← Book details Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 85

Sashe 57

Huyaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta matsu su k'arasa cikin wurin...cikin nutsuwa suke tafiya suna cin karo da 'yay'an Manyan garin Abuja Suma sunzo wurin just for enjoying they self.Saida suka fara zuwa sukai payment na shiga wurin da duk irin abinda zasu buk'ata na kayan ciye_ciye duk suka biya sannan suka nufi cikin wurin. tun daga nesa suka hango differents people like Maza da mata Yara da manya duk kansu 'ya'yan masu kud'i ne wasu 'ya'yan ministers wasu Kuma 'ya'yan senators wasu Kuma 'ya'yan 'yan majalisu ke dukkan wad'an da suke cikin wurin nan dai 'ya'yan manyan mutane ne.ga 'yan matan nan wasu tare suke da samarinsu anfito outun wasu Kuma su kad'ai suka zo wurin just for enjoying they self. kowa da kika gani harkar gabansa kawai sukeyi awajen.wani D'an k'aramin waje su Huyaam suka nufa Wanda Babu mutane sosai awurin.wurine na musamman Mai d'auke da green grass carpet sai Wani kushin marasa k'afafu guda hud'u.daga gefe Kuma Wani D'an k'aramin swimpool ne Mai d'auke da blue din ruwa aciki sai wasu dokuna na wasa na roba da motocin roba sai machines da su kifin Roba da sauransu ke kayan dai wasa kala kala Babu Irin wanda Babu acikin pool d'in nan. zama sukai kan kushin d'in Dake wurin bayan sun k'arasa suka ajiye hand bag d'insu nan saman table d'in gaban kushin d'in.numfashi Huyaam ta sauke tana k'arewa wurin kallo ta ce "gaskiya wurin nan is so much sweetness and enjoyment, I like it so much I swear" ta fad'a tana Murmushi siyama ta ce "ko Ina ma ni kan I like it , Dan Wani time d'in idan zaman gida ya isheni nakan tambayar mommy nace Ina San zuwa sai tasa driver ya kawo mu Nida su Hussain" Huda ta ce "uhmm muma ko a kano akwai?" siyama tai murmushi ta ce "akwai mana kawai dai Dan bakya yawone shiyasa" Huyaam ta ce "aikuwa idan mun koma zan tambayar mana Abba muma ana kaimu time to Time" Huda dai tai shiru batai magana Dan tasan Tatsuniya kawai Huyaam takeyi Amma Dak'yar idan Abba zai yarda.suna wannan zan cen D'aya daga cikin waitress d'in ta kawo musu kayan mak'ulashan da sukai selecting ta ajiye musu nan kan table d'in gabansu sannan ta juya ta bar wajen.Huyaam na kallansu ta Mik'awa siyama wayarta ta ce "ni dai a fara min pictures first before anything, hope kin iya dai?" siyama ta karb'i wayar tana harararta sai Kuma ta ce "wallahi saina fasa" HUYAAM tai murmushi ta had'e hannayenta waje D'aya alamar rok'o ta ce "am sorry sis da wasa nake miki ni na isa nace miki Haka"Jin jina kai siyama tai sannan ta fara d'aukarta pictures kala kala.bayan Wani lokaci HUYAAM ta jawo Huda kusa da ita tace "ai musu tare" nan siyama ta cigaba da Yi musu pictures d'in kamar Babu gobe daga k'arshe Huyaam ta karb'i wayar a hannun siyama zatai wa Huda ita kad'ai Bayan ta gama yiwa Huda tai musu tare da siyama Suna cikin d'auka sai ga wasu 'yan mata nan Irin anjeboters d'in nan sunzo wucewa har zasu wuce sai Kuma suka tsaya suna kallon yadda sake d'aukar hoton sunyi kyau ba kad'an ba .Hakan yasa d'ayar ta jawo hannun wacce suke tafiya taren ta ce"zo muje gunsu" daga haka suka