Sashe 62
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ganeba kwata kwata, saiya kirata tasake rejecting yamata reply da "me yazo?" Takai kusan 1 min sannan kawai tai typing "period" saikuma takashe wayan gabaki daya duk kunya yakamata gayamasa datayi, wlh ko 1min ba'a daukaba saiga Salim yataho wajen baya kallon uhan kowa kawai wajenta yazo direct tana zaune kan kujeran amare da akai decorating, Ammi dake magana da jama'a tadan kallosa ganinsa wajen, yana zuwa wajen kai tsaye kawai yasa hannu yadagata ita kanta Safeerah saida taji tsoro, ga cikinta daya kulle adan sace yakalli seat din everything is fine, sannan cikeda kulawa da shi baimasan yanayi ba yadanyi cupping face nata da hannayensa biyu, murya chan kasa just for shi da ita yace "cikinki na ciwo? You look sick" Girgixamai kai tayi da sauri kunya kaman zai halakata tadan ture hannunsa daga fuskanta zata juya kawai yariketa wani dutse Nanah taji a wuyanta ya tsaya takasa numfashi da kyau, sai kawai Salim yadan kalli Ammi yace "Ammi she's coming" ko kallonsa Ammi bataiba sabida bakin ciki da Saleem ke bata, yaja hannun Safeerah da kaman zata fashe da kuka mehaka yake mata duk aka bisu da kallo kunyan duniya yakama Safeerah kaman ta nutse akasa, mesama tamai message itama tunda tasan bawai yanada kunya ko mutunci bane? Ba ruwansa da uban kowa, flat dinsa yabude yashiga da ita yamaida kofa yarufe kawai yadauketa runtse idanu Safeerah tayi hawaye na saukowa daga idanunta yayi sama da ita direct yabude dakinsa yashiga da ita yabude bayinsa ya ijiyeta yasa hannu yana kwance Alkyabban dake jikinta yazare da towel din daga jikinta yace "I will get you pad da mene kuma kikeso" batare data kalleshi ba murya chan kasa tace "shi kadai" fitowa yayi yajamata kofan yadaga wayansa Layla yakira tana dagawa yace "check dakin yaran nan bring me pad" ahankali tace "okay Yaya"dakinsu ta shiga amman wih taduba sama da kasa babu pad kodaya fitowa tayi wajen taje wajen Ameerah tace "kunada pad?" Girgixamata kai tayi tace "bamuda shi few ones daya rage bakinmu na bikin Nanah suka kwashe tass barayi" wucewa kawai Layla tayi tadaga wayan takira Ya Salim yana dauka tace "Yaya wih babu yan biki sun kwashe musu" ahankali yace "okay" ya katse wayan Layla ma takatse Nanah dataji komi tayi kaman batajiba, knocking gaban bayin yayi yace "kin gama?" Muryanta chan kasa tace "kaya zan chanza" dan shiru yayi sai yabar wajen kofan yatafi closet nasa yabude wani shirt dinsa yazare daga hanger babba ne zai iya kaimata knee yadawo wajen bayin kai tsaye yabude kofa afirgice Safeerah tajuyo tana daure da towel nasa fari tacire gown din dan yayi stain tadaura kan washing machine idanunta har sunyi ja cus tayi kuka abayin, she's in their house for the first time za'ace tabar event tabi miji gashi kayanta sun baci tayaya zata koma waje yanzu? Rigansa yamika mata, zuwa tayi zata karba sai kawai yajawota jikinsa kaman jira take fashewa tayi da kuka sosai jikinta yataba dan yaji zaft, jikinta haryadau zafi she's running temperature ahankali yace "meke miki ciwo Safeerah"? Murya chan kasa tana shesheka tace "bakomi" "then why are you running temperature"? Ahankali tace "Ammi zatai fushi dani nazo nan wajenka kuma nadade ana jirana awaje" dan murmushi yayi yace "bari na sayo miki pad yanzun nan zan dawo zaki koma, Layla will get you another clothes stop crying" yafito da ita