← Book details Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 85

Sashe 37

Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

07066508376 Da zarar mungama free pages Kuma zamu sa duk Wanda ya biya kud'in sa a paid group, karku bari ayi wannan tafiyar Babu ku mutanan arziki. 07066598376________ Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD HUYAAM *NA* *__NAJA'ATU UMAR FAROOQ__* *___(MRS SARAKIES )__* PAGE 2 *Tallah! Tallah!! Tallah!!!* *Ina kuke hajiyoyin gidan nan,nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan?to maza ku matso ga wata garab'asa ta zomu har inda kuke *Hajiya kaya Kikeso na fita kunya cikin taro ku Kuma so kike kallo ya koma kanki acikin Taron mata idan kika shiga biki ko suna ko Kuma Wani taro na musamman.to maza idan kina so ki kankarowa kanki mutunci kizo UK collection and gallery mu gwan gwajeki da kayanmu masu quality Wanda zaki gaji ki ajiye Dan kanki Amma badai ya mutuba Muna sai da kaya kamar haka *Atamfofi da lesses* *Abaya* *Shadda* *Hand bag* *Shoe* *Veil na manya Dana Yara* *Socks rin hands made d'in nan masu net*. *Hula ta 'yan Gayu* *Siyan D'aya ko sari* *Duk zaki samu kan Farashi Mai sauki kedai ki garzayo UK collection & gallery Kisha Mamaki* *Domin ganawa damu ko magana damu kai tsaye ku tun tub'emu kai tsaye ta wannan number kamar haka* 08135305790 *Sai mun jiku *Bismillahirrahmanirrahim* ____________ Su Shakudum Basu dawo gidan nan ba sai wajen k'arfe shida Saura na yamma,saboda uwar tafiyar da sukayi Dan ba k'aramin tafiya suka Sha ba wai ahakanma Dan tasa haladu yay gudu a hanya ne.Agajiye ta fito daga cikin motar bayan haladu yayi parking ya fito daga driver seat da sauri ya Bud'e mata bayan motar,sai faman zab ga mata uban kirari kawai yake Wanda yasan wannan shine favorite d'inta akan sarauta.d'auke kanta tai bata ansa masa ba illah kallan b'angaren gimbiya Aysha kawai da tai kafin ta Wani cije leb'enta da karb'i tana Wani sakin murmushin da Babu Wanda ya isa ya Gane Hakan har sai idan mutum ya kula. D'aga k'afar ta tai D'aya ta fara tafiya a hankali cikin nutsuwa da izzah Dan kuwa cikin shiga take Irin ta sarauta Hakan yasa ta fito sak a matar sarki Dan a yadda ta fita ahaka ta dawo. Kallo ne kawai ya koma kanta Dan duka bayin gidan ita suke kallo Kuma duk inda ta gifta kuwa sai bayin gidannan sun duk'a har k'asa sun gaidata kawunansu a k'asa Cikin girmamawa. idan kuwa tabiyo hanya Koda wasa Baka Isa ka biyo hanyar ba har sai bayan ta bar wajen. Ahaka har ta Isa b'angarenta Wanda ke a can gefe. Tun daga bakin k'ofar shiga falon dogarayen da Suke b'angaren duk suka zube ak'asa suka shiga Yi mata barka da zuwa cikin girmamawa,da k'yar take iya ansa musu harta k'arasa shiga tangameman falon nata Wanda ya gaji da kayan more rayuwa .hadimanta ne kawai suke kai kawo a falon nata wajen ganin sun kimtsa komai yadda ya kamata kamar yadda sukeyi kullum.sud'in ma zubewar sukai a k'asa suka shiga kwasar gaisuwa, amintacciyar hadimar safara ta taso zata karb'i hand bag d'in hannun nata Amma ta da katar da ita ta hanyar d'aga mata hannu alamar Bata buk'atar Hakan .nan safara Taja burki ta tsaya tana sunkuyar da kanta k'asa. Shakundum ta Kalli Sauran hadiman nata Dake ta faman Yi mata sannu da zuwa nan ma dai da k'yar