Sashe 46
Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yanzu Salima wad'annan bayin Allah kike yiwa Rashin kunya basu haife kiba?". Ta fad'a cikin fad'a da b'acin Rai.Salima ta rik'e Kuncinta Jin yadda zafi ya ratsata tana kallan ya zulaihat da mamaki Amma Kuma ta kasa magana sai hawaye daya fara zubo mata Koda wasa batai gigin yin Magana ba Saboda tasan halin ya zulaihat Bata d'aukar wasa ko kad'an Dan ko acikin k'awayenta tane ko Bahijja da suke Sa'aninta Bata shiga sabagarsu sosai bare Kuma Salima.salima tai shiru hawaye na wanke mata fuska ya Zulaihat tace. "Badai Rashin kunya ma kika musu da bana nan ba?.Salima tai shiru Bak'in ciki ya isheta ganin yadda ya zulaihat ta Disga ta agaban bayin gidan, Bak'in ciki ne ya cikata ga zafin Marin da akai mata ga Kuma na zubar Mata da mutunci da ya zulaihat tai.kallan driver da dogarain kawai Salima take domin su kansu taga mamakin abinda aka mata a fuskokinsu.dogarin ne ya Kalli ya zulaihat yace cikin girmamawa. "Ranki Dad'e kiyi hak'uri ki Rabu da ita". ya zulaihat ta kalleshi tace. "Ku zata bawa hak'uri". Ta juya ta kalli Salima data sunkuyar da kanta k'asa tace. "ki Basu hakuri Kafin ranki ya B'aci". Salima na tura Baki gaba da k'yar ta iya Basu hak'uri tana k'unk'uni.ya zulaihat tai tsaki tace. "Kuma kisa aranki sai mun jira sun idan Basu fito ba na lek'a Nagano lafiyar Huyaam d'in sai dai ki mutu" . Tana fad'ar haka fara duba wayar Dake vibrate a Cikin jakar ta .salima ta bar wajen fuuu ta shige motar tana k'unk'uni.Sudai su ikleema sun nutsu suna godewa Allah da ya zulaihat d'in tazo wajen Dan Suma basa so su tafi ba ba susan halin da Huyaam d'in take ciki ba...... __________ Lokacin da aka shigar da Huyaam main falon b'angaren nasu.Ammie tana kitchen tana bawa baba magajiya umarnin abinda za'a dafa for dinner. kawai taji yadda su Huda ke k'wala mata k'ira daga nan falon. take gabanta ya yanke ya Fad'i Dan tasan wannan K'iran bana lafiya bane ba . barin abinda takeyi tayi ta fito.tana fitowa idonta babu a inda ya sauka sai akan Huyaam Dake jikin ya zarah da Huda sai faman kokawa da numfashinta take at the same time idanuwanta kuma duk suka firfito waje.cikin sauri Ammie ta k'araso wajen nasu ta rik'o HUYAAM zuwa jikinta tana kallanta cikin sanyin jiki tama rasa Mai zata fara at the same time Kuma tana tambayar su meya sameta? ya Zarah ce ta fad'a mata abinda ta Gani itama nan hankalin Ammie ya tashi ta kai zaune kan kujera tareda Huyaam ta cire mata hijab d'in jikinta Huda ta d'auko mafici ta fara yiwa HUYAAM fifita ganin yadda take gumi duk da AC da fan d'in Dake falon . Ammie taga Huyaam ta rik'e wuyanta idanuwan nata sai Kara fitowa waje sukeyi,tana ta juye juye ajikin Ammie.zuba Mata ido kawai Ammie tai Dan a farko Ammie ta d'auka wata diagnosis d'ince ta kama Huyaam sai Kuma yanzu taga Hannunta sun dunk'ule waje D'aya ta dunk'ule su da k'arfi sai k'afarta Kuma data lank'washe,to anan ta gano cewa ciwon na tane ya K'ara tashi.take ta fara tofa mata addu'o'in da duk suka so bakinta daga k'arshe Kuma kawai sai ta kai bakinta saitin kunnen Huyaam ta fara karanto mata ayoyin Al'qur'ani cikin suratul Bak'ara shafi na goma sha biyar aya ta D'ari da D'aya (101) wato shafin wattaba'u ma tatlushshai d'inu Ala mulki sulaiman .anan Huyaam ta saki hannunta Dake wuyanta sannan ta fara war ware su tana ture bakin Ammie Dake kunnenta da duka k'arfinta Duk da haka Ammie Bata fasa abinda take ba ganin karatun na ratsata. Ganin fa Ammie da Gaske take k'ona sun take Yi yasa Huyaam ta fara Wani Irin ihu tana Kuka tana cewa ya isa zasu tafi.. Amma Ina Ammie Bata fasa ba Saida tai musu kaca kaca ta K'ona su sannan ta k'yalesu ganin sun gudu .take Kuma taga Huyaam d'in taja Wani rin numfashi jikinta ya saki Ammie ta kwantar ta saman carpet d'in Dake malale a tsakiyar falon ganin bacci ya d'auke Huyaam d'in yasa Ammie ta sauke numfashi tana cewa. "Alhamdulillah". Sai Kuma ta d'ago da kanta tana kallonsu Huda da jikinsu yayi sanyi tace. "ku