← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 93

Sashe 27

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kike tunani cus nasan kin taba aure, all of that bana bukatan komi, I just simply wanna help, and it all depends on how far you can go for parents naki! And Waleed sosai gabanta ke faduwa, everything nadawo mata especially messege da Momma ta turo dasuka boye mata basu fadamata ba, rashin hankalinta da haukanta yasa all this yafaru dasu su Baba yanzu suma are stranded like her, byro dake gefen wajen ta tsare da idanu kafin ahankali tamika hannunta dake rawa sosai tadauka wani irin boyayyen ijiyan zuciya Salim yasauke daya rasa ta mecece, envelope din tabude tajawo papers din tafito dashi murya chan ciki that sounds kaman tana kuka tace bana gani kunna mata wutan motan yayi ta kalli papers din saikuma ga agreement da aka rubuta sadakin Safeerah ga signing dinsa yayi saura nata, hawaye ne yadauko daga idanunta ya sauka kan papers din ya tsareta da idanu he knows she is scared, she s troubled, tana cikin tsoro what if abinda yasameta ada yakara samunta a aurensa yasan she is signing this papers sabida babu yanda zatayi ne sabida her parents needs it so somehow zamata iya ji kaman he is taking advantage of condition nata ne, but is not like that, he wants to protect her with everything and anything in him, he wanna become her shield and make her untouchable, he wants to give her everything and anything she ever wanted in her life, he will bring back that happy Safeerah ta 5yrs back and remove this sadness and pain daga zuciyanta. Karasa signing tayi saita ijiye papers din ahankali da pen din kan cinyanta, takai hannu ta goge fuskanta tass sannan batare data kalleshi ba tadauki papers din ta mikamai ahankali tace na yarda zan aureka hannunsa yasa ya karbi takardun yace sannan yazare aggreement din yamaida takardun gidan envelop yadauki key gidan yasa acikin envelop din yace your house papers and key Madam Salim! Kaman jira take rushewa da kuka tayi kaman yar yarinya tasa hannu ta karbi papers din tajuya tabude kofan motan dasauri tafita ta maida kofan tarufe ta wuce ciki tana share fuska ya tsaya yabita da kallo harta shiga kafin ya sauke ijiyan zuciya ahankali ya kunna motan yayi reverse yafita daga hospital din tadade a lobby asibitin saida fuskanta ya washe sannan tawuce dakinsu tabude kofa ahankali Baba yayi bacci sabida alluran dayake kai ga Waleed kwance gadon kusada Baba yana bacci, Mama na zaune kan kujera tana jiranta file din ta ijiye kan drawer tazo kusada Mama tazauna jikinta duk yayi sanyi, Mama tace menene a file din? Kasa dagokai tayi ta kalli Mama, anatse Mama tace Safeerah! Dago kanta tayi idanunta sun cika da hawaye Mama tace nace menene an envelope din chan? Hawaye ne ya sauko daga kan idanunta tace takardun gidan na amso, zan auri Salim Mama! EPISODE 2 Yau duk wani schedule nasa he cancelled it inda ma ake bukatan sa he makes sure yayi assigning soldiers dazasuyi representing nasa, kwata kwata baya so yama Dad maganan nan agida dan shi wani irin mutum ne da yanada principles, ya tsani yana magana da wani another person from nowhere yashiga maganan, baison ya tunkari Dad da maganan yazama case, ko Ammin sa ko kannensa su jiyo su shigo zancen cus Dad can shout, so he decided to meet mahaifinshi a kampaninsa, Maradi Private Jet and Co. Yau wata benz yadauka fara yayi parking kusada inda motar mahaifinsa yake a special parking space nasu yana sanye da very simple yadi mai bala in tsada off white, ba hula akansa saidai yasaka dark shade yawuce ciki sai gaidasa ake, maybe throughout this year this is the second time yake zuwa kampanin nan, direct elevator yashiga yayi sama yadan fuzar da iska yana gyara murya haryakai floor da zasa kofan yabude yafito, yana kokarin shiga office na mahaifinsa Daddy nafitowa sanye da suit da mukarrabansa abaya yana magana dasu da turenci, ganin Salim yasa yadakata looking extremely suprise yace Son! saiya juya ya kalli ma aikatansa yace kuje start the meeting without me I will meet you half way anatse Salim yace Dady kaje meeting din I will wait dasauri Daddy yace no, no, meeting can wait not my Son muje cikin office nasa suka wuce mai kama da office na shugaban kasa while ma aikatansa nafita, maida kofan Salim yayi yarufe gabansa yadan buga bawai na tsoro ba cus gaskiya baida tsoro kawai na baisan yanda Dady zai dauki zancen bane sabida his father is just like him, halinsa yadauko, saisa basa taba jituwa, zama Dady yayi bayan yacire jacket na suit nasa yayi hanging ya zauna yace yesss to wat do I owe this visit yau babban soja Salim yazo office dina, uhnnn remind me of that your tittle ko matsayi yayi maganan yana kallon Salim yana daura yatsansa kan lips nasa kaman mai tunani yace i remember Major! Barka da zuwa Major Salim! Kansa ya sauke kasa