypt gowns dinnan masu manyan mayafi but bata sa mayafin ba, ba bra ajikinta, boobs dinta are standing suna wani dangling zaka rantse yaro bai sha ba dan gaskiya Waleed bai sha sosai ba dayake tayi ciwon nono bayan ta haifesa daganan yaki nono, yaki sha daga jikinta saidai ta matse a bottle shima daga baya yadena saidai yasha su madara, saisa yataso dasu son abincin turawa. Daidai tazuba Irish a wuta taji an danna doorbell nasu fitowa tayi ahankali daga
Chapter 45 · 0% Book details