← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 93

Sashe 87

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

2weeks yanda gaban Salim ke faduwa u could see it ta rungansa baitaba tunanin da gaske Daddy yakeba sai yanzu da sauri yatashi Salim yace ina zaka baima amsa Salim ba yafice ya sauka kasa mota ya shiga shanya yayi salla yana idarwa da magrib yashiga mita direct sai estate din su Safeerah gaban gidansu yayi parking yafade zaune dan nauyin Baba yakeji sannan yafito yataka zuwa gaban flat din ya danna door bell bude kofan akayi Baba ne dasauri Salim ya sauke kansa kasa Baba yace ahh Salim shigo shigo maraba lale, Waleed aiko kaman yayi bacci kasan yan makaranta Mama ma dasauri tazo wajen tace Salim kasa kallonsu yayi yanda suke sonsa yana yarsu haka, Baba yace shigo mana Salim shigowa yayi ahankali yau for the first time sai sukaga yaje kasa ya zauna zaman kneeling kansa akasa dasauri daga Mama har Baba suka taho Baba yadafasa yace Salim lafiya ? Ijiyan zuciya ya sauke mai zafi maganan na masa nauyi sosai amman ya daure ahankali yace Baba, Mama ku gafarce ni namuku babban laifi dasauri Baba yace assha assha, laifi kuma? Laifin mene Salim? Dan ijiyan zuciya ya sauke yasake sauke kansa kasa sosai ahankali yace na mari Safeerah Baba! Sannan na shaketa! Nasan alkawarin dana daukar maka shine bazan taba taba lafiyan Safeerah ba amman na karya, yanzu iyayena sunas u raba aurenmu sabida kuskuren danayi wlh wlh inason matata muryansa tai rauni ya ijiyema su Baba sammacin kotun akasa dasauri Baban yasa hannu yaduka ya karance tass ya ijiye yakalli Salim da muryan yaron yayi rauni, ya rame yayi wuya yace menene Salim? Meya faru? Baiji kunya ba yabama su Baba labarin komi daga farko har karshe Baba yace daman abinda yasa Mama Kubra takirani tace nabaka hakuri kenan kan ka saki Salma? Daman kuma itace ta kira su Abbati sukazo daukan Waleed lokacin? Gyadamai kai Salim yayi Baba ya sauke ijiyan zuciya anatse yace bazan maka karya ba banji dadin marin Safeerah dagayi ba, yawan zuciya baida amfani, fadan dazan maka anan shine as mutum mai iyali ka kasance mai bincike kafin ka zartar da hukunci, sannan karage zuciya Salim, kishi Halas ne ni bazan hanaka ba hakan yanuna kasan daraja da kiman matarka, sannan na yafemaka wlh, in sha Allah kasa driver yazo ya kaimu gidanku wajen iyayenka zamu shiga maganan zakuma musa baki mu basu hakuri su baka matarka, kadena damuwa komi yazo karshe kaji BABA SU NEMAWA SALIM AFUWA WAJEN IYAYENSA??? HORON YA SA HAKA KO KAR ABASA??? EPISODE 9 Hannu Salim yakai ya goge fuskansa, Mama da jikinta yayi sanyi sabida tausayinsa tace bari nakawo maka abinci cus kwata kwata baiyi kama da wanda has been eating ba, zaiyi magana Baba yace daga ganinka bakacin abinci, ka tsaya akawo maka baice komiba, abinci Mama tahado masa sosai takawo ta ijiye gabansa, abincin Salim ya kalla saikuma ya kalli Baba, kaman maraya yace Baba zaka iya kiramin ita da wayanka? Bata daukan wayana wlh you need to see idanun Salim sannan zaka gane yazama total abin tausayi, wani irin so be haka? Su kansu iyayen Safeerah basu taba sanin Salim na son Safeerah haka ba sai yau cus yadawo kaman wanda baida lafiya, yarasa natsuwa gabaki daya, ciro wayansa kawai Baba yayi saiyasa number Safeerah yayi dialing, ringing daya tadaga tace Hello Baba murmushi Baba yayi yace Mamana ya gidan, ya kowa da kowa? Ahankali tace Alhamdulillah Baba calmly Baba yace zan bada waya ayi magana dake, umarni na ne a matsayina na mahaifinki ban yarda ki yanke wayan ko ki katseta ba kina jina ? Da dan mamaki dakuma fargaban wa za aba wayan Safeerah tace dan batasan waye ba ko Momma ne? Salim dake kallon Baba sosai yabama wayan karban wayan Salim yayi saiya tashi da sauri yayi kofa yabude yafita yawuce motansa yabude yashiga ya zauna ya kullo kofan, Safeerah jin shiru tace Helloooo wani sanyi Salim yaji aransa sosai jin muryan Safeerah, murya chan kasa yace Feerah! Faduwa gaban Safeerah yayi sosai jin muryan Salim, Allah yasa bakowa a dakin ita kadaine dasauri tazare wayan daga kunnenta zata katse ta tuna maganan Baba ta maida wayan kunnenta batare datace kalaba, kawai gabanta ya shiga faduwa tarasa dalili, kaman tayi kewan muryansa ne ko menene oho, muryan Salim tagama rauni gabaki daya yace baki daga wayana, you don t reply to my messages, nakiraki da office line dina duk baki dagawa, I wanna talk to you I muryansa yahau rawa saiya lumshe idanu wayan na kunnensa yana numfashi da baki shi kadai yasan radadin dayakeji aransa, murya chan kasa dake melting zuciya yace I love yhou! Yasake shiru yana shafa kirjinsa dake masa zafi yace I trully and wholeheartedly love you! Safeerah ina sonki sama da yanda nakeson rayuwana! Daddy ya aikomin da sammacin kotun saki bazan iya rayuwa bake ba! I just can Yayi shiru Safeerah ma haka cus yana cewa yana sonta har tsigan jikinta amsawa suke, chan