← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 93

Sashe 37

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

for me please Ammi yadan dago kansa daga cikinta batare daya raba jikinsa da nata ba ya kalli fuskanta hada ido sukayi, Ammi taga idanunsa sunyi jazur, muryansa yayi rauni sosai, saitaji ya bata tausayi tafara tunani daban daban, idan wani abu yaje ya samesa ko yayi accident sabida matsalan su fa? Aure abune da ba a tursasa yaro akai, what will she do? She loves yaron more than anything bata nunawa ne sabida murdadden halinsa, amman Salim is her favorite in all yaranta, yanada kirki and yana tsaye akan kanninsa he doesn t only brother then he fathered them as well she loves that and kana ganinsa haka yanada tausayi sosai, from jikin Ammi kadai yagane she is soft amman Ammi tadaure tace cikani ni natafi inada baki my friend you can t come and be apologizing bayan kayi abinda ranka yaso, cikani tacire hannunsa daga jikinta tajuya zata wuce hugging nata yayi tabaya Ammi ta tsaya kuka na son ya kunfce mata, muryanta na rawa tace menene Salim? Eh menene? Baka nuna banda amfani ba eh? Ka kyauta, ni banda abinda zan fada maka sakinta yayi ahankali saiya zagayo ta gabanta sai kawai taga yasa guiwansa akasa, shiru tayi tana kallonsa bata taba expecting Salim can kneel like this agabanta ba kallonta yayi muryansa tayi rauni sosai yace I know I ve hurt you Ammi, and tsugunnawa yanzu and begging you can t take away the pain dana baki, Ammi don t forgive me now take your time but I will keep on apologizing harsai kin hakura, I have another request yayi maganan ahankali saiya kai hannunsa yakama hannun Ammi dukansu biyun yana kallo hannunta masu kyau ga kunshi mai kyau ajiki he loves this red thing sosai zaizo matarsa nayi akai akai just like Ammi, he can t look her in the eye for this request hakan yasa yadaura fuskansa saman hannuwanta, this time muryansa tayi sanyi karara gwanin ban tausayi yace Ammi please accept Safeerah! EPISODE 3 Sosai Ammi ke kallon Salim, sabida yarinyar nan Safeera Salim yayi kneeling haka agabanta yana rokonta, wani irin so yaron nan kema yarinyar nan? No, no, this can not be only sabida yarinyar saved him life, sau nawa mutane ke taimakonka kamisu godiya kabasu abinda zaka basu kowa yacigaba da rayuwansa amance juna? Salim is madly in love with that girl cus Salim dinta data sani ba damuwansa bane dan sunyi accepting wata or not ko a kwalansa but he wants her to accept Safeerah yarinyar daya batama kowarai rai akanta, jin Ammi tai shiru yasa yace please accept Safeerah Ammi! Fizge hannunta Ammi tayi kawai tajuya tafice batare datacemai wani abuba shiru yayi yana wajen ahaka, he is really having a bad day yau kanshi kawai yadau chaji, funny enough sai yaji all he needs is Safeerah! Ko hannunta baitaba rikewa ba he just wants a hug from her and gets that comfort maybe ya natsu, but why is his body telling him this yanzu all of a sudden? Tayaya zaima tunkareta and even hold hannunta bayan yagama gayamata all those shitty stuff? Iska ya fuzar yana kallon agogo yanada meeting dawata mai interior deco company yanaso komi na gidan nan acire akawo sabo sannan cikin dakunan sama a maida daya kids room na Waleed, and he wants everything to be ready ko less than 2weeks dan baijin zai iya hakuri yabar Safeerah tai sama da 14days a gidansu ba bayan ya aureta, shifa ko tafiye tafiyen dayake yanzu baijin he can do it batare da iyalansa ba, as long as yayi aure yadena wannan rayuwan kuma na shi kadai, wayansa ne yayi ringing ya kalla yaga gate security na barrack ne yasan interior deco company sunzo ya amsa yabada izini a shigar dasu akaisu gidansa cus yasan still za a hanasu shiga wajensu dudda sun shigo barrack din yamike tsaye a hankali yawuce yasa Riga yafito. GIDAN SU NANA KHADIJAH Zaune ake a falon bangaren da Abban ta yake nan ne kawai ba mutane gidan makil yake da jama a, kaninsa na wajen, sai Mommy, Anty Dije, sai ita Nanah da hijab ne ajikinta idanunta sunyi jazur sun kumbura gwanin ban tausayi, Daddy sai kallonta yake tabasa tausayi, sai Baffa da Liman sai Anty Asabe da Dady yace dolen dole saita biyosu tunda Ammi bazata iya barin gida da baki ba she will represent Ammi anan. Daddy ya gyara murya yanuna kansa yace ni ba karamin mutum bane, the first day danaga Nana nagayama kaina this bright young girl is going to be my daughter Inlaw kowa na dakin yayi shiru one thing about parents din Nana they know how Daddy ke son diyarsu sosai, sassauta murya yayi yace akwai wasu ayoyi da Liman yajawo min daga ciki harda muna namu Allah yariga ya kaddara kome zai faru a rayuwan mu cus Allah is the best of planners and Allah shine Alimul gaib, after much much and much thinking yayi shiru yana gyara