Sashe 10
Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da kusan mintuna nan ma dai Bataga kowa ba ya sauko k'asa ba. Dan bayan da tai sallahn ASuba taje ta gaida Ammie Mai martaba ba kuma a time d'in Bai dawo daga masallaci ba Kuma tasan dai yanzu baya nan tunda 10 ta wuce.babu dad'ewa ta gama cin abincin Wanda duk caccakala ma tai dam ba Wani na kirki taci ba ta goge bakinta da tissue .ta fito falor kenan zata hau stairs ta koma dak'i aka Bud'e k'ofar falon ta juya tana kallon Wanda ya shigo ta D'an Bud'e ido kad'an tana kallansa da mamaki har ya k'arasa shigowa cikin falon ta Bud'e Bakinta kad'an tace. "sannu da zuwa ya lamid'o". ta fad'a tana kallansa . lamid'o yay mata murmushi ya zauna kan D'aya daga cikin kujerun falon idonsa Yana kan Huyaam har lokacin yace . "Lafiya lau HUYAAM kintashi lafiya?....ya fad'a Yana Wani k'ure ta da ido .ta d'auke kanta tace . "Lafiya a Sanyaye" Dan ita har ga Allah Bata son kallo ko kad'an ko akan 'yan uwanta mata ne bare Kuma akan namiji.tana wannan tunanin taji yace. "Ina Ammien mu take?..."ya fad'a Yana k'arewa falon kallo. Batare da Huyaam ta k'ara kallansa ba tace. "tana d'aki bari na K'irata". Bata jira cewar Saba ta haura sama da sauri lamid'o ya bita da kallo kafin ya sauke numfashi ya zaro wayarsa Daya gaban rigarsa Yana dubawa. Ba'a d'au lokaci ba Ammie ta sauko falon ita kad'ai ba tare da Huyaam ba Dan itakan Bata dawo ba d'aki ta wuce zatai karatu kafin anjima k'arfe uku na yamman su tafi islamiya. Da fara'a Ammie ta sauko downstairs bayan tayi sallama tana kallan lamid'o Wanda ya d'ago shima Yana kallanta da murmushi a fuskarsa ya ansa mata sallamarta.. Har k'asa lamid'o ya gaida Ammie bayan ya zamo daga saman kujerar.Ammie tai murmushi tace. "Lafiya lau Alhamdulillah lamid'o andawo lafiya?..."ta fad'a tana murmushi har lokacin. Lamid'o ya sunkuyar da kansa k'asa yace. "lafiya lau Alhamdulillah Ammie". Ammie tai murmushi tace. "Ya Lagos d'in?...'lamido yace. "Alhamdulillah Ammie".Ammie ta jin jina kai tace . "Masha Allah, Allah ya taimaka yasa albarka". Lamid'o Yana murmushi yace. "Ameen thumma Ameen Ammie nagode sosai". baba magajiya hadimar Ammie ce ta kawowa lamid'o ruwa da drink's sai fruits ta ajiye a table d'in Dake gabansa tana murmushi ta gaida lamid'o. Lamid'o ya ansa mata Yana kallanta. Sai Kuma ta mik'e tana kallan Ammie tace cikin girmamawa. "Niko ranki Dad'e Huyaam ta tashi daga baccin taci abincin kuwa?Sau uku Ina zuwa Ina dubata naga ko ta tashi Amma sai naga Bata tashi ba".ta fad'a tana murmushi. Ammie ta kalleta kafin tace . "Eh ta tashi harma taci abincin ita ta K'irani ma tace min lamid'o yazo". Baba magajiya tai murmushi tace. "Auto shikenan ranki Dad'e dama na d'auka bata tashin bane shiyasa nake tambaya Amma tunda ta tashin ai shikenan,Allah ya K'ara lafiya da Nisan kwana ranki Dad'e". Ta fad'a tana murmushi. Ammie ta ansa da Ameen daga haka Baba magajiya ta koma kitchen,Ammie Kuma ta Maida hankalinta kan lamid'o suka cigaba da hira sun jima suna hira a falon har su ya Zarah suka fito suka gaida shi Amma Banda HUYAAM dam tunda ta shiga d'aki bata k'ara yarda ta fito ba ,can lamid'o yayi wa Ammie sallama ya tafi Dan dama haka