wuce ku tafi tunda ta samu bacci" ta fad'a tana kallan agogon bangon Dake manne a falon.dan lokacin har k'arfe 4 Saura tayi. Ya zarah ta sauke numfashi tace. "Allah ya sawak'e, wai Ammie yaushe zaku koma Egypt d'in ne?. Ammie tace. "Da naiwa Yayanku maganar ne yace na bari idan ya dawo sai muyi maganar Wallalhi Nima na Matsu mu tafi tunda muna da pass port viser ce kawai zamu jira". Ya Zarah tace. "Gaskiya dai yafi Ammie Amma maganar gaskiya Huyaam tana Shan wahala wallahi Allah ya sawak'e". Ammie da Huda suka ansa da Ameen. Kafin su juya su fita daga falon gabad'aya zuwa wajen motar. suka tadda Salima tana ciki ita da Aziza ta cika tai fam k'iris ya rage ta fashe Dan haushi sai sauran k'annunsu da su dama already suna ciki.safnah da ikleema kuwa suna waje Basu shiga ba Dan Wallahi har zuciyarsu suke tausayin HUYAAM kan wannan jinyar tata ya zulaihat ma dai tana tsaye tana kallan ta jiransu kafin ta Kalli ya Zarah tace. "Zarah ya Jikin Huyaam d'in?.ya Zarah tace. "Da sauk'i" Ya zulaihat tace. "Allah ya sawak'e daga haka tace su shiga ,suka shiga Sai itama ta Shiga dogarin ya kulle k'ofar sannan ya koma front seat yashiga dama already Shima driver ya Shiga ya ta-da motar suka bar gidan gabad'aya...... Ido kawai Ammei ta zubawa HUYAAM tun bayan tafiyar su Huda take zauna falon ta kasa matsawa daga kusa da ita tunanin yadda zasu rabata da wannan ciwon nata gabad'aya kawai Take Dan wannan wahalar da Huyaam take Sha ta isa haka, Dan a yanzu takai ta kawo acikin sati biyu wannan ciwon nata ya tashi sau biyu da sai ta kai kusan shekara bai tashi ba tunda suka fara zuwa Egypt d'in nan Amma yanzu kwanan nan Abu ya dawo sabo.wannan ciwon na na Huyaam ba k'aramin damunta yake ba ko jiya Saida sukai maganar da Mai martaba yake ce mata ya kamata a Maida Huyaam Egypt d'in nan ita Kuma take ce masa ai Afeef yace idan ya dawo zasuyi magana, Amma kiga ciwo ko sati batai ba ya K'ara dawowa.juyawa tai Ganin Huyaam ta farka tai kanta da sauri tana faman jera mata sannu HUYAAM ta Dan Bud'e idonta kad'an da sukai Jajir tana kallon Ammie da k'yar ta iya Bude Baki tace. "Ammie ruwa".Ammie tace cikin kwantar da murya bari nakawo miki". Daga haka Ammie ta mik'e tai hanyar dining...... HUYAAM LAMID'O AZIZ CHIROMA AFEEF *mutanan MRS SARAKIES Kuna Ina ne? ana ta payments na book d'in Huyaam ku an barku a Baya to Maza ku garzayo yanzu kar wannan garab'asar ta wuce ku*. *ga masu buk'atar fara payments zaku iya sa kud'inku a yanzu before mu gama free pages Regular group akan naira 500 kacal idan kuma muka gama Free pages zai koma 700 ne.ga masu buk'atar Vip Kuma 2 pages a Rana zaku iya biyan nai 1000 kacal. ku hanzarta ku fara biya tun kafin mu gama free pages.zaku iya tura kud'in ta wannan account d'in 2270127432 Naja'atu umar Zenith bank Evidence of payment (shaidar biya )via 07066508376 *'Yan Niger _zaku iya biyan(500 CFR) a Yanzu before mu gama free page. idan muka gama Kuma zai koma(700 CFR) . for VIP Kuma (1000 CFR)MY NITA 07066508376 Da zarar mungama free pages Kuma zamu sa duk Wanda ya biya kud'in sa a paid group, karku bari ayi wannan tafiyar Babu ku mutanan arziki. 07066508376________ Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD HUYAAM *NA* *__NAJA'ATU UMAR FAROOQ __* *__(MRS SARAKIES )__* PAGE 2 *TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!* *Assalamualaikum* *Ina kuke manyan mata masu capacity ? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."* *To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* *1,Atamfofi* *2, lesses* *3, Abaya* *4, kayan kwalliya ko Wani iri ne* 5,*D'an kunnaye(jiwelleries)* *6,takalma* *7,hand bag* *8, mayafai* *9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire Lagos anan zaki samu duk Wani Irin kayan kitchen muna Saidawa akan farashi Mai sauk'i da rahusa siyan D'aya ko sari*. *domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka +234 811 190 1302 /09020337676* *Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta* *Sai mun Jiku