← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 93

Sashe 5

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

M SHAKUR
EPISODE 4
TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY
HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT
AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K
watsapp me to join wa.me/+2347012181461
At this point bayama iya magana sabida azaban dayake ji har zuwa heart nasa, cikeda damuwa ganin he
s suffering tace
karkaji tsoro kaji
lumshe idanu yayi yabude su akanta, hannunta ta daura a kirji tace
ni Nurse Safeerah will protect you, duk wanda zai kasheka saidai yafara dani first
tawuce kofa jikinta na rawa yabita da kallo da idanunsa da sunfaramai dishi dishi, cambass dinta yaga ta dauka tarike a hannu tadaga sama irin dashi zata kwada musu idan sune, fitowa zaure tayi sai alokacin ta gane gidan makociyarsu ake bugawa da karfin gaske ana cewa.
Open the door is Soldiers
haba jin haka yasa wani karfi yazoma Safeerah tunda ga hukuma sune zasu iya taimakon bawan Allahn chan su fito dashi batare da an kashesa ba, yarda kambass din tayi ta shiga bude kofansu da saurinta, tana budewa taga sojoji anan lungunsu sunfi guda talatin ga manya manyan bindigogi a hannayensu dayasa taci cikinta ya daure daidai itama Maman Habiba nabude kofa gabanta na faduwa, ganin sun kallo Safeerah dukansu yasa tafashe da kuka tace
banine ba
tanuna cikin gidansu tace
dan Allah ku taimaki wani bawan Allah dasuka kusan kashewa yana cikin gidan nan
dasauri duk suka kalleta Babban cikinsu yace
lead d way
dasauri tajuya takoma ciki suka biyota har cikin dakinsu, ana ganinsa sojojin sukai kansa da gudu.
Sir Sir
kawai suke fada amman baya hayyacinsa, daukansa sukai yadan bude idanu kadan yabi kowa da kallo sai kuma ya lumshe idanun ruf arude sukace
Babban yace
s move
sukai waje dashi Safeerah ta bisu da gudu ba takalmi kafanta, ta tsaya gaban lungun gidansu, motocin sojoji sunfi goma tagani sunyi layi, bude mota akayi ana kokarin sakashi yabude idanunsa kadan yakallota, duk cikin uban sojojin nan da mutanen anguwa da aka fiffito ita kadaine wearing white, no shoes a kafafunta, those eyes looking reddish, sunyi ja, she looks like an innocent angel, bakinsa ya shiga motsi amman haka aka sakasa amota sukaja motan da mahaukacin gudu, sauran sojoji suka tsaya dan saisun nemo wayanda sukai this act suci ubansu, daidai wani mutum dabazai wuce 50yrs ba baida jiki siriri ne sosai ga furfura a fuskansa rikeda wani jaka yazo wajen ya tsaya gefenta yace
meke faruwa anan Safeerah? Ina takalmi
? Kafin tai magana wani soja yace
Wani firgicewa Safeerah tayi saida tarike Baba gam tace
sojan yazo ya tsaya gabanta fuskansa ba rahama yace
agidanku akaga Oga meya faru? Waya tabamana Oga
? Wlh tsabaragen rudewa batasan sanda tace
Anas Magu ne!
Wani kallonta Baba yayi yana salati aransa, Babban Sojan yayi ihu yace
Soldiers!
Atare suka amsa
Yes Sir!
Cikin bacin rai yace
I don
t care idan zaku juya anguwan nan up side down kushiga house by house, afitomin da koma waye Anas Magu
Baba yawani fincike Safeerah yayi cikin gida da ita, makociyarsu nabiyosu tace
hauka kikayi Feerah? Ke kinsan wani rigima kika sa kanki kuwa dake da iyayenki, aiko wanda basuci nasaran konawa ba kika boye, ku zasu kona amadadin sa
