Sashe 84
Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
b'angaren gimbiya Aysha ta haura da sauri cikin sand'a tana waige waige harta gama haurawa gabad'aya.a corridor ta tsaya tana Sauke numfashi kafin ta nufi inda d'akin gimbiya Aysha yake .tana Isa ta Tsaya a bakin k'ofar ta kasa shiga tana waige waige.tafi mintuna biyar a bakin k'ofar ta kasa shiga kafin ta iya tab'a k'ofar ta sa hannu ta Bud'e a Hankali datai Sa'a ma k'ofar ba'a rufe take ba saboda Wani lokacin Hajiya inna tana shigowa duba gimbiya Aysha lokaci lokaci acikin dare, shiyasa yauma Anty Amina Bata rufe k'ofar ba.Ahankali shakundum ta shiga Bud'e k'ofar ta yadda bazatai K'ara ba harta gama bud'ewa gabad'aya. Nan ta fara lek'awa cikin d'akin.babu haske a d'akin sai dumb light blue Wanda baida haske sosai nan ta hango iya gimbiya Aysha ce kwance saman gadon sai Anam a D'aya gadon Anty Amina Kuma Bata nan. k'arar ruwa da shakundum taji a toilet yasa ta Gane Anty Amina ce aciki cikin sauri ta shiga d'akin gadan gadan kan gadon gimbiya Aysha ta nufa Babu Bat'a lokaci ta fito da wani Abu ta watsa mata a fuskarta da duka jikinta gabad'aya .take gimbiya Aysha ta Bud'e ido jin Wani Irin zafi ya ratsa ta, tana kallan shakundum Bata ko kiftawa, kafin ta farga daga zafin daya ratsa ta tuni shakundum ta haye saman gadon ta d'agota ta zuwa jikinta nan ta fito da layar da tazo da ita zata cusa mata a cikin Bakinta. adai dai lokacin da Anty Amina ta Bud'e k'ofar toilet d'in ta fito.taku D'aya tai taji wani Irin nishi da K'aka Kari Had'i da kamar kokawa na tashi a Cikin d'akin nan da nan gaban ta ya yanke ya Fad'i ta d'aga kanta ta fara dube_dube a d'akin nan ta hango mutum ne a saman gadon gimbiya Aysha tana k'ok'arin cusawa gimbiya Aysha Abu a Baki,ai da Wani Irin speed ta nufi gadon tasa K'ara cikin kid'imewa tana cewa waye? shakundum da tayi nisa a San cimma burinta har Batama son lokacin da aka Bud'e k'ofar toilet d'in ba sai K'ara taji, cikin rud'ewa ta sauko daga saman gadon fuskarta a rufe da Wani Bak'in Abu da bama ka iya ganin komai sai k'waryar idonta.ganin Anty Amina ta nufo gunta zata kamata yasa ta nufi k'ofar fita a Wani mugun speed.da gudu Anty Amina tabi bayanta ganin tana k'ok'arin fita ta shak'o wuyan ta baya. Sha kundum ta rik'e hannun Anty Amina Dake wuyanta na ganin Anty Amina na k'ok'arin yage mata abinda ta rufe fuskarta dashi.nan dai suka fita daga d'akin Anty Amina na ihun a tai Maka musu, shakundum Kuma nata k'ok'arin k'wace kanta Dan kada Azo a kamata.Anty Amina kuwa tak'i sakinta saima Kara shak'eta da take tamau. nan Shakundum ta shiga kokawa da Anty Amina ita ko ta rik'eta gam tak'i sakinta tana cewa azo a taimaka mata ga Wani ya shigo musu d'aki .adai lokacin da Hajiya inna ta hauro stairs d'in tana tambayar meya faruwa cikin tashin hankali Jin hayaniyar tak'i k'arewa, kawai taga yadda mutum yay shigar b'adda kama baka gane shin macene ko namiji. ai shakundum ma ganin Hajiya inna ta zo ta kuma tasan tsaf zasu had'u su kamata have asirin ta ya tonu, tuni tai k'ok'arin d'aga hannunta ta bugawa Anty Amina guiwar hannun a gefen cikin ta Babu shiri Anty Amina ta saketa da sauri jin wata azaba ta saukar mata nan ta fad'i a k'asa.shakundum tai hanyar stairs d'in da gudu zata sauka Hajiya inna ta ruk'ota Aiko nan shakundum ta juyo ta hankad'a Hajiya inna nan itama ta fad'i ta baje a k'asa har tana buguwa da k'arfen stair d'in. ganin duk ta gama dasu Babu mai iya tashi ya biyota yasa ita Kuma ta fara saukowa stairs d'in cikin sauri, ganin guduwa fa zatai yasa Hajiya inna ta mik'e da k'yar tabi bayanta tana ihun a taimaka musu ga wani yashigo musu Wani yashigo musu b'angare a kama shi.mik'ewa Anty Amina ta Mik'e tabi bayan Hajiya inna suka sauko stairs d'in. Nan suka tadda har shakundum ta kusan fita daga falon gabad'aya. adai dai da Wani dogari ya farka agigice Jin ihun su Hajiya Inna nan shima ya yashigo falon sukai kicib'us da shakundum Dake k'ok'arin fita daga falon.Hajiya Inna ta ce cikin ihu "ka kama shi gashi nan zai fita" ganin wadda yaga Hajiya ita na nunawa tana ihun cewa ya kama shi yasa ya fisgota da k'arfi Hajiya inna ta ce "yauwa lurwanu Maza rik'e mana ta da k'arfi karta k'wace...... *End book one* K'arshen littafi na D'aya.bazance komai akan rayuwar gidajen sarautar nan guda biyu ba. Amma ke daga Jin tafiyar labarin Kin san yanzu aka fara ta. Amma bari na Dan Baku tsokaci kad'an daga ciki. *Tofa masu karatu Mai ke Shirin faruwa ne?shin wacece Huyaam acikin masarautar kano? shin da Gaske ne Huyaam ba 'yar gidan bace ma'ana ba Ammie da Mai martaba ne suka haifeta ba kamar yadda fulani Salamatu tazo tai baran bararma ta fad'a ko ya ya abun yake ?