← Book details Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 93

Sashe 66

Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tana matan tsohuwan gwamna ace har wani soja nada karfin kulleta, "Sargent" Salim yafadi cikin wata dark voice daidai ana bude kofa sojoji biyu suka shigo dasauri Momma tayi duka tana kneeling da kyar Salim yanunata yace "lock her up" kawia akayo kanta d way zuciyan Momma yataso batasan sanda tafashe da kuka ba tace "Sa on abinda nayi,nina kirasu akan su karbe Waleed danasan abin zai haifar min da tozarci da kankanci irin wannan a matsayina da babba kuma wacce mijinta yataba rike mulki da bazanyi ba, amman alkawari daya namaka dagayau bazan sake gwada kalan abinda nayi ba" da idanu ya dakatar da sojojin yana kallon Momma sosai ganin ta tsorata da firgita da lamarinsa, ijiye karan tabayayi yakallesu su uku yace "I'm not an oppressor kawai I hardly forgive ne!" Yakalli Momma da kyau yace "Kubra" dago jajayen idanunta Momma tayi ta kallesa, t re ashtray yayi yace "I don't care you are related to my wife ke in fact I don't give a fuck about you and I will never will but just remember this anyday kika taba family na I Major Salim will come for you trust me banmiki komiba wh this time like dukanku ma ban muku komiba, the next time wani zaiyi gigin taba matana it will be ko ni ko that person! Idanma kunada future plan ku tarwatsar! Inba hakaba you will all know what l'm capable of" sosai Momma ke kallonsa bata taba ganin mara mutunci da mara kunya irin Salim ba, yakalli sojojin yace "they are going to walk da kafafuwansu from here har wajen barrack!" Duk kallonsa sukayi su Momma, "get them out of my sight" dasauri suka mimmike yakalli Abbati dake mikewa da kyar yace "not so fast!" Dakatar da Abbati sojan yayi ya tsaya while Momma da Hadiza na fita Salim yatashi daga chair nasa yazagaya ta table yazauna gaban table yay folding hannunsa yakalli Abbati dake kallonsa jikinsa na rawa Salim yayi wata yar murmushi yace "kasa hannayenka and hit Matar Salim and think I will just let you go just like that? Common I have a gift for you" yajuya yakalli table nasa yadaga wani file yanuna ma Abbati sannan ya kashemasa idanu yace "you are going to prison for this' daidai Salim vace "come in" yan sanda yagani tareda yan NDLEA suka bude ankwa sukace "you are under arrest Hamza Abbati Manko for illegal drug dealing, cocaine possession da sauransu mun samu coke a motarka we traced everything back to your club mukaga komi, club dinka" Ja idanun Abbati sukayi yana kallon Salim dayamai waving hannu yace "have fun in jail" aka fice dashi office din yarage saura shi kadai yamike yadauki key mota yafito yasauka kasa mitansa ya shiga da kansa yaja saida yawuce su Momma akan titi sojoji na kadasu suna gudu da kyar suna haki ga gate da nisa he felt a bit bad for them yasan they are wicked they deserve it but they're mother, daga wajen zuwa gate yakai tafiya 10-13KM wayansa yadaga kai tsaye yace "ku sakasu a mota and drop them off a titi" yana maganan ya ijiye wayan, sallan asir yayi a masallaci sannan yafito cold stone ice cream yaje vasai ice cream for duka kanninsa da cousins nasa yaran Baffa ya siyama Safeerah sannan yakoma mota yataho har gidan, shigowa yay yay parking motar Dady yagani a gidan alamun yadawo yayi parking