← Book details Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 85

Sashe 42

Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

ya daka mata wata uwar tsawa yace. " Shut up your dirty mouth here, I my your mate? Da har Ni zan k'iraki kik'i zuwa a kan time for more than 30 minutes har sai da kika ga damar zuwa zaki d'ebo min useless legs d'inki kizo min". Ya fad'a cikin b'acin Rai. Falon yay shiru kamar Babu kowa aciki har Ammie Dake Zaune gefe kan kujera tana kallansa.Aziza tai narai narai da ido ta fara matsar k'walla.Afeef yace" oh!! Damar Kuka kika samu Kenan ma,tun kafin nai miki me dalilin zaki b'are min Baki kice zakiyi kuka koh? Aziza ta girgiza masa kai tana toshe bakinta.yace. "Ko sai nazo na b'ab'b'al laki awurin sannan Zaki rufe min bakin". Nan da Nan Aziza ta Maida hawayenta ta rufe Bakinta da duka hannayenta jikinta har lokacin Bai daina rawa ba.itadai Ammie tana so taiwa Afeef magana Amma Kuma Mai martaba ya hanata Hakan. Dan yace indai Afeef Yana Yi musu hukunci karta K'ara sa Baki aciki.hakan yasa tai Shiru ganin Afeef d'in ma ya koma ya zauna,ya d'auko wayarsa ya fara latsawa shiru ne ya biyo Baya kusan 5 minutes ganin dare yanayi yasa ya ajeye wayar Batare da ya Kalli Aziza ba yace ta taso tazo ta. Mik'ewa tai tana ce masa thank you sannan ta k'araso ta zauna a kusa dasu ikleema ta nutsu waje D'aya. D'auko bag d'in gefen nasa yayi ya Bud'e ya ciro waya guda d'aya I phone 17 cikin kwalinta ko bud'ewa ba'a yiba. zaro ido waje sukai dukansu Amma kuma basuyi magana ba ya Mik'awa Huda Dake kusa dashi sai Huyaam sai ikleema sannan safnah sai Aziza daga k'arshe wacce Ganin wayar yasa har tama manta da abinda Afeef yay mata saboda farin ciki. duk wacce ya bawa suna karb'a suke masa godiya lokaci D'aya. Saida ya gama Bawa kowa sannan yace cikin seriousness. "Ko wacce ta Bud'e kunnenta ta saurari abinda zan fad'a". Gyad'a masa kai sukayi suna Bada dukan attention d'insu a kansa. Afeef ya cigaba yace. "Takawa yace abaku waya ganin Kun kawo lokacin Daya dace ku rik'e d'in, tunda university zaku shiga. Ina so kusani, ambaku wayane Dan zaku shiga wata makarantar daya dace ku shiga da waya Bawai anbaku Dan kuyi Sha Shanci ba, ba Kuma dan ku dinga kula samari ba, Ina fatan kunji?..duk suka ansa masa da cewa sunji..yace "okay" so, billah idan na kama yarinya tana Sha Shanci da waya ko Kuma kula samarin banza billah sai na nuna wa yarinya true color d'ina daga k'arshe kuma na rabata da wayar gabad'aya I my you cleared". Duk suka ansa da in Sha Allah.yace. "Kuma zan dinga monitoring dinku kafin na tafi idan ma na tafi akwai haidar kunsan halinsa basai na fad'a muku ba". Suka gyad'a masa kai da cewa eh sun sani yace. "Okay".nan dai ya cigaba da musu fad'a daga k'arshe ya sallamesu bayan sun masa godiya sosai kamar zasu Ari Baki,shi dai Bai kula suba ya tashi ya bar wajen ya haye stairs ya bar su sai faman murna suke kamar me bayama Aziza da Huyaam ai murna ba'a magana duk suka nunawa Ammie da Ya zarah wayar suka Saka musu Albarka ganin dare yayi yasa sukaiwa su Ammie sallama ko wacce ta koma part d'insu cikin farin ciki.. Huyaam kan a wannan Rana kamar tayi hauka Saboda farin Dan da k'yar tasa wayar ma a charge bacci kuwa b'arawo ne ya sace ta saboda farin ciki wai yau itace zata rik'e wayar Kanta...... ___________ Sha kundum ce tsaye a cikin d'akinta wajen k'arfe Sha biyun da mintuna na dare, tana tsaye ta kasa kwanciya bacci sak'awa kawai take da kwancewar yadda