← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 93

Sashe 59

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

data saka ya bala'in burgesa yana ganin shape na boobs nata da kyau nipples nata sunki komawa tana waswasin zuwa tana kuka, ganin taki zuwa gadon da kansa kawai yataho gabanta Safeerah takara fashemai da kuka tana bubbuga kafa akasa kaman yar 2yrs, wani melting zuciyan Salim yayi gabaki daya tadaukemai hankali yace "kin iya kukan banza ko da shagwaba,bantaba ganin adult Baby like you ba, come tell me meke saki kuka to na lallasheki" hannu yadaura kan switch ya kashe wutan kawai yayi hugging nata sai kawai tashige jikinsa willingly tai clinging to him sosai tana reramai kuka mai kama zuciya gabaki daya Salim ya mance menene 1 plus 1, awani kalan siga na lallashi yace "nine na sha miki nono" dawani irin sauri takai hannayenta baya ta kankamesa maganan na bata kunya tana rage sautin kukan kadan kadan, kaman yahadiyeta haka yaji the way she hugged him da kanta for the first time kaman zai zare wih, cikin whispering voice yace "the prettiest crying princess, you mean the world to me Safeerah, I wanna be the reason why you smile not cry, come here" daukanta yayi kaman baby yasata a gado shima yahau yayai hugging nata da sauri murya chan kasa yace "meke saki kuka?" Yayi maganan yana manna mata kiss a wuya, wani yir jikinta yayi tama kasa magana jikinta na kara mutuwa kukan na raguwa, ahankali ya daura bakinsa kunnenta yace "kin cika shagwaba, and its confusing me, ke shagwababbiya ce Feerah"? Makemai kafada tayi kaman yar yarinya tace "ohh'ohh!" Ya rabbi! Safeerah naso taja yahadiyeta the way she spoke like a little child a shagwabe kawai fizgota yayi yahada bakinsu da mahaukacin sauri yana kissing nata ya kankameta he's not saying I love you but jikinsa is speaking I love you kaman kansa zai kwance, wani kalan mutuwa jikin Safeerah yayi ruwa na bin kafanta tama kasa wani abu, the way yake chapko lips nata and tongue dinta yana tsotsa is making her heart open while yana shiga ciki feeling some type of thing in her heart da bata tabaji ba, kawai sai numfashi take saukewa, kaman yazare mata duk wani energy na bakinta, this is the first time yake samin bakinta haka, the way he's kissing her kaman he wants to swallow her entirely, hannunsa yakai zai taba boobs dasauri tadaura hannayenta wajen takare sakin bakinta yayi yakai hannunsa yana bude hannayenta da karfi dudda bata da karfi but tafara kokawa kawai yaja riganta kasa dasauri ya manna bakinsa, ihu Safeerah tayi wayyoooo Allah na kaman zai cire mata su kokawa tafara ya saki kaman badashi take ba kaman daga sama sukaji muryan Waleed yace "Abeeee" da karfi, dan dakatawa da shan nonon Salim yayi batare daya zare bakinsa ba Safeerah ta turesa da gudu jin muryan Waleed, dan ijiyan zuciya Salim yasauke yatashi yaxauna muryansa ma bata fita da kyau yace "na'am Son katashi, Abee is coming wait for me" jallabiyansa yadauka yasaka yana gyara gabansa dake amike gabaki daya yabude kofa yafice yashiga dakin Waleed yana kunna wuta Waleed na zaune kan gado yana ganinsa yawani washe baki yace "Abee ayoyooooo" smile na yaron is so contagious baisan sanda yace "Oyoyoo katashi"? Gyadamai kai yayi kawai yadaukesa yace "let's do morning exercise" kawai ya wurgasa sama kwashewa da dariya Waleed yayi, Salim yace "mukara da stretch" Gyadamai kai Waleed yayi yana dariya sosai wani irin bankare Waleed Salim yayi kaman yakama babba, yanda Waleed ke dariya da farinciki ko abun zai baka dariya daman Allah ya zubamai son mugun wasa, saida duk yamai sannan yace "muje ayi brush da wanka, zamuje gidanku kanaso kaga Ammi Abee?" Gyadamai kai Waleed yayi dasauri sai Salim kaman wani yaro yace "lemme tell you a big secret big Dady looks scary but don't be afraid show him u are my Son" yawani batarai irin Boss dinnan shima Waleed yabatarai harda nunama Salim power sa abin yaba Salim dariya yahau dariya shima Waleed nayi, fitowa Safeerah tayi ta tsaya jikin kofan duka abubuwan dasukeyi duk taji wani sanyi taji aranta sai kawai tawuce ta sauka kasa tashiga kitchen, batasan mezata dafa ba but she remembered Layla tace he eats healthy sabida workout taga oath agidan hakan yasa taciro da strawberry da banana dakuma almond sai dabino ta yanyanka kanana, Irish ta fere tai air frying sannan ta yanka avocado tai omelette tasa a plate kafin tafara hada oath shima Waleed tana mai nasa abincin, tana gama oath tajuyekai a bowl mai bala'in kyau tasa milk daman da sugar kadan wajen badawa saita jera fruits data yanka a sama abincin looks so appealing, tadauki tray babba tasa komi tafito dashi daidai shida Waleed na saukowa Waleed yasa kaya masu kyau white riga da short yana ganinta yazo da gudu Ummy ijiye tray tayi a dinning tajuyo tana murmushi kana ganinta kasan ta murzu a hannun maza last night,muryanta ma bata kuzari sosai tace "katashi how are u" yace "fine Ummy good morning" murmushi