Sashe 52
Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ne Kawai aciki.drivers d'in sauran motocin suka had'u suka shiga fiddo da akwatunan da sukazo dasu. Bayan sun gama fitowa dasu suka tsaya adai dai lokacin da Ka'nnen Hajiya Aysha suKa zo zasu yiwa Bak'in iso bayan sun nuna inda za'a kai akwatunan nan drivres d'in suka Shiga d'aukar boxes d'in suna shiga dasu b'angaren Hajiya Aysha.k'annen Hajiya Aysha ne suka k'araso kusa da Bak'in suna gaishesu da kulawa".ansawa musu sukai Suma cikin Kulawa kafin suyi musu iso lokacin har angama kai boxes d'in.gaba sukai bak'in suka bi bayansu har zuwa b'angaren Hajiya Aysha...Bak'in sun shiga falon bakinsu d'auke da sallama nan suka tadda mutanan Dake cikin falon ga boxes d'in da aka ajiye su nan tsakiyar falon kan carpet sun sha decorations na flowers.atare mutanan falon suka ansa sallamar Bak'in suka k'araso shigowa cikin falon.ko ba'a fad'a musu ba sun san su Ammie sune matan sarkin ganin yadda suke cikin shigar matan sarakai sun Sha alkyabba Mai bala'in tsada ga kyau.k'arasawa cikin falon sukai har gaban su Ammie Dake zaune saman kujera suka duk'a suka shiga kwasar gaisuwa Ammie kad'ai ta ansa musu da kulawa Amma Fulani Salamatu ansa musu tai tana wani jijji da kanta. mik'ewa sukai bayan sun gama gaisawar suka koma wajen zaman su da aka tana da musu nan kan wasu kujeru.suka zauna suna gaisawa da mutanan Dake cikin falon . Nan Da nan aka cika musu gabansu da ruwa da drink's sai fruits.basu Sha ba nan aka Bud'e taro da addu'a kafin a Asha fa. Sannan aka shiga Bud'e kayan lefen akwatu na ne guda 26 masu bala'in tsada. kayan ciki kuwa Masha Allah Dan Suma kansu kayan masu bala'in tsada ne komai dai luxury ne inbanda Gud'a Babu sautin a binda ke tashi afalon nan ga kud'in D'inki da suka Bada shima milion D'aya da Rabi nan ma dai wata gudu d'ar ce ta K'ara tashi da Masha Allah amarya tayi goshi sai dai muce Allah ya kaimu ranar biki .. Hajiya Lubabatu kuwa Saida jikinta yay sanyi ganin Irin kayan da aka kawowa zulaihat duk da itama dai Bahijja kayan nata masu tsadar Gaske ne Amma ita gani take na zulaihat yafi na 'yarta kodan ganin akwatunan da aka k'ara guda biyu akai ne oho?. Saboda Rashin godiyar Allah! Irin nata. Dan ita ana ta tunnanin d'aukar ta kayan bahijja zasu fi na zulaihat kyau da tsada Amma Kuma sai taga sab'anin haka.. Fulani Salamatu kuwa tana daga Zaunen da take tana kallan kowa D'aya bayan D'aya bata farga ba a wannan Karan ma dai Ammie ta Sha gabanta Dan kuwa one million ta Bada kud'in takuici nan ma dai wata gud'ar ce ta tashi aka shiga yiwa Ammei kirari da Kod'a ta Wanda yasa Fulani Salamatu ta kusan fallasa abinda ke ranta Dan da k'yar ta iya controllin kanta kallon Ammie kawai take tana Jin Wani Irin tsanarta na K'ara k'atuwa a ranta.itako Ammie batama San tanayi ba...bayan an gama murna da gud'ar da ake tayi da Ganin kayan lefan aka rufe taron da addu'a.nan bak'in suka mik'e bayan sunyi kusan 40 minutes dazuwa sukace tafiya zasuyi.nan da nan aka shiga fiddo musu da abubuwan da akai musu aka fitar musu da shi zuwa wajen motar su godiya sukai tayi na Jin Dad'in abinda akai musun nan dai aka rabu cikin aminci da mutuntawa tuni fulani Salamatu ta silale tabi ayarin masu kawo lefe ta koma b'angarenta.babu Wanda ya kula da ita.... K'arfe 9:30pm na dare su Huyaam suna zaune a main falo suna ta hira . Afeef Kuma na zaune a dining Yana yin dinner gefe D'aya Kuma Yana latsa wayarsa.Huyaam ta juya tana kallon Ammie tace. "Ammie Yaushe muma zamuje muga lefen?.."Ammie ta kalleta tace. "Duk lokacin da Kuka shirya". Huyaam na murmushin Jin Dad'i tace. "To gobe zamuje". Ammie tace. "Allah ya kaimu" suka ansa da Ameen ita da Huda. Afeef ne ya fito daga dining d'in ya shigo falon zai wuce b'angarensu Huyaam ta juya tana kallonsa tai murmushi tace. "Yaya kaima yaushe zakai Auren ne?.. ba ya Zarah da huda ba hatta Ammie saida ta Kalli HUYAAM sannan ta juya ta kalli Afeef Wanda ya Tsaya a inda yake d'in Bai juyo ba har lokacin Amma Kuma Yana tsaye ya kasa tafiya.shiko Afeef a wannan moments d'in daskarewa yayi a inda yake tsayen Yama kasa K'ara d'aga k'afar tasa bare Kuma yayi Wani yun k'urin Dan kuwa gabansa ne yay Wani Irin Fad'uwa Jin abinda Huyaam ta fad'a.Ammie tai Wani murmushi tace. "Fad'a masa dai tunda ya kasa fitowa da matar AUREN har yanzu". Sai a lokacin ya juyo yana kallon Huyaam da idanuwansa Wanda suka sauya launi lokaci