Sashe 36
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dady yace you think ina mahaifinka i will not crack you ko, I will beat you and beat you harsai kace ka yarda zaka auri Nanah Dady dukan Salim yake tako ina da hannu ganin hannunsa yasoma zafi Jikin Salim kaman karfe yasa ya shiga juye juye ya yi wajen tv yazar wayan wuta yadawo yafara dukansa dashi yace kace ka yarda zaka auri Nanah kona jimaka ciwo ko gezau Salim beyi ba kaman ba waya Dady ke laftamai ba, yanda Ammi ke kuka zaka tausaya mata cus Dady keeps beating konannen hannunsa wanda time to time kemai ciwo, itama Layla kuka tafara duk ana rokon Dad without intervening but yaki dena dukansa, yarda wayan Dady yayi yana haki sosai kaman zuciyansa zata fito shike duka amman yamafi wanda yake duka jin jiki, yajuya kaman mahaukaci yatafi kitchen sai gasa yafito da kwalban non alcoholic wine mai sanyi daga fridge yazo yadaga zai buga masa dawani irin sauri Ammi tashiga gaban Salim takama yaron tasaka sa abayanta da kyau tafashe da kuka sosai tace karka kashemin d ana Ibrahim, dukan ya isa! Haba! Enough please! Tsayawa chak Dady yayi yana kallon Ammi dake kuka yace kin batamin yaro yanzu ina hukuntasa kin shiga gabana ki tashi cikin kuka tace are you still not seeing this boy is just like you? Kace sai yayi Auren nan dole yace bazaiyiba you are not giving up, he is not giving up either, the Salim that I know saidai ka kashesa he won t give in to your request, I won t stand here na barka ka kashesa cus bazai taba giving in ba, Salim is just like you Ibrahim Ammi tafashe da kuka sosai tana kallon Dad dake rike da kwalba yana huci kirjinsa kaman zai fita, ahankali Auwal yashiga gaban Ammi shima ya kalli Dady anatse yace Dady please calm down, kaya kuri kaji Dad yakai hannunsa ya karbi Kwalban yamikama Layla ta amsa da gudu, anatse yace Daddy tunda matsalan nan takici taki cinyewa this wedding don t have to get cancelled kaji kunya bayan ka gayyaci mutane, I will marry Nanah Dady! Kowa na dakin kallon Auwal yayi hatta shi Salim, strictly Salim yace t ruin yourself just because kanaso ka kawo karshen this issue Auwal kallon Salim Auwal yayi yay murmushi yace Yaya I don t have any g irlfriend, Dady nata fada dakai akan wacce bakaso, I can marry her idan she wants to tunda Dad yadage he wants her as his daughter Inlaw, I know for now banason Nana but ni my heart is not like naka da na Dad, ko banson mutum I can leave with him idan the person is good jininmu yahadu I can fall for him daga baya, ba shikenan ba problem solved Dad, please karka kara dukan mini Yayana! Ran Salim baci yayi ganin Auwal is just doing this for him yafizgo Auwal yana kokarin yima yaron magana Dady yace Auwal you will marry Nanah Khadijah dasauri Salim yakalli Dady, Auwal yayi dan murmushi yace okay Dad toh kufita please kowa yatafi Yaya let s go up kawai yaja hannun Salim sukai sama Layla ta bisu while d rest na fita daga dakin Dady yana cewa gidansu Nanah zasu yanzu daganan. Suka shiga dakinsa yace bari na dauko first aid box Dady yajiji maka ciwo, he also hit ur injured hand so bad yajuya zai fita kama hannunsa Salim yayi ya fizgosa, tsawa yadaka masa sosai yace why did you get involve eh? Why did you do that for me? Are you trying to ruin your life ? Ransa yabaci sosai, ahankali Auwal yayi murmushi mai dan ciwo yace the way bazaka taba yarda ka auri Nanah ba Dad bazai taba giving up ba Yaya! I can t watch you getting abused a hannun Dad da girmanka! Cikin fushi yace I can handle that, what I can not handle is naga life naka getting ruin, you don t love Nanah why will you marry her ? Ahankali yace sabida my heart is softer than naka dana Dad! I know you! Idan bakason abu bakaso even in the next 100yrs but ni bahaka nake ba! I might not love her now but zan iya na sota nan gaba! Shiru Salim yayi yana lumshe idanu yarasa yanda zaima Auwal bayani baya fahimta saiya juyo yakallesa yace Auwal kasan cewa that girl likes me ka aurota tazo gidan nan and she is looking or still inlove with me how would you feel? Dariya Auwal yayi yace Yaya abinda kake tsoro kenan? Nifa Yaya banda bakin kishi like you!Besides yakai hannunsa yakama hannun Salim ahankali yace Yaya I know the kind of person you re and I trust you with my life, ko Nanah tashigo gidan nan bazata taba samin face daga wajenka ba, and bazamu taba barinta taba Safeerah trouble ba! Yaya ni ba yaro bane I know everything, just trust me and let me do this please kamin addu a kaji Yaya now let s get you treated buge hannunsa Salim yayi yace kace you re not like me, Auwal kafini ma taurin kai, just know that I don t support this decision just think it through foolish boy! Yawuce