Sashe 71
Lokaci Bai Kure Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yana sanye da uniform fuskansa ba rahama koda wasa bai kalli inda sukeba, Safeerah itama kallo daya tamai ta sunnar da kanta kasa gabanta na faduwa Lubna tace Ya Salim welcome ko kallonta baiyiba yayi staircase yawuce sama abinsa knocking dakin Ammi yayi yabude atare yashiga Ammi na zaune kan daduma ta idar da salla amman azkar take wuceta yayi zuwa gadonta ya kwanta ahankali tareda jan bargo ya lumshe idanu Ammi taso ta sharesa amman saita kasa ta shafe dadduma ta linke tadaga ta ijiye charbi tana kwabe hijab tazo wajen takallesa sai kawai takai hannunta tadaura saman kansa jin zafi sosai yasa tace Subhanallahi meya sameka? Are you sick Salim? What is wrong with u? Ahankali yace just headache I know nai bacci zai sauka Ammi tayi shiru tana kallonsa bata taba ganinsa this weak and sad ba, Salim is the strongest man on earth, kwata kwata he s not those children dat cling to iyayensu, ko yana rashin lafiya ma baya zuwa wajenta sometimes ma she hardly know saidai idan ta gansa, ahankali tace kaci abinci? Girgiza mata kai yayi alamun a a, Ammi tace tun yaushe rabon ka da abinci ? Ahankali yace tun jiya dasafe kafin muzo Walima shiru Ammi tayi tace okay bari nasa akawo maka abinci kaci saikai bacci idan katashi kan bai lafa ba i am calling Dr Maje shiru yayi baiyi magana ba Ammi tamike tafice kasa tawuce Safeerah na zaune afalo Lubna ta kunna musu kallo ganin Salim yasa duk ta birkice kallon ma ba yinsa take ba, ahankali Ammi tace Safeerah tashi ki sama mijinki abinci kikai masa yana dakina bayajin dadi dasauri Safeerah ta kalli Ammi gabanta yadan fadi jin baida lpy saikuma ta sauke kanta kasa tawuce dinning Ammi kuma tayi zamanta a falo, bubbude abubuwan dake dinning tayi saikawai tabude kitchen tashiga da sauri tashiga hadamai tea dayakeso tazuba a flask tai arranging a tray tazubamai porridge da akai na yam kadan tasamai pepper chicken tadauka tafara hawa sama tana tafiya ahankali har zuwa gaban dakin Ammi ijiye tray tayi tai knocking shiru ba a amsaba hakan yasa tabude kofan ahankali dan bude idanunsa kadan Salim yayi Safeerah dabai taba expecting zai ganiba yagani hakan yasa yadan bude idanunsa da kyau ya tsareta dasu bayako kyaftawa kaman yayi one year baigabata ba just ya tsakanin jiya da yamma zuwa yanzu, sauke kanta Safeerah tayi kasa wlh kawai taji yadamu dataji baida lpy shigowa tayi ta maida kofan tarufe ta shigo dakin zuwa gaban gadon stool tajawo tadaura tray akai sannan asanyaye tace ya jiki? Baice mata komiba, jin shiru yasa tadan dago idanunta ta kallesa hada idanu sukayi zata jaye kanta gently yace tsayawa tayi tana kallonsa baice mata komiba kallonta kawai yake kaman yanda take kallonsa yamata wani iri a idanu ahankali tace meke maka ciwo ? Dan lumshe idanu yayi kadan yabudesu da yar karaman murya yace cikina ke ciwo kaman naki kin shafamin maganan yaso yabata dariya amman tadaure dudda haka saida fuskanta yanuna alamun kaman taso tai dariya, tsareta yayi da idanu yace dariya kikemin ? Gitgixamai kai tayi duk kunya yakamata saita sauke kanta kasa tana wasa d yatsu kaman yar baby tace maza basa ciwon ciki kara kankance muryansa yayi yace duba kigani I m wearing pad just like you dasauri tasa hannaywnta takare fuskanta