Sashe 18
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Doctor da kansa sannan yadaga waya Mom yakira tana dauka yace Mom can you call Maman Nanah she s in the hospital sick no one is here dasauri Mom tace ohh no how is she wait bari na fara kiran Mamanta tukunna ya katse wayan bai kara komawa dakin ba har saida wata mata tashigo asibitin, Lecturer ce tana sanye da lace ubansu tana ganin Salim tace ohh sannu da kokari Salim yanzu kana tsaka da aiki ta dagoka sauke kansa kasa yayi yace bakomi yanzu zan koma zan dawo anjima idan ba a sallameta ba Allah kara sauki kafin tayi magana yawuce John yabisa abaya murmushi matan tayi tawuce dakin tana bude kofa suka hada ido da Nanah dasauri tace ina mijina Mommy ? Maida kofa tayi ta taho wajen gadon tace yatafi yace idan ba a salameki zuwa anjima ba zai dawo dan tsaki tayi ta cisge drip din Mamanta na kallonta saikuma kai tsaye tace bangane ba Nana Khadija me kikeyi haka? Dan turo baki tayi tace ni lafiya na kalau da Besty nahada baki and why did u do that Nanah ? Akufule tace Toh Mommy tun yaushe yadawo yaki zuwa yaganni, Mommy he s not romantic at all, baya nan nan dani, kullum nike kiransa, he acts so cold towards me, kawai i just wanted his attention and affection saisa ran Mommy baci yayi tace to dan you wanted his attention sai kibi ta route din rashin lafiya? Are you okay kuwa at all Nana? Kaman zatai kuka tace Mommy baya rawan jiki akaina fa saini dakuwa Mommytamata tace kinci ubanki kaga yarinya kin dauka kowa ya iya shirmen hauakan nan nan da mata? Akwai abinda kika rasa? Kin taba cemai kinason abu baiyiba ? Nana ta girgiza kai, Mommy tace bada baki daya kikace kina asibiti yazo ba kafin yan uwanki ma suzo yabar aikinsa jibesa da uniform ajiki akwai care and affection dayafi haka? Ku yaran zamani sai kunga maza na kawo flowers yana tura that long epistle of love message shine so ko well guess wat Nana? Men like Salim don t have that time, he s rich I mean wealthy with a successful career, sannan shiba yaro bane dazai dinga wasting tima nasa unnecessary nonsense, kawai, yau duka duka bikin naku saura 14days, kika kara gwada abu haka saina saba miki wlh tashi mutafi wawiya kawai tashi tayi ta yafa gyalenta suka fito sukaje office na Besty ta Rahama itama Mommy ta wanke ta tass sannan tace nawa bill din ? Rahma tace ai yabiya komi Mommy takalli Nanah datai smiling tace you see harda boba tea yasiya miki tanuna hannunta dake rike da Boba tea tace you don t know how lucky u are nonsense girl suka wuce suka tafi. EPISODE 1 Karfe 4 na yamma daidai suka tashi Safeerah tafito yau saida ta tsaya tai sallan la asar sannan tafito tasa kafa ahanya, tana fita bakin express tasami motan Wuse market ta shiga da sauri suka tafi she knows Wuse Market sabida itada Mama suna zuwa chefanen kayan abinci duk karshen wata, shiga tayi tafara tsayawa tacire kudin account nata tass sannan taje shagon yaran just cerelac ta iya siyamai da Aptamil sai tasaimai pampers mai guda 24 kudin yakare tass sai 3k dazatayi transport komawa gida dashi dakuma zuwa aiki gobe ko 30min bata bata a kasuwan ba tafito tashiga mota zuwa area su tashiga Keke daya kaita bakin GRA din aka sauketa abakin layinsu sannan ta sauka