ta iya ansa musun harta haye stairs d'in b'angaren nata. tura k'ofar bedroom d'in nata tai bayan ta Bud'e ta juya ta k'ullo k'ofar da key . sannan ta k'arasa shiga cikin d'akin Bata zarce ko Ina ba sai inda zata b'oye hand bag d'in nata da tazo da ita Dan kada ta barta afili tsau tsayi yasa Wani ya shigo ya Gani.bayan ta b'oye ta dawo gaban gadon ta fara cire alkyabbar jikinta sannan ta k'arasa rage duka kayan jikinta Daga nan kuma ta shiga toilet danyin wanka Dan Wani Irin zafi take ji , Amma Kuma acan k'asan ranta Wani Irin farin ciki takeji zuciyarta fes Dan Gani take kamar komai yazo k'arshe ne akan abinda ya to Kate mata farin cikin ta na Wanda take fama dashi na shekara da shekaru.... *Washe gari* K'arfe 7: 30am na safe sarki Abdallah ne ya shigo d'akin gimbiya Aysha bakinsa d'auke da sallama cikin shiga Irin ta sarauta Dan d'azu bayan ASuba yaso yashigo kamar yadda ya saba to Kuma sai Wani uzuri ya hanashi zuwa sai Yanzu ya samu ya fito,Kuma babu inda ya nufa direct nan ya iyo. anty Amina ce Dake gyarawa gimbiya Aysha filon da take kai ta d'ago tana ansa masa sallamar tasa .tana matsawa daga gefen gadon ta koma can site d'in tana sunkuyar da kanta k'asa bayan ta D'an duk'a tanai wa Mai martaba Barka da zuwa cikin girmamawa. kallo D'aya sarkie Abdallah yay mata ya ansa mata Yana K'arasa shigowa cikin d'akin ya zauna nan Bakin gadon anty Amina kuma ta fice daga d'akin Ganin yazo duba iyalin sane.kallan gimbiya Aysha Mai martaba yay data Bud'e idonta kad'an Wanda suke koda yaushe a kumbure tana kallansa dasu Bata ko kiftawa.shima kansa Mai martaba idon nasa Yana cikin nata sai Kuma ya lumshe su Yana bud'ewa lokaci D'aya ya kamo hannunta na dama yay mata murmushinsa Mai kyau cikin k'asa da murya yace. "Amincin Allah ya tabbata a gareki gimbiya nah". Ya fad'a Yana Wani k'an k'ame hannun gimbiya Aysha Wani Irin soyayyarta na k'aruwa a duka sassan jinkinsa.Lumshe ido gimbiya Aysha tai har lokacin idonta Yana kansa.ganin ta ansa masa da idon nata kamar yadda ya zama shine maganar ta a Yanzu tunda Bata iya magana yace cikin Jin dad'in ansa masa da tai. " Ya jiki ? Allah ya k'ara lafiya fulani nah" sai Kuma ya D'an runtse ido Yana bud'ewa lokaci D'aya yace. "kiyi hak'uri Aysha nah, in Sha Allah zaki samu lafiya soon.kiyi hak'uri idan na Gaza ta wannan b'angaren, kiyi hak'uri idan na Gaza ta fannin sama miki Lafiya duk da Babu inda ba'a jeba a fad'in k'asashen nan duk Wani hospitals da muka sani ko Kuma mukaji labari munje Amma kuma results d'in D'aya yake nunawa shine babu abinda yake damunki. sannan duk Inda mukasan akwai Mai maganin gargajiya Shima Babu inda Bakuje da Hajiya inna ba Amma sauk'i na Allah ne Yana sane damu gimbiya nah tunda kullum cikin Miki addu'a muke babu dare babu Rana Allah ubangiji ya Baki lafiya , Allah ya tashi kafad'unki Allah yasa kaffarane Aysha na". Ya fad'a cikin raunin murya.itadai gimbiya Aysha kallansa kawai kafin ta lumshe masa take da ido tana jin Duk abinda yake fad'a Amma Kuma Babu bakin magana. Mai martaba ya d'auke idonsa daga kallanta ganin idonsa na k'ok'arin kawo k'walla wai yau matarsa ce acikin wannan halin, wai yau gimbiya Ayshansa ce akwance babu lafiya shekara da shekaru Babu uhm Babu uhm_uhm saidai akwantar akuma tayar yau itace