*? *Mai Cece makomar Huyaam a gidan idan Hakan ta kasance?* *shin Wani Hali Ammie zata shiga?* *Wani mataki Mai martaba zai d'auka akan Fulani Salamatu?* *Shin yaya soyayyar HUYAAM da AZIZ CHIROMA da Kuma ABDALLAH SHATTIMA harma da LAMID'O duk da dai shi har yanzu ta bayan fage yake Bai fito ya bayyana mata kansa ba kamar yadda Sauran sukayi BA? Shin acikinsu waye zai iyi samun soyayyar Huyaam harma ya samu nasarar auren ta?* *Shin burin Hajiya Lubabatu zai cika na ganin Salima ta auri Afeef ko Kuma bazai cika ba*? *Shin burin Fulani Salamatu zai cika na ganin ta aurawa Aziza Wanda take cewa zata had'a ta dashi ko bazai yuba*? *Mai zai faru idan akaje Egypt*? *Shin asirin shakundum na tunowa ko bazai tonu ba*? *Shin gimbiya Aysha da sultan zasu samu lafiya ko Kuma baza su samu ba?* *Su waye Razik'a da maina?* Duka amsoshin wannan tambayoyin suna cikin littafin HUYAAM book 2. 'yan uwa karku bari ayi wannan tafiyar Babu. Kamar yadda na fad'a muku Littafin HUYAAM na kud'i ne a man hajar WhatsApp regular group akan naira 700 for VIP group Kuma 1k (1000) ku hanzarta ku biya ta wannan account d'in 2270127432 Naja'atu umar zenith bank Evidence of payment 07066508376 *Yan Niger _zaku iya biyan(500 CFR) a Yanzu before mu gama free page. idan muka gama Kuma zai koma(700 CFR) . for VIP Kuma (1000 CFR)MY NITA 07066508376 Alhamdulillah! Anan na kawo k'arshen Free pages na littafin HUYAAM book one.Book 2 Kuma na kud'i ne. akan naira dariyar 700 kacal. Amma akwai discounts ga Wanda suka fara biya zasu Bada naira dariyar kacal daga yanzu zuwa ranar da zuwa ranar da zamu cigaba da paid book idan ya wuce Kuma Zaku biya normal price wato 700. Ga masu bukatar magana da Marrbuyar Kuma zakuyi tun tubarta Mai tsaye ta wannan number 07066508376. HUYAAM LAMID'O AZIZ CHIROMA AFEEF ABDALLAH SHATTIMA *TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!* *Ina kuke manyan mata masu capacity ? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."* *To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* *1,Atamfofi* *2, lesses* *3, Abaya* *4, kayan kwalliya ko Wani iri ne* 5,*D'an kunnaye(jiwelleries)* *6,takalma* *7,hand bag* *8, mayafai* *9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire Lagos anan zaki samu duk Wani Irin kayan kitchen muna Saidawa akan farashi Mai sauk'i da rahusa siyan D'aya ko sari*. *domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka +234 811 190 1302 /09020337676* *Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta* *Sai mun Jiku 07066508376________ n idan Hakan ta kasance* *shin Wani Hali Ammie zata shiga* *Wani mataki Mai martaba zai d'auka akan Fulani Salamatu* *Shin yaya soyayyar HUYAAM da AZIZ CHIROMA da Kuma ABDALLAH SHATTIMA harma da LAMID'O duk da dai shi har yanzu ta bayan fage yake Bai fito ya bayyana mata kansa ba kamar u add Sauran sukayi BA? Shin acikinsu waye zai iyi samun soyayyar Huyaam harma ya samu nasarar auren ta?* *Shin burin Hajiya Lubabatu zai cika na ganin Salima ta auri Afeef ko Kuma bazai cika ba*? *Shin burin Fulani Salamatu zai cika na ganin ta aurawa Aziza Wanda take cewa zata had'a ta dashi ko bazai yuba*? *Mai zai faru idan akaje Egypt*? *Shin asirin shakundum na tunowa ko bazai tonu ba*? *Shin gimbiya Aysha da sultan zasu samu lafiya ko Kuma baza su samu ba* Su waye Razik'a da maina? Duka amsoshin wannan tambayar suna cikin littafin HUYAAM book 2. 'yan uwa karku bari ayi wannan tafiyar Babu. Kamar yadda na fad'a muku Littafin HUYAAM na kud'i ne a man hajar WhatsApp regular group akan naira 700 for VIP group Kuma 1k (1000) ku hanzarta ku biya ta wannan account d'in 2270127432 Naja'atu umar zenith bank Evidence of payment 07066508376 *Yan Niger _zaku iya biyan(500 CFR) a Yanzu before mu gama free page. idan muka gama Kuma zai koma(700 CFR) . for VIP Kuma (1000 CFR)MY NITA 07066508376 Alhamdulillah! Anan na kawo k'arshen Free pages na littafin HUYAAM book one.Book 2 Kuma na kud'i ne. akan naira dariyar 700 kacal.