← Book details Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 85

Sashe 29

Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a amatsayin matan k'annin Mai martaba muke Amma ke dai dolensa ce tunda mahaifinsa Mai martaba kike AURE. bama iya wannan ba Karya manta kece fa hasken idaniyar masarautar kano".... ta fad'a cikin zuga.Fulani Salamatu tace. "Hmm! ina zan zama dolensa tunda Yana da uwa aini ba dolensa bace ba Lubabatu kima daina fad'ar haka ,da ace iyayensa sun nuna masa Ina da mutunci a idonsa da tuni yazo ya gaida ni kina fa ganin Mai martaba dayazo d'azu koya tambayeni Yace min Afeef d'in yazo gaidani Bai fad'a haka ba, Kinga ko Shima Ina zai ganni da mutunci tunda ba'a nuna masa Ina da mutunci ba?...". Hajiya Lubabatu ta rik'e baki tace. "Tab' d'ijan Amma lallai fulani Maryam ta cika marar mutunci". fulani Salamatu tace. "Hmmm ". Amma batace komai ba ranta na cigaba da tafar fasa.... Hajiya Lubabatu ta sauke numfashi tace. "Allah ya kyauta". Kamar wacce ta tuno da Abu tace. "Yauwa! Kinga abinda nakeson fad'a mikin ma tun d'azu sai yanzu yazo min,nace ba,D'azu dai sai ga hadiman fulani Maryam su biyu ta Aiko su kawowa su ikleema kayan Tsaraba mu Kuma gold da less guda biyu kema an kawo mikin koh?..."ta fad'a da sigar tambaya. fulani Salamatu tab'e Baki tace. "Nima Ankawo min d'azu , wallahi da har zance da wacce ta kawo d'in ta Maida mata sai kuma kawai na Karb'a kar ta k'ara had'ani da Mai martaba yazo Yana min k'ana nun maganganu ,sai Kuma Wani tunanin ma ya K'ara zuwamin nace nida dukiyar 'ya'yana anje an sakar masa ita yana can ya mamaye mana Yana facaka da kud'i yadda ransa yakeso ai dole ya iyo wannan uwar siyayyar ta kaya masu bala'in tsadar gaske Dan wallahi iya kayan da aka kawowa su Aziza yafi million biyar bare kuma namu". Hajiya Lubabatu ta gyara zamanta tace. "ai gara ma da Baki Maida ba yo muma kanmu kayan yafi na million biyar d'in tunda duka iri D'aya yake mana.to muma ya kashe mana wannan uban kud'in Ina Kuma ga 'yan uwansa da uwarsa ai sai dai zancen million goma sha". Fulani Salamatu tai Wani murmushi tace . "Hmmm! Ai bazai tab'a dai dai tamu da uwarsa ba Lubabatu dole abinda zai mata sai yafi namu shiyasa nace Ramla ta b'angaren mechanic engineering zata Karanta Dan wannan hanyar ce kad'ai zaisa muma dukiyar Mai martaba ta shigo Hannunmu Kinga dole ya Bata taja ragamar D'aya daga cikin companynsa ". Hajiya Lubabatu tace . "Wannan ma yayi Fulani Allah yasa ya amince". Fulani Salamatu tai mata Wani kallo tace . "Kema kinsan dole ya Bata tunda abinda ta Karanta kenan". Hajiya Lubabatu tace. "Wannan haka yake Allah yasa to danni ma babban burina ace kema yau 'ya'yanki suna juya dukiyar Mai martaba yadda ransu yakeso". Fulani Salamatu tace . "Hmmm kijira lokacin kawai k'awata". Hajiya Lubabatu tace . "Allah koh? Aiko Muna nan muna jira,aini yanzu tunda ya dawo so nake salima ta fara jan hankalinsa zuwa kanta,so nake sai ya huta Kona Kwana hud'u ne tukunna sai na fara tura Salima tana zuwa b'angarensu da duk inda tasan Yana zama Dan so nake ana gama bikin su bahijja sai nasu". Fulani Salamatu ta sauke numfashi tace. "Hakanma yayi".daga haka Bat'a K'ara cewa komai ba. Hajiya Lubabatu ta Kara k'asa da murya tace. "Yauwa ban fad'a miki ba Kinsan d'azu Aziz ya shigo yake cemin Mai martaba