tasakeyi tamike taja kujeran dinning ta daurasa kai tadauki bowl na abincinsa tana ijiyemai agaba kawaii Salim ya rungumeta ta baya adan firgice tajuyo bakaramin kunya yabata ba wih gashi Waleed na kallonsu, Waleed shima yajuyo yawani washe baki ganin Abee dinshi yayi hugging Ummy, akunyace Safeerah tadan tureshi, kin sakinta yayi yana kallon fuskanta yana mamakin randa yayi sex yakenan just boobs ta susuce haka batada karfi, ahankali yace "thanks for the breakfast Lazy Ummy, my food looks yum just like this two" yanuna boobs nata da idanu, dan fizge kanta tayi batare data iya hada idanu dashi ba tajuya da sauri takoma kitchen shikuma yazo yazauna kusa da Waleed kaman yaro yace "don't tell anybody Abee hugs Ummy kaji" gyadamai kai Waleed yayi yana dariya yace "Abee me too" dan dariya abin yabasa sai kawai yayi hugging nasa Waleed ya kankamesa. Kitchen takoma ta zuba ragowan chips din tazauna tafara ci, kaman ba Safeerah dakeson abinci ba, kadan kadan takeci bata dama karfin, jikinta yayi laushi, yana zaune a dinning wayansa yafara ringing dasauri yadauka ya kalla Ammi yagani hakan yasa ya dakatar da cin abincin yadauki wayan yakai kunnensa ahankali yace "ina kwana Ammi" bata amsa gaisuwan sa ba tace "muyafe ka da kai da matar ka?" Ahankali yace "Ammi kiyakur..." Dasauri tace "I know baka bukatan mu daman kaje kayi everything on your own, the least dazakayi shine tunda Aunt naka da kanwarka sun tsaya tsayin daka sai sunyi mata Waleema sunyi inviting mutane ai sai ka kawota ba kabasu kunya ba, kace sai yau this is 8:10 na safe you are nowhere to be found, idan najiraka zuwa 10 baku zoba I am shutting down the gate to my family for you and matarka forever" calmly yace "yanzu zamuzo Ammi" katse wayan tayi ranta abace. EPISODE 55 Tunda aka kawota gidan Auwal babu wani abu dake shiga tsakaninta dashi, basu taba magana da yakai na 20 seconds ba, kullum gidanma baki take kawayenta na zuwa su sha hira har yamma dan akwai aukin kawaye, da mai aik i aka kawota gidanta is always neat zatai aiki ta tafi by 6 bayan ta dafa dinner, Nana looks so happy babu wani abu dake damunta tai fresh abinta looking like kowacce Amarya dudda bawai ta taba amarei bane, Dady ya aiko mata da manyan motoci sababbi guda uku sai dadi takeji, yace mata anytime she wants to come home tazo, har yau bata kara haduwa da Salim ba ko sau daya sai mamaki take haka iyayensa ba ko sau daya sai mamaki take haka iyayensa ke zama suna gari daya basa ganin dansu bama sa maganan sa dan bataji wani yayi magana ko hiran Salim ba kaman ba dan gidan ba. Jiya itama tazo gidan sai shirye shirye taga Layla da Anty Asabe na yi na tarban matar Salim wani abu taji ya tsayamata a wuya but bata nunaba daga baya kuma taji ance bazaizo ba wai sai yau aka cigaba da planing the want to make the event big today. Yau tun wuraren 8 taci gayu na bala'in gaske cikin wani yellow lace an mata riga da skirt daya kamata sosai, tayi makeup sosai kaman itace amaryan Salim din, tadauki wani karamin yellow veil tasaka hill da yar wayanta da purse da car key tafito daga dakinta tana kamshi anan falon sama taga Auwal zaune sanye da jallabiya hannunsa rikeda cup na tea yanasha, tunda tazo gidan ita saiyau ma take ganin abinda yake ci ba ruwanta da cinsa da shansa, ita haryau bata kallon kanta as wata Matar Auwal, baya gabanta ne and she no even send am, dauke kai tayi batare data gaishesa ba tace "zanje gidanku" calmly Auwal yace "wait for me nima chanza zani nagama" bata kara magana ba tajuya zata koma dakinta yace "Nanah Khadijah" tsayawa tayi chak saita juyo tace "na'am" ahankali yana kallon mayafin dake hannunta yace "banson yawo da karamin mayafi" tana kallonsa sounding very rude kaman zata dakesa tace "banda manya" zata kara juyawa yace "I'm not done talking, ni da ke haven't had chance or time to discuss yau 8days kenan da auren mu" juyowa tayi ta kallesa kaman ta zageshi ta daure ta taho tasami waje kan kujera ta zauna tai crossing legs tana kallonsa ijiye cup na tea Auwal yayi yakalleta ido cikin idanu yace "I know circumstances na auren mu saisa daidai da sau daya bantaba kokarin takura miki ba or demand anything from you ba, that being said, I want us to close old chapter forget whatever happens mu rungume kaddara mu tunda har igiyoyin auren sunna na kanmu, sannan mu ba yara bane, I'm 35, you're 25 Khadija, I want us to start living like normal couples, kifaramin girki, start asking me idan zaki fita, and even consummate our marriage" dawani irin sauri ta kalleshi tace "ni ba dan wannan na aure ka ba Auwal" Kai tsaye Auwal yace "dan me kika aureni Nanah?" Shiru tayi takasa magana tadauke kai, ahankali Auwal yace "Nanah idan kinsan you are not here to stay ko kinada wani mission tell me now sabida kafin ma wani abu ya shiga tsakanina dake na sauwake miki batare dana bata rayuwanki ba otherwise I'm making you my wife cikin this week dinnan"
Chapter 59 · 0% Book details