zata ai wayar da aikinta cikin sauk'i Dan Yanzu ta kan sultan zata fara,tunda shine yanzu abinda ya tsokane mata ido.Dan tunda ta Shiga b'angaren sarki Abdallah ranar juma'a taji sarki yace sultan ya tafi makaranta hankalinta ya kasa kwanciya damuwarta ta K'aru saboda ganin aikinta na Neman tar watsewa dole saita K'ara Tashi tsaye Dan baza ta tab'a bari ace sultan Yana samun sauk'i ba ko Kuma ta wayi gari ace ya warke daga ciwon data sa masa gabad'aya ba, duk da boka barzuk ya Bata Tabbacin sultan bazai tab'a warkewa ba har abada indai aka cigaba da K'ara D'ora masa wasu larurun.amma kuma Hakan baisa zata hak'ura ko Kuma ta raga masa ba shida uwarsa.Sauke numfashi tai ta fara takawa a hankali ta isa har bakin window ta Dake d'akin ta tsaya ta lek'a window d'akin bayan tasa hannu ya yaye labulayen Dake wurin.Harabar gidan ta Shiga k'arewa kallo lungu da Sak'o ganin yadda hasken wutar lantarkin dana farin wata suka haske gabad'aya harabar gidan kamar ba dare ba, Dan kuwa haske ne ta ko Ina kamar Rana..ga dogarayen gidan da Bayi ko wanne Yana inda yake aikinsa zaune wasu kuma a tsaye.kafin ta d'auke kanta ta maida idonta B'angaren gimbiya Aysha ta zuba masa ido tana kallansa Bata ko kiftawa tafi mintuna biyar tana kallan b'angaren Wani Irin Abu na taso mata tare da k'ok'arin ganin yadda zata K'ara cimma burinta akansu ita da d'anta a wannan Karan ma.tunanin yadda zata aiwatar da aikinta Kawai take Yi .tafi awa D'aya a tsaye jikin window nan tana sak'awa da kwancewa na Neman mafita Amma Kuma har lokacin Bata samu matsaya ba. sai wajen k'arfe uku ta bar wajen ta shiga toilet kafin ta fito ta haye saman gadon ta kwanta nan ma dai ta kusan wata awa D'ayar bata iya bacci ba sai can gaban nin asubahi ana K'iran sallahn farko sannan Wani nauyayyan bacci ya d'auketa..... HUYAAM LAMID'O AZIZ CHIROMA AFEEF *mutanan MRS SARAKIES Kuna Ina ne? ana ta payments na book d'in Huyaam ku an barku a Baya to Maza ku garzayo yanzu kar wannan garab'asar ta wuce ku*. *ga masu buk'atar fara payments zaku iya sa kud'inku a yanzu before mu gama free pages Regular group akan naira 500 kacal idan kuma muka gama Free pages zai koma 700 ne.ga masu buk'atar Vip Kuma 2 pages a Rana zaku iya biyan nai 1000 kacal. ku hanzarta ku fara biya tun kafin mu gama free pages.zaku iya tura kud'in ta wannan account d'in 2270127432 Naja'atu umar Zenith bank Evidence of payment (shaidar biya )via 07066508376 Da zarar mungama free pages Kuma zamu sa duk Wanda ya biya kud'in sa a paid group, karku bari ayi wannan tafiyar Babu ku mutanan arziki. 07066508376________ Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD HUYAAM *NA* *__NAJA'ATU UMAR FAROOQ __* *__(MRS SARAKIES )__* PAGE 2 *TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!* *Assalamualaikum mutanan arziki* *Ina kuke manyan mata masu capacity ? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."* *To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* *1,Atamfofi* *2, lesses* *3, Abaya* *4, kayan kwalliya ko Wani iri ne* 5,*D'an kunnaye(jiwelleries)* *6,takalma* *7,hand bag* *8, mayafai* *9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire Lagos anan zaki samu duk Wani Irin kayan kitchen muna Saidawa akan farashi Mai sauk'i da rahusa siyan D'aya ko sari*. *domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka +234 811 190 1302 /09020337676* *Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta* *Sai mun Jiku
Chapter 42 · 0% Book details