Sashe 77
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sauki da sanyi sosai balm din kaman pain killer ne taji dadi sosai taji motsinsa direct dakinta yataho hannunsa rikeda ice cream yazauna yana dagota ya manna mata kiss a goshi yace m back ga wayana check any number da bakiso aciki ki goge, you are the only one I love, I will cherish you forever sunnar da kanta kasa tayi cikeda kunya yasamata sabon wayan a hannu ya bata ice cream din yace bari naje nai wanka nadawo ficewa daga dakin tayi wayan ya kalla she can t believe ya tasamai waya and baimata fadaba wani ji da ita yake hai yayi sanyi sosai kaman ba shiba wlh, bude wayan tayi komi nasa an dawo dashi contact dinsa tashiga tashiga dubawa wlh banda sunayen kannensa saikuma number Nana datagani baida wasu mata a wayansa yan aikinsa daga taga serhent kaza officer kaza kaza haka yake saving number mutane watsapp nasa ta shiga yanada chats dayawa da bayama budewa batasan mesa ba samin kanta tayi ta shiga camera kawai saita saita a fuskanta takalli kanta gani tayi tama kanta kyau sosai gashi she looks sick irin ta wahala da menene menene dinnna ga gashinta a tsefe Kawai saitahau yin hoto bala in kyau tayi kunya taji ta ijiye saita ijiye wayan kawai kamshinsa taji daga gadon bude kofan dakinta yayi ahankali yashigo yana sanye dawani 3quater iya guiwa da singlet kawai he looks so cute dasauri ta dena kallonsa sabida yanda gabanta yafadi zuwa gadon yayi kawai yahau ya kwanta yawani jawota jikinsa lamo tazo batare datai gardama ba yace kin gama binciken wayan do you trust me? Manna fuskanta tayi a kirjinsa tace dan shiru yayi sai kawai ya manna mata kiss a kanta yace ya jikin wajen yayi sauki ? Girgixamai kai tayi da sauri tana wani narkewa ajikinsa cikeda kunya. EPISODE 7 NOT EDITED Dago fuskanta yayi yace gobe zan fita dawuri my first stop is wajensu Mama, I need to pick Waleed up naje nai enrolling nasa a school kafin nadawo base for meetings damuke dashi na work trip namu jibi dan shiru tayi fuskanta na kirjinsa tace mesa bazaka bar Waleed yashiga school da Baba ke koyarwa ba ? Ahankali yace I want to enroll him awaji British Islamic school, the proprietor na school din is one islamic scholar from South Africa the school is good I want Waleed to be there, don t worry school bus zai dinga daukansa yakuma dawo dashi gyadamai kai tayi saikuma ahankali tace nagode Allah saka da Alkhairi shiru yayi bai amsa ba cus bayaso tanamai godiya kan Waleed yariga ya maida yaron dansa, murya chan ciki tace nabika nima naje gida? Kai tsaye yace re not going anywhere wani iri taji amman tai shiru ahankali yace matana bazata dinga yawo ba, duk wanda kikeso kigani zan sa akawo miki shi but u no, banso naga matana na yawo, I just want you in my house kina kulawa dani bata sake magana ba He wants to touch her but yasan dazaran yayi mistake dinnan zai karasa jimata ciwo ne sai kawai yahakura, ahankali yace Safeerah! Murya chan kasa tace naam gabanta yadan fadi dan fito da ita daga jikinsa yayi yakai hannu yadaga fuskanta yakalleta yace look at me kallonsa tayi da kyar, murya chan kasa yace kinsan mesa i was angry dazu dudda kin fasamin waya? Girgixamai kai tayi anatse yace sabida I know da nine naji kina waya da wani maybe zan iyayin abinda yafi fasamiki waya ma yayi shiru Anatse yace I am very honest and very loyal to kowa nakeso, as long as ina sonki i can never cheat i have wani irin disciplined heart and i want you kema to be just like me, i wanna be the only man arayuwanki Safeerah, banso ki kalli wani namiji aduniya banda ni, i want to be your everything, ko hannunki banso kibari wani namiji yagani balle smile naki, ko muryanki or wani abu unless it s nesseceyu or in situation of life and death, I am madly in love with you dani kaina bansan mezanyi ba duk randa zan ganki dawani, I have banzan heart and inada muguwan zuciya da baxan taba fata kiga that side of me ba, promise me you will never trigger me Safeerah kinji gyadamai kai tayi tana wani jin tsoronsa cus batasan mesa yake maganan ba tace okay lumshe idanu taga yayi yasauke ijiyan zuciya dai kawai shi ya sa kansa a kirjinta kaman dan yaro yace thank u saikuma yakama hannayenta yace hold me Ummy wani yirrrrr taji tsigan jikinta natashi tadan rikeshi yayi shiru ahaka tanaji gabansa natashi dasauri tai kokarin fita daga jikinsa Kamata yayi da sauri yace bazan miki komiba I promise zan barki ki huta kinji jikinta nadan rawa haka tadawo yakara shiga kirjinta Safeerah har tausayinsa tafaraji yanda gindinsa ke mikewa just sabida kwnaciya da kansa dayayi a kirjinta har saida cikinsa yafara ciwo yakai hannunsa yabude wandon yaciro dick din daga wando ya matsa ajikinta yana wani nishi yarineta gam jikinta na rawa yanda Salim yake kaman mara lafiya har zabura yake yana nishi kawai a kirjinta kana gani kasan dauriya ne kawai itin na