Sashe 82
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bakin kishin will only make you loose Safeerah dakakeso with your entire heart and soul, and it will make her run for her life, sabida ka fara kishi bakasan me kakesa u run mad, baka da hankali kwata kwata, imagine you are fighting me today bama ka sani ba sabida kishi, you need to stop all this babu yanda za ayi ayi rayuwan aure miji yace kai kadaine namijin da zai kasance a rayuwan matarka a ina katabajin anyi haka? Why all this insecurities? What are u so afraid of Salim? Akwai wanda ya isa yarabaka da Safeerah ne? Dole matarka tai mu amala da maza daban daban that will enter her life one way or the other, Salim I know you da zuciya da fushi but dudda haka kai mutum ne mai hankali da hikima but today you totally lost it and I really think you need a professional help cus you ve lost it, gashi yanzu su Dady sun tafi da ita sabida abinda sukaga kama yarinyar mutane, Salim kalli kofan daka sauke kasa sabida bakin kishi? Kashe yarinyar mutane da zakayi eh? KB yanunamai kofan wani irin huci Salim yake zuciyansa na suya kansa na bugawa yace I just lost it danaga ta karbi number sa and even called him and she lied to him, na tsani karya! Why will she call John? Ina mijinta akanme zatai magana da wani? How dare she? Auren mu is for life bazan taba rabuwa da ita ba! And bazata taba kara wani auren ba har abada, duk wanda zata aura saina kashesa ko ayi mutuwan kasko! Shiru KB yayi yana kallon Salim fan wlh wlh Salim is not okay amman kuma baisan Salim dawani mental disorder ba, every six month suna zuwa check up and psychiatric check up ba a taba cewa yanada wani abu a kaiba, see is it that soyayya na maida mutum mahaukaci? Wlh wlh baitaba ganin something like this ba? Wannan wani kalan soyayya ne? And he s suffering, he s hurting all because of karban number waya yana neman hallaka kansa da matarsa da John din, patting shoulder sa KB yayi yace calm down Salim, calm down dan ijiyan zuciya Salim yasauke gabaki daya numfashinsa ya gurbace, he will talk to him about seeing a therapist but not now yanzu is not a good time, dan dago kansa Salim yayi yakalli KB da jajayen idanunsa muryansa bata fita sosai yace did I hurt her sosai? Wani kalan tsinkewa zuciyan KB yayi ahankali yace the only thing nagani was shaidan hannunka a fuskanta da wuyanta bansan ko akwai wasu internally ba sauke kansa kasa Salim yayi KByadafasa ahankali yace Salim Safeerah yarinya ce she s only 20yrs old, yayi occurring to you cewa maybe kota karbi number sa akwai dalili? Cus babu wani abu da dam Adam zaiyi da ba dalili, also kace she lied to you bata gayamaka ba kayi tunanin it might be out of fear sabida tasan yanayinka tana tsoron tafada maka kayi fushi, lastly kayi thinking possibility of what if John is lying? Sheri yamata da yaushe ta karbi number sa? Kansa na kasa yace I think yesterday Dan shiru yayi yace this is free advice zan baka as wanda has been married for more than 10yrs, don t ever believe maganan wani na waje than na gidanka, and whatever others say akan iyalanka investigate before jumping into conclusion, cus kabar mutane haka kawai, akwai wayanda baka taba musu komiba but burinsu kawai su kashe maka aure, so as long as maganan yan waje zaka dauka ka yarda bazakaga peace agidan ka ba Put yourself together muna gama abinda yakawo mu nan for 5days we will go to your house apologize to your parents ka karbi matarka, but don t ever and ever hit matarka, zakaci abinci? Girgiza masa kai yayi sai kawai ya kwanta akasan yayi shiru ya lumshe idanu wlh sai KB yaji he can t leave him like that duk yama rasa mezai cemai shima ya kishingida da kujera sai wajajen 12 bacci ya daukesa ahaka KB nada minshari hakan yasa Salim yabude idanunsa ahankali yamike tsaye batare dayayi motsi ba ya tsaya yana kallon dakin daya fasa kofan saiya wuce ahankali ya shiga dakin yana bun kofan daya fadi ta cikin dakin a katsa da kallo yayi shiru what if kofan nan yafado mata? Bayan da kofan yake a bude ya kalla saiya wuce wajen ya tsaya yayi shiru yana kallon ciki kaman zaiga Safeerah hawaye masu zafi ne suka taru a idanunsa dasauri ya lumshe idanun batare daya bari sun saukoba, yajuyo yabi gadon da kallo pant dinta yagani aya karkashin blanket dake sanan gadon ahankali yada hannu yadauka yabude box nasa ya saka sai yayi shiru kafain kawai yazauna akasa yana kallon gadon deep deep chan kasan zuciyansa he s regretting slapping here da shaketan dayayi, he s not regretting being angry with her tamai laifi she lied to him but he s regretting hitting her, kankame jikinsa yayi feeling kaman he s hugging her yarasa natsuwa wutan sonsa na kamasa sosai. EPISODE 8 Wuraren 7 na safiya ta farka bakaramin bacci tayi ba, ciwon kan yasaketa she