← Book details Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 85

Sashe 48

Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

jin haka ta Mik'e ta Kara wayar ta a kunnenta kamar wacce zatai answering call sannan ta haye sama da sauri.Aziz ya bita da kallon gefen ido. ita ko Huda hankalinta gabad'aya na kan wayar AZIZ da take sa masa contract d'inta.mik'a masa wayar tayi bayan ta gama tace. "Gashi ya chiroma". kallanta yayi yace. "Kinyi serving tace. "Nayi, da suna na nai serving". Yace "okay Samun ta Huyaam". Huda ta Kalli inda Huyaam ta zauna ganin wayan Bata nan yasa ta Kalli Aziz chiroma tace. "Yaushe ta tashi kuwa?. Aziz yayi murmushi yace. "Now ,Not long ago may be ko ansa waya zatai". Huda tai shiru sai Kuma tace. "To bari nasa Maka natan". nan tasa masa contract d'in Huyaam sannan ta mik'a masa wayar, karb'a yayi zaiyi serving adai dai lokacin da Ammie ta sauko falon Aziz ya tsugunna har k'asa ya Gaida ta. ansa masa Ammie tai da kulawa sannan tace. " Yaushe Kashigo kwa Aziz?..". Aziz na shafa kansa yana murmushi yace. "Not long ago Ammie". Ammie tai murmushi sannan ta tambaye shi aiki yace mata Alhamdulillah nan Ammie tace. "Allah ya taimaka" yace. "Ameen" Yana mik'ewa sannan yaywa Ammie sallama. Ammie tace. "Tafiya Kuma zakai Aziz?..." Aziz Chiroma na murmushi ya ansa mata da eh sannan ya fita daga falon gabad'aya...... K'arfe 12:30am na dare shakundum ce tsaye a cikin toilet d'in d'akinta waya ce kare a kunnenta.magana take k'asa k'asa wadda koda kana kusa da ita idan ba Mai k'arfin jiba bazaka tab'a sanin Mai take cewa ba.tace Cikin k'asa da murya "barzuk Ina cikin tashin hankali na rasa ta Ina zan fara? wannan kakartasu ta dawo part d'in da zama gabad'aya bansani ba ko ta fara fahimtara Wani abunne?..." Ta Fad'a cikin tashin hankali. Daga can b'angaren Barzuk yace da wata iriyar murya marar dad'in saurare "ita tsohuwar ce Mai wannan aikin". Cikin tashin hankali shakundum tace. "Itace mana barzuk! Ga tsabar masifa sai ta kai har kusan k'arfe d'ayan dare tana falon Bata shiga d'aki ta kwanta da wuri bare na samu na aiwatar da aikin nawa ba". Ta fad'a cikin damuwa.barzuk yay Wani wata mahaukaciyar dariya kafin ya tsagaita yace da bu d'add'iyar muryarsa. "Ai wannan tsohuwar da kike ganinta NEMA take Taga ta karya mana aikinmu". cikin damuwa shakundum tace. "Kamar Yaya barzuk'! na shiga uku Dan Allah kada ai mun haka kada ka Bata dama barzuk". Ta fad'a tana share zufar data karyo mata lokaci D'aya. Barzuk ya K'ara shekewa da wata uwar Dariya kafin ya tsagaita yace. "To idan ba kyason haka gara ki zama jaruma kema ki Hana idonki bacci kibi duk wata hanyar daya kamata kibi wajen aiwatar da aikin naki batare da kin Bat'a aikin ba,ko Kuma kina an kamaki ba". Shakundum tace. "Barzuk duk Wani Abu da kace nayi nayi na bunne komai a B'angarena yanzu haka b'angaren Ayshan ne kawai banjeba kullum idan zanje sai na ga bayin b'angaren nata suna nan basa tab'a, matsawa ko kad'an Amma kuma barzuk nasan yadda Zanyi dasu akwai mafita ta yadda babu Wanda zai tab'a ganina bare Kuma har a zargeni kamar yadda nai a waccen Karan ma". Ta fad'a cikin k'warin gwiwar Daya shigeta lokaci D'aya.barzuk yace. "Ko kefa haka ya kamata kiyi,Dan Inaso ne kina gamawa idan kika dawo a sannan ne mu Kuma zamu cika miki aikin". Shakundum tace. "Godiya nake uban gidan su faisak". barzuk yace. "Angaisheki baragurbin masarautar zazzau" tai murmushi tace. "Sai munyi waya saurin katse wayar tai Jin kamar motsi daga cikin d'akin duk da tasan ta kulle k'ofar kafin ta shigo nan ta damk'e wayar a hannunta k'irjin ta na bugawa da sauri da sauri Sannan ta Murd'a key d'in k'ofar ta fito tana sauke numfashi kamar wacce tai gudun tsere tareda da kallon k'ofar Lokaci D'aya...... HUYAAM LAMID'O AZIZ CHIROMA AFEEF *mutanan MRS SARAKIES Kuna Ina ne? ana ta payments na book d'in Huyaam ku an barku a Baya to Maza ku garzayo yanzu kar wannan garab'asar ta wuce ku*. *ga masu buk'atar fara payments zaku iya sa kud'inku a yanzu before mu gama free pages Regular group akan naira 500 kacal idan kuma muka gama Free pages zai koma 700 ne.ga masu buk'atar Vip Kuma 2 pages a Rana zaku iya biyan nai 1000 kacal. ku hanzarta ku fara biya tun kafin mu gama free pages.zaku iya tura kud'in ta wannan account d'in 2270127432 Naja'atu umar Zenith bank 'yan Niger kuma kumin magana ta phone number na chart only. 07066508376 Evidence of payment (shaidar biya )via 07066508376 *'Yan Niger _zaku iya biyan(500 CFR) a Yanzu before mu gama free page. idan muka gama Kuma zai koma(700 CFR) for VIP Kuma (1000 CFR)MY NITA (evidence of payment*) 07066508376 Da zarar mungama free pages Kuma zamu sa duk Wanda ya biya kud'in sa a paid group, karku bari ayi wannan tafiyar Babu ku mutanan arziki. 07066508376________ Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD HUYAAM *NA* *__NAJA'ATU UMAR FAROOQ__* *__(MRS SARAKIES )__* PAGE3 *TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!* *Ina kuke manyan mata masu capacity ? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."* *To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* *1,Atamfofi* *2, lesses* *3, Abaya* *4, kayan kwalliya ko Wani iri ne* 5,*D'an kunnaye(jiwelleries)* *6,takalma* *7,hand bag* *8, mayafai* *9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire Lagos anan zaki samu duk Wani Irin kayan kitchen muna Saidawa akan farashi Mai sauk'i da rahusa siyan D'aya ko sari*. *domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka +234 811 190 1302 /09020337676* *Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta* *Sai mun Jiku
Chapter 48 · 0% Book details