sun fita shida Afeef?nace wato daga dawowar tasa har za'a fara fita dashi duk inda Mai martaban zashi kenan".ta fad'a cikin b'acin Rai ita adole tana Taya Fulani Salamatu kishin abinda ake mata. Fulani Salamatu tai saurin kallanta bakinta na karkarwa tace. "Fita Sukayi tare kuma? Dama d'azu da Mai martaba yazo yamin sallama tare da Afeef d'in zasu fita". Hajiya Lubabatu tace . "Gashi dai har za'a D'ora daga inda aka Tsaya daga dawowar tasa ba". fulani Salamatu tai shiru tama kasa magana sai kuma can taja dogon numfashi tace. "Wallahi Lubabatu bazan tab'a zuba Ido ana mun abinda aka ga dama acikin gidan nan ba wallahi sai na kawo k'arshen wannan abun".hajiya Lubabatu tace. "Dadai yafi kan danni ma abun Yana damuna wallahi ace daga dawowar sa har an fara fita dashi komai ace shi".fulani Salamatu tai shiru ta zubawa waje D'aya ido k'irjinta sai sama da k'asa yake saboda b'acin Rai, Hajiya Lubabatu sai kallan k'asa k'asa take mata tana Wani Irin murmushi a cikin zuciyata sai Kuma ta kalli time ganin k'arfe shida Saura yasa tai k'asa da murya tace cikin lallashi. "Ki kwantar da hankalinki fulani ni Ban fad'a miki wannan maganar danki ta-da hankalinki ba iya ka kawai dai Dan ki d'auki mataki daga daga abinda ake miki Kinji?..." Ta fad'a tana tab'a fulani Salamatu...fulani yaran ta d'ago da idonta ta kakketa batace komai ba Hakan Hajiya Lubabatu ta Mik'e tai wa Fulani Salamatu sallama tabar part d'in ta koma nasu Ranta fess... Bayan sallan Isha'i su ikleema ne zauna a falon Ammie ita da safnah sunzo yiwa Afeef barka da zuwa da Kuma godiyar kayan daya siya Musu Amma Banda Aziza Daman Babu Wanda yasaka ran zata zo ta dan jiya basu samu sunzo ba.hira kawai suke a falon ganin Afeef d'in Bai dawo daga masallacinba.daga Huyaam sai Huda ne kawai a falon sai su ikleema Dake zaman jiran shigowar Afeef d'in.muryarsuce kawai take tashi a falon suna hira...shiko Afeef Bai shigo b'angaren nasu ba sai wajen k'arfe 9 saura na daren Dan Saida ya fara Zuwa ya gaida Matan gidan kamar yadda Ammie ta fad'a sannan ya shigo b'angaren nasu . sallamar da akayi da Kuma Muryar wanda sukaji yasa sukai shiru suka juya suna kallansa sai kuma suka Ansa masa sallamar suna sunkuyar da kansu k'asa.kallo D'aya Afeef Yay musu ya d'auke kansa a zuciyar sa yace wato yaran nan suna nan haryanzu da halinsu baza su sauya ba, k'arasa shigowa falon yay har ya wuce su sukai saurin had'a baki wajen cewa. " sannu da zuwa yaya". Batare da ya juyo ba ya ansa musu sai saikuma su safna sukace ". barka da dawowa Yaya munga tsaraba mun gode Sosai Allah ya K'ara girma".suka fad'a cikin Jin Dad'in abinda yay musun.sai alokacin ya juyo Yana kallansu Babu Wanda ya iya kallansa yace cikin deep voice d'insa. "Thank you".daga haka ya haura sama zuwa b'angarensa.ikleema ta sauke numfashin da take ta rik'ewa tace . "Wai!! kinsan Allah d'aukata zai mana fad'a daya shigo ya tadda mu muna surutu?.....". safna tace . "Wallahi Nima haka d'aukata zamu Sha fad'a". Huyaam ta hararesu tace. "To Tunda ya bar falon ikleema k'arasa mana labarin?...."ikleema ta zaro ido waje tace. "A'a banshirya jikina yayi tsami ba HUYAAM yanzu kina ganin fa ya dawo Amma kice Acigaba da labarin?..." ta kalli safnah tace. "Tashi mu tafi tunda mun Mai Sannu da zuwa kar Kuma jikinmu yayi tsami". safna ta mik'e