baisan mesa Dady is like this with him ba more like bullying but baiso yakira abin bullying, Dady hates yazama soja with passion so all this years he uses it to make him feel bad, ahankali yakai hannunsa yadan sosa kai Dady sa dan boko ne sosai, gasa dan gayu baya tsufa, yanda yake lurada kansa har mamaki yake bama mutane, calmly Salim yace good morning Dad batare da Dad ya amsa ba yace mekazo nema wajena? Meya kawoka my company, kana garin nan amman saikaga dama kake zuwa gida ka kwana, tunda kadawo daga China I saw you once, skip the formalities I know ba gaisuwa yakawoka nan ba, what is it Muhammad Salim? Yanda Dady ke kallonsa ido cikin ido haka shima Salim ke kallonsa cikin wata yar murya that is straight and directyace Dady I ve seen that girl Babansa na kallonsa kur bayako kyaftawa yace the one that saved you five years back sanda aikin sojanku yakusan hallakaka ? Hada lips nasa yayi ya gyadamai kai yayi yace eh Dady she comes to my construction company for IT this week anan na ganta Dady yace okay nice run her a check, idan baka da kudi I can tell my accountant yayi running check din dan shiru yayi yasauke kansa kasa, Daddy yakara natsuwa sosai yana kallonsa yana nazarinsa. m not here for check Dad ahankali Daddy yace Salim dago kansa Salim yayi ya kallesa, Dady yace then what are you here you indai ba check ba? Ijiyan zuciya ya fuzar cikeda dakewa yace s going through alot Dady all because of me, har aure aka mata 6month mijin yasaketa, she has a son yanzu cikeda rashin kulawa da nuna baiga wani abuba or important na story ba yace and? I just said run her a check, sponsor the boy to school idan kanaso unless there s more, but money can solve any problem datake ciki sauke kansa kasa yayi yayi shiru na kusan 1min kafin anatse yadago kansa yakalli mahaifinsa da kyau yace inaso na aureta Dady! Yanda maganan tasauka akan Dady baisan sanda yamike tsaye yabuga table na gabansa sosai yace wat nonsense! gently Salim ke kallon mahaifinsa, hade fuska Dad yayi dan ransa yayi masifan baci yace just 12 ne ko 11days to aurenka kazo kanamin maganan zaka auri wata chan da bansan daga ina take ba, sabida wannan aikin sojan ya maida mana da yara marasa tsoro ko shakkan iyayensu, an kekashe muku zuciya you feel zaka iya tarana da kowace kalan banzan zance, look at what becoming a soldier ya maidaka! Daddy ya nunasa da hannu yace look at you Salim very heartless emotionless wicked man! Dan sauke kansa kasa Salim yayi baice komiba, Dady yacigaba da banbanmi. a fara shagulgulan bikinka nan da 3days is something wrong with you Salim koko yarinyar tamaka asiri ne ? Yakalli Salim yana jiran amsa amman baice komiba, Dady yace are you that heartless ka kasa tunani how Nana Khadija will feel few days to bikinku mijinta na zuwa da maganan zai auri wata? You know me very very well I don t believe in polygamy ban yarda da aure dayawa ba, babu abinda yakai mace daya zaman lafiya da kwanciyan hankali, yaranka su taso kansu ahade, can t you see mahaifiyarka? She s always happy sabida batada competitors, she s fulfilled and satisfied, I make sure na sama maka auren one of the best, my childhood friend Haruna, Yar Niger ya aura, buzuwan yarinya that is very educated she s just 25 ana maganan bikinku kana kawomin wani maganan banza da wofi, well listen to me, I m not in support of this, babu abinda kakeso aduniya da ban makaba, kayi degree harda MBA kazo kasameni kanason soja, nahanaka bakaji ba zan iya using other means to stop you from becoming a soldier but ban hanaka ba I let you have your way regardless, kasameni kanaso ka bude companyn ka, al adan tundaga my grandfather yara works a company iyayensu kai kace no kafi karfi kayi aiki awajena fine ban hanaka ba kabude, ko kana Nigeria baka cika zama gida ba sai barrack ban hanaka ba, you are 39 all this years ban dameka dakai aure ba dudda mates naka sunyi sai yanzu ka kawomin maganan banza da wofi! Ban yarda ba at all nagayamaka baki Salim yabude zaiyi magana Dady yanunamai hannu yace quiet! I don t wanna hear a word, and I will consider nida kai bamu taba magana on this topic ba kajini stand up and get out of my office! Ko motsi Salim baiyiba yakalli Dady sosai dake kallonsa, Dady yace ohh bazaka fitaba! Nayi kadan na kora Nigerian Army Major out of my office ko ? Ahankali Salim yamike yajuya yafara tafiya Daddy yace nonsense! Chak ya tsaya saiya juyo yakalli Babansa yace Dad kataba tambayana for once ko inason Nanah Khadija? Koko na amince da aurenta? Cikin fushi Daddy yace sabida ba yardanka ko amincewan ka nake nema ba Salim! Khadija is my choice diyar aminini na and dole ka aureta, moreover kai ka kalli wannan zuciyan taka dake cike da wickedness da rashin da a nada space na soyayya ko san mutum? Of course I know bakason Nana Khadija sabida mutum like
Chapter 27 · 0% Book details