D'aya take gaban HUYAAM ya Fad'i ta daina murmushin ta sunkuyar da Kanta k'asa gabanta na fad'uwa kar dai ace laifi tayi.Afeef dai kallanta Kawai yake Yi Kamar bazai magana ba Sai Kuma can yace cikin deep voice d'insa"Ina wasa Dake". Ya fad'a cikin b'acin Rai.Huyaam ta girgiza masa kanta alamar a'a yay k'wafa Yana kallan Ammie yace. ""Good night Ammie". Ammie tai murmushi tace. "Good night".Dan tasan ba san San zancen yake ba bare Kuma ya kula ya juya ya bar wajen suka bishi da kallo harya haye stairs d'in b'angaren su. Ya Zarah tana kallan Huyaam bayan Afeef ya tafi tace.."tab' wallahi wata Rana Huyaam akan wannan bakin naki marar saiti wata Rana Sai Yaya ya saita miki shi". Huda tace. "Yo aini mamaki ma ta bani shiyasa na kasa magana". Huyaam dai batai magana ba sai tura Baki gaba kawai takeyi.Ammie tace. "Kunga ya isheku dan ta fad'i gaskiya Shine abun magana? To Babu ruwanku". Ta fad'a tana kallansu .basu K'ara magana ba sukaja bakinsu sukai shiru ita dai HUYAAM ta kasa dawowa dai dai har lokacin....... HUYAAM LAMID'O AZIZ CHIROMA AFEEF *TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!* *Ina kuke manyan mata masu capacity ? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."* *To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* *1,Atamfofi* *2, lesses* *3, Abaya* *4, kayan kwalliya ko Wani iri ne* 5,*D'an kunnaye(jiwelleries)* *6,takalma* *7,hand bag* *8, mayafai* *9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire Lagos anan zaki samu duk Wani Irin kayan kitchen muna Saidawa akan farashi Mai sauk'i da rahusa siyan D'aya ko sari*. *domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka +234 811 190 1302 /09020337676* *Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta* *Sai mun Jiku ______________ Paid via Naja'atu umar 2270127432 Zenith bank Evidence of payment 07066508376 *Yan Niger _zaku iya biyan(500 CFR) a Yanzu before mu gama free page. idan muka gama Kuma zai koma(700 CFR) . for VIP Kuma (1000 CFR)MY NITA * 07066508376 07066508376________ Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD HUYAAM *NA* *__NAJA'ATU UMAR FAROOQ__* *__(MRS SARAKIES )__* PAGE 3 ____________ Ranar Monday da safe wajen k'arfe 10:30am su Huyaam har sun gama shirinsu tsaf na tafiyarsu Abuja.saukowar downstairs kenan bayan sun ajiye boxes d'in kanyansu anan tsakiyar falon.Huyaam ta kalli Huda tace "Nayi mantuwa" daga haka ta nufi stairs d'in cikin sauri. Afeef ne ya sauko downstairs d'in shima har ya gama shiryawa ,Sanye yake cikin shigar k'ana nun kaya riga da Wando,rigar long sleeve shirt ce white color sai Wandon Daya kasance blue jeans dayay masa bala'in kyau, sai facing cap d'in Daya D'ora saman kansa kalar blue yayi kyau ba kad'an ba sai Wani sassanyen k'amshi yake ta ko Ina .ya haidar na biye dashi da box d'in kayansa har suka k'araso tsakiyar falon Ammie na kallonsa tace. "Kayiwa mutanan gidan sallama ne?" Yana kallanta. Ya gyad'a mata kai kawai baice komai ba.Sauke numfashi Ammie tai tana kallan haidar tai tace. "Idan ka kaisu airport d'in ka wuce ka Karb'omin sak'on" ansa mata haidar yayi da to Ammie.Huyaam ce ta sauko downstairs d'in sanye cikin shigar Abaya coffee colour Wacce tai Mata bala'in kyau ba kad'an ba iri D'aya suka sa ita da Huda.kallanta ya Zarah tai tace. "Me kika koma kikayi ne?. Ammie tace. "Duk ba wannan ba ke Yanzu Zarah so kike su tafi wallahi ni tun daga yanzu harna fara Jin kewarsu". ta fad'a tana kallansu.Huyaam ta k'araso ta rungume Ammie tana murmushi tace."I gonna miss you too Ammie". Huda ma k'arasowa tai ta rumgume Ammie ta D'aya side d'in tana murmushi.hawayen Huyaam kawai Ammie taji a kafad'arta take ta d'ago ta cikin damuwa gabanta na fad'uwa tana kallanta da tambayarta da lafiya?kan k'ameta Huyaam ta sake Yi nan Ammie ta saki murmushi tana patting Bayanta tace. "It's okay my dear Bansan wannan kukan Kinga fa karki B'ata kwalliyar ki gashi kunyi kyau". Ta fad'a tana murmushi.kallo D'aya Afeef yay musu ya d'auke kansa Yana d'aga wayar Mai martaba daya k'ira shi yanzu.a hankali Huyaam ta zame jikinta Daga na Ammie tana share hawayen idonta . ya haidar yasa dariya yace. "Sai Kuma aje can ayiwa Anty khadija muma mu huta" ya fad'a Yana K'ara sautin dariyar sa. nan Huyaam ta k'ara sautin kukunta Ammie ta hari Haidar tace. "Ya isheka babban kawai kaida zaka rarrasheta Amma Kaine kake sata kuka" haidar ya d'aga hannunsa sama alamar Saranda