yakashe motan yafito Jama'a sun tafi just yisu yisu ne agidan, bai shiga flat nasu ba ice creams din ya ijiye nan gaban entrance yaga yama Layla a messege tazo ta dauka sannan yawuce flat nasa rike dana Safeerah a hannunsa yawuce sama bude kofansa yayi ahankali yana kallonta bata kan gadon but ga abaya yaga an ijiye mata mai kyau sabo akan gadon ga karan ruwa daga, ijiye ice cream din yayi yasami waje kan couch yayi zamansa yaciro wayansa vana dannawa har Safeerah tagama wankan tafito daure da towel nasa, ganinsa saida gabanta yawani fadi dasauri tajuya zata koma bayi strictly yace EPISODE 61 Baitab a cemata ke ba sai yau hakan yasa ta tsaya chak gabanta na faduwa takasa juyowa, kallonta Salim yayi the way take daure da towel dinsa ruwa nabin jikinta harda kanta danta jika da ruwa sabida yanda yake mata ciwo, cinoyinta ruwa nabi yaji tsigan jikinsa na tashi dasauri ya dauke kansa daga kallonta yace "waya kawo miki kayan nan?" Murya chan kasa dakeda sanyi sabida zazzabi tace "Ammi tace nasa nazo na gaida Daddy" mikewa yayi yayi kofa yace "Ki shirya kifito ina jiranki" yabude kofa yafice cus ya tsaya kallonta akwai matsala, kayan tadauka saita koma bayi kusan 10min yadauketa ta shirya tsaf taji dadin jikinta ciwon matan maran yadena mata jikinta ma yadena ciwo abayan daidai jikinta dan abayan da Ammi tasayama Lubna ne bata riga tabata ba, parking gashinta data gama tsanewa sosai da towel tayi tayafa gyalen asaman kanta tafito tana tafiya ahankali batada wani karfi bude kofa tayi ahankali Salim yajuyo sabida yana nan falon sama tasowa yayi hakan yasa ta maida kanta kasa da sauri zuwa yayi gabanta ya tsaya yana kallonta gain gyalen yazame wuyanta da kirjinta duk awaje yasa yakai hannunsa yajawo gyalen gaba yasa hannu yasauke gyalen yarufe boobs nata murya ciki ciki yace "always cover your body" bata yarda ta kallesaba murya chan kasa tace "ya jikin yanzu?" Ahankali tace "dasauki" murya chan kasa yace "Mama tace agaisheki da Baba, tacemin bakishan magani" kanta akasa taki kallonsa yace "I bought ice cream for you bari nadauka nasamiki a freezer akasa, muka dawo saikisha mutafi gida" dakin yakoma yadauko ice cream din sannan yakama hannunta suka sauka kasa kitchen yaje da ita yasa ice cream din a freezer sannan suka fito tare tafiya one two saiya kalleta yakai hannu ya gyara gyalenta safeera ma, duk ta gaji,gaban dakin sukaje zai bude kofa ahaka dasauri ta karbe hannunta yajuyo yakalleta sai ya share yabude kofan tareda sallama. Ammi ne afalo da Anty Asabe sai Baffa da matayensa saikuma Auwal Nana na dakin Ammi har yanzu bata saukoba but Mommy ta tafi while yaran na dakinsu asama Layla ma nakasa waje Safeerah tasamu zata zauna akasa Ammi tace "maza tashi ki zauna kan kujera keda baki da Ipy" zama tayi ahankali kan kujera while Salim yazauna gefen Auwal daya kakalo murmushi dan bai nunama kowa yasan komi ba kuma harga Allah baiso yayansa yasani dan Salim nada zuciya, fitowa Dad yashigayi yana waya idanunsa suka sauka kan wata yar yarinya kaman Lubna shi, mai kyau tana zaune kanta akasa cikeda natsuwa hannunta yasha lalle cigaba da saukowa yayi yace "to toh toh saikazo office gobe bye" yakalli Ammi yana nuna Safeerah da hannu yace "ina Auta na baki gayamata kawarta tazo bane duk kunbar yarinyar cikinku she's feeling uncomfortable" dariya