← Book details Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 85

Sashe 25

Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da Aziz chiroma ya fito daga part d'insu zai tafi masallaci Dan d'azu da suka shiga b'angaren su Basu ganshi ba Huda ta Bud'e Baki bayan ya k'araso tana kallansa tace. "Ya chiroma yaushe kazo ka?.. ta fad'a da mamakin ganinsa .Yana kallan Huda da murmushi yace. " jiya nazo Kuna islamiya naje har b'angarenku lokacin Baku dawo daga islamiya ba".Huda tai murmushi.ya Zarah ce ta gaida shi Yana murmushi Ya kalli ya Zarah yace . "Lafiya lau Zarah ya school"tana murmushi tace. "Alhamdulillah" yace. "Masha Allah ". Huyaam ce ta D'an kalleshi itama ta gaida shi ya kalleta ya ansa mata da kulawa yace . "Ya Friday HUYAAM".tace. "Alhamdulillah" yace. "Masha Allah".muneefa ce ta gaishe shi ya kamo hannunta yace. "Muneefa tah! ya gida ya kike?.."muneefa na murmushi tace. "Alhamdulillah". yaja kuma tunta yace. "Good girl".Huda tai murmushi tace. "sannu da zuwa gaskiya we are happy to see u". Aziz chiroma yace. "Yauwa Huda thank same to you ya gida anyi graduation koh?. ya fad'a Yana kallanta. Huda ta gyad'a masa kai tace. "Munyi Ya Aziz lokacin baka nan".yay murmushi yace . "Allah ya Sanya alkhairi gift d'inku Yana nan zan kawo muku in Sha Allah"Huda tai murmushi tace. "Allah yasa ya chiroma muna jira".yay murmushi yace. "In Sha soon Allah bari naje masallaci".suka ce saiya dawo daga haka yay gaba suma sukai gaba kafin su shige b'angarensu...... HUYAAM Aziz Chiroma lamid'o Afeef MRS SARAKIES *Muje zuwa mutanan MRS SARAKIES .ke daga Jin salon labarin kinsan zai k'ayatar ya Kuma fad'akar.akwai chakwakiya sosai anan gaba Dan labarin ma yanzu muka fara shi*. *ga masu buk'atar fara payments zaku iya sa kud'inku a yanzu before mu gama free pages Regular group akan naira 500 kacal idan kuma muka gama Free pages zai koma 700 ne.ga masu buk'atar Vip Kuma 2 pages a Rana zaku iya biyan nai 1000 kacal. ku hanzarta ku fara biya tun kafin mu gama free pages.zaku iya tura kud'in ta wannan account d'in 2270127432 Naja'atu umar Zenith bank Evidence of payment (shaidar biya )via 07066508376 Da zarar mungama free pages Kuma zamu sa duk Wanda ya biya kud'in sa a paid group, karku bari ayi wannan tafiyar Babu ku mutanan arziki. 07066508376________ Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD HUYAAM *NA* *__NAJA'ATU UMAR FAROOQ __* *__(MRS SARAKIES )__* *PAID BOOK *FREE PAGES* *PAGE 1 *Tallah! Tallah!! Tallah!!!* *Ina kuke hajiyoyin gidan nan,nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan?to maza ku matso ga wata garab'asa ta zomu har inda kuke *Hajiya kaya Kikeso na fita kunya cikin taro ku Kuma so kike kallo ya koma akanki acikin Taron mata idan kika shiga biki ko suna ko Kuma Wani taro na musamman.to maza idan kina so ki kankarowa kanki mutunci kizo UK collection and gallery mu gwan gwajeki da kayanmu masu quality Wanda zaki gaji ki ajiye Dan kanki Amma badai ya mutuba Muna sai da kaya kamar haka *Atamfofi da lesses* *Abaya* *Shadda* *Hand bag* *Shoe* *Veil na manya Dana Yara* *Socks rin hands made d'in nan masu net*. *Hula ta 'yan Gayu* *Siyan D'aya ko sari* *Duk zaki samu kan Farashi Mai sauki kedai ki garzayo UK collection & gallery Kisha Mamaki* *Domin ganawa damu ko magana damu kai tsaye ku tun tub'emu kai tsaye ta