su yafita daga dakin itama Layla ta kallesa tace me kakeyi haka Ya Auwal? Ahankali yace you got better option? Da kece ni I know you will do same, I just want wutan ta mutu Yaya karya auri wacce bayaso Dady kuma karya ji kunyan duniya that is all, family na nakeji not Nana ko family ta hararansa Layla tayi tace re worse than Daddy and Ya Salim wlh, why are the men in my family so stubborn God abeg! Tai ihu cikeda takaici tajuya tafita fuuu, Auwal yasami waje ahankali ya zauna yana tunani was his decision rash and impulsive? Faduwa gabansa yahau yi yace why am I even getting all worked up maybe Nanah ma bazata yarda ta aure ni ba tahakura shiru yayi ahankali yace I hope that happens cus she is the only person dazata iya kashe maganan nan tunda Dady na sonta, I hope she says ta hakura tunda batasamu wanda takeso ba yana maganan yamike and just dump maganan a wajen yafito daga dakin shima yafice abinsa. DUM DUM DUMMM!!! MEKUKE GANI ZAI FARU??? SUBSCRIBE AND JOIN PAID TELEGRAM GOUP WITH JUST 1K ONLY KINDLY PAY INTO 6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT 7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY 0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK SEND EVIDENCE NA PAYMENT TO wa.me/+2347012181461 THANK YOUUUU EPISODE 3 Key Salim yadauka anan falonsa yafito yadauki wata mota karama tasa benz tunda da motan Baffa sukazo gidan yashiga yabar gidan. Harya shiga main road yadan soma nisa ma wayansa yahau ringing wayan ya kalla ganin Ammi yasa yadauki wayan yakai kunne kafin yayi magana tace kana ina? Cikin yar karaman murya yace ina hanya zanje office strictly tace come back home yanzu nan ina jiranka a bedroom dinka bata jira amsansa ba takatse wayan ijiye wayan yayi ahankali sai kawai yayi kwana da motan cikin 3min yakai gida, parking yayi ya sauko yawuce flat nasa kofa yabude babu kowa ciki yawuce sama ahankali kofan dakinsa yabude Ammi yagani zaune kan gadonsa ga first aid box tabude ta ijiye a gefe, kallo daya tamai ta dauke kai tace take off that shirt kazo nan yana daga wajen kofan ahankali yace Ammi you don t have to worry I m fi cikin fada sosai tace waikai komi saikai gardama da iyayenka eh Salim? Na rantse maka da Allah I wish too I can stop worrying akanka i so wish that tunda kai baka da kirki da da a, my friend take off that shirt kazo nan Ammi is really angry with him hakan yasa bai kara magana ba yatako zuwa bakin gadon kafin gently yashiga bude boturan rigansa yacire rigan ya ijiye nan bakin gadon, Ammi tanunamai waje tace zauna zama yayi ahankali takalli jikinsa, namiji fa namiji ne, dawani yaro ko yarinya akama dukan nan da maybe ta suma amman shi kaman ba shi akama wa ba kuma yawanci hannunsa mai ciwo Dad yafi duka skin din wajen da haryau bai koma normal skin ba, skin na kuna ne gashi bulalan yasa yayi wani kalan ja more like blood blood sai couple of shaida a shoulder sa sai few adayan hannun but hannun ciwonsa dukan yafi yawa dan yanda yake a tsaye nanne side dake close to Dad, yanda Ammi kejin dukan kaman ita akama wa hakan yasa takama hannunsa mai ciwon tai shiru hawaye na cika idanunta dan kallon Ammi yayi tabasa tausay, she feels dukan morethan shi da akamawa ma, ahankali ya maida kansa kasa, Ammi ta dauki wani soothing balm tabude tashiga shafawa tana fada tace shi mai taurin kai daman yana tattare da wahala kalli ciwukan da kasa yaji maka eh, da zafi sosai ko ? Dan kallonta yayi suka hada ido murya chan kasa yace not as much as seeing how much I ve hurt you Ammi! Shiru Ammi tayi tana kallonsa maganansa really touched her, tashiga shafamai maganin a kafada bata kulasa, ahankali yace Ammi kiyafemin kinji ko kallonsa batayiba tadawo dayan hannun zata fara shafawa tace stop talking to me Salim bana magana dakai shiru yayi tagama shafawa sannan ta ijiye balm din a gefensa tace be using this everyday in 2days ciwon zasu warke tajuya zata wuce karaf yarike hannun hakan yasa ta tsaya chak tawani kalleshi da mugayen idanu ahankali ya kalleta da tattausan idanu dake kashe zuciyan mahaifiya saikawai yana daga zaunen yayi hugging nata yana daura kansa saman cikinta, wani sanyi Ammi taji dan duk cikin yaranta Salim ne kadai baida wannan physical abubuwan nan da ita irinsu rungume Mama, yima Mama shagwaba da sauransu duk bayayi saidai kannensa suyi, she can t remember the last time she hugged him or feel Salim haka ajikinta, kai she can t even remember the last time yarike mata hannuwa sai yau ya kankameta sosai huci mai zafi ya sauke a jikinta da he doesn t even need to utter a word tasan he is worried and hurting, shima yana cikin damuwa, awani irin hankali yace I am sorry Ammi, I can t take your anger, is too much