Sashe 91
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kwarai Salim yayi kuskure, amman kuma akwai wani instances daya kamata a hukunta mace dasauri Dady yace naga alama ashirye kazo ka wanke danka Baba yace kwarai kuwa dan ba duka laifinsa bane, kuma yatuba sai ayafemasa abasa matarsa, akashe zancen saki dawani kotu, koba hakaba Maman Feerah ? Dasauri Mama tace kwarai na amince da maganan Malam dari bisa dari, Safeerah ita ta tunzurasa yayi abinda yayi, mesa tai karya? Mesa tafito ba hijabi? Zuciya fa batada kashi, babu wanda baya kuskure, d same way Salim yayi accepting nata da flaws nata da komi, itama tai accepting nasa da flaws nasa ta koyi zama da mijinta, kuyi transparent zaman aure, banda boye masa wani abu, ta killace jikinta da suranta, yi nayi bari nabari anayi haka banga abinda zai kara kawo musu fada har akai ga ya mareta ba da izinin Allah, sannan mu iyaye zamu bisu da addu a, dan Allah, badan mu ba ku janye zancen court dinnan, mun yafewa Salim ku basa matarsa, jibesa bayacin abinci duk ya rame, idan wani abu yasamesa fa, ba a gyara kuskure dawani kuskuren, rabasu kun dauketa will only drift them apart su kasa fahimtan juna, wannan fadan da matsalan dasuka samu will only make them understand each other, ma aurata ne they need to learn how to forgive each other how to live together and how to unite and becomes a team, kubasa matarsa kuma ke! Mama takalli Safeerah da kanta ke kasa Ammi tace karkima y ata fada babu abinda tayi Mama tace itako tai laifi Hajiya Mama tace duk randa wani abu zai faru ki kara boyema mijinki, ko sabida kina fushi dashi kizo nan kihada masa gurma harda fadin sharuddan sa sabida kinsan za a goyamiki baya kin sami gindin zama ko to sainazo na ciccimiki mutunci shashasha kawai, ke kin dauka zaki iya rayuwa ba Salim ne? Bazaki yafemai ba, da baki abin duka ba zai dakeki ne, kika kara bata masa rai har gida mu zamuzo da dorina mu lallasaki Dady yace ikon Allah! Ana bazamana son rai Ammi duk sai akai dariya duka iyayen duk sukaji kaunar juna sabida yanda kowa yanuna halin mutunci da dattaku, Mama tace maza sauko kizo ki duka gabansa ki basa hakuri haba Dady yamike yakama waist yace wa za a bama hakurin EPISODE 9 Saura kadan Baba yayi dariya wannan Daddy haka wai wai wai wannan ai shine Dadyn gurbata tarbiya, Dady yace shibai bata hakuri ba itane zata basa hakuri Baba yace itace karkashin sa tabasa hakuri Alhaji Dady yace ita daya kikkirba ? Baba yace wannan haka yake amman ita zata basa hakuri yakalli Safeerah yace maza basa hakuri Daddy zaiyi magana saiyaji Ammi ta rikesa hakan yasa ya matsa daga gaban Safeerah, ahankali Safeerah tazoma daga kan kujeran Baba yace wuce tafi chan gabansa Kanta akasa taja guiwa har zuwa gaban Salim da kansa ke kasa, kanta na kasa ahankali tace kayakuri Ya Salim, I lied to you and nafito babu hijabi, I m sorry about everything dago jajayen idanunsa Salim yayi yakalleta sai ahankali yakai hannunsa yadaura kan saman fuskanta yakalli inda ya mara cikeda tsantsan so yace I slapped here ko My Feerah? Duka iyayen kallonsu suke, dan dago kanta Safeerah tayi kadan ta kalleshi idanunta sun cicciko da hawaye gently yasauko gabanta yashafa wajen har zuwa wuyanta yace I am such a bad