Sashe 46
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kitchen din wutan falon su ko kunnawa ba ayi ba cus is very early around 6 waye haka ko Zainabu ce? Ko Umma mai gyara but ai around 8 take zuwa not around 6 haka? Bawai sunada wani Neigbour masu zuwa wajensu bane waye this early morning, kai tsaye ta murza key tajawo kofan tabude atare gabansu yawani mahaukacin fadi dummmm! Salim tagani yana sanye da jean blue da faran t-shirt kafansa sanye da trainers yayi zufa a goshi ga zufa a rigansa kaman he ran here dan ba mota awaje kawai ya tsareta da ido, tundaga kan kafarta dake cikin farinslippers yake kallo, kumbunanta farare fess dogaye, zuwa jikinta, da gashinta dayake a sake bakin kirin har wajen waist nata, idanunta sunyi fari kal but sundan tasa alamun tai kuka, ga lips nata so pinkish sun bushe, wani kalan racing zuciyansa yashigayi ganinta baisan meya samesa ba samun kansa yayi da dawo da idanunsa daga fuskanta dayake kallo zuwa kirjinta kaman anyi fixing idanunsa awajen abun was so crazy and new for him yanasa kansa yacire idanu daga wajen yakasa har saida Safeerah ta lura awani irin rude tajuyamai baya dasauri tuna babu komi ajikinta zata wuce dawani irin sauri yayi one step yashigo falon yakai hannunsa yawani fizgota tajuyo kaman paper jikake kum tafado cikin kirjinsa yanajin saukan boobs yakai hannu daya yana tura kofan yarufe, boobs dinta kan kirjinsa da bala in sauri Safeerah tai baya zata fita daga jikinsa hannunsa yakai bayanta yaturata back cikin kirjinsa boobs nata gabaki daya na mannuwa da kirjinsa yana matso da fuskansa dab da nata yana shakan kamshin datakeyi da yahau kwance masa lissafi yana kallon lips nata dake rawa sosai yace did you know abinda kika min jiya batare data dago idanu takalli fuskanshi ba feeling very uncomfortable gabanta kaman zai tsage tace ..Baba da Mama zasu fito, dan Allah ka sakeni yana kallonta sosai yace anki, saikin fadi dalilin dayasa kika kashemin waya, did you know what i went through to come to Abuja this early morning sabida ke? Speak Safeerah kasa dago kanta tayi gabanta na faduwa wani bala i ta tsokano gashi wani irin riko yamata ko motsi bata iyayi Innalillahi kaman machine ne yariketa, yamata mugun mahaukacin kwarjini bamata iya kallonsa tana gab data fashe da kuka, strictly yace bakiji nace ki magana ba gabanta na faduwa sosai muryanta na breaking tana kallon side danta kasa kallonsa tace yan mutuwa yayi na mance bansa cha ..ji ba yana kallon fuskanta da facial expression nata da yanda take magana bayako kyafta idanu yana shakan scent na breath nata dudda safiya ne ba wari ko kadan she has wani irin calm children breath smell that he loves just like that, is kind of sexy for him, and she smells incredibly magical, sake matso da fuskansa yayi dab da nata hakan yasa tashiga komar da fuskanta baya hannunsa daya yazare daga bayanta yakai keyanta yatare yawani turo fuskanta back har saida yahada fuskansa da nata wani irin nishi Safeerah tafara kaman zata shire sabida tsoro kawai ta kulle idanunta gam hawaye suna gangarowa suna fitowa ahaka, ahankali yace yaushe kika fara karya? Lips dinta motsi suka shigayi suna rawa tama kasa magana takasa bude idanu fuskansa na dab da nata fa, rage murya yayi sosai yace why did you cry yesterday ? Wlh birkicewa tayi gashi yariketa gam gar yanzu kirjinta manne da nasa, hannunsa abayan keyanta he s in control of every part of jikinta, fashewa da kuka tayi but ba kara sosai kar ajiyosu tace dan Allah ka barni nasa Irish a wuta yana mata wani mayen kallo muryansa sounding really sweet and charming yace fadi gaskiya toh Pretty girl dasauri tabude manyan idanunta dake jike da hawaye for the first time ta kallesa, hada idanu sukayi saitaga idanunsa sundan kankance sunyi ja kaman zaiyi bacci yasaki fuskansa sosai ga signs na alamun kaman murmushi zaiyi yana kallonta bata taba ganin fuskansa so close haka ba and so asake haka, yana kallonta still sounding very sweet kaman yana lalashinta yace do you want a kiss before ki gayami n meya samin ke kuka jiya ? Tsabagen tsoro da yanda gabanta yafadi batasan sanda ta damke bakinta ba ta harde lips nata gam, dan murmushi Salim yayi Safeerah tazaro idanu sosai tana kallonsa ganin murmushi kan fuskansa, calmly yace speak Madam Salim jin ana bude kofa a sama yasa ta birkice tai raurau da idanu ta kallesa hade fuska yayi ko ajikinsa baima da niyyan sakinta, rasa yanda zatayi yasa cikin yar kankanuwan murya tace I felt bad na shiga tsakanin ka da Matar ka, I m regretting aurenka wlh, dama banyi ba, naga yaune bikinku, toh shine abinda yasani kuka tunda take magana yake kallonta somehow he sensed taga hotunan bikin cus an gayamai bikinsu is trending a social media, calmly yace mena gayamiki about social media? Dasauri tace Salma ta nunamin a wayanta tsayawa yayi shiru yana kallonta dasauri ta runtse idanunta ko kadai batai tsammani ba kawai hugging nata taji yayi tsamtsam ajikinsa ya