Sashe 29
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
haka kawai yaji bazai iya daurewa ba cike da izza yashiga tafiya one one kaman daga sama suka gansa awajen gaban Safeerah ya tsaya yama mutumin wani mugun kallo yace lafiya! Wlh ayanda muryansa yafito ba mutumin kadai ba har ita Safeerah saida gabanta yafadi gashi yamata wani babba agabanta sosai, adan daburce mutumin yace tambaya nakeyi daman kan war meya sami securities dinchan dabaka tambayesu ba kana tambayan matan aure! Dasauri mutumin yace ayakuri yallabai, ayakuri Oga yajuya da sauri yawuce daidai Waleed nawani irin dirlowa daga hannun Mamansa yakama hannunsa yace ayoyooooo juyowa yayi yakalli Waleed dakawai ganinsa yasa yaji bacinran yabace dan karamin smile yasaki yace Hello Finest boy Waleed, come here yawani daukesa ya rungume yana kallon Safeerah daharta sauke kanta kasa, murya ciki ciki tace ina yini bata jira amsar sa ba tawuce dasauri ta tafi ta shiga ward din binta yayi da kallo she still walk kaman da. 7 aka fito da Baba an saka bandage a fuskansa. Yana asibitin har isha i awajensa Waleed yayi bacci sannan yadawo dashi yamusu sallama yatafi koda Mama tace taje tamasa sallama fitowa tayi but taki zuwa chan tadawo daki, kallonta Mama tayi tace zo Feerah zuwa tayi ta zauna gefen Mama, hannunta Mama ta kama tace Salim yagaya miki waye shi? Girgizama Mama kai tayi alamun a a, ahankali Mama tace dazu kina masallaci Babanki ya tambayesa mesa yake taimakon mu, shine yake gayamana shine mutumin da kika taimaka kika boye lokacin nan! Tunda Mama tafara maganan kirjin Safeerah ke bugawa none stop, Mama tace yanuna ma ni da Babanki hannunsa gabaki daya hannun tabon kunane haryau bai dawo daidai ba wani irin kallon Mama Safeerah take, murmushi Mama tayi takai hannunta ta kama fuskan Safeerah tace yace yanemeki sama da kasa bai ganki ba not until rannan dakikazo company sa aiki Mama tai shiru tace ni da mahaifinki mun aminta da auren mun yarda, and mun yanke shawaran zamu shiga gidan tunda sadakin ki ne, da kyautane da munji wani iri, ga idanun Babanki anyi aiki yana warkewa zai nemi koyarwa we will live good babu wanda zai kara zaginmu, abinda nakeso dake yanzu is kidage da addu a, Allah yasa Albarka a auren, Salim ba yaro bane abinda yasa muka karajin natsuwa dashi kenan, thank you Safeerah for saving us Mama tayi rungumeta kankame Mama tayi tunani sunmata yawa aka daman shine mutumin nan? Saisa yadinga kallonta the first day daya ganta in his company, daman shine? But yanzu yafi girma. Yau kwanan Baba five a hospital din Alhamdulillah yaji sauki ras idanun dazu aka bude da safe yana gani ras saidai sun kankance but Alhamdulillah, tun after rannan operation din Salim baizo ba sabida wani work trip daya tafi to France na just 3days but kullum yana aiko sojoji akawo musu daily need, yasayama Safeerah 5abayas yabada akaimata saida Mama tai da gaske sannan tasaka kayansa. Yau aka sallami su but Dr Isa yace Salim yace ajirasa zaizo yakaisu gida duk suna zaune, Safeerah tasaka daya daga cikin abayan daya sayamata black yanada stones yamata kyau ajiki sosai dankwalin abayan ta yafa, Waleed short ne ajikinsa na jean dawani blue riga mai kyau da takalmi yayi kyau sai wasansa yake a tsakar dakin sun hada komi nasu tsaf, suna zaune