? Fashewa da kuka Safeerah tayi brain dinta kwata kwata bai gayamata meta aikata ba sai yanzu kuma tsaf tasan yanzu bala
in nan kansu zai dawo kuwa, Baba yace
wai meke faruwa ne ma tukunna?
Makociyar su tabasa labari daga farko zuwa karshe hankalin Baba yatashi sabida yasan su waye mutanen nan, sukai charko charko a tsakar gida suna kallon Safeerah dake kuka ba kakkautawa, ana ahaka Mama tadawo wata yar dattijuwan mata da bazata wuce 40yrs ba tace
meya faru ne kaga yanda sojoji ke ma yaran unguwan nan kuwa awaje
tai maganan tana kallon Safeerah dake kuka, nan Baba yagaya mata komi itama tsoro yashiga jikinta duk sukai charko charko ana kallon Safeerah makociyar tace
uhmm Allah ya takaita fitinan nan, nidai gaskiya zaman unguwan nan yazo karshe bazan iyaba, Allah dawo da Malam, sai anjiman ku
tawuce tafita, Mama takalli Safeerah tace
ni banki boyesa dakikai ba, amman mesa zaki kira sunan Anas basaikice baki Sani ba, ke kina girma kinki wayau
Baba yace
dan Allah bita ahankali meta sani eh guda nawa take dakike expecting tayi abu kaman adult, zo taho Mamana
tasowa tayi tazo gefen Baba ta kankamesa tai zuru zuru sabida tasan tai laifi, ahakadai sukasa abincin dare, sai wajajen 10 nadare sojojin sukabar unguwan sun tafi da mutanen dasuka kama but not all still anbar few sojoji a unguwan, da kyar Safeerah tai bacci Mama ma haka Baba dai yakasa runtsawa dudda an tafi dasu yasan ways na yan unguwan nan.
Yana kwance a falo yaji an dirko gidan da sauri yamike yashige daki yataso Mama yaga yamata tawuce dakin Safeerah su rufe kofa tawuce tarufe kofan, Baba yaji ana dirkowa soyake yabasu hakuri yarsa tai kuskure amman yarinya ce, yafito yana kokarin kunna torchlight kafinma yayi magana suka shiga yimai duka baji ba gani Baba salati kawai yake, Mama tasaki Safeerah data rungume ajiki jin karan bugun da akema Baba tabude kofa tafito Safeerah tasa ihu na bala
in tana kuka dan tabiyo bayan Mama ganin dukan da akama Baba, suna ganin Safeerah daya yazabura yayo kanta yace
zonan dan durun Babanki
Mamaaaaa
Safeerah tai ihu tana kankame Mama, Mama tace
kuwa Allah kuyakuri Safeerah sa
ar kanninku ce, yarinya ce tayi shirm
Ture Mama yayi ya fizgo Safeerah Baba yatashi da duka karfinsa ya turesa ya maida Safeerah daki yaja kofa ya tsaya gaban dakin yace
ku rama akaina karku tabamin karaman yarinya, ransu baci yayi suka shiga dukan Baba Safeerah na ihu tana kuka jin yanda ake dukan Baba Mama ma haka, before u know it aka tashi a unguwan, warwas suka sumar da Baba suka sama gidan wuta Safeerah da Mama na daki, sukabar gidan, Safeera da Mama suka bude kofa suka fito suna tari, kamo Baba Mama tayi suka fito dashi waje wuta ci yake sojoji suka iso, karban Baba sukayi suka sa amota Mama da Safeera suka shiga kaisu wani asibiti sukayi suna saukesu suka juya komawa unguwan, aka karbi Baba akace su ijiye dubu dari ko biyar babu ajikinsu ko sun koma gida ma an sama gidan wuta, wayan Baba Mama tacire daga aljihun jallabiyan sa tana kuka, Number Yayar Baba Kubura dake Abuja takira, ta sanar da ita komi dake faruwa, Mama Kubra ranta yabaci tadinga masifa ta tura kudin kawai ta aiko driver yadaukesu, wuraren 6 na safe driver ya iso haka aka cire Baba daga treatment aka sakasa a mota Mama takama hannun Safeerah dake kuka mugun zazzabi ya rufeta suka shiga motan kawai aka wuce dasu Abuja.
Bayan 5yrs!!!
s NEVER TOO LATE
Chapter 5 · 0% Book details