cikeda jin kunya tana murmushi sosai tace stopppp, please kagayamin meke damunka ? Tsareta da idanu yayi baice komiba jin shiru yasa tadan sauke hannayenta kasa ta kallesa hada idanu sukayi ahankali yace come here faduwa gabanta yayi yanda yake kallonta kaman zai cinyeta kasa zuwa gadon take dakin Ammi ne fa amman yanda ya tsareta da idanu yasa tadan matso dab da gadon dabanta na faduwa tana dan zaro manya manyan idanunta hannayensa yabude mata calmly yace hug me dan zaro idanu tayi sai kawai tayi yunkuri zata koma baya dawani kalan sauri Salim yasa hannu ya fizgota aiko kaman yar tsana haka ya fado samansa jikinsa zafi rau firgicewa tayi zata tashi yadan dakamata tsawa yace stay still! Dena motsi tayi ajikinsa gabanta na faduwa tafara numfashi da sauri da sauri gashinta yataba yace nasake kamaki ba dankwali saikin sani da anyi baki sun shigo sun ganki ahaka fa jikinshi fa dazafi yake magana, yace always cover kanki properl Kasa karasa maganan yayi sabida hannu da Safeerah takai ahankali tadaura saman wuyansa saura kadan numfashinsa ya tsaya, her small soft her on his neck feels heaven wani mutuwa jikinsa yayi, dawani irin muryan tausayi tace meke maka ciwo dan Allah ? Ahankali yana kallonta hannayensa na bayanta yace marana turo baki tayi tace tashi kaci abinci makemata kafada yayi saida zuciyanta ya buga dan he looks so cute kaman dan yaro saitama rasa mezata ce da yar bakinta har rawa yake tace me kakeso toh kankame murya yayi kaman mai shirin mutuwa yace Abee wants nono Ummyyy wani kalan yunkurawa Safeerah tayi zata tashi kawai yawani juyata yamaidata kan gadon shiya dawo samanta gabaki daya ta tsorace gidansu suke fa dakin mahaifiyarsa Girgixamai kai tayi tace daga mata riga dayayi sama yasa takasa karasa maganan. EPISODE 6 Yakai hannunsa yasauke lace bra data saka kasa, booby nata yayi flashing on his face kawai yakai bakinsa kan, kai wani kankarewa Safeerah tayi tanajin shocking har tsakiyan brain nata, kankameta sosai Salim yayi kaman baimasan meyake ba yace hmmmmmm gabanta na matukar faduwa wlh ya iya shan Mama, ganin tabata is adding to mugun ciwon cikin dayakeyi yasa ya dakata yana huci mai zafi yakalli nipples nata kaman zai zare haka Salim yakeji, lumshe idanu yayi yakai hannu yamaida bra da kyau sannan yaja mata rigan kasa back yana kallon yanda ta runtse idanu murya chan kasa yace zoki bani abincin kasa motsi tayi kaman wacce yazarema abu daga jiki, kawai jikinta yamutu duk yana kallonta, dan bude idanunta tayi kadan bata kallesa ba tadan yunkura zata tashi zaune amman wlh takasa hannu kawai yasa yadagota tataho luuuuu abi ma kunya yabata kamata yayi yasaukar daga gadon shima ya zauna saiya zauna kan carpet din yayi yajawota zuwa gabansa kafin yayi hugging dinta ahankali yadaura fuskansa abayanta yayi lamooo yace samin tea shiru tayi wlh jikinsa zafi kuma just now kaman yakaru kasa daurewa tayi hawaye na ciccikowa a idanunta tace please me meke maka ciwo? From tone nata yagane kaman she s about to cry cus shima yaji yanda jikinsa yakara zafi sabida dan sha awan nan dayaji murya chan kasa yace marana ne rushewa da kuka tayi tace stop joking ai maran maza baya ciwo please meke maka ciwo magananta yaso yabasa dariya amman yadaure yace da kina nursing school ba a gaya muku men have cramps and