wannan number kamar haka* 08135305790 *Sai mun jiku *Bismillahirrahmanirrahim* ____________ Da Daddare wajen k'arfe 12 da mintuna na dare jirginsu su Afeef ya sauka a airport d'in ingiland.sannu a hankali yake saukowa daga matattakalar jirgin cikin nutsuwa yake takunna sa sanye yake cikin Shigar k'ana nan kaya sai sweater daya D'ora a saman rigar jikinsa ya rufe har Rabin fuskarsa da ita har k'arasa Saukowa.bayan ya d'auki box d'insa ya bar wajen .tuni drivern sa john dayazo d'aukarsa ya k'araso da sauri ya tari Afeef ya sunkuyar da kansa k'asa cikin girmamawa yace. "Well come Boss".ya fad'a Yana Mik'a hannunsa zai karb'i box d'in Dake hannun Afeef . Babu musu Afeef ya Mik'a masa Yana ansa gaisawar da yake masa. Kafin yayi gaba zuwa wajen motar John yabi bayansa da Sauri har ya wuce shi yay Maza ya Bud'e masa back seat Afeef ya shiga da sauri John ya matsa wajen boots d'in ya Bud'e yayi dropping box d'in sannan rufe ya bar wajen ya k'arasa driver seat da sauri ya shiga ya ta-da motar Suka bar airport d'in...k'arfe D'aya da mintuna 10 ya kawosu gidansa.bayan John yay parking yay Maza ya Bud'ewa Afeef bayan motar ya matsa baya cikin girmamawa Afeef ya sauko a hankali ya tsaya Yana k'arewa gidan Kallo kamar Wanda ya shekara bai gansa ba.gate man da workers d'in gidan ne suka k'araso wajen motar da sauri suna yiwa Afeef barka da dawowa cikin Kulawa yake ansa Musu kafin ya fara tafiya zuwa interance d'in cikin gidan John na da biyi shi a Baya rik'e da box d'in shi. a falon farko Afeef ya tsaya ya juya Yana kallan John Daya ajiye masa box d'in a nan falon .Afeef na kallansa yace cikin deep voice d'insa. "Follow me upstairs".daga haka ya juya ya nufi upstairs d'in. Babu musu john ya d'auki box d'in yabi bayan Afeef har zuwa bakin k'ofar d'akin sa Dake nan sama Afeef ya juya ya karb'i box d'in daga Hannun John sannan Yace. "Thank you". A saman lab'b'ansa.John na murmushi yace "U are welcome boss good night".ya fad'a Yana juyowa ya bar wajen Afeef ya danna wani D'an Abu take k'ofar ta Bud'e kafin ya shiga ciki rik'e da box d'in nasa cikin gajiya....rage kayan jikinsa ya farayi kafin ya nufi toilet Dan had'a ruwan wanka.... Babu dad'ewa Afeef ya fito daga toilet d'in Yana d'igar ruwa da k'aramin towel a hannunsa Yana tsane gashin kansa dashi .bayan ya gama ya ajiye sannan ya fara shafa lotion d'insa ,ya k'arasa wardrobe ya d'auki payments d'insa ya feshe jikinsa da turaruka.a gajiye yake Hakan yasa Babu Bat'a lokaci ya haye saman gadon ya kwanta yana lumshe ido at the same time Kuma Yana Karanto addu'ar bacci...... *Nigeria* K'arfe 8:30 am na safe. HUYAAM ce tsaye gaban mirror tana fesa turare a jikinta.sanye take cikin shigar uniform na islamiya Dayake yau Saturday suna da islamiya kuma har k'arfe biyar da Rabi zasukai. hijab d'in har k'asa yake ba k'aramin kyau hijab d'in yayi mata ba..fitowa tai daga d'akin bayan ta rufo k'ofar Hannunta rik'e da bag d'in islamiyarta wacce ke d'auke da Al'qur'ani da sauran littafan da sukeyi..d'akin Ammie ta fara lek'awa ganin Bata ciki yasa ta sauka downstairs sanin Ammien baza ta wuce nan ba..a stairs suka had'u da Huda wacce tazo K'iranta Jin shiru har lokacin HUYAAM Bata sauko ba.Dan tun d'azu su suka shirya ita kawai suke jira .Huda na kallon HUYAAM tace. "Haba Dan Allah kefa muke jira tun d'azu fa?...."Huda