tace. "Aikuwa dai Muje". Huyaam tace. "Haba kukuwa Dan Allah ku dawo zauna mana Babu abinda zai muku wallahi". ikleema ta rik'e baki tace. "Ke wallahi bazamu zauna ba kija mana fad'a ko Kuma duka barema dare yayi ma Had'u gobe na k'arasa muku labarin".daga haka ta kama hannun safna sukai hanyar k'ofar fita daga falon.Huda ta bisu tace. Muje in taka muku zuwa k'ofa"ikleema tace. "A'a barshi mun gode"Huda tai murmushi tace. "Matso rata kawai". sai Kuma ta dawo falon tana kallan Huyaam tace. "Tashi muma mu wuce d'aki ko zaki jira yayanne?..."Huyaam ta mik'e tana tab'e Baki tace . "A'a ma Had'u gobe Dan wallahi bacci Nima nake ji".daga haka tabi bayan Huda suka haura sama...... HUYAAM LAMID'O AZIZ CHIROMA AFEEF *Muje zuwa mutanan MRS SARAKIES .ke daga Jin salon labarin kinsan zai k'ayatar ya Kuma fad'akar.akwai chakwakiya sosai anan gaba Dan labarin ma yanzu muka fara shi*. *ga masu buk'atar fara payments zaku iya sa kud'inku a yanzu before mu gama free pages Regular group akan naira 500 kacal idan kuma muka gama Free pages zai koma 700 ne.ga masu buk'atar Vip Kuma 2 pages a Rana zaku iya biyan nai 1000 kacal. ku hanzarta ku fara biya tun kafin mu gama free pages.zaku iya tura kud'in ta wannan account d'in 2270127432 Naja'atu umar Zenith bank Evidence of payment (shaidar biya )via 07066508376 Da zarar mungama free pages Kuma zamu sa duk Wanda ya biya kud'in sa a paid group, karku bari ayi wannan tafiyar Babu ku mutanan arziki. 07066508376________ Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD HUYAAM *NA* *__NAJA'ATU UMAR FAROOQ __* *__(MRS SARAKIES )__* PAGE 2 *Tallah! Tallah!! Tallah!!!* *Ina kuke hajiyoyin gidan nan,nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan?to maza ku matso ga wata garab'asa ta zomu har inda kuke *Hajiya kaya Kikeso na fita kunya cikin taro ku Kuma so kike kallo ya koma akanki acikin Taron mata idan kika shiga biki ko suna ko Kuma Wani taro na musamman.to maza idan kina so ki kankarowa kanki mutunci kizo UK collection and gallery mu gwan gwajeki da kayanmu masu quality Wanda zaki gaji ki ajiye Dan kanki Amma badai ya mutuba Muna sai da kaya kamar haka *Atamfofi da lesses* *Abaya* *Shadda* *Hand bag* *Shoe* *Veil na manya Dana Yara* *Socks rin hands made d'in nan masu net*. *Hula ta 'yan Gayu* *Siyan D'aya ko sari* *Duk zaki samu kan Farashi Mai sauki kedai ki garzayo UK collection & gallery Kisha Mamaki* *Domin ganawa damu ko magana damu kai tsaye ku tun tub'emu kai tsaye ta wannan number kamar haka* 08135305790 *Sai mun jiku *Bismillahirrahmanirrahim* __________ *Bayan Kwana biyu* Da safiyar ranar tun K'arfe bakwai da Rabi su muneeb suka tafi school,ya Zarah ma k'arfe Tara Saura ta tafi school d'in Dan suna da lecture na k'arfe 9am.sai ya Haidar da shima ya fita wajen nasa aikin Hakan yasa Babu kowa a gidan ya rage daga Huyaam sai Huda .sukan suna gidan tunda babu inda zasu sunyi candy suna zaman jiran results sai anjima da yamma Kuma su tafi islamiya.yanzu haka k'arfe goma da mintuna ne na safe Amma har lokacin HUYAAM Bata tashi daga baccin ba tun bayan da tai sallahn ASuba data koma bata tashi ba.har Huda ta tashi ta barta Dan ita tunk'arfe 9 ta tashi tai wanka ta shirya har tai breakfast yanzu haka tana zaune a falon downstairs wajen k'arfe goma da
Chapter 29 · 0% Book details