Sashe 34
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
leave with him idan the person is good jininmu yahadu I can fall for him daga baya, ba shikenan ba problem solved Dad, please karka kara dukan mini Yayana! Ran Salim baci yayi ganin Auwal is just doing this for him yafizgo Auwal yana kokarin yima yaron magana Dady yace Auwal you will marry Nanah Khadijah dasauri Salim yakalli Dady, Auwal yayi dan murmushi yace okay Dad toh kufita please kowa yatafi Yaya let s go up kawai yaja hannun Salim sukai sama Layla ta bisu while d rest na fita daga dakin Dady yana cewa gidansu Nanah zasu yanzu daganan. Suka shiga dakinsa yace bari na dauko first aid box Dady yajiji maka ciwo, he also hit ur injured hand so bad yajuya zai fita kama hannunsa Salim yayi ya fizgosa, tsawa yadaka masa sosai yace why did you get involve eh? Why did you do that for me? Are you trying to ruin your life ? Ransa yabaci sosai, ahankali Auwal yayi murmushi mai dan ciwo yace the way bazaka taba yarda ka auri Nanah ba Dad bazai taba giving up ba Yaya! I can t watch you getting abused a hannun Dad da girmanka! Cikin fushi yace I can handle that, what I can not handle is naga life naka getting ruin, you don t love Nanah why will you marry her ? Ahankali yace sabida my heart is softer than naka dana Dad! I know you! Idan bakason abu bakaso even in the next 100yrs but ni bahaka nake ba! I might not love her now but zan iya na sota nan gaba! Shiru Salim yayi yana lumshe idanu yarasa yanda zaima Auwal bayani baya fahimta saiya juyo yakallesa yace Auwal kasan cewa that girl likes me ka aurota tazo gidan nan and she is looking or still inlove with me how would you feel? Dariya Auwal yayi yace Yaya abinda kake tsoro kenan? Nifa Yaya banda bakin kishi like you!Besides yakai hannunsa yakama hannun Salim ahankali yace Yaya I know the kind of person you re and I trust you with my life, ko Nanah tashigo gidan nan bazata taba samin face daga wajenka ba, and bazamu taba barinta taba Safeerah trouble ba! Yaya ni ba yaro bane I know everything, just trust me and let me do this please kamin addu a kaji Yaya now let s get you treated buge hannunsa Salim yayi yace kace you re not like me, Auwal kafini ma taurin kai, just know that I don t support this decision just think it through foolish boy! Yawuce su yafita daga dakin itama Layla ta kallesa tace me kakeyi haka Ya Auwal? Ahankali yace you got better option? Da kece ni I know you will do same, I just want wutan ta mutu Yaya karya auri wacce bayaso Dady kuma karya ji kunyan duniya that is all, family na nakeji not Nana ko family ta hararansa Layla tayi tace re worse than Daddy and Ya Salim wlh, why are the men in my family so stubborn God abeg! Tai ihu cikeda takaici tajuya tafita fuuu, Auwal yasami waje ahankali ya zauna yana tunani was his decision rash and impulsive? Faduwa gabansa yahau yi yace why am I even getting all worked up maybe Nanah ma bazata yarda ta aure ni ba tahakura shiru yayi ahankali yace I hope that happens cus she is the only person dazata iya kashe maganan nan tunda Dady na sonta, I hope she says ta hakura tunda batasamu wanda takeso ba yana maganan yamike and just dump maganan a wajen yafito daga dakin shima yafice abinsa. LOKACI BAI KURE BA