husband ko! I ve hurt my Feerah, the only girl data taba curing pain dina I gave her pain, I am sorry, I love you Safeerah duka iyayen sauke kansu sukai kasa itama Safeerah taji mugun kunya tasauke kanta kasa dasauri hannu Salim yakai zai hugging nata Dady yace dan bantan uba abinda ka iya kenan to cikata tuzurun mara kunya Dady yataho wajen cikeda bambami yana kallon Salim din yace dalla cikata, wayau zaka mata anjima kasake dukanta, tashi tafi sama abinki daughter na ba musu Safeerah ta tashi kanta akasa tawuce sama duk kunya yakamata ganin Salim na neman rungumeta gaban iyayensu, Salim yabita da kallo kafin tasauke kanta kasa kaman yayi ihu Daddy namai wulakanci da tozarci, Dady yazauna ya kalli Baba yace sabida mutuncin ku da nunamin ku yan halas ne kunyi dattaku kunzo harnan naji na janye maganan raba aurensu da zancen kotu duk zan janye, amman bazan muku karya ba zancen basa ita su koma gidansu zandanyi tunani kubani sati daya zan kiraku, bawai sabida ban yarda da all maganganun ku bane wlh na yarda, kawai nasan halin Salim ne, Salim d ana ne, nasan waye shi, nasan kalan zuciyan sa, baku taba ganin Salim idan yana action bane but yaron nan abin tsoro ne, inaso yaje ya nemi lafiya, akwai wani therapist danama magana inaso yaje ya gansa sai mutumin ya fadamin da gasken gaske Sakim nada lafiyan brain baida ciwon hauka shine zan basa matarsa, amman namuku alkawari duk wani abu na janye, dan Allah banso kuyi gardama dani, nine mahaifin yaron nan nasan waye shi sosai! Zuciyan Salim harwani kuka kuka yake, idanunsa sun dawo kaman wuta kawai yamike yafice kowa yabisa da kallo yafice, zuciyan Baba yamai badadi ita kanta Ammi taji wani iri, Mama ko har hawaye saida yatarun mata a idanu tasa gyale ta goge, jikin Dady yadanyi sanyi yace kuyakuri bakaramin laifi Salim yayi ba, banson koda wasa yasake maimaitawa, saisa I just want to make sure this is the first and last time ahankali Baba yace amman dan Allah karya wuce sati dayan baka basa matarsa ba, karyaje ya shiga wani hali duk Allah zai kamamu anan anatse Daddy yace in sha Allah Mama ta kalli Ammi tace zan iya ganin Safeerah? Ammi tace haba keda gidanki, tana sama daki na biyu tashi Mama tayi tawuce sama tabude dakin Safeerah na kwance akan gado taga Mama dasauri Safeerah ta tashi, ran Mama ba dadi tace Safeerah wai ke bakida hallacci? Ana azabtar da Salim sabida ke? Idan yaje yafada wani hali fa? Ke yarinya ce? Wannan ne aurenki na farko? Yaje yafara neman wasu matan banza fa? Kin dauka is easy for mutum mai shekarun sa yayi aure yadawo zama kuma ba mata? Ke baki kalli idanunsa kinga nadaman abinda yamiki ba? Laifinsa ne? Danginki sune suka hada miki gurmin nan so the problem comes from you not even him kawai reaction nasa ne was wrong but sone yaron nan loves you too much, bakison Salim ne Safeerah! Mama ta mata tambayan dayasa Safeerah ta kalli Mama da gudu tama kasa magana, Mama tace answer me baki sonsa ne? Kasa bama Mama masa tayi Mama ta tsareta da idanu sai kawai tace idan har kinason mijinki gwara ki mike tsaye, kika rasa Salim ko wata ta kwace miki shi bazaki taba samin wanda zai soki kaman shi ba, wake up and take advantage of mahaukacin son da yaron nan ke miki kaman mara hankali, don t