manna hancinsa cikin gashinsa a gefen wuyanta yayi lamo ajikinta yana shafa bayanta kaman karamin yaro jikinta yadauki rawa sosai tanaso ta tureshi takasa sai kallon bene take tama kasa magana, cikin wata murya kaman batasa ba yace auren dakike regretting kinriga kinyishi and its forever and ever, you re stock with Major Salim Pretty! Wani sanyi taji jikinta yadauka, murya chan kasa ahankali kuma yace hawayenki saidai su kare nothing is going to change that! Bye EPISODE 4 Kawai Salim yasaketa yajuya da sauri yabude kofa yafice, sulalewa Safeerah tayi tazauna anan kasa jikinta yawani irin mutu, somehow she feels kaman hug daya mata na lallashi ne amman kuma bakar magana yagayamata a hug din ya maida mata da martanin tai nadaman aurensa data fadi, baice mata anything about bikinsa yauba, abu taji yatokare mata wuya, jikinta duk ya mutu gabaki daya kamshinsa takeyi, duk tai sanyi batasan mesa ba takai 2mins awajen sannan ta tashi da kyar tawuce kitchen nipples dinta sun fito sosai bana wasa ba, dankalin ya konema, kwashewa tayi tasa wani. Koda yafita ya rufo kofa kasa wucewa yayi saidai ya zauna anan bakin kofa Allah yasama safiya ne babu wanda yafito cus just hugging her and feeling her messed with jikinsa sha awansa yatashi sosai dudda akwai tight boxer ajikinsa wanda yawanci yan gym da yan kwallo ke sawa sabida yakama gabansu kafin su saka wando but dudda haka yatashi, harde kafafuwansa yayi yana tsaki kadan he hates embarrassing moments haka, wats even wrong with him? As far as yasan kansa is not like he loves Safeerah kawai he deeply cares for her and wants the best for her but mesa zaiji sha awa takamasa cus he sees her in morning time, muryanta jiya da yanda ya kashe waya ya damesa da he couldn t sleep, he called wani good colleague a airforce shima major ne haka akasa wani pilot nasa yatukosa as early as 5 na asuba daga lagos to Abuja, waya yakira akazo aka daukesa kawai yatafi barrack dan duba progress na gidansa daganan zai kara komawa Lagos. Wuraren 2 na rana aka daura Auren Auwal Ibrahim Maradi da Nanah Khadijah Maidula akan sadaki Miliyan Goma dudda mutane nata mamaki sunan ya chanza wasu didn t give meaning, wasu feels ina ruwansu, Auwal was feeling somehow, few friends nasa akace ashiga dashi cikin gida for Halal hug, tunda aka fara abubuwan nan bai hadu da Nanah ba itama haka. Cikin gida aka kaisa zuwa falon Abba inda Nanah ke azaune tana sanye dawasu fararen clothes tayi kyau sosai an mata lullubi, tsayar da Auwal akayi gabanta yarasa mezaiyi kawayenta sukace hug her, hannunsa har rawa yake yakai hannu ya yaye gyalen dago kanta Nanah tayi ta kallesa she wish Salim nata ne abu taji a wuyanta amman ta daure tai murmushi kadan, aka fara ihu kama hannuwanta yayi yadagota ta taso gently yayi hugging nata batasa hannayenta abayansa ba anata ihu ana hotuna daganan dai suka tafi. Wuraren 6 akazo aka tafi da Amarya za ayi event na welcoming Amarya sai sunday zata tare a gidanta, Nanah taga soyayya, tasaki ranta, dudda eyes nata keeps scanning for Salim cikin all the men but basa, washe gari sunday aka kaita gidanta. Yau duka duka tarewan Safeerah saura kwana hudu, gabanta sai faduwa yake she keeps regretting uban abinda yasa tai aure but kuma saita tuna how good Baba is looking now, Salim ya aikama da both Baba and Mama manya manyan akwatina na dinkakkun kaya masu mahaukatan kyau, ya chanzama iyayenta wardrobe, ya ijiye musu 2cars da standard soja cus Baba baigama iya tuki ba dudda yafara koya, kuma Baba ya fara neman koyarwa ma gobe wani school sunce yazo kuma yasoma murmurewa sabida cin abinci mai kyau da gina jiki, Mama ma haka sai kyau take gasu da abinci agida da komi, Salim babu abinda baya kawowa sojojinsa kawai yake turowa dan tun rannan dayazo da safe rabonsa dayazo, jiya yamata text kan su shirya gobe za a kawo akwati gabanta sai faduwa yake ganin everything is serious, data gayama Mama cewa tayi daman anama bazawara akwati haka takira Ummi da Momma ta sanar dasu itada Yasmeen sukahau aiki sunada komi snack suka kwana that night sunayi, Mama tasa hannu, wuraren 1 suka gama washe gari Mama takira makotanta dasuke dan shiri nan aka hadu ana girki Safeerah da Yasmeen suka fice suka shiga gidan wata Amarya me yaro daya dasuke shiri sanda, Momma da Salma sukazo gayama Salma inda suke akayi tazo tasamesu. Layla, Anty Asabe da fews kawayenta guda biyu sai Mama Kulu Matar Baffa da Bathoul ne suka kawo akwatunan, wani abu Momma taji ya tsayamata a wuya sanda aketa shigo da akwatunan cus ana expecting akwati yan guda biyu ko daya ma tunda haka akema zaurawa amman saitaga akwati set set guda biyar kowani set nada 7pcs na box, saiga wasu basket na yan gayu suma kayane anyi wrapping anyi decorating aka fara ayiyiriri ana zazzaunawa, kasa hakuri Momma tayi dan gani tayi anya sunsan yarinyar nan bazawara ce kuwa cikeda bakin ciki tai yake tace bazawara ce diyarmu fa wannan kaya har ina yarinyar harda d a