Salim yace I know I ruin everything, kin fadamin karna dak yakasa fadin kalman ya runtse idanu yana huci, murya chan kasa yace I hit you! Na dakeki I am sorry Safeerah! I m sorry! I m so very very very sorry! I m sorry! I m truly and sincerely sorry! Safeerah I .am sorrrryyyyyyy! Yafadi voice nasa na cracking bata taba jinsa ahaka ba zuciyanta kawai ya tsinke, tanajin wani yirrr kaman yabata tausayi sabida Abbati zai daketa fin wanda Salim yamata ma amman baitaba bata hakuri ba, saima gobe yakara, but Salim ya bata hakuri messeges daban daban, yabi ta iyayensa shiru, yanzu yabiyo ta nata iyayen, muryansa yayi rauni babu kuzari, ahankali yace I dont know what pushed me namiki abinda nayi, bantaba dukan kannina ba wlh, i don t beat girls, bantaba nadaman abu in my life kaman yanda nai nadaman abinda namiki ba, and babu abinda nake tsoron rasawa kaman yanda nake tsoron rasaki, nasan namiki laifi punish me, ki rama, kome zakimin kimin amman tell Daddy ya janye zancen court din, Safeerah don t let them separate us! I m your husband! Ina sonki, karki rabu dani, we have Waleed how would he feel yaga iyayensa sun rabu Abee da Ummy shi? Ya lumshe idanunsa murya chan kasa yace rabona da abinci tun rannan dakika tafi, rabona da bacci tun rannan, I feel like a walking corpse, I can t loose you! I can t loose you cus it will end me Feerah! Talk to me please Yayi shiru tanajin saukan ijiyan zuciyansa, she just wants to show Salim she s not stupid, dudda gabanta na faduwa but ta daure tace I have few things dazan gayamaka Salim! Today is the first ever time take kiran sunansa direct saida zuciyansa ya buga me Daddy suka maidamai da mata, cikin murya jin haushi Safeerah tace duk sanda na zauna nabar same mistake yafaru a rayuwana twice only shows I m a stupid person, wanchan mutumin ya jibgeni kaima kazo da naka am I some men punching bag? Ta tambayesa sounding bitter, anatse Safeerah tace aure is a choice which in the first place banso condition yasa na yarda na aureka, but dana zauna kana dukana telling me zaka kasheni i rather pick my son and my parents muje muyi leaving on the street, duk namiji mai dukan mata baya taba chanzawa ko mujima komu dade saika sake, na tsaneka yanzu just like yanda nai tsani Abbati! And lemme tell you this gwara nakomawa Abbati dana cigaba da zama dakai cus he s better than you! Shi mutum ne da baya sona baitaba for once nuna yana sona ba, so beating dinsa ma I can say sabida baya sona ne, but what about you? Kace kana sona yanzu anjima kamin duka kace zaka kasheni? Kagama biyan bukatunka dani in less than 15-20min ka maren without thinking about my condition? Safeerah tai shiru chan tace getting married to soja bayan Abbati was the worst decision ever, please Salim am an adult kuma nace nafasa auren ka sakeni ma ni yanzu basai ka jira rannan court ba, kaje ka auro daidai kai, Dr nan ai tana nan she s perfect for you, go for her tunda take magana yake sauraronta yayi shiru jin yanda takemai rashin kunya su Daddy sun batamai mata, gabansa sai faduwa yake ganin tace yasaketa ma yanzu, ahankali yace bazan taba rabu dake ba kai tsaye Safeerah tace bazan taba zaman aure dakai ba nima lumshe idanu yayi hawaye na fitomai a idanu, Safeerah cikeda tsiwa tace ka katse wayan nan shiru yayi da command tamai maganan irin ba mutuncin nan, ganin yaki katsewa tace Baba saida safe nagama da wannan sojan nidai tacire wayan daga kunnenta ta yar agefen gado sarai yagane metayi zuciyansa sai tsinkewa yake ganin yanda tamai rashin kunya, today ne yaji tsiwanta da kyau, gawani mahaukacin sonta dayake dayafi ma nada yawa ga baya iya bacci duk yanda yaso dazaran ya kwanta akan gado kawai urge na yajita close to him koba yana mata wani abuba but yayi hugging nata yakeji yarasa yanda zaiyi idanunsa sunyi jajir saida kudin Baba ya kare tass ya ijiye wayan kan cinyansa ya goge fuskansa tasss yabude motan yafito yashiga ciki Mama da Baba na zaune basa wayan yayi yace saida safe zanzo rannan asabar da Safe na kaiku gidanmu yajuya Baba yace abincin fa Abu yaji yana tasomata awuya yace baran iyaci ba yafice da sauri Baba ya kalli Mama data kallesa itama anatse yace no matter how big you re arayuwan nan bakafi karfin kai kuskure ba Mama tace kwarai kuwa, one of the big differences dana gani tsakanin Salim da Abbati is yayi kuskuren yakasa natsuwa duk wani abu dayakamata yayi na neman gafara yana kan yi, yazo nan yakawo karan kansa, jibi yanda ya chanza kaman ba shi ba, Abbati dukan ta yake yadaki banza ko ajikinsa, Allah yasani inason Salim da Safeerah bantaba ganin wanda yaso y ata haka ba, sannan ko yan uwanta na jini basu taba tsayamata kaman yanda iyayen Salim suka tsayamata ba duba da yanda u suka daukota, basu barta ta tadamana da hankali ba, sannan suna kan hukunta dansu sabida ita har yau, this is dattaku da ko yan uwanmu na
Chapter 87 · 0% Book details