Sashe 8
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR
EPISODE 7
TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY
HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT
AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K
COME COME COME TRUST ME BAKI IYA KOMI BA SHIGO KI KOYA
wa.me/+2347012181461
Wucewa tayi zuciyanta tattare da damuwa, kaga Baba kaman wani sikila tsabagen rama, Babanta nada daraja he
s not some rich people servant da dan sako yaransu namai ihu, Allah yacikamata burinta ta chanzama iyayenta rayuwa, kofan Babban flat din da kamshin turare kawai ke fitowa ahankali tabude, wata hamsakiyan mata ce zaune anan falon da kana ganinta zakaga kamanninta da Baba sak saidai kana gani kasan ta girmesa but Baba yafita tsufa sosai, tanada kiba gata fara sol kaman Baba, Salma na falon ta kwanta kan kujeran ta daura kanta akan cinyar mahaifiyarta tana mata shagwaba Momma na shafa mata kai tana bata hakuri takalli Safeerah ba yabo ba fallasa ta zubar batare data amsa sallaman datayi ba, karasowa Safeerah tayi har gaban matan ta duka har kasa tace
ina wuni Momma
adikile Momma tace
me kikama Salma?
Kallon Salma Safeerah tayi dake mata kallon banza jin sherin data mata, Momma ta daka mata tsawa tace
nace me kikama Salma
? Dasauri gabanta na faduwa tace
wlh babu abinda na mata Momma, ko namiki wani abu Salma
Momma dake kallonta tace
ahh lallai tambayanta ma kike, bakisan da ranta yabaci tana masifa yakamata kibata hakuri ba? Akan wani dalili ina ciyar da uwarki da ubanki ina tufatar dasu, inama danki komi sannan nasaki a private university da y
ata take ban banbanta ku ba sannan na ciyar da danki, nine medical bills dinsa, abincinsa, gasa kaman jaki duk sati ya cinye gwangwanayen abinci, duk nagama abun nan kizo kina batama innocent yarinya na rai me hakan ke nufi Safeerah?
Gabaki daya jitayi zuciyanta ya lalace ta tsani karya ahankali tace
Momma dan Allah kiyakuri
rai abace Momma da ba kaman hakuri ake bata ba tace
hakuri bayan kinci zalin y
ata? Ba yayarki hakuri? I won
t tolerate this, first of all in all levels Salma is not your mate, tabaki shekaru so koda wasa kada ki kara bata mata rai am I clear
? Gyadama Momma kai tayi takalli Salma muryanta har baya fita da kyau sabida zafin zuciya tace
kiyakuri Anty Salma
hararanta Salma tayi ta dauke kai taja mata tsaki mtswww, Momma tace
ya makarantan?
Ahankali Safe
erah tace
Alhamdulillah
Momma tace
yaushe yakamata kifara industrial attachment din?
Calmly tace
jibi
Momma tace
bari Shamsu yadawo I told him yasamo miki construction company dazakije kiyi dasu muji koya samo, anyways tashi kije ki karbi yaron nan yahana Mamanki aiki da shegen rigiman daya gado a dangin ubansa
gyadama Momma kai tayi tamike ahankali zata wuce Salma ta tashi zaune cike da isa kaman itane uwarta tace
zonan!
Juyowa Safeerah tayi takalleta saitaki motsi sabida yanda takejin haushinta, Momma ta mike tace
gyara kiga Salma
ta yo kan Safeerah takai hannu ta make mata shoulder tace
are you insane? Wai y
ata ce abin yinki yanzu? Dan ubanki Shu
ibu dabaki jawo mana fitina ba da kanina yanzu yana kano yana koyarwa a primary school daya saba, yanzu na taimakeku kizo kina gadara acikin gidana, wuce kan ranki yabaci kiji me Salma keso
wucewa tayi tacika tamm tafara tafiya zuwa gaban Salma, Momma ta kalli Salma dake kallon Safeerah tana murmushin kara chusamata takaici tace
ai gatanan
Salma tace
ta duka ni karta shanyemin jini
Momma ta kalli Safeerah tace
bakiji me akace ba
ahankali ta duka tasauke kanta ran Salma yakara baci tace
Mom I hate this girl wlh bazaki ganeba ne, she
s a stubborn sly wlh tallhi, ni take juyawa kai taki kallona nakirata ma kaman kashi ke gabanta, everything about her batamin rai yake I don
t know why, wlh Mom dakin barsu sun koma kano an kashesu muhuta kuma bazan hakura ba, I will say this throughout this week nobody in this house zai saima yaronta abinci!