daga bayin yana maida kofan bayin yarufe yakama hannunta yasamata rigan yace "saka wannan" yawuce yafita, rigan tashiga sawa dan sanyi sanyi ma taji tanaji tabar towel din a waist nata dan she's rushing abinda baitaba faruwa da ita on first day ba in her life sai yau, sai kawai tahau gadonsa ahankali dan da gaske zazzabi takeji harda ciwon kai, rabon datai rashin lafiya ta manta, kodan rashin baccin shekaran jiya da jiya ne oho, ko sugar da ita da Abbati yayi ne oho, ko damben datayi da Salma da Momma ne oho, ko damben datayi da Salma da Momma ne oho, ko stress ne oho, but kawai mugun zazzabi ya lullubeta da lafiyayyen ciwon kai da ciki, kaman marainiya haka ta kwanta agadon. Fitowa compund Salim yayi da kansa ana kallonsa yashiga mota abinsa yayi reverse yayi horn masu gadon daya kora waje suka shigo tareda budemai gate yafice, pakan idanun kowa Nana tayi ganin duk anbi gate da kallo tajuya tayi flat nasa kawai tabude kofa tashiga tamaida kofar tarufe babu kowa a falo banda AC dake aikl ga kamshinsa koina, tunda akai bikinta takeso tashiga this flat nashi bata sami dama ba sai yau, faduwa gabanta yakeyi amman haka tawuce sama bedroom guda ukune a saman wanda tafara gani tawuce, har Safeerah tasoma gyangyadi dan zazzabi ya turnike ta da kyau amman karan bude kofa yasa tadan bude idanunta ahankali ta yunkuro ta tashi zaune, bin Safeerah Nanah tayi da kallo data ganta sanye da rigan Salim long sleeve sky blue shirt daya mata yawa ma sosai kanta ba dankwali a zube, ga botura uku na sama bata rufe ba kana ganin boobs nata dake cikin wani hadaden black lace bra, wani abu Nanah taji ya tsaya mata a wuya azababben kishi, she suppose to be the one dressing like this adakinsa amman wata from nowhere overtake her, datai shiga hakama that means har sun sadu kenan look at her kayan Salim dinta take sawa, wani abu Nanah taji yazo mata wuya ta maida kofan tarufe takalli Safeerah tace "tell me how do you feel bayan kin rabani da Saleem just 6days to bikin mu? Are you happy Safeerah"? Kallonta Safeerah take kanta na sarawa dudda batada karfi but ahankali tace "ban gane maganan ki ba" matsowa Nanah tayi dab da Safeerah zuciyanta nawani irin kumpa takama waist nata tace "are you happy seeing me like this? is that the reason dakika kama kika saka kayansa sabida nagani bakin ciki ya kashen eh? Yana nan nan dake agabana, are you intentionaily rubbing it on my face? Ni zaki ciwa mutunci"? Baki Safeerah tabude zatai magana Nanah kawai ta turata gadon Safeerah tafada gado unexpectedly tana kokarin yunkurowa ta tashi zaune cikeda rashin karfi kawai Nanah ta hayo kanta tana daura knees nata a hannayenta tadauki pillow dake gadon kawai tadaura akan fuskan Safeerah ta danne da mugun karfi Safeerah na wuntsila kafa fighting for her life Nanah ta danne filon da mugun karfi tana kuka.... FAHHH EPISODE 57 Dayake ta shiga flat nasu tafito da some items da Ammi ta aikata tadauko daga side nata za'ayi amfani dashi yasa tashiga saurin fitowa daidai tana kokarin fitowa daga flat din taga wucewan Nanah dake tafiya ahankali kaman mara gaskiya tanadan waigen baya, ganin tawuce yasa dasauri tafito ganin tabude kofan flat na Salim ta shiga yasa taci tura ta tsaya, Salim ne yakirata? No no way, suna magana ne? Metake nema a flat na yayan mijinta Auwal? Juyawa tayi da sauri ta kalli compound din bataga motar Salim ba hakan yasa kawai