Sashe 54
Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
K'arfi Shabiyu da mintuna su Afeef suka is a Abuja.shata d'in taxi ya d'aukar musu har unguwar su Anty khadija Dake nan house of assembly.yana nan zaune gaban motar har suka shigo layin.tun da suka Shigo layin Huyaam Dake zaune a bayan motar kusa da Huda ta jinginar da kanta da kujerar motar take bin layin da kallo to remember when last her to be come this home. Har suka k'araso Bakin gate d'in idonta ya sauka akan security d'in da suke zaune bakin gate d'in.bud'e front seat d'in motar Afeef yayi ya sauka ya bawa Mai taxi din kud'in motarsa Yana kallan su Huyaam da Suma suka fito daga cikin motar Mai taxi d'in ya shiga fiddo musu da boxes d'in nasu Dake cikin boot d'in... Su Huyaam zasu d'auki boxes d'in nasu kenan D'aya daga cikin security d'in ya k'araso Yana Yi musu sannu da Zuwa Dan tabbas ansanar musu da zuwansu tun kafin ma su iso.lokacin da suka sauka Afeef ya K'ira Anty khadija ya fad'a mata sun iso alokacin har take cewa zata Aiko driver ya d'auke su Afeef yace mata a'a zasu hawo taxi ma su taho sanin halin Afeef d'in yasa ta rabu dashi.Huyaam ta girgizawa security kai tace. "Ka bari zamu iya shigar da kayan". Security yayi murmushi yace. "A'a Hajiya ki bari kawai kunsha gajiyar hanya".ya fad'a Yana karb'ar kayan nasu .babu musu HUYAAM ta sakar masa ganin yadda ya kan k'ame hannun box d'in yak'i saki ya karb'i ta Huda ma zai karb'i ta Afeef yayi saurin Dakatar dashi sannan yay gaba Suna biye dashi har suka k'arasa gate d'in.sauran security da Mai gadi suka shiga yi musu barka da zuwa cikin girmamawa har suka shiga cikin gidan.gidane k'aton Gaske wanda ya ansa sunansa gida,ke daga Gani ma kinsan Anty khadija ba k'aramin mutum take aure ba saboda yadda gidan ya had'u iya had'uwa. Sannu a ahankali suke bin bayan security har suka iso k'ofar babban falon gidan .suna shiga falon siyama sa'ar su Huda Dake zaune falon tana zaman jiran su ta taho da gudu ta had'a ta rumgume su gabad'aya tana murmushi tace. "Well come twin I so so much miss you" ta fad'a tana k'an k'ame su kafin ta sake su lokaci D'aya tana kallansu tana murmushi.suma murmushin suka sakar mata .siyama ta kalli Afeef ta risina tana murmushi ta gaishe shi tareda yi Mai Sannu da zuwa.ansa mata yay da kulawa.Anty khadija ce data fito daga Wani corridor ta k'araso falon tana murmushi tareda kallansu tace. "Sannunku da zuwa daughters". Tana fad'ar haka ta shiga rumgume su one by one .ta juyo tana kallon Afeef Daya coge yak'i zama tace. " ka zauna mana ka wani tsaya". Afeef ya shafa kansa Yana murmushi yace. "Mummy tafiya Zanyi saboda kar nai missing flight dama na kawo sune" mummy ta harareshi tace. "naga kacemin flight d'in 2:30pm ne Kuma shine yanzu zaka cemin tafiya zakayi Dan Rashin tsoron Allah Afeef". Afeef dai shafa kansa kawai yake Yana D'an murmushi Amma baice komai ba.mummy tace. "Ka zauna kasha ruwa ka huta kai sallah kaci abinci kafin nan saika tafi" Afeef ya D'an Bud'e ido da Baki Yana kallanta Jin yadda take lissafo duk abubuwan da zaiyi baice komai baya zauna nan Saman kujerar. Mummy tana kallan su Huyaam tace. "Ku zauna mana Huyaam"zama sukayi Mai aikin gidan ta shigo falon bakinta d'auke da sallama Hannunta rik'e da k'aton tray Wanda ta d'oro ruwa da drink's Akai ta kawowa su Huyaam ta ajiye nan Saman table ta tsugunna har k'asa tana gaida Afeef kafin ta gaida su Huyaam sannan tabar wajen.mik'ewa Afeef yayi Jin ana K'iran sallahn Azhar mummy ta kalleshi ganin ya mik'e tace. "Ina Zaka?...yace. sallah Zanyi" mummy tace "To ashiga b'angaren Bak'i kayi sallahn aciki" ansa mata yayi Yana barin falon gabad'aya ya nufi b'angaren Bak'in kamar yadda mummy ta fad'a.mummy ta Kalli siyama data mak'alewa su Huyaam tace "Siyama Kaisu d'aki suyi wanka sai suyi sallahn idan sun gama saiku fito kuyi lunch" Babu musu siyama ta mik'e Suma suka Mik'e suka bi bayan siyama. K'iran Mai aikin Anty khadija tai bayan ta iso tace. Ta d'auki boxes d'in ta kaiwa su Huyaam d'akin siyama". Babu musu ta ansa mata cikin ladabi sannan ta mik'e ta shiga d'aukar boxes d'in.Anty khadija itama ta mik'e ta haura sama Dan yin sallahn..... HUYAAM LAMID'O AZIZ CHIROMA AFEEF Littafin HUYAAM na kud'i ne regular group akan naira 500 beforehand mu gama free pages muka gamawa Kuma zai koma 700 for VIP group Kuma 1k (1000) ku hanzarta ku biya ta wannan account d'in 2270127432 Naja'atu umar zenith bank Evidence of payment 07066508376 *Yan Niger _zaku iya biyan(500 CFR) a Yanzu before mu gama free page. idan muka gama Kuma zai koma(700 CFR) . for VIP Kuma (1000 CFR)MY NITA 07066508376 *TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!