← Book details Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 85

Sashe 64

Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Data kawo idonta" lokaci D'aya jikin Huyaam yay sanyi Jin abinda siyama ta fad'a nan ta kauda da kanta cikin sauri tana Hana kukan Dake San kufce mata itama.Huda data gama Musu parking kayansu wuri D'aya ta k'araso gunsu tana kallansu itama jikin nata sai yayi sanyi lokaci D'aya Amma ta Dake tai k'arfin halin ce wa "Wallahi muma ji muke kamar karmu tafi Amma ya za'ayi tunda iya kwanakin da aka Bamu kenan?Kuma Kinga za muyi resuming islamiya ma this Saturday" siyama tai shiru tana kallanta.bud'e k'ofar d'akin akayi Anty khadija ce ta shigo tana kallon yadda duk jikinsu yayi sanyi, itama kamar tai kukun haka take ji ganin dai tafiyar zasuyi Dan Allah ya Gani Bata son su tafi Bata gaji da ganin suba dakewa tai tana kauda tunaninta ta ce cikin sanyin murya"ku taso time na tafiya kunsan flight d'in 2:30pm gashi Yanzu almost 3" ansa mata sukai da cewa "to mummy" sannan suka mik'e suna kallon siyama data Kasa tashi tana share hawayen ta.kallanta kawai suke suna Jin kamar Suma su fashe da Kukan haka suke ji, sai can Kuma suka ga ta mik'e ta k'arasa ta d'aukar musu D'aya trolling nasu Huyaam ma ta d'auko d'ayar akwatun sannan suka fita daga d'akin gabad'aya bayan Huda ta jawo k'ofar ta rufe...Saida suka sauka downstairs sannan Anty khadija ta kallesu ta ce "kuzo muje falon Abban siyama kuyi masa sallama" bin bayanta sukai har falon Abban su siyaman.Zaune suka samu Abban su siyama a k'aton falonsa Saman kujera yana karanta jarida,k'arasawa sukai suka zauna nan Saman carpet.gaishesa sukai cikin ladabi ya Ansa musu da kulawa Yana cewa "tafiya zasuyi da wuri haka? Na d'auka wata biyu zakuyi mana ai" murmushi sukai suna sunkuyar da kansu k'asa Amma basuyi magana ba.kud'i ya d'auka Mai yawan Gaske ya Bawa Anty khadija akan ta Basu,nan sukai tai masa godiya kafin su baro falon gabad'aya....bayan sun fito compound suna tsaye har driver ya gama loda musu kayansu a boot ya juyo Yana ce musu ya gama Anty khadija ta ce "su shiga" Babu musu suka shiga ta kalli siyama ta ce ta shiga gaba ansa mata siyama tai sannan itama ta shiga bayan motar Dan da ita za'ayi musu rakiya zuwa airport d'in.daga haka driver Yaja suka bar gidan security suna ta d'aga musu hannu..... bayan sun isa airport d'in har an fara boarding classes da Kuka suka Rabu Dan da k'yar Anty khadija ta b'anb'aresu daga jikinta Dan itama har hawayen tai tana Jin inama karsu rabu,haka itama Siyama da k'yar da k'yar suka Rabu Dan Saida akai musu magana ma sannan Suka k'arasa wajen jirgin suna kuka suna komai haka suka shiga.saida Anty khadija taga tashin jirginsu sannan suka shiga mota driver ya Maida su gida tana kewar yaran nata..... K'arfe hud'u saura motar data d'auko su Huyaam daga airport ta shigo cikin palace.driver da dagarin da suka je d'auko su a airport d'in duk suka fito,tun kafin su Huyaam su fito daga cikin motar dogarin ya fito daga gaban motar cikin sauri ya Bud'e musu back seat ya matsa baya cikin girmamawa yana K'ara Yi musu barka da dawowa.driver Kuma ya zaga ya Bud'e boot d'in motar ya Shiga fiddo musu da akwatunan su....kallan palace d'in kawai suke suna ganin kamar yau suka bar cikin ta gashi yanzu har sun dawo Sauke numfashi Sukai ganin driver da dogarain sun nufi part d'insu da boxes d'in nasu yasa suka bi bayansu Suna ansa gaisuwa da Sannu da zuwan da bayin gidan ke Musu. ahaka har suka isa b'angaren su. A Falon suka Tarar da su ya Zarah muneefa da gudu ta zo tai Hugging d'insu tana welcoming d'insu da fara'a tana tai musu sannu da zuwa Haka ma muneeb da tun d'azu da sukaji an tafi d'auko su suke Zaune a falon suna zaman jiransu. sallama driver da dagarin sukai musu suka fita daga falon gabad'aya.baba magajiya data fito daga kitchen Jin muryar su yasa ta ce "sannuku da zuwa mutan habuja" ta fad'a tana murmushi.ansa mata sukai da Kulawa.Kafin su ruga su rungume ya Zarah Huyaam na tambayarta Ammie.tun kafin ya Zarah ta Bata ansa Ammie ta sauko downstairs d'in tana murmushi ta ce "sannnku da dawowa daughters" ai da sauri Huyaam ta ajiye hand bag d'inta nan tsakiyar falon ta k'arasa wajen Ammie da sauri ta rungumeta ita da Huda tana cewa "I miss you Ammie" tareda k'ank'ame ta .Ammie na shafa kansu ta ce "I miss you too twin" da k'yar suka saketa suka dawo falon suka zauna suna Gaida Ammie,ansa Musu tai tana tambayar su hanya da Kuma Anty khadija ansa mata sukai suna ta murmushi.ganin yanzu suka zo Kuma suna buk'atar hutu sannan Kuma k'ila ko sallah basuyi ba yasa Ammie ta ce su wuce d'aki suje suke suyi wanka su Huta sa fito anjima" mik'ewa sukai suna ansa mata sannan suka haura Sama zuwa d'akinsu nan Ammie tasa muneeb ya kai musu kayansu sama..... HUYAAM AZIZ CHIROMA LAMID'O AFEEF ABDALLAH SHATTIMA Littafin HUYAAM na kud'i ne regular group akan naira 500 before mu gama free pages muka gamawa Kuma zai koma 700 for VIP group Kuma 1k (1000) ku hanzarta ku biya ta wannan account d'in 2270127432 Naja'atu umar zenith bank Evidence of payment 07066508376 *Yan Niger _zaku iya biyan(500 CFR) a Yanzu before mu gama free page. idan muka gama Kuma zai koma(700 CFR) . for VIP Kuma (1000 CFR)MY NITA 07066508376 *TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!* *Ina kuke manyan mata masu capacity ? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."* *To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* *1,Atamfofi* *2, lesses* *3, Abaya* *4, kayan kwalliya ko Wani iri ne* 5,*D'an kunnaye(jiwelleries)* *6,takalma* *7,hand bag* *8, mayafai* *9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire Lagos anan zaki samu duk Wani Irin kayan kitchen muna Saidawa akan farashi Mai sauk'i da rahusa siyan D'aya ko sari*. *domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka +234 811 190 1302 /09020337676* *Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta* *Sai mun Jiku
Chapter 64 · 0% Book details