tashiga tafiya tana goye da jakan bayanta sai ledan hannunta da pampers ke ciki da abincin gwangwani tana tafiya taga an bude gate na gidansu motan Ramla yafito wuceta Ramla tayi fit da mugun gudu, Safeerah ta tabe baki aranta tace aikin kenan tawuce gida abinsu awaje taga Baba tai murmushi tabude ledan tadauki tomtom guda uku tace Baba na sayo maka tomtom a kasuwa murmushi yayi ya karba yace ke Mamana kudin dazamu lallaba mu siama Waleed abinci kike sayamin tomtom, yanzu abinci guda nawa kika iya kika saya da kudin ? Murmushi tayi tace madara da cerelac sai pampers, karka damu Baba zamuyi managing su kuma namayi tunani Baba mudena biyewa Waleed ya koyi cin abinci gaskiya lokaci yayi Baba, idan yawuni bai sami abincinsa ba zaici abinda aka dafa agida hade giran sama da kasa Baba yayi yace dako na sassaba miki karki kuskura kiyi haka, yaro ne nan gaba aka basa abincin yaran ma bazai karba ba, komi lokaci ne karki takura sa dan murmushi tayi tace ni shikenan Waleed ya kwacemin Babana dariya Baba yayi sosai yace Mamana daban ne araina, Safeerah na yar albarka, Allah ya haska rayuwanki ahankali tace Ameen Baba nagode shiga gida toh wucewa tayi tabude gate ta shiga, Baba da Mama na mugun son Waleed, dakinsu na gate tashiga ta ijiye ledan tarage kayan jikinta tafada bayi wanka tayi dayake yau batajin yunwa ba abinci tafara nema ba, fitowa tayi ta shirya cikin wata simple gown na atampa saita dauki hijabinta dake nan kan dadduma dark blue har kasa tasaka tafito tasaka slippers tawuce cikin gidan tabude kofa tashiga flat dinsu, Momma ne kadai a falo tana waya tanacin fruits ko kallon Safeerah batayi ba, wucewa gabanta Safeerah tayi ta duka har kasa murya kasa kasa ganin tana waya tace Momma ina yini sannu da hutawa da hannu tamata alamu tabar gabanta hakan yasa ta mike tawuce kitchen, Mama tagani tana aiki ga kofan backyard a bude, Waleed na wajen yana wasa da ball kagansa a tsaftace fess yasaka wani short green da riga yellow, ga takalmi akafansa mai igiya yana wasa abinsa tace Mama sannu da aiki Mama tace ya aiki an dawo, ga kulan abincin ki dauka kije kici gyadama Mama kai tayi tasa hannu tadauka tadauki spoon saita wuce itama tafita Waleed na ganinta yayi ihu yana sakin kwallon yace Ummyyyy hannu ta budemai tana murmushi sosai tace oyoyoo Waleed din Ummy tahowa yayi da gudu ya rungumeta ta daukeshi tace yau kwallo ake bugawa, zomuci abinci ta zauna kan tabarman dake wajen ta sanyashi akan kafanta tabude kulan taliya aka dafa tadebo takai bakinshi juyar da fuska yayi yaki amsa saima yashiga kokarin tashi daga jikinta tace zamuyi fada fa Waleed tasakesa tashi yayi yacigaba da ball abinsa tanaci tana kallonsa tana cewa karage gudu Waleed, tass tagama tamike tadawo kitchen ta ijiye ma Mama kujer a murya kasa kasa kar ajiyosu tace zauna ki huta nadawo Mamana babu abinda bata iya dafawa ba ita tai abincin dare fried rice, grill fish, sai salad da juice takawo dinning tsaf, suka fito nan backyard sukai alwala sukai salla a tarbarman dan saura goge kitchen duk zatayi, tana idarwa tadawo kitchen ta wanke komi ta goge komi tashiga mopping Mama tadauko Waleed suka shigo ciki cus sauro awaje ta maida kitchen tarufe. Safeerah! Maryama! Sukaji Momma