akai knocking tareda sallama hakanan gaban Safeerah yafadi jin muryansa dasauri ta gyara gyalen kanta da kyau tana rufe gashinta, Mama tabudemai Waleed na ganinsa ya jefar da Cheese na hannunsa yadaga hannu yazo dagudu yace ayoyooooo daukan Waleed yayi dasauri yayi murmushi kadan yace Finest Boy Waleed kankamesa Waleed yayi Mama tace ai sai ka barsa ko hannunka duk cheese zaka bata masa kaya dasauri yace Mama barsa bakomi yashigo dakin batare daya kalli Safeerah da kanta ke kasa ba yayi wajen Baba yana mika masa hannu cikeda respect yace Abba ina yini, idanu sunyi kyau Dan dariya Baba yayi yana feeling very free with Salim yace ai saiyau nake ganin ka da kyau, Salim kam Masha Allah dan sunnar da kansa kasa yayi maganan Baba tasa yadanji kunya kadan yace bari nasa akai kayan mota sai mu tafi yajuya yakalli kofa yace come in Boys sojoji guda biyu suka shigo suna daukan yan kayansu Mama tazo inda Safeerah take zaune kan kujera, duka ta dakamata a sace Safeerah ta kalleta da sauri, wani harara ta mata irin bata iya gaisuwa ba, adan hankali Safeerah tace ina yini batare data kalleshi ba, shima bai kalleta ba yace lafiya lau yace Abba Bismillah muje Baba yace asibiti ba dadi jama yasauka ahankali yake tafiya Salim dake rike da Waleed na je rawa dashi suka fito, Mama ta kalleta tace ke da bakin hali baki iya gaisuwa ba ko kaman zatai kuka tace Mama magana fa yakeyi saisa ban iya nai gaisuwan ba fa Mama tace muje mai kunnen kashi murmushi tayi suka fito itada Mama. Sunakai wajen motan ijiye Waleed yayi akasa shiya rike Baba cus baida karfi sosai yasaka sa abayan mota Safeerah da fitowansu kenan tareda Mama tadan saci kallonsa he s so gently da mahaifinta, Mama ma tabisa da kallo sai tadan sauke ijiyan zuciya wlh she loves Salim for yarta sosai, karasawa wajen sukayi itama ta shiga baya, adan kunyace Safeerah tashiga gaba, shima yashiga Waleed na jikinsa ya kunna motan yaja har zuwa estate din Baba da Mama nata kallon ikon Allah sabida basu dauka a irin waje haka yabawa Safeerah gidaba, wlh estate din yafi GRA su Momma kyau sau dari, ga gidajen iri daya sak, saima dayayi parking gaban wani hadadden gida ga flowers anyi decorating wani mini garden, ga bike na yara da ball yasa awajen wanda she is sure bata gani the other day ba, yanzu wannan hamshakin gidan Safeerah ta karba jama a? Kashe motan yayi yabude yafito yazagayo ta bangaren Baba yabude masa kofa, fitowa Baba yayi Mama ma haka, itama Safeerah jikinta yadan mata wani iri amman tadaure tabude motan tafito taciro key dake yar jakan hannunta ganin ko kallonta Salim bayayi wasa yake da Waleed abinsa yasa tai wajen kofa su Baba na kallonta tabude tajuyo ta kallesu saikuma takasa magana, Salim yace mushiga ciki Abba shiga Baba da Mama sukayi duk suna kallon gidan this is the moment of disbelief awajen gidan nan nasune yanzu? Su? Suka zauna afalon dayake a gyare, Salim yasauke Waleed yace remember don t cry zanje office okay gyadamai Waleed yayi, gently yace je Ummi tasa maka cartoon dan satan kallonsa Safeerah tayi jin abinda yafadi yamike tsaye yace sai anjiman ku Abba har yayi kofa Baba yace Salim dasauri Salim yajuyo yace am Baba ahankali Baba yace gobe kazo da magabatanka adaura muku aure ba amfanin bata wani lokaci tunda nasami lpy faduwa