s seeing everything so bright and clear kaman bacci yasake wanke abu a idanunta, hannunwanta takai tashafa a kumatunta tana tuna marin da Ya Salim yamata da duka karfinsa bugawa kirjinta yayi sannan ta shafa wuyanta tai shiru, wayanta ta kakkalla tana nema batagani ba tasan su Mama da Bbaa sun kirata back, bude kofan dakin akayi Ameeeah ce jikinta duk yayi sanyi kallon kofan Safeerah tayi tai shiru shigowa tayi har zuwa wajen gadon ta tsaya tana kallon Safeerah kaman yanda itama Safeerah ke kallonta cus tasan yarinyar bata sonta, hannunta Ameeeah takai tashafa daura kan kumatun Safeerah cikeda kulawa tace kumatun ki ya washe sosai wuyanta ta taba tace wuyan ne yana nan jajir yanda yake, sorry ko Anty Safeerah, muje kije bayi kiyi wanka da brush da alwala tashi daya takao hannu tadauki Safeerah tasowa itama Safeerah tayi tana mamakkin mesa Ameerah ta chanza da taimakonta taje bayi Ameerah ta tsaya agaban bayin shigowa dakin Ammi tayi ganin Ameerah Sauda tai mamaki tace me kikeyi adakin nan ? Ahankali tace nazo dubata ne Ammi Kai tsaye Ammi tace thank you but ni kadai na isa wuce kije dan kallon Ammi tayi sai kawai tawuce tafita, Ammi ta tsaya Safeerah ta tafito daure da towel kanta akasa Ammi takamata ba kunya tace zoki shirya kiyi salla baban u yanaso ya ganki ahankali tace ina kwana Ammi dan dakatawa Ammi tayi tace lafiya lau yarinyarana yaya jikin ahankali tace fine kaya Ammi tabata tasaka simple gown na Atampa tai salloli na jiya da ake binta sannan taia asuba Ammi takamata tace muje ana nemanki faduwa gabanta Safeerah yadingayi suka fito bedroom na Daddy Ammi tabude ahankali lafiyayen bedroom ne mai shegen kyau akwai gado gakuma set na hadadden kujeru Dady na zaune sanye da jallabiya da Baffa shima yana sanye da jallabiya yana ganin Safeerah Daddy yamike yataho wajen kofan dasauri cikeda bala in kulawa shima yataya Ammi kamata from other side yace be careful wife, yauwa gently haka kunga yanda suka riketa shida Ammi suna tafiya da ita kaman suna tafiya da kwai sai kawai jikin Safeerah yayi sanyi kuka na taso mata har kujera Daddy yakaita kujeran dayake kai two sitter ya zaunar da Safeerah dawani irin sauri Safeerah ta salubo tai kasa tace Dady ina kwana takalli Baffa tace ina kwana Abba dasauri Daddy yakamata yace tashi ki zauna keda baki da lafiya kike dukawa haka zaunar da ita yayi shima ya zauna Ammi saita zauna akan one sitter tana kallonsu Dady ya tsare wuyanta da idanu zuciyansa na tafarfasa yadan gyara murya yace Daughter na kalleni nan dan dagokai Safeerah tayi ta kallesa saita maida kanta kasa takasa ahankali Daddy yace I am a man that is guided with rules da principals, naje makaranta nayi karatu har saida nakai matakin Doctor, one of the creatures nakeso nake tausayi is women! Wato mata, you people are the weakest abu a duniyan nan, imagine ko Annabi cewa yayi an halicci mace daga one rip out of all the rips dake jikin d a namiji Daddy yayi shiru sannan yace yarana biyar wanda biyu ne kadai maza ukun duk mata ne, I watch my girls grow agabana, Safeerah kinga yarana mata I can protect them with my sweat and blood, zan dawo gidan nan naga Auwal ko Salim sunji ciwo amman wlh ko ajikina, but naga daidai da kurjewa ne ajikin Layla ko Ameerah ko Lubna nan fa za aga tashin hankali Daddy yayi shiru yace komene kikayi Salim baida right na tabaki baidashi! Daddy ya buga hannun kujerah yace baisan struggles da iyayenki went through just to give birth to you 20yrs ago ba, suka daukeki fes fes dake tsaf lafiyanki kalau ba tabo jikinki suka basa aurenki yau shine shi zai samiki tabo a fuska dakuma wuya wlh wlh sainasa Salim yayi nadaman abinda yayi sau dubu tambayesu kiji nine daidai dake agidan nan Daddy yayi shiru yana kallonta kanta akasa, ahankali yace daughter! Dago kanta Safeerah tayi yace calm down ni mahaifinki ne tell me everything that happens banso ki boyemin ko abu daya ko da ko laifin ki ne feel free ki gayamin ina bayanki, as long as ina bayanki kuma ko kene mara gaskiya kin dawo mai gaskiya tell me karkiji tsoro murmushi Baffa da Ammi sukayi jin abinda yace, ahankali tace jiya mun kai mundan huta yace zai fita yasayo abinci, to ni ina sama namayi bacci tai shiru kaman mai tunani Daddy yace saime yafaru daganan ? Ahankali tace cikin bacci nahi muryansa yayi ihu shine na fargita kawai natashi daga gado zumbura nafito ina sauka daga bene nazo kasa kafin nama bude kofa sainaji wanda ake duka yana cewa your Madam ce takirani nazo daidai nan Safeerah tayi shiru saiga hawaye saikuma tafashe da kuka, Daddy yace ya isa dena kuka bani tissue wife tissue Ammi takawo da kansa ya karba yaba Safeerah yace stop crying goge fuska ki and tell me goge fuskanta tayi tana wani shesheka jikinta har rawa yake takalli Ammi just like yanda yara