soja Sauda aka fara kiran salla yamike da gudu Safeerah ta runtse idanu wlh bala in tsoron gaban Salim take wai kunga girmansa ga faskekwn kai And he s dripping kai Salim ma dai akwai lafiyan jaraba, murmushi yayi yakalleta sai kawai yawuce bayinta dauraye kansa yayi yayi alwala saita hadamata hot water yafito daukanta yayi yakaita bayi yace please sit and get better quick yana maganan yajuya yafita tabisa da kallo tana turo baki ita zafi kawai takeso yadena mata amman wlh bataso ya warke sabida tsoron yakara tabata take sosai gamawa tayi tafito salla tayi kawai saita tashi tana wawware kafa tafito fridge taje a kitchen taciro ciccibinta tasa a microwave tashiga yimasa tea komi ahankali yakeyi Anan kitchen tazauna ta cinye ciccibin tasha romon tasha tsumi tahadamai tea a flask ta wanke komi tafito tabude abincin da Ammi tabasu tadeba tasamai sannan tahadamai sauran a takeaway yanda tasaba yi sabida yakai yabatar waje tawuce kitchen ta wanke flask din sannan ta kunna turaren wuta agidan kafin ta lallaba ta taho sama tafada bayi wanka tayi tazo tai isha i tasaka wani yar riga rigan bacci kawai ta kwanta ta shafa magani bata wani jimaba ko harda gajiya da rashin baccin dabai bartaba nan da nan bacci yayi awon gaba da ita. Wuraren 8:20 yashigo gidan zama yayi dinning yana murmushi yaci abinci yasha tea sosai sannan yatashi yafitar da takeaway yabama sojojinsa yashigo yarufe gidan yakashe wuta yawuce sama dakinta yabude ahankali wlh tayi bacci sosai juyawa yayi yakoma dakinsa yayi wanka ya shirya tsaf sai kawai yabiyota zuwa dakinta ya kwanta kusa da ita and just pull her yasata ajikinsa sosai ya kankameta shi kansa yanda yakejin wutan son Safeerah kaman zai haukace ahaka bacci yayi awon gaba dashi. Da asuba yatashi da strong erection mikewa kawai yayi daga gadon yabude kofa yafice zuwa dakinsa wanka yayi da ruwan sanyi yadan samu relief ya shirya cikin faran jallabiya yafito dakinta yawuce but yana bude kofa yaga bata gado ga karan ruwa maida kofan yayi yafito yawuce mosque around 7:30 yadawo kamshi yaji tundaga falo sai kawai yayi murmushi ita da batada lafiya kitchen yawuce a tsaye yaganta ta bubbude kafa tana making mishi breakfast shigowa yayi da sauri tajuyo ta kallesa murya chan kasa yar karama tace ina kwana bai amsaba kawai ya dauketa kaman yar yarinya Kallonsa tayi yakashe mata idanu yace sit how can I help though ban iya girki ba, Auwal is the Chef ahankali tace zan iyayi Allah kujera gasa gaban gas s din saiya dauketa ya ijiyeta kai ya tsaya gefenta yace m here kome kikeso tell me murmushi tayi tace nidai kaje ka shirya makemata kafada yayi hakanan yana tsaye yana bata komi suka gama yafito da komi dinning sannan yadauketa sukazo dinning abincin yaci yana bata abaki duk kunya yDameta amman haka taci sannan yadauketa suka yo sama dakinsa ya ijiyeta kan gado yashiga closet shiryawa yayi tsaf cikin uniform Yafito yazauna kusa da ita yace samin botur dan kallonsa tayi ita kawai tsoronsa takeji yaragu tsoron but still tanaji, Hannu tamika ahankali zata daura ajikinsa sai hannun yahau rawa hannayensa yasa yakama nata yadaura ajikinsa samai boturan tafarayi tana shakan kamshin dayakeyi murya chan kasa yace kinsan ni mijinki ne not dodo ? Murya chan ciki tace you are scary ahankali yace mezanyi Pretty Feerah tadena tsorona ? Dan kallon fuskansa tayi ahankali tace stop being too strict and always smile murmushi yamata sosai yace m not strict kuma bagashi tun jiya murmushi nake ba sabida you made me happy, I m even giving you your gift but bai iso ba sauke kanta kasa tayi hugging nata Salim yayi yace zanje aiki don t cook anything, I will send akawo miki food, put on hijab open the door ki karba ki maida door ki rufe, ko thank you karki cemasa your voice is for me only kinji Gyadamai kai tayi, yace just relax and rest inaso ki warke I want you so baddd wlh akunyace tajuya fuskanta biyota yayi yace kinsan dadin gindinki kuwa kulle fuskanta tayi kawoa saiyahau dariya yamike ya manna mata kiss a kumatu yace bye Mrs Salim kuka taji yazo mata kaman karya tafi saita gyadamai kai yawuce yafita EPISODE 7 NOT EDITED Gidansu yaje dayake yakira Baba an shirya Waleed tsaf da Waleed yagansa bakaramin murna yayi sai tsalle yake ya kankamesa shima Salim was so happy har Mota Mama da Baba suka rakasu by 12-1 za a dawo dashi suka tafi school din he did everything and sign yasa address na gidansu da number aka kai Waleed class da anamai welcome sauran yara kawoa saiya ciro video yayi Waleed sai murna yake he loves being with kids like him su 7 ne a class nasu sunada teachers 4 kuma so yaro na kokari WhatsApp yashiga yaduba tanada watsapp kawai ya aikamata video ya ijiye wayan yawuce office. Safeerah na zaune kan gado wayanta yayi kara dauka tayi Daukan sabon wayan tayi saitaga iMessage yatura mata video taciki downloading tayi ta danna