Ant Asabe data kasa rikewa tayi tace "Inlaw ai sirikan ka ce!" Dasauri Dady yakalli Anty Asabe data maganan while Safeerah gently tasauko daga kan kujera cikeda tarbiya da ladabi cikin yar muryan nan tace "ina yini Dady sannu da zuwa" sake kallon Safeerah yayi Baffa ma abin yabasa dariya ya murmusa yayi shiru, saikuma Dady yakalli Salim kafin yadauke kansa yakalli Ammi yace "what is Asabe saying?" Ahankali Ammi tace "she's Safeerah Alhaji, Matar Salim!" Dasauri Dady yakalli Safeerah dake kasa kanta ma akasa wh tallahi mamaki yaki boyuwa daga idanunsa sabida atunaninsa wata katuwar bazawara zai gani, rikakkiya wacce tasan duniya duniya yasanta but ina yarinyar nan ina autansa Lubna? She's so small, to ai Nanah tamafi wannan girma da wayau da hankali shida ya shirya ya surfama bazawaran rashin mutunci to ai guilty conscious nasa bazai barsa yama yar yarinyar nan abba wh bayan yanada kamanta agida, she's just a baby waje yasamu gefen Ammi yazauna yakalli Safeerah yace "stand up tashi tashi daga kasa, sit" ahankali Safeerah ta tashi daga kasa tazauna Dady yama rasa mezaice sounding so uncomfortable yace "ahhh welcome" kowa na dakin dariva yake rikewa Allah yakama Dady sosai wh, yadan girgiza kafa yakalli Ammi yace "an bata abinci taci" ahankali Ammi tace "batajin dadi tea kawai tasha" Dady is very very caring when it comes to kids tausayi suke basa especially mata yace "tasha magani? An kira Dr Maje" ahankali Ammi tace "eh tasha magani Dr tadubata kuma" shiru Dady yasakeyi yakalli Salim da kansa ke kasa abinsa ransa na kara baci gain Salim ya auro masa wacce bazai iyama fada ko wani abba, yayi kwafa a mind nasa yakalli Layla yace "zoki dauki Sister ki Layla kuje sama I want to talk to Salim" gyadamai kai Layla tayi tazo wajen Safeerah takama hannunta tace "let's go up" sama suka wuce sama Salim yabi Safeerah da kallo karaf a idanun Dady, shima Dady yakara binsu da kallo to wh Luna sa ma tafi Safeerah tsayi da jiki, Gaskiya yaransa nada tsawo sosai saisa ko Salim is giant haka matan ma sunada tsawon kafa itakuma Lubna ta taso da jiki to Lubna ma tafi Safeerah girma, saida Dady yaji rufe kofansu sannan yakalli Salim ya bugamasa dakuwa da hannu yace "nika daukoma yar karaman yarinyar da bazan iya gyara mata zama ba bayan sanadinta ka wargazamin gida eh Salim, kana 40yrs this small girl ka auro ai wannan child abuse ne" dasauri Baffa yace "kaikuma wani irin magana ne haka Ibrahim, Nana Aisha tana yar 7yrs Annabi ya aureta akace ta tare gidansa tana 9yrs" Daddy yace "eh nasan wannan kaikuma makogoron liman" matayen falon suka kwashe da dariya Dady akwai tijara, Dady yace "kaga yar karaman yarinya daga gani tsorata yarinyar nan kayi ka aureta ko Salim cus babu abinda yar yarinya haka zatayi dakai ko"? Ya tsare Salim da idanu dayaki magana saikuma Dady ya kada kafa yace "Baffan ka, mahaifiyar ka, Aunt naka da Aunties dinka, siblings naka dama couple of friends nawa da Baffan ka yayi involving harda Imam duk anmin magana an sa baki an bani hakuri saisa harnama daga kafa na barka kashigomin da yarinyar nan gidana, har akayi welcoming naku, and yanzu dana ganta i was kind and polite namaka kokari ai" Dady yayi shiru yana kada kafa vana kallon Salim din da kansa ke kasa yace "I have sharaddi idan har kanaso nay
Chapter 66 · 0% Book details