takirasu faduwa sosai gaban Mama yayi tace tawuce tabude kofa Safeerah taja hijab dinta daga kan kofa tasaka suka fito, Momma suka gani a falon tahada rai sosai kaman bata taba murmushi aduniya ba, ga Salma zaune kusada ita tana murmushi saiga ledan kasuwa na pampers da madara da cerelac agaban Momma, ran Momma abace tace tashi kije ki kiramin Shu ibu Salma tashi Salma tayi tawuce tafita, Waleed yayi lamo jikin Mama dan da Momma da Salma da Shamsu tsoronsu yakeji baya sonsu ko kadan sabida they re not nice to him, karamin motsi zaiyi agabansu su mammakesa, shigowa Salma tayi Baba biyeda ita yaga Mama da Safeerah tsaye charko charko gabansa yafadi yataho da dan damuwa yace gani Mama Kubra meya faru Ubanka ne yafaru Shashasha kawai! Solobiyo! Salma ta tuntsire da dariya sosai abinta dan zagin da Momma ta zubamai ya mugun mugun bata dariya, ran Safeerah yafara zafi ganin zagin da akama ubanta Salma na dariya amman dai tayi shiru bataso tai abinda za a kara musu zagi, strictly Momma ta kalli Safeerah tace nasan rabonki da d a namiji tun kina shekaru shashida aduniya, watanki shidda gidan Abbati ya sakoki, so nasan jiki da jini kin fara bukatan abun ne ? Ahankali Baba da maganan batamai dadi a kunne ba yace Subhanallahi wace kalan magana ce wannan Yaya Kubra ? Momma hayayyakowa tayi tace wlh ka kara magana anan wajen saina tashi na yanka mata mari wawa kawai langahuhuu! Kwashewa da dariya Salma tayi harda faduwa akan kujera tana rike ciki tace Momma Innalillahi kin iya well deserved zagi, this ur brother kam yayi kama da langahuhu jibesa kaman ana diba ayi miya ba Safeerah kadaiba hatta Mama saida ta dubi Salma cus this is too much, how can small yarinya be insulting adult haka, Momma takalli Safeerah da har idanunta sun kada sunyi ja tace cikin shege kikeso kiyi ki kawomin cikin gida dan naga alamu kin fara bin maza eh Karuwa! Kallon Momma Mama tayi tadan sassauta murya cus data zagan mata Safeerah gwara ta zageta bakomi tace Mama Kubra dan Allah kiyakuri koma menene, Safeerah bata dace da mummunan sunan nan ba, amman metayi? Zabura Momma tayi ta tashi tayo kan Mama Waleed ya tsala ihu yasauka daga jikin Mama da sauri yayi jikin Mamansa Safeerah ta daukesa ya kankameta yana ihu bayason Momma ko kadan, Momma ta tsaya dab da Mama tana huci tace daman naga ke daidai kike dani, toh ki gayamin idan yarki ba karuwanci takeba a ina tasami kudi tasayo abubuwan chan nasan bata da kosisi? Mama takalli ledan sannan takalli Momma tace nabata dubu ashirin yau da safe Baba yace nakara mata dubu goma nima sabida Waleed baida abinci da pampas Momma tsayawa tayi kallonsu tace ahhh lallai ni kuka tarunwa akai kuna kare yarku haka? Yau nataba muku yar gudaliya d aya d aya dinku ko, kiri kiri yarinya taje ta saida mutuncinta ayi amfani da ita abiyata amman kuhada baki ku shigan mata kuna rufa mata asiri okay fine Momma takoma tazauna tana kallonsu tana karkada kafa, Baba calmly kaman matsoraci yace kiyakuri da nasan lamarin siyo abincin Waleed zai xama fada haka da ban bayarda kudin ma, amman yaron najin yunwa baida abincin dazaici gobe da safe eh Fisabilillahi Mama Kubra mu manya muna iya hakura da yunwa amman me karamin yaro Waleed yamana dazamu hanasa