zama ya fuskanci Nana da kyau yace Nanah Khadijah juyo da kanta tayi ashagwbe tace am Dady na Anty Asabe ta tsare Nana da idanu dan yau take fara ganinta, ahankali Dady yace after much thinking nai realizing Salim doesn t even deserves a rare gem like you! Hawaye ne yashiga tsatsowa a idanunta rai abace Dady yace why will he ditch you yaje ya auro wata bazawara iyye? Bazawara harda d a iyye? Ke kinmai kala da wacce zata tsaya kishi da wacce kin fita komi Nanah? Salim doesn t deserve you, you are a precious girl da banso tayi settling for less kindaiga nine mahaifin Salim ko but I think Allah ke sonki yasa da kansa yazo yana gayamiki maganganun nan marasa dadi, dan muna nan dake bawai baki nake masa ba I just pray aurensa da bazawaran yayi lasting sabida mugun hali ne da Salim kuma maza ne irin mazan nan dake takura mata, no woman will find aure dashi sweet and easy going, he will cage his wife kaman talotalon kiwo, so Nanah Khadijatu inaso ki cire Salim aranki ki zubar da shashahshan, bazanso yar yarinya dake kiyi zaman kishi da wacce tafiki experience ta taba aure har aka sako ba, i have a better option and solution, idan kin yarda hakan za ayi idan baki yarda ba za a fasa just know this no matter menene decision naki i will always be Dadyn ki you will always be y ata kinajina gyadamai kai Nanah tayi tana share hawaye, Daddy yace I want idan kinaso dakuma yardan ki, ki auri d ana Auwal! Kowa na dakin kallonsa yake especially Mommy gaban Nanah saiwani fadi yake, tasan Auwal sarai ai tana zuwa gidansu sosai ko this days sabida an hada aurensu da Ya Salim yasa tadena zuwa gidan, but gidansu gidan zuwanta ne, tasan Ya Auwal farin sani tayaya zata auresa? He is too simple to her liking wlh bazatai karyaba tsastsauran ra ayin Salim da wuyan sha anin sa da murde murden nan nasa and toughness are parts of the things dayasa she is madly inlove with him, she hates simple men, she is a sucker for strict, hard and rigid men, attitude na Salim makes her fall for him completely tun kafin ma ace za a hadasu aure, Daddy yace ni da ku are families kowa anan yasan yaran yanzu mun haifesu ne bamu haifi halinsu ba, Salim yaki auren nan hujjansa still remains abinda ya sanar dake dakuma baiso ya bata miki rayuwa, on the other hand Auwal dina shikebin Salim he is a simple, sweet and adorable boy of mine wanda nasan Nanah na bazata taba wahala a hannunsa ba, infact yaga abinda ke faruwa shi ya furta da bakinsa zai aureki idan kin yarda sabida kar jama a su gane basai an dakatar dawani sha ani na biki and everything ba, idan kikaki auren Auwal it will sadden my heart amman hakan baya nufi I will not respect decision naki and honor it Nanah na, kome kikace shi za ayi yayanki Auwal is not a new person awajen ki kinsan halinsa tsaf dan haka micece amsanki ? Kallonta mahaifinta yayi yace zaki auri Auwal Khadijah ko I should cancel the wedding? Sauke kanta kasa Nanah tayi Mommy tamike tsaye dasauri tace can I talk to my daughter privately please? Wani kallo Abba yamata tadauke kai Dady yace sure sure kuje, Nanah na bi Mommy sama Mommy tayi tama Anty Dije alamu data kawo mata Nanah, bedroom nasama Momy ta shiga bamata iya xama ba saiga Anty Dije tashigo da Nanah, Mommy da kanta tawuce ta rufo kofan tazo kawia saitai hugging Nanah tana shafa bayanta, calmly tace Nanah na listen to me attentively, the way nasan Mahaifin Salim da Mahaifiyarsa, the way nasan yanda suke sonki nasan cewa there s nothing da basu gwada ba kan Salim ya aureki ba yaki I know that very well cus this people are mutane da da ace yau bani babu kanwata nan Anty Dije duk duniya zance sune zasu rikeki sabida ayanda nasan suke sonki, but Nanah auren Auwal is the wrongest choice dazakiyi making, ko kin auresa yayansa kike kauna and you will be seeing him, ganin Salim tareda matarsa can turn you into something dake kanki baki taba imagining you could be ba, aure agidan nan will only bring pain to you, you will never be happy Nanah Daddy ba lallai yayi tunanin ba sabida soyayya ki tarufemai ido, inaso ki hakura, dan all this people and friends naki dasuka zo sun koma batare da anti biki ba means nothing za ayi magana yes, gulma yes za ayi but sai mene? Dakiyi ruining life naki gwara duniya tamiki dariyan fasa aure, koma sunyi dariyan your families are with you so to hell with maganganun mutane da basu sanki ba, I know zakiji wani iri da maganan da zanyi but Nana I am grateful to Salim for yafadi gaskiya and yaki diviating from the truth despite pressure na iyayensa, Allah knows best but da kin auresa all you will get is agony sabida baya sonki, now Nanah I want you also to be truthful just like Salim don t let pressure Dady da Babanki Abba yasa kiyi making
Chapter 37 · 0% Book details