ta fad'a kamar zatai kuka.huyaam ta k'yalk'yale da Dariya tace . "To mama Huda ai Gani na fito yanzu ko?.."ta fad'a tana k'ok'arin rab'awa ta gefenta zata sauka.huda ta harareta tace . "Wato abin dariya ma na zama ko?...."Huyaam ta zaro ido tace . "A'a nidai bance haka ba Ya Huda ta fad'a tana gimtse dariyarta ganin Irin kallon da Huda take mata.Huda tai k'wafa tace. "Wallahi HUYAAM ki canza hali Dan wannan ba Hali Mai kyau bane ba.Ace kullum kece k'arshen bacci a gidan nan Amma Kuma kece k'arshen tashi ga Kuma shirin ma kullum kece k'arshe". Ta fad'a tana biyo bayan Huyaam wacce har ta sauka k'asa tana dariya k'asa k'asa.A falor Huyaam ta Tarar da Ammie ta k'arasa ta rungumeta tace . "Nagama shiryawa Ammie Sai mun dawo".t a fad'a tana murmushi.Ammie tace. "Allah ya tsare".Huda tai hanyar k'ofar fita daga falon tana cewa. "Idan ma bakiyi breakfast ba ke kika sani mudai tafiya zamuyi,Kuma wallahi Baki isa kin makarar damu kince sai kin tsaya kinyi breakfast ba ku taho mu tafi time fa na tafiya". ta fad'a tana k'ok'arin fita daga falon.Ammie ta kalleta da mamaki tace. "Huyaam d'in Bata ci abinci ba zakice wai ku taho ku tafi Huda? naga shi kansa karatun Sai anci Abinci yake yiwuwa ko?...". HUYAAM na kallan Ammie tace. "Laaa!! Ammie nayi breakfast d'inma fa tun d'azu". Ammie na kallanta tace. "Yaushe kika Yi d'in?..." Huda itama kanta fasa fita tai ta juyo, tsayawa tai tana kallan Huyaam jin abinda ta fad'a, sannan taji Irin ansar da zata bawa Ammie.. Huyaam na murmushi tace. "Wallahi d'azu nai time d'in duk Kon bar dining d'in,Dan Ina expecting ma Kuna gamayin breakfast ni Kuma na fito Saida nayi sannan naje nai wanka ma". Ammie tace. "Nidai ban Yardaba zoki wuce kije kiyi breakfast D'inki su tafi su barkin nasan halinki Huyaam yin breakfast d'in ne kawai bakya son Yi". Huyaam ta marai raice Jin Ammie zata K'ara sata cin Wani abincin tace. "Wallahi Ammie nayi idan Kuma Baki yadda ba ki tambayi baba magajiya ma Ina zaune ta shigo falon kuma taga lokacin da nakeyi".ko rufe Baki HUYAAM batai ba sai ga baba magajiya nan ta shigo falon hannunta rik'e da Jakar muneefa wacce ta d'auko mata a d'aki ta Mik'awa muneefa tana cewa. "Gashi Auta na Samo miki". Ammie ta kalli baba magajiya tace. "Magjiya da Gaske ne d'azu bayan barinmu dining Huyaam ta fito tayi breakfast tsakani da Allah zaki fad'a min?...."baba magajiya tana D'an murmushi ta kalli Ammie tace. "Eh ranki Dad'e d'azu bayan Kun gama karyawa naga itama ta fito taci abincin". Ammie ta sauke numfashi tace. "Shikenan na yarda tunda magajiya ta ganki". Huyaam tai murmushi Ammie tace. " ai dama na fad'a miki. Ammie tace. "Yau yayanku zai dawo bansani ba ko zaku rigashi dawowa ko Kuma shi zai rigaku".ta fad'a tana kallansu. gabad'aya sai faskarsu ta washe da murmushi. Huyaam tace. "Wayyo Ammie! yau Yaya zai dawo? Ta fad'a cikin farin ciki . Ya zarah dasu huda suka ce Allah ya dawo dashi lafiya. Huda Kuma ta K'ara da cewa. "Allah yasa mu rigashi dawowa Ammie". Muneefa tace. "Ameen".Huyaam Kuma tana tura Baki gaba tace. "shine Kuma dawowa unexpected ko a fad'a mana day d'in?...." Ammie ta rik'e hab'a tace . "iKon Allah to Nima bai fad'a mini exact day d'in ba shiyasa ban fad'a muku ba, saboda shima Bai d'auka zai dawo a yau d'in ba saboda yanayin tafiyar tasu Dan zuwan
Chapter 25 · 0% Book details