Dasauri Safeerah takalleta hawaye na tsatsowa a idanunta ran Salma fess now this is what she wants, tasan daman this is wat will hurt her, Momma zatai magana Salma cikeda rashin kunya tace
ba ruwanki Momma nine daidai da ita, bake taurin kaiba zanga wanda zai saima Waleed abinci saidai yaci normal adult food wlh
tamike tawuce ta dagama Momma dake kokarin mata magana hannu cikeda rashin kunya tace
Mom I
ve made my decision and it
s final! Idan yaron bazaici normal abincin da aka dafaba saidai yamutu wlh! Get out of my sight Safeerah kafin na banka miki wuta
ahankali tamike idanunta sun cika da kwalla tayi hanyar dinning, Salma tace
Momma kingani ko girman kan bala
i ne da ita yarinyar da muka rufa musu asiri bayan tajawo ma iyayenta bala
i, shegen mijin nata daya danna mata saki ko 5naira baya kawowa for up keep yaronsa ga yaro sai cin abincin gwangwani, kiri kiri yaci su rice bazaici ba daga su tea sai abincin yara to an dena siya tea ma kar akara basa mamansa ta sayo idan tana da shi tunda tafi karfin tabani hakuri
Safeerah na jiyota harta bude kofan kitchen ta shiga a gefen wajen taga Mama tsaye tayi jugum goye da wani kyakkywan yaro dan tuliki abayanta fari sol yana bacci, wani kallo Maman tamata kallon mahaifiya dinnan jikinta duk yayi sanyi murya kasa kasa tace
me kikama Salma
? Baki tabude zatai magana takasa tuntuni kukan datake rikewa sai kawai yazo mata tafashe da kuka sosai mara sauti zuciyan Mama ya sosu iya sosuwa, her poor little child did not deserve this! Duka duka nawa take she
s just 20yrs! Imagine sanda suke ghetto ma abinci na musu wahala but they
re happy and awadace Alhamdulillah but yanzu ga kudin but rayuwansu yadawo ba tasu ba, Safeerah is always sad, rabon yarinyar da farin ciki tun suna Kano.
Matsowa tayi dab da ita cike da jarumta irin na mahaifiya takai hannu, hannunta takama tarike ta karbi jakanta da board din ta ijiye sannan ta rungumeta, kankame Mama tayi tana kuka tace
Mama nagaji! I hate this house Mama
bayanta Mama ta shafa tace
shiiii I don
t want maganganun nan, ya isa dena kukan
tasaketa tawuce tabude kofan backyard tafito da ita kan wata yar kujera ta zaunar da ita tace
zauna nan ya isa dena kuka kar Waleed yatashi ya isa
ta goge mata fuska, sannan takoma kitchen din store ta shiga tadauko wata kula wanda abinci ke ciki da goran zobo da spoon tafito tazo gabanta tabude kulan tana kallon fuskanta tace
nasan harda yunwa kikeji, ci abinci ki kinji yarinyata mai kyau, Maman Waleed
Mama taja hancinta dan murmushi Safeerah tayi tasa hannu ta karbi kulan ta bude rice wanda tun abincin rana ne sai spaghetti tamata murmushi, Mama tace
ci maza
karban cokali tayi ta sa hannu ta cire mayafin datai rolling ta ijiye, Masha Allah tanada gashi garda na hauka baki sidik kaman na yar buzuwa danma tai parking tayi donut da yawan gashinta yasa yayi kato sosai, kanta a gyare tsaf yana sheki, Mama ke gyaramata dan bata zuwa saloon, bata saka relaxer, batada kiba but tanada kirji sosai acike ga hips daya fito from yanda ta zauna, abincin ta debo cikin spoon takai bakinta, ijiyan zuciya Mama ta sauke now this is her daughter, Safeerah ta that never jokes with food, cikeda so tace
toh ba
amin murmushin ba ko girkin beyi dadi bane
? Murmushi tayi mai kayatarwa takasa magana sabida yanda abincin yacika baki, Mama tace
maza cinye bari naje nakai abinci falo
yunkurawa tayi zata tashi Mama tace
koma ki zaune kici abincinki zan iya komi
Mama ta wuce ta shiga kitchen, binta da kallo Safeerah tayi ta sauke ijiyan zuciya In sha Allah saita zama wani abu ta kwashe iyayenta, abincin ta shiga ci tana sauke ijiyen zuciya duk yawan abincin nan tasss ta cinye ta ci nama tasha zobon ta mike tsaye dan an fara kiran magrib tabude kofa tashigo kitchen din tahada duk wanke wankan data gani ta wanke tsaf tana cikin mopping taji kukan Waleed cikin muryan bacci da muryan rashin iya magana yace
.myyyyyy
dasauri ta jingina mop din tayi kofa zata bude taji Momma ta dakama Mama tsawa.
Kifita dashi daga falon nan mana bakiga Salma na waya bane, yaro sai shegen katon murya kaman gardi
bude kofan tayi dayake Mama na nan dinning tana gyara plates da flask tana jijjiga Waleed abaya yana ganin Maman sa yawani fashe da kuka yana musu mutsun kwantowa yazo wajenta dasauri Mama tayi kitchen din tashiga kwantoshi Safeerah na murmushi tana washe fararen kananun hakoranta masu kyau cikin muryan yara tace
Waleely oyoyoo, ayoyooo
ta karbi yaron yawani rungumeta yanakai hannu yana taba mata boobs yana wani irin rigima Safeerah takama hannunsa takai baki tace
kul, kul, kul bana hanaka ba, tututuuu not good Waleed
tama hannun kiss sai yayi dariya na one second yahau kuka kuma, Mama tace
kuje daki kimasa abinci yasha, akwai tuwo ki gwada basa ko zaici
gyadama Mama kai tayi tace
bari nakarasa mopping din saimu tafi
Mama tace
barshi zanyi jeki basa abinci kinsan ba kirki Waleed yakeda shi ba idan yanajin yunwa zai kusan rusa mana gidan nan ne da kuka
ITS NEVER TOO LATE