Sashe 31
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
haka kaman kinga Ammi mother Inlaw naki gabadaya, nasha ruwa a falo besides ai bazaki iya sauka bama maza na falo, sunana Layla ni sister Yaya Salim ce, nike bin Ya Auwal sai Ameera da Lubna, thank you for helping Yaya lokacin nan, my family is grateful sunnar da kanta kasa Safeerah tayi batai magana ba, Layla tace bazaki min tambayoyi kan mijin naki ba Sake sunnar da kanta kasa Safeerah tayi kunya takeji Layla tace ai shikenan ta gyara zama tace kinga Yaya yanada kirki na bala i amman bayason raini yanada fushi aka tabasa, sannan halinsa nada wuyan ganewa yanada wuyan ka karantasa amman he s easy going wlh, he is into diet so yanason healthy meals, bayason soye soye ko oily abu, he love vegetables, fruits, da proteins, Allah yasa albarka a aurenku yakada fitina Baffa yace nine yayan mahaifinsa, due to some unforeseen reasons Allah bai bawa mahaifinsa daman zuwa ba, ga Aminina, mahaifin Babban amininsa Kabir, ga kaninsa Auwal, sai kanwarsa Layla, danmu yamin bayani sun riga sun daidaita zancen sadaki da Safeerah ko ? Baba yace kwarai Baffa yace to za a bamu aurenta yau ne ko akwai abinda kukeso ayi Baba yace adaura yanzu mun shirya nan take aka daura auren Safeerah Shu ibu da Salim brahim Maradi akan sadaki wannan gida aka shafa anata addu a ana samusu albarka, wani boyayyen ijiyan zuciya Salim ya sauke da saida KB ya lura, he s feeling kaman finally yabawa zuciyansa abinda yadade yana nema, yaji wani sanyi aransa, dawata natsuwa, da contentment EPISODE 3 Mama tai shiru like shikenan Safeerah tai aure, wannan aure ne da su sukamata ba wanda aka mataba a chan gidan ba, har kasan ranta takewa yarta addu a Allah sa this aure should be the best for her. Sunci abubuwan da aka kawo har cupcake Safeerah tayi, Salim ne kawai baici abu sosai ba dan he is really overwhelmed so cikinsa yacika, sallan azahar sukayi anan falo akai jam i sannan akai sallama za a tafi, Mama tace bari na kira Layla wucewa Mama tayi sama tasami Layla adakin daketama Safeerah hira tana bata labarin duka yan gidansu tace zaku tafi Layla tashi tayi tace tom Safeerah saimun sake haduwa ko mikewa Safeerah tayi wlh kawai kunyan Layla takeji ta gyadamata kai tace tom nagode sosai Anty agaida Meenal da kowa hannunta Layla takama ahankali, hannun Safeerah taushi kaman na karaman yarinya tace tom byeee sannan tasaketa tawuce tafito suka sauka kasa tareda Mama, babu kowa a falon waje tafice sai chan tashigo tazo wajen Mama tabata wata yar jaka tace gashi yace abawa matarsa atare daga Mam har Layla sukai murmushi, karba Mama tayi tace tom zan bata kuwa yanzu, agaida yara dakuma Mama Layla Layla tace zasuji Mama bye tawuce tafita Mama takoma sama tasami Safeerah zaune kan gado yarinyar duk tai wani iri Mama ta ijiye jakan gefenta tace mijinki yace akawo miki ko kallon jakan batayi ba sai gyadama Mama kai kawai datayi ahankali Mama ta zauna gefenta ta kalleta tace menene Safeerah? Girgizama Mama kai tayi tace bakomi Mama, kaina naji yanadan ciwo kawai hannu Mama takai takamo kafadanta hakan yasa gently takai kanta tadaura kan kafadar Mama wani natsuwa taji saita sake gyara zama kawai ta kankame Mama, wani irin sassanyar kuka tasaki da batasan ma daga ina yazo ba, Mama tace ke a aure na biyun ma still kuka zakiyi cikin kuka tace Mama bansan mutumin nan ba, bansan komi akansa ba, satin nan na sansa, satin nan na auresa, Mama wlh banason nakuma aure na tsani aure, maza basuda kirki, all abubuwan nan dayakeyi idan he is worst than Abbati fa Mama? Bansan komi kansa ba, zai yarda Waleed ya zauna gidan? Idan ya yarda yanzu daga baya yace yaron yabar gidansa fa? Mama rike d a wanda bakai ka haifesa ba is not easy all this dayake yi da Waleed maybe kawai dan ya aureni ne danni bantaba ganin wanda yaso yaron dabashi ya haifa ba, ga Momma nan dudda yayar mahaifina ce amman bata kaunata sabida ba ita ta tahaifeni ba, ita kenan yar uwanmu na jini balle wani, Mama yara irinsu Waleed nada gundura, Waleed is selective wajen cin abinci kina ganin zai jure nonsense dinnan, Mama yafara dukansafa? Yafara kyaransa fa? Mama bazan iya jure any form of cutarwa ko takura ma Waleed ba, babu abinda bana tunani yau dinnan, kawai I m scared ne tafashe da kuka sosai Mama na shafa bayanta tai murmushi tace kodan abinda kika mana Safeerah bazaki taba tabewa ba, i know badan kanki kika yarda da auren nan ba saidan mu, banda haka Salim seems like a good person, yanada hankali, gashi yanada natsuwa, wlh hakanan inaji ajikina bazai taba cutar da Waleed ba, idanma yayi muna raye fa zaki maido mana dashi daman ba kowa ke iya rike danda banasa ba rushewa da kuka tayi tace Mama ni wlh duk auren dazanyi da Waleed bazai zauna dani ba saidai auren yamutu, ni bazan rabu