K'araso wajen su HUYAAM suna Murmushi suka ce "wow Masha Allah! Yo look gorgeous gaskiya Kuna da kyau sosai" Huda tai murmushi ta ce "thank you" d'ayar da yake tafi surutu tana kallan Huyaam Dake d'aukar su siyama pic ta ce "ki shiga cikinsu ki kawo nai Muku gabad'aya"Huyaam batai musu ba Dan dama haka take so ai musu pictures d'in gabad'aya ta ce "okay" sannan ta mik'a mata wayar.karb'a tai HUYAAM Kuma ta koma cikin su Huda suka Saka siyama a tsakiya akai ta d'aukar su pictures d'in...wow! Wow! Kawai 'yan matan ke Cewa saboda yadda sukai kyau a pictures d'in har suka gama d'auka" godiya su Huyaam sukai Musu bayan sun karb'i wayar daga hannunta haka suka bar wajen bayan sun karb'i contact d'in Huyaam.Dan takurawa sukai akan Huyaam ta Basu contact d'inta Babu yadda ta iya haka nan ta Basu... Zama sukai kan kushin d'in suna sauke numfashi kamar Wanda sukai gudun tsere Huyaam na kallonsu ta ce "nifa I'm eager to go that pool wallahi"Huda ta ce "ke Kuwa ki huta mana ko gajiya Baki ba? Ta fad'a tana Sauke numfashi.Siyama tai murmushi tana kallan Huda ta ce "wannan Numfashin da kike saukewa fa?" Huda ta lumshe idonta ta Bud'e lokaci D'aya tana D'an murmushi ta ce "ke wannan d'aukar pictures d'in da nai har naji na gaji" siyama ta ce "tab' d'ijan to wannan idan muka hau kan kan motocin nan baza ki moru ba kenan? Huyaam ta ce "tunda mun huta Dan Allah ku tashi Muje itafa dama Huda raguwa ce"Huda ta ce "eh naji ki Fad'i koma meye amma Dan Allah mu K'ara mintuna biyar". K'yaleta sukai ganin yadda har ta jigata tunma Basu je wajen wasan ba. bayan Wani lokaci suka mik'e suka k'arasa wajen swimming pool d'in ganin yadda HUYAAM ta nace aje.dokin Dake Bak'in ruwan Huyaam ta kama zata hau Huda ta rik'ota ta ce "ke bakida hankali zaki hau kin iya ne?" Huyaam ta kalleta ta ce "yanzu ke meye abun wahala a hawa wannan dokin bafa na Gaske Bane ba Kuma ai ana iya control d'insa" Huda ta girgiza kai ta ce "Dan Allah karki hau Huyaam gara ki hau motar" Huyaam tai murmushi ganin yadda Huda ta tsorata yasa ta ce "to naji cikani" sakinta Huda tai Huyaam ta kamo motar ta shiga cikinta siyama ma ta shiga wata suna kallon Huda sukace "ke baza ki shiga ba?" jimm Huda tai kamar Mai tunani sai Kuma ta ce "to wazai mana pictures da videos d'in idan ni na hau? siyama ta ce "bari Huyaam tai mana K'iran yarinyar nan ta d'azu sai tazo tai mana" Huyaam ta ce "a'a ni banda contact d'inta itace ta karb'i tawa" siyama ta ce "laa! Aiga su can ma basuyi nisa ba bari na K'irata" daga haka ta shiga K'iranta ,kamar jira take ta taho da sauri bayan ta k'araso Huyaam ta sake Bata wayarta ta ce ai musu pictures da videos babu musu ta karb'a,sai alokacin Huda ta shiga motar Dake bayan siyama daga haka suka kunna Wani Abun take motar tai gaba tana zagaye ruwan dasu.gefe D'aya kuma ilham tana tai musu pictures da videos haka sukai ta zaga ruwan nan sannan suka sauka suka hau saman Wani kifi na roba sai wata kada (crocodie) sai Doki shine daga k'arshe Huyaam kamar ta iya Doki haka ta dinga iyo dashi acikin ruwan nan Huda da siyama suke ta mamakinta ayina ta iya haka.itadai ilham sai Kod'a su take akan sunyi kyau ba kad'an ