← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 93

Sashe 55

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fuskanta ta yanda tai facing nasa idanunta a runtse, murya chan kasa yace "open your eyes" kasa masa gardama tayi tabude idanunta kadan ta kalleshi, hada ido dashi kadai tayi takara firgicewa tabude baki sosai zata fashe da kuka yakai hannunsa yadaura saman bakinta yace "so kike ki tashi Waleed?" Hadiye kukan tayi kirjinta na bugawa ba kakkautawa anya akwai wanda zai kalli Salim da bazai mai kwarjini haka a ido ba kuwa, he's so scary, lumshe idanu yayi yabude su yadaura akanta, cikin tattausan murya dake melting zuciya yace "I want everything from you. mean everything harda abinda kike tunani, and I want it soon!" Kulle idanu Safeerah tayi tsigan jikinta har tashi yake yir jin abinda yake gayamata maganan iskanci fa yake mata bayako kunya babba dashi, ahankali Salim sounding serious yace "anytime nake gida stop covering your body, I hate this kind outfits agidana ki kiyaye!" Yayi maganan ahankali yawani jawota jikinsa yace "you haven't slept all night come and sleep" girgizamai tayi wih kaman zata sheka tace "d.dan.Allah kabari, banajin bacci, Mama tace Yasmeen da Ummi zasuzo su kawomin wasu kaya" calmly yace "I will ask the boys su karba a gate" wani abu taji a wuya tace "dan Allah kabari ashigo dasu inaso naga Yasmeen" dan shiru yayi kaman mai tunani yace "mezakimin in return"? Ahankali batare data kawo komi aranta ba tace "me kakeso?" Gently yayi hugging nata yakai fuskansa wajen kunnenta, cikin whispering yace "I want us to be sharing dsame room, afterall ke kika fara zuwa dakina kika kwana, so dagayau anan zaki dinga kwana, that ur room is just for changing clothes but this is our room deal"? Yanda tsigan jikinta ke tashi takejin tafiye tafiye kaman na tsutsan shocking ajikinta batasan sanda ta gyadamai kai da sauri ba, burinta kawai yasaketa yadena hada jikinsa da ita, calmly yace "okay, lemme call the gate nasa abari su shigo, you can stay with my phone incase, ni bacci nakeji" gyadamai kai tayi dasauri numfashinta duka ya lalace and duk yanaji sarai, wayan yadauka yakira gate agabanta yabada number driver sojan dake tukosu dan ko sojoji ba kowa ke shigowa this side ba, sannan yabata wayan yace "take" karba tayi dasauri tafita daga jikinsa tafara tafiya yabi ass nata da kallo takai hannu zata bude kofa kawai ya fizgota tajuyo tafado jikinsa kawai yawani wurgasu gado kawai yahada bakinsa da nata da mahaukacin sauri hannunsa na sauka saman bombom dinta. EPISODE 51 Gabaki daya shammatarta Salim yayi ya fizgota azafafe kaman wata yar tsana haka tafado saman jikinsa gabanta ya yanke yafadi tana datse bakinta aguje, yanda take saman jikinsa, da yanda yahada bakinsa da nata, da yanda yakai hannunsa saman bombom dinta ya matsa baitaba yima wata mace arayuwansa haka ba, wani irin shock yaji mara misultuwa da baisan sanda jikinsa yafara bari ba yana vibrating kaman shine Safeerah, yana kokari yatura bakinsa cikin nata yakasa sabida yanda Safeerah ta datse bakinta gam bamata iya kukan danta kulle baki sai wani kalan nishi datakeyi kaman na mai asthma hawaye na fitowa daga idanunta jikinta yadauki shocking bata tabaji ana tabamata bombom hakaba sai yau, tana turesa da duka van hannaventa tanaso ta tashi tafita daga jikinsa takasa, shi kansa Salim saiyaji ma yana tausayinta yanda zuciyanta ke bugawa kaman wacce keda heart problem, mezai mata dazata dena tsoronsa hakane? Dazata dena shakkarsa? He wants her to be free with him, da kyar ya dakatar da kiss din danta hade baki ba amfani, yadan sassauta rikon daya mata hakan yasa ta tureshi da duka karfinta ta yunkuro ta tashi daga gadon tasauka sai kawai tai baya zata fadi tsabagen rashin karfi kaman kamata dayayi zuwa jikinsa ya hadiye mata dan karfin jiki da sauri Salim yataso yatareta kawai ta fado jikinsa kawai Safeerah tafashe da kuka ganin yasake riketa hankalinta yagama tashi, zata fizge kanta strictly Salim yace "shiiiii" shiru tayi tai lamo kaman marainiya amman abala'in furgice take hannayenta na rawa, adaburce cikin dan marayan voice tace "k....ka sakeni d....an Allah" lumshe idanu Salim yayi yana shakan kamshin datake kafin gently yasaketa tafita dagajikinsa tawuce da sauri tana layi tabude dakin tafito yabita da kallo ganin the way just body contact dashi yayi draining energy nata, kaf n yakoma ya kwanta ahankali yana ruf da ciki ya fuzar da wata wahalalliyan iska shima what is wrong with him? Why is his body system changing all of a sudden? He thought yanada self control akan mace? Maransa da gabansa kawai ciwo suke masa, from the day akace an daura masa aure da ita in that parlor body system nasa kawai ya chanza, so many dreams, thoughts, imaginations babu wanda baya having, kaman ba soja ba, babu wani pain da bazai iya tolerating a duniya ba amman dan ciwon cikin nan sai yaji yana neman hallakasa, is he that bad da Safeerah ta kasa accepting nasa? Tashi zaune yayi yanaso yama tashi kozai iya zuwa kasa yadauko tea daga flask yasha ko zai rage masa jaraba yakasa, da kyar yatashi daga gadon yana dan duddukwwa bayi yafada yayafito daure da towel still having the boner kawai yaji zazzabi na neman rufesa yahau gadon yana fama. Dakin Waleed Safeerah tashiga tamaida kofa tarufe da gudu ta tafi gadon wajen Waleed dudda gadon yarane but ya isheta tahau kawai tai hugging yaron gabanta na faduwa ta runtse idanunta da karfi tana tuna abinda just happened in few seconds dinnan a dakinsa, mesa jikinta ya mutu haka? She hates aure bataso takara yin wani aure ba, she is not ready for wani namiji yakara wannan abun mai azaban zafi da wahala da ita, daga tarewanta jiya mesa zai fara nemanta tun yanzu bazai ijiye alkwarinsa ba yace shi ba dan wannan ya aureta ba mesa yake nema? Wih wlh she is scared, she hates abun sosai baida dadi, babu komi cikinsa sai pain, sanda Abbati yasaketa the first thing da she was grateful for was dena abun cus wani zubin abun yamafi dana mata hankali kan dukandaga mata hankali kan dukan dazai mata, banda haka mema yake nema awajenta? Batada wannan confidence din yaganta ita data taba haihuwa, yaro duk yasha nonon ta menene menene, kawai kara rainata za yi bayan yanada budurwan mata kyakkyawa, meyake nema awajenta bazawara? Mai da? With no so flat tummy, CS scar, saggy boobs masu manyan head da yaro yafito dasu waje? He will just use her ne darajanta yarage a idanunsa dan she has nothing to offer, jikinta na shaking har lokacin bata dawo daidai ba taji an danna door bell dawani irin sauri ta tashi zaune? Inama ta zubar da wayan sa daya bata? Kaman yana dakinsa, tashi tayi gabaki dayama ta mance gashinta abude kuma a sukurkuce tai staircase ta sauka kasa tana tunanin yanda zata bude kofan da bata iyaba amman dazu bayan yabata Waleed zai juya yafita wani botun taga yataba hakan yasa tazo ta window ta leka taga Yasmeen da Ummi dasauri ta danna botur din can ciki aiko saiga kofa yabudu Yasmeen na ganinta tai wani ihu ta rungumeta tace "ke kinga wani mahaukacin glowing da kyau dakika kara kuwa wai? From jiya zuwa yau, kinga yanda kikai kyau kuwa"? Dan tureta Safeerah tayi akunyace takalli Ummi takai hannunta ta karbi some abubuwa na hannunta tace "sannu da zuwa Ummi" "bani ruwa kishi nakeji wlh" rufo kofan tayi suna ijiye kaya suka zauna, Safeerah tawuce kitchen Yasmeen na binta while Zainabu tabisu da kallo fridge tabude tadauki tray tanasa ruwa da drinks ciki Yasmeen tace "kinga yanda gashinki yayi kyau dakika sakeshi kuwa kaman yar India"dasauri Safeerah ta taba kanta kunya yakamata tajuyo tafito Yasmeen tabiyota takawo ma Zainabu ruwan da lemu tace "Ummi akwai tuwo na zuba miki" girgixamata kai tayi tanashan ruwa tass ta shanye sannan tace "ke rabani muda ma muka kawo miki abinci akoshe nake, Yasmeen tashi ki tayata jejera abubuwan nan, amman wannan ciccibin rebanUmma mai gyara tace ki raba kashi biyar, kidinga cin kashi daya idan period yazo ki dakatar da ci..... "juyawa Safeerah tayi ta kalli sama hakan yasa Zainabu takama baki kuma hakane fa taga motarsa saita tashi tace "kumuje kitchen mu jera miki muma daman yanzu zamu tafi" dasauri tace "dan Allah karku tafi yanzu wlh bacci yake, ku jira Waleed yatashi ku gansa" dasauri Zainabu tace "kinga ki barni maza su kaini ba mata ba" gwadamata yanda zatasha komi tayi tama hada mata wanda akace asha da milk taga sunada dano milk a fridge tabata tace "tamace karkiji komi ko al'ada yazo ita magungunan ta tsoka sukebi su zauna su ginu ba jini ba" Safeerah tasha tana sauke kai kasa sannan ta zauna kan daya daga cikin kujerun dake island tace "daman inaso namiki sallama gobe zamu koma katsina ni da Yasmeen" kallonta Safearah taui shankali lemmi Safeerah tayi ahankali, Ummi tace "Safeerah kinyi aure kinyi aure duk munasaran wannan gidanki ne na har abada, aure yariga ya dauru ina miki addu'a Allah yasa albarka a auren, Safeerah just because u are a victim of bad aure before baya nufin this is also a bad aure, you said alot jiya da banso nama tuna miki but dan adam always speak abinda ke zuciyansa a moment of tashin hankali, dan haka kinga zancen bakison auren nan, sabida su Baba kikayi kima zubar dashi and look at your husband kiga kyautan da Allah yamiki na sakayya, ki gode masa ba kiyi butulci ba, ki kiyaye hankinsa, sannan ina mai tuna miki da hakkokan mijinki dake kanki, dole kibi umarninsa, ya nemeki ga shimfidar sa dole ki amsa, mutane sukace MATAR SOJA soja ce! Dole ki zama jaruma" dakatar da maganan Mama tayi takalli Yasmeen tace "ke dalla bani wuri tafi falo" turo baki Yasmeen tayi tana murmushi tawuce falo, Mama ta tashi da kanta ta rufo kofan kitchendin tazo gaban Safeerah da kanta ke kasa tace "listen to me Safeerah sabida nasan mahaifiyarki bazata taba gayamiki this ba, aure ba wasan yara ake ba, duk wanda ya aureka ya aureka ne dan ya raya sunnar ma'aiki, mijinki ba yaro bane mutum ne dake neman shekaru arba'in, auren kalansu saika jure, Alhamdulillah shi kwanciya da miji da bakon abu ne awajenki, I believe komi zaizo miki da
Chapter 55 · 0% Book details