gaban Safeerah yayi sosai jin abinda Baba yafada, Salim yadan gyadamai kai yace toh Abba EPISODE 2 Wani haske kalaman Baba sukasa yaji aransa, deep down yanaji kaman yawani fizgo gobe tayi, he just wanna hear those golden words an daure tsakanin Salim Ibrahim Maradi da Safeerah Shu ibu, rabonsa da gidansu yau kwana nawa dayana France ko sau daya Ammi bata kirasa ba maybe Dady yafada mata, sai kawai yawuce gidansu, parking yayi yafito flat nasa yawuce shower yafada tun yana ciki yaji wayansa na kuka karasa wanka yayi yafito jin wayan na kuka again yasa yatafi wajen wayan, ganin Ammi ke kiransa yasa yadaga wayan muryanta ba dadi kwata kwata tace kazo ina dakina bata jira amsawan sa ba ta katse wayan, ijiye wayan yayi shima yacigaba da shiryawa, wani 3quater yasaka wando yasaka, yasa t-shirt mai dogon hannu, slippers yasa sai kamshi yake yafito, flat nasu yashiga yaga Lubna da Ameera a falo suna tattare souvenirs dasuka hada na bikinsa dasauri sukace sannu da zuwa Yaya wucewa yayi bai amsasu ya gyadamusu kai ganin abubuwan dasuke hadawa yasa yatuna da auren da za amai yawuce dakin Ammi yayi sallama yabude dakin Ammi ya shiga, Auwal yagani aciki da Layla kanwarsa datai aure yarta daya Meenal, Ammi yagani tahade rai sosai tana kallonsa, Layla tamike da murmushi sosai kan fuskanta tace Yayaaa yau kwana na biyu ina gida banganka ba wayanka baya shiga hancinta yaja yayi murmushi yace i was in France Auwal yace ya hanya Yaya ? Anatse yace Alhamdulillah yana tahowa cikin dakin rike da Layla data basa side hug yasami waje yazauna yakalli Ammi yace ina yini Ammi Ammi bata amsasa ba sabida yanda ranta yake abace tace kullum rannan duniya complain na mahaifinka is baka girmamasa, bakada respect menene menene, I see complain nasa baseless kawai yacika korafi ne but slowly na soma yarda da maganar sa yanzu tai shiru, cikin tsantsan bacinrai tace me nakeji haka daga bakin Dadynku Salim? Dan lumshe idanu yayi yabudesu yace me yaran nan keyi anan Ammi ? Yayi maganan yana musu wani kallo hakan yasa duk suka tashi zasu fita Ammi tace nina kirasu kudawo nan cus enough is enough tsayawa duk sukayi Auwal yazauna kan hannun kujeran da Salim ke zaune kai din, Layla tazauna gefensa ahankali, Ammi tace wat kind of embarrassment is this Salim? Few days to your wedding, gobe zasu fara events one week to wedding, Bazawara zaka auro ana zaune lafiya harda d a fa? Sauke kansa yayi kasa, Ammi tace m talking to you kamin banza menakeji me hadinka dawata bazawara datazo IT company? Because she saved you and so? Da dan zafi kan muryansa yace wat if sonta nake Ammi? Wat if all this years I ve fallen for her tun sanda ta taimakamin I ve beeen searching for her? Dan naganta yanzu ta taba aure tanada yaro does that change anything Ammi? I am a Man yaushe karin aure yazama wani laifi ko wani abu? What am I doing wrong Ammi ? Cikin fushi Ammi tace everything you are doing is wrong Salim, mahaifinka daya hada auren nan zaka kunyata? And yes it does matter sabida you are too small ka auri bazawara not to even mention ta taba haihuwa bayan ga budurwa wacce bata taba aure ba ce zaka aura dan runtse ido yayi he hates d name da ake referring Safeerah dashi, Ammi tace inba magani tamaka ba ga budurwa zaka aura yarinya danya shakap yau biki