da Waleed ba kawai tasama Mama kuka Mama tadanyi dariya ta jijigata tace toh mara kunya naji mai d a zan tayaki da addu a, Allah ya sanya albarka a auren nan, yabaku zaman lpy kinji, Allah bazai wulakanta ki ba Feerah, share fuskanki kibude abinda yakawo miki gyadama Mama kai tayi tadago takai hannu tana goge fuskanta tass sannan tadauki jakan tabude ahankali waya tafara cirowa iphone 16 pink, saikuma bandir na yan 1k guda 30 sababbi that s 3million, ahankali ta kalli Mama, Mama ma takalleta saikuma tace kudin maybe shirye shirye ne na abubuwan dazakiyi, zan dauk some of the money shima sabida matar dana sani a chan GRA dake zuwa yima yan unguwan gyaran jiki ne, yarinyar tacemin Mamanta na yin na amare yanakai 1m zamu biyata sai amiki gyaran jiki mai kyau sosai, nima kuma zan miki nawa, gobe zanje kasuwa na sayo duk wani abu danake bukata karki wasa da shan magunguna kinji yar kirki turoma Mama baki tayi she knows menene kayan mata sarai kawai bataga amfanin sha bane. Sabida Layla yaje gidan yayi dropping nata dan she comes for wedding nasa sai bayan bikinsa zata koma gidanta, Ammi da Dad dukansu fushi suke da shi babu wani wanda ke kulasa cikinsu, sunsan anyi auren dan Baffa yakawomusu sweet da goro but babu wanda yace mai wani abu cikinsu saima fita dasukayi daga harkansa fitowa yayi daga gidan kawai yawuce barrack. Dayake yau ake fara event, yau kauyawa day akayi ansha shagali agidansu, all he knows is yana bata everything datake bukata saidai in bata gayamasa ba but he won t participate shi baison parties ma so bazaije ba, ahankali yake driving kansa wuraren 9 cikin estate nasu dake da kyau, parents din Nanah are rich but not kaman su, Mahaifinta is a very good friend of Dad, horn yayi gidan gateman na ganinsa yabude gate da gudu yana dagamai hannu. Sannu da zuwa Alhaji dan dakatawa yayi yaciro kudi masu yawa yabasa gateman din harda tsalle yace godiya nake Ogana Allah taimaka wucewa ciki yayi yay parking yana kallon gidan acike da chairs masu shara haka na picking robobi da trash dai na event da akayi, wayansa yaciro yafito da number Nana she has been calling him for 2days baiyi magana da ita ba, ringing daya ta daga ashagwabe tace Baby saiyau ko, wlh nagaji ansa nayi rawa yau sosai m outside kifito kace wlh! Nana tafada while screaming cus bata taba tunanin zata gansa yau ba Salim akwaisa da abin ban mamaki tunda yadawo baizo gidansu ba sai yau, wajen window dakinta tayi tadaga taga motarsa dasauri tace ohh my God I can t believe this it s really you, dan Allah kabani 5min nadanyi wanka na goge kwalliyan kauyawan fuskana nafito anatse yace I don t have the time, sauri nake ahankali tace okay Ijiye wayan tayi tace wlh sainayi hakanan kaganni looking like a clown Sister ta dake ciro wasu sarkoki daga akwati ta wanda zatai using tommorow na event tace kije mana Nanah maybe he s really busy hanyar bayi tayi tace he can t be busy for his wife to be tafada bayi abinta wanka tayi agurguje tafito tana kokarin sa kayan data ciro daga wardrobe Hamda dataji karan kunna mota taje window ta leka tace ai gashinan zai tafi dawani irin sauri ta jefar da rigan datake kokarin sawa taja dogon hijabi tasaka akan towel na jikinta tafito har yayi reverse tafito da gudu bata taba ganin murdadden mutum irin Salim ba wai yanzu saiya tafi ko, gudun kawai dayaga tanayi yasa ta tsaya ta taho da sauri tabude motan ta shiga tazauna tana haki amman tai murmushi tace kai Baby tafiya zakayi da gaske sabida na bata lokaci ? Wani mugun kallo yamata ransa yadan baci especially ganin saida tai wankan cus fuskanta duk ruwa ruwa, ahankali tace m sorry toh dan ijiyan zuciya yasauke yace how are you ? Ahankali tace m fine kaifa mijina, ya kake? Ya shirye shiryen aurena? Dan kallonta yayi he s actually here cus he wants to tell her, atleast for the sake of she s going to be his wife she deserves to hear the truth from him, taji daga wani waje will hurt her more, he wants to try his best and be a good husband to her for the sake of yin abinda Allah yace and for the sake of iyayensa that chooses her for him su sukasan me suka gani danshi haryau baiga anything intriguing about Nanah Khadija ba, anatse yace m here to talk to you, I have something danake so nagaya miki inaso ki natsu jikin Nanah har wani tsuma yake cus baitaba magana da ita haka ba wlh tunda ta sanshi, dasauri tace toh mijina I m all ears juyo da kansa yayi yakalleta sosai fuskansa ba wani tsoro ko shakkan yace nayi aure Khadijah! Dummmmm! Gaban Nanah yayi wani mahaukacin bugawa tana kallonsa looking so damn confuse cus saita fara tunanin kaman ba abinda yace kenan ba maybe kunnuwanta ke mata karya, da kyar tace ayi aure ko zakai re!? You mean auren mu ko EPISODE 3 Ganin yanda ya tsareta da idanu sosai alamun ba wasa