lose your chance akansa, duk abinda mutum ke wahala akansa yakanzo yafita aranka wlh so wake up Safeerah! Mama na maganan tajuya tabude kofa tafice dan ranta abace yake Baba yamike ganinta yace to Assalamu Alaykum zamu tafi rakosu su Baba sukayi itama Safeerah tafito jikinta duk yayi sanyi tafito har wajen motan tazo Salim na ciki but ya makala bakin glass Safeerah tadan saci kallonsa amman ko kallon inda take baiyiba gabanta kawia yafadi shiga mota su Baba sukayi duk basu cema Safeerah komi ba Salim yaja motan sukabar gidan Dady yace maza jeki shirya na saukeki school EPISODE 9 BAYAN 6 DAYS! Salim bai kara kiran Safeerah ba hakan ya mugun mugun damunta, kullum kuma saita duba chats nasu ta kalli video sa sha awa kaman zai kasheta so kawai take ya kulata amman shiru, but kullum saiya aiko mata da flowers ita so take yakirata yayita lallabata amman yaki, kuma tadena sa gyalen saidai idan tasaka abaya. Yau tanada lectures by 8 itama Lubna haka tsaf ta shirya cikin wani milk color Yasmeen abaya yamata kyau sosai, sai wani kara kyau take, fatanta yayi super fresh sosai, ko magungunan da Ammi keta bata ne oho amman dai takara kyau bana wasaba, hips dinta sai fitowa suke suna kara ma shape nata kyau, books nata ta hada a jaka dan tayi karatu jiya tadauki jakan tafito da Lubna suka hadu itama ta shirya tace wow Anty Safeerah kinyi kyau sosai yau, muje Daddy na jiranmu a waje fitowa sukayi bayan sunma Ammi sallama takara bama Safeerah tsumi tasha, suka fito Nanah suka gani tareda Dad da Auwal a compound wajen mota, kallo daya Safeerah tama Nana ta sauke kanta kasa Daddy yajuyo yace taho Safeerah ga yar uwanki Nanah Khadija sunzo yau tahowa tayi kanta na kasa takalli Ya Auwal dake mata murmushi tace ina yini Ya Auwal tadan kalli Nanah kallo daya tamaida kanta kasa tace ina yini Auwal yace Amaryan Ya Soja, ina yayana? Akunyace ta runtsuna kai while Nanah itama ta dauke kai daga kallonta tace ance bakiji dadi ba, yajikin ? Ahankali Safeerah tace fine thank you suka gaisa da Lubna sannan Daddy yace saina dawo Nanah, bari natafi office yakalli Safeerah yana bude musu baya yace zoku shiga daughter wani iri Nanah taji what is in this Safeerah da kowa ke sonta, Dady called her Nanah but yakira Safeerah da daughter dan dagokai tayi karaf tahada idanu da Auwal da bayamata da wasa dasauri tawuce gabanta ma faduwa kafin ya danneta a mota yanzun nan tawuce gida har school Daddy yakaisu yasaukesu sannan yawuce dan yanada meeting kowa department dinsa yawuce zasu hadu around 1 suyi salla, hakanan yau tunda tashiga class she was looking forward to ganin yan aikinsa Aikensa amman shiru har one Lubna tazo department dinsu atare suka tafi mosque salla suka fito dan tafiya cafeteria suci abinci suna tafiya suna hira kawai faduwa Safeerah taji gabanta yayi dasauri ta tsaya Nanah ta kalleta tace lafiya ? Kamshin Salim Safeerah taji tanaji da batasan sanda tawani juyo dasauri ba saura kadan tafada kansa ita kanta Lubna saida ta firgita ganin Salim yana sanye cikin wasu green kayan sojoji common flag idanunsa sanye da wannan matsiyacin black glasses dinnan dayake sa kaji shakkansa, bayansa sojoji guda biyu Maza amman duk kansu akasa, hakanan jikin Safeerah rawa yahauyi wlh ta