abdominal pain ba suma ? Gyadamai kai tayi tace eh ba a fadamana ba manna fuskansa yayi da nasa yakai hannunsa tagaban fuskanta ya share mata fuska murya chan kasa yace stop crying pretty Feerah, I will go to Dr nagama cin abinci gyadamai kai tayi takara kai hannu ta share fuskan nata da kyau sannan ta shiga zubamai tea a cup tadauko tabasa da hannu daya ya karba ya ijiye gefensa dayan hannunsa na saman cikinta fuskansa na bayanta yana shakan kamshin datakeyi, knocking dakin akayi da sallama Safeerah tawani zab ta zata fita daga jikinsa jin muryan Ammi amman wlh yariketa gam baisaketa ba yace Ammi shigo kai Innalillahi Safeerah tunda take in her life bata tabajin kalan kunya na yau ba kofa Ammi tabude tashigo kuma ko Nina tadamu da ganinsu ahaka batayiba saima tahowa wajen datayi da sauri tace Subhanallahi jikin ne haka? Baici komiba har yanzu Safeerah ? Gyadamata kai Safeerah tayi takasa kallon Ammi, Ammi tace lemme call Dr Maje tadauki wayanta dake saman side drawer itakuma Safeerah ta fizge kanta tamike da sauri yabita da kallo kawai tafice daga dakin dakinta takoma ta zauna saikuma taji dukta damu sosai sai tunaninsa take har akai magrib tana daki Lubna nema tashigo takawo musu abinci kaman ta tambayeta yayanta Amman takasa. Around 9 yakoma flat nasa yaso yashiga dakinta but yaji muryan Lubna yasa bai shigaba and also ganinta ma karama I ciwon cikin yake gashi tana period. Wuraren 9 Dady yashigo gidan saida yagama cin abinci yawuce sama dakinsa wanka yayi yafito yana cikin shiryawa cikin Pajamas Ammi ta shigo dakin kallonta yayi yana feffesa turare kafin ahankali yace danki come to see me a office Dasauri Ammi dake kokarin zama agado ta kallesa tace Salim? Meyazo yamaka? Dakatar da fesa turaren Dady yayi saiya juyo yakalli Ammi cus yadamu sosai yace do I always act kaman na tsani Salim wife? Ammi na kallonsa tace haka Salim yacemaka dan ijiyan zuciya yasauke saiya cigaba da abinda yake yace he actually said alot bai kara magana ba Ammi ta tsaresa da ido he looks so worried kaman akwai abinda ya tsayamasa arai ahankali tace baida ma lafiya i had to call Dr Maje yamai allura da drip dazun nan drip din yakare yawuce yatafi flat nasa tunda Ammi ke maganan yake kallonta sai baice komiba ya karasa komi yazo bakin gadon ya zauna Tashi Ammi tayi tafaramai neck massage yana lumshe idanu ahankali tace Alhaji ina neman wata yar alfarma idanunsa lumshe yanajin dadin massage din yace ina jinki wat is it ahankali tace dan Allah, for my sake dan Allah kabasa matarsa he s suffering wlh, tunda har yanuna he wants us his family yahakura yadaure bai tafi da itaba ya barmana ita for the sake of that act alone dan Allah kabasa matarsa dan murmushi Dady yayi enjoying the massage yace did you know he cried for me today dawani irin sauri Ammi tasaki kafadar sa ta sauko daga gadon dasauri tadawo gaban Dady tana kallonsa cikeda mamaki tace Salim dai d ana cried Dady yayi wani murmushi mara kuzari yace he cried sosai dan wando na saida ya jike to be honest I felt bad, he says alot to me yau, tun lokacin har yanzu Ive been reflecting and dwelling in the past ina duba abubuwan danamai nima, ban kyautamasa ba, I refuse to see the kind of Son Allah yabani, Salim are those kinds of kids da kowani iyaye suke addu a Allah yabasu Dady yayi