* *ASSALAMUALAIKUM MUTANAN* *Ina kuke manyan mata masu capacity ? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."* *To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* *1,Atamfofi* *2, lesses* *3, Abaya* *4, kayan kwalliya ko Wani iri ne* 5,*D'an kunnaye(jiwelleries)* *6,takalma* *7,hand bag* *8, mayafai* *9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire Lagos anan zaki samu duk Wani Irin kayan kitchen muna Saidawa akan farashi Mai sauk'i da rahusa siyan D'aya ko sari*. *domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka +234 811 190 1302 /09020337676* *Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta* *Sai mun Jiku 07066508376________ Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD HUYAAM *NA* *___NAJA'ATU UAMR FAROOQ__* *__(MRS SARAKIES )__* PAGE3 __________ Sallah kawai Afeef ya iya yi a falon ya fito daga b'angaren Bak'in baiko kula tulin lunch d'in da Mai aikin Anty khadija ta kai masa har b'angaren Bak'in ba.fito warsa yayi nan main falorn gidan Anty khadija ya zauna coz ba Jin yunwa yakeyi ba, bugu da k'arima ya k'agu ya bar gidan gabad'aya.yana nan zaune a falon har bayan mintuna biyar Anty khadija ta sauko downstairs d'in ta k'araso falon tana Kallansa ta ce "kaci abincin da akai kai Maka dai ko? Ta fad'a tana kallansa.shafa kansa Afeef yayi Yana D'an murmushi ya gyad'a mata kai alamar eh ya ci.Anty Khadija ta harareshi tace "bakaci ba Afeef tunda naga kana wannan murmushin bakaci ba, sannan baici ace har ka ci abinci a wannan D'an lokacin ka fito ba" Afeef ya D'an Bud'e ido Yana murmushi har lokacin ya ce "mummy mai yasa bakya yadda Dani ne wai Yanzu?". Anty khadija ta ce "Taya zan yadda da kai bayan nasan hakinka". Afeef yay shuri baiyi magana ba . Anty khadija ta ce "ko dai abincin ne Bai Maka ba yanzu a asake Maka Wani? Afeef ya d'ago ya kalleta da sauri ya girgiza mata kai ya ce "A'a mummy tafiya ma Zanyi Kinga time is approaching kar nai let". Ya gyad'a Yana duba time awayarsa.Anty khadija ta Sauke numfashi ta ce "aishikenan Amma kasa aranka wannan shine zuwanka na k'arshe a gidan nan da zaka k'i cin abinci idan kazo ka". Ta fad'a da sigar warning Gyad'a mata kai yayi ya ce "in Sha Allah" kallon Mai aikinta tai Dake jera Abinci a dining ta ce "Ramma! Juyowa yamma tai tana ansa mata cikin ladabi kafin ta fara saukowa daga stairs d'in dining d'in zata K'araso cikin falon,tun kafin ta k'araso Anty khadija ta ce "jeki sama d'akin siyama ki k'irasu gabad'aya kice suzo suyi sallama da yayansu zai tafi" cikin girmamawa Ramma ta ansawa Anty khadija sannan ta nufi stairs d'in. Bayan su Huyaam sun sauko falon lokacin har sunyi wankan sun sauya kaya Anty khadija na murmushi tana kallansu ta ce "wai tafiya zaiyi shine yasa na k'iraku kuyi sallama" kallan Afeef sukai dukansu Daya mik'e yana kallan Wani direction d'in daban" suka had'a Baki wajen cewa "Allah ya kiyaye Yaya" ansa musu yayi lokaci D'aya Yana juyowa ya Kallesu D'aya bayan D'aya sai Kuma ya juya ya ta kalli Anty khadija ya ce "Ina boys suke? Anty khadija na murmushi ta ce "Basu dawo daga school ba" Jin jina mata kai yayi Amma baice komai ba.Anty khadija tana kallan sa ta ce "yanzu ai saika jira driver ya kaika ko? Afeef ya Kalleta ya ce "Yana nan ne? Ta ce "eh mana har nai masa magana ma tun d'azu ya fito da mota zai kaika airport d'in" da okay kawai ya ansa mata ya d'auki box d'in kayan na shi Dake nan tsakiyar falon yay hanyar k'ofar fita tareda da anty khadija sai su HUYAAM da suka biyo bayansu... Afeef na zaune gaban motar Yana kallan gabansa Anty khadija na kallonsa ta ce "Allah ya tsare Allah ya saukeku lafiya"ansa mata yayi yana juyowa ya Kallesu gabad'ayansu, d'aga musu hannu yayi kamar yadda Suma suke d'aga masa bayan driver ya ja motar har suka bar gidan gabad'aya .Anty khadija ta tusa su agaba suka koma cikin falon.... dukansu suna Zaune a dining room suna lunch Anty khadija ta Kalli HUYAAM ganin ta mik'e tana k'ok'arin barin wajen ta ce "ya naga kin mik'e? murmushi Huyaam tai mata