ta koma haka ya Allah" da ace dukiya na anfani ta b'angaren Samar da lafiya da kuwa ko dukiyar sa zata kare wajen ganin matarsa ta samu lafiya da wallahi ya Bada, sai dai Kash Babu halin yin hakan ubangiji ne kad'ai keda wannan damar kuma yake da Iko "ya Allah"haka ya am Bata kabawa wannan baiwa take tafiya cikin aminci". daga haka ya juyo ya Sumbaci hannunta idonsa Yana kanta har sannan yace cikin Wani yanayi "I love you Aysha nah Allah ya kula min Dake Allah ubangiji ya Baki lafiya". ya fad'a cikin damuwa.Anam ce tai knocking d'in k'ofar bayan wasu seconds Kuma ta turo k'ofar ta Bud'e tashigo bakinta d'auke da sallama cikin shigar uniform da school bag a bayanta da dukan alamu dai school za'a kai ta. Mai martaba ya zuba mata ido harta k'arasa shigowa cikin d'akin Mik'a mata hannu yayi alamar tazo gareshi Yana mata murmushi, itama murmushin ta sakakar masa Kafin ta k'arasa warinsa ta mik'a masa nata hannun ya kama Yana murzawa Yana kallanta yace. "Har anyi shirin za'a tafi school d'in?..." Ya fad'a Yana kallanta. Anam na murmushi ta gyad'a masa kai kafin tace. "Eh Dady". Sarki Abdallah ya gyad'a kai yace. "Masha Allah Ina fatan ana karatu Sosai". Tana murmushi tace. "Eh". Sarki Abdallah yace. " Good girl Allah ya taimaka". Ta ansa masa da Ameen.sakin hannun nata yayi ganin hankalinta na gun mamanta kamar yadda ta zuba musu ido itada baban tana kallansu.Anam ta matsa kusa da maman nata ta haura saman ta rik'o hannun gimbiya Aysha ta sumbata tana murmushi tace. "Na tafi mami saina dawo Allah ya Baki lafiya". Ta fad'a tana kallan gimbiya Aysha.lumshe idonta tai alamar ansa mata. shidai Mai martaba Yana kallansu da tausayawa Anam ta saki maman nata sannan ta sauka daga saman gadon tana kallon Mai martaba tace. "Saina dawo Dady". Ya rik'o hannunta ya jawota jikinsa ya rungume sai Kuma ya d'agota Yana kallanta Yace. "Allah yasa ayi karatu sosai mamana" ya fad'a Yana sakin Hannunta . Anam ta Ansa masa sannan ta juya ta fita daga d'akin. sarkie Abdallah ya bita da kallo hakama gimbiya Aysha Yana K'ara Jin k'aunar 'yar tasa na K'ara shiga ransa har ma da mahaifiyar tata.bayan tafiyar Anam Mai martaba Bai Dad'e a d'akin ba yay ma gimbiya Aysha sallama bayan yayi mata addu'o'i kamar yadda ya saba aduk kwanan duniya ya fita daga d'akin saboda Abincin da anty Amina ta shigo zata Bata..... K'arfe shad'aya da mintuna Hajiya inna ce zaune saman kujera a nan d'akin gimbiya Aysha ta shigo duba tane kamar yadda ta Saba a kullum kwanan duniya.tana kallan anty Amina Dake gyarawa gimbiya Aysha kayanta Dake cikin press d'in kayanta tai k'asa da murya tace. " Nifa Amina wallahi tun ba yau ba nake cewa wannan Ciwon na Aysha ba iya b'atan 'yarta bane ya ja mata wannan ciwon ba harda sihiri ajikinta Dan haka wannan makamin ya fad'a mana kina fa ganin Abu shekara da shekaru inda ciwon Allah da Annabi ne ayya ci ace yanzu ansamu Wani sauyi sosai Allah na tuba, Kuma kina fa kallo Wani asibitin ne bamu jeba a fad'in k'asashen nan Amma Abu D'aya ake fad'a mana shine su basuga Komai ba inbanda hawan jinin kawai da akace tana da shi shima Kuma ance da sauk'i". Ta fad'a cikin Wani yanayi.Anty Amina tai murmushi ta juyo tana kallon hajiya inna tace. "To koma dai menene Allah
Chapter 37 · 0% Book details