ta ijiye abubuwan hannunta cus tasan Safeerah na flat din tayi flat din itama tana bude kofa ahankali amman babu kowa a falon sai kawai tayi sama daidai tanajin maganganun Nana. "How do you feel bayan kin rabani da Salim just 6days to bikinmu? Are you happy Safeerah?" Wayanta tazaro daga aljihun gown dake jikinta tai dialing number Ammi ringing biyu Ammi tadaga tace "kinga abubuwan suna gefen gadona?" Ahankali tace "Adda zo flat na Salim I think something is going on" tana maganan ta katse wayan taji muryan Safeerah tace "ban gane maganan ki ba" saiga muryan Nanah tace "are you happy seeing me like this? Is that the reason dakika kama kika saka kayan sa sabida nagani bakin ciki ya kasheni eh? Yana nannan dake agabana, are you intentionally rubbing it on my face? Ni zaki ciwa mutunci"? Daganan Bata sake jin wata magana ba daidai Ammi na shigowa flat din, ta taho wajenta tace "what is going on Asabe"? Ahankali tace "I think Nanah da Safeerah na fada" wucewa Ammi tayi confidently tayi staircase Anty Asabe biye da ita direct Ammi tasa hannu tabude kofan dakin, Nana suka gani tahau saman Safeerah ta daura pillow kan fuskanta ta danne sosai ta danne hannun yarinyar kafafu kawai Safeerah ke iya wuntsulawa na neman ceto kanta, salati Anty Asabe tabuga. "Innalillahi Wa Innailaihi Rajiun" Ammi tayi wajen da gudu taja Nana tace "Khadijah Khadijah" kasa turunmuwan ma Ammi Nanah tayi idanunta sunyi jajir tana kuka. "Wih saina kasheta saina kashet... tasssss! Ammi ta dauketa da mahaukacin mari dayasa Nanah ta tsaya chak Ammi tawani kalan fizgeta ta dagata daga jikin Safeerah tajuya da sauri tana zare filo akan fuskan Safeerah Anty Asabe nadago Safeerah da fuskanta yayi ja tama kasa numfashi, Ammi tace "Innalillahi Safeerah, zata kashe diyar mutane, Safeerah, Safeerah" Ammi ta karbi Safeerah daga hannun Anty Asabe da jikinta ke rawa tashiga bubbuga bayan Safeerah, saikuma takai hannunta tasa cikin riganta ta daura a kirjinta tana murzawa da hannu tace "fifitamin ita da anything Asabe" dasauri Anty Asabe tadauki pillow tana fifita Safeerah dashi, Ammi was extremely worried tana jijiga Safeerah tana shafamata kirji tace "Safeerah, Safeerah, kalleni, kalle, mun shiga uku Safeerah!" Wani irin nishi Safeerah tayi numfashinta yadawo kanta haryi yake kaman yana tsagewa sabida ciwo Ammi da Anty Asabe atare sukace Alhamdulillah, lumshe idanu Safeerah tashigayi zazzabi na rufeta fiyeda nada tana kallon Nanah dake tsaye tana kuka da kananun idanunta, Ammi ta cire hannunta daga kirjinta tasa a fuskanta tai cupping cikeda tsananin kulawa tace "Safeerah amsani naji" murya chan kasa dabata da kwari kwata kwata tace "Ammi" wani irin hugging nata Ammi tayi dawani irin sauri tasa yarinyar ajikinta tace "Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah" saikuma takalli Asabe tace "kiramin Dr Maje, she's running temperature batada lafiya, ga wayana" tana jikin Ammi har lokacin Ammi tasa hannu ta dauki pillows ta jera abayanta, ta daura Safeerah tayi zaman kwanciya, Ammi tasauko daga gadon takalli Nana wani irin mugun kallo tace "me kike kokarin yi Khadijah?" Kallon Ammi Nanah tayi zuciyanta na tafarfasa sabida yanda taga Ammi tawani rungume yarinyar tana nan nan da ita very caring, idanunta sun rufe sabida bacin rai da bakin kishi tace "abinda idanunki suka gani" "what!" binda Anty Asabe dake kokarin magana da Dr tace