lamid'o yakeyi yakan shigowa for time to Time ya gaida Ammie indai Yana masarautar to yanzu ne Kuma da yake a Lagos saidai yazo musu break haka ya koma. K'arfe uku na yamman Ranar saura su Huyaam sukai shirin tafiya islamiya ko Wacce tai shiri cikin dogon hijab na islamiya.suka fito daga part d'in nasu har Inda motar da ake kai school ke jiransu bayan sunyiwa Ammie sallama Dan gabad'ayansu ne suka tafi harda ya Zarah tunda su su Huyaam yau basu da paper. __________ *Ingiland *Metallic industrial limited and car resources* Company ne Wanda ya ansa sunansa company a wannan k'asa.Wanda,ake sarrafa k'arafa da Kuma k'era motoci acikinsa .wannan company ma mallakin bak'ar fatane a nan k'asar mu ta gado wato Nigeria. Companyn babban company ne iya hasashen Mai karatu Dan fad'ar na zayyane muku ma b'ata lokacine saboda girmansa da Kuma had'uwarsa kawai abinda Zance shine ku k'iyasta a ranku. A cikin wani babban office Wanda ya gaji da tsaruwa Had'i da had'uwa Wanda bana kowa bane saina na head of companyn . acikin office d'in na hango Wani matashin saurayi zauna kan kujerar Dake gaban Wani had'add'en table wasu turawa kuma suna zaune kan visitors chair d'in Dake gaban table d'in inda matashin nan ke zauna . Da dukan alamu magana suke Mai matuk'ar muhimmanci koma nace business ne ya kawo su, tunda naga ya Basu All ears d'insa Yana sauraransu Saida Wanda yake maganar ya kai point sannan matashin nan ya sauke ajiyar zuciya kafin ya zuba hannuwansa kan table d'in Yana kallansu ya motsa lips d'insa kad'an yace cikin husky voice d'insa. "Alright, don't worry mr.but are you with your own choice or something like u wanted" ya fad'a Yana kallansu. D'ayan yay saurin cewa. "No! No!! No!!! we didn't have it, but if you have yours u would find it to us Mr Afeef"ya fad'a Yana murmushi. Afeef ya Jin Jina kai Kafin yace cikin deep voice d'insa. "ok I understand.so we have a new design that would find it this year can I show it to you ,then may be you would find yours here".ya fad'a Yana kallansu suka Jin jina masa kai alamar yes yace. "Ok" Yana fad'ar haka ya Bud'e wata locker Dake nan gaban table d'in nasa ya d'auko musu album d'in da aka zana new design car da za'a k'era su this new year a fitar da su . Ya Mik'a musu suka Karb'a nan suka zab'i wata latest car wacce itace the best car da za'a fitar da ita this year a wannan company Amma fa sai uban kud'i bayan sunyi pointing out wadda suke so d'in suka nunawa Afeef. Afeef ya karb'a bayan ya Gani yace. "Ok don't worry we would do it in Sha Allah"nan da nai sukai appreciating sukai ta godiya kamar Wanda za'a Basu kyauta kafin su karb'i account number na companing take a wajen sukai payment sannan saukai masa sallama suka tafi.Daga nan Afeef ya cigaba da karb'ar Baki har k'arfe biyar da Rabi tai time d'in tashinsa daga company yayi kenan.nan ya d'auki brief case d'insa ya fito nan harabar office d'in nasu ya Tarar Drivernsa da yake Zaune Yana jiransa tuni ya taso da sauri ganin uban gidan nasa ya a fito nan ya karb'i brief case d'in Hannunsa ya wuce zuwa wajen motar Afeef na biye dashi a Baya duk inda ya gifta ma'aikata wajen ne kawai suke gaida shi dayake gabad'ayansu turawa ne su suke aikin k'era motocin bak'ak'en fatar Basu da yawa haka sukai ta gaida shi shi Kuma Yana ansa musu har ya k'araso motar ya shiga bayan already driver ya Bud'e masa back seat drivern Kuma ya zaga driver seat ya shiga suka fita daga cikin company gabad'aya direct gidansu suka wuce g Dake Nan ingiland d'in. Da Daddare wajen k'arfe 8 da Rabi na daren Ranar bayan Afeef yayi wanka yasauya kaya ya fito daga falon gidan gabad'aya zuwa compound d'in gidan Dan fita zaiyi zaije Mall ne ya rage siyayyan da zaiyi idan zai koma gida Dan haka yake indai zashi gida tofa ba haka yake zuwa ba dole sai yayiwa kowa siyayya ya kai musu,Dan baya zuwa haka,yanzu ma Dan Dan zaiyi tafiya me zuwa k'asar china akwai kayan aikin motocin da zai Gani a can yayi order su akawo kafin ya tafi to shiyasa yakeso ya rage siyayyan Dan Bai San for how long tafiyar zata d'auke shi Bai dawo ba...haka ya fito xuwa compound d'in gidan sanye yake cikin k'ananun kayan da sukai masa bala'in kyau kansa Daya sha gyara sai Wani shining yake kamar ba dare ba Dan Afeef kyakkyawan ne na ajin k'arshe dogone Shi, sannan shi ba fari ba kuma Shiba Bak'i ba haka yake tsaka tsakiya ne gashi da manyan idananuwa da dogon hanshi dai dai da fuskarsa sai Wani baza k'amshi yake har ya k'araso compound d'in gidan dama already driver ya fito da motar da zasu fita acikinta Dan tun suna hanyar dawowa gida d'azu daga company Afeef yake fad'a masa cewa zasu fita.shiyasa baiyi nisa ba ya Tsaya yana jiran uban gidan nasa har ya k'arasa gaban motar ma'aikatan gidan sai gaidashi suke cikin girmamawa Yana ansa musu .Nan yashiga back seat bayan driver ya Bud'e masa ya shiga already Mai gadi ya danna Wani D'an Abu take Gate d'in ya wangale suka bar gidan gabad'aya ma'aikatan suna musu fatan dawowa Lafiya. A Wani k'aton mall Wanda ko a k'asar ma ba kowane yake iya zuwa ba Dan saika cika Mai kud'in gaske sannan mutum yake iya zuwa saboda tsadar kayan Dake ciki da Kuma had'uwarsa.driver yay ya parking ya fito da sauri bud'ewa Afeef bayan motar yana matsa baya da sauri,Afeef ya fito cikin nutsuwa sannu a hankali yake tafiya har ya shiga cikin Mall d'in driver Kuma ya tsaya Yana jiransa. Koda Afeef ya shiga Dayawa ma'aikatan wajen sun sanshi nan suka hau gaidashi da bashi girma tunda kowa Yasan companyn su fuskarsa ba boyayyi bace ba sannan Kuma yakan zuwa yayi siyayya a wajen time to Time .haka suka hau gaishe shi yana ansa musu da kulawa a haka harya ya nufi wajen manager na Mall d'in Ganin Afeef yasa Shima ya taso da sauri ya nufo Afeef suka gaisa cikin harshen turanci nan Afeef ya buk'aci a had'a shi da worker Wanda zai d'auka masa trolley, Babu musu mutumin yay Kiran D'aya daga cikin workers d'insu na Mall d'in bayan ya k'araso yace ya d'auko trolley yabi Mr Afeef zaiyi siyayya Aciki,Babu musu worker din nan ya tafi ya d'auko Yana jin Dad'i aransa ganin afeef harya dawo ,ganin ya dawo yasa Afeef yay wa manager godiya sannan yay gaba shi kuma worker d'in Yana biye dashi a Baya rik'e da trolling.wajen dogayen riguna suka fara zuwa ya ilahi haka na ambata araina Dan wasu luxurious kayane na ajin k'arshe a wajen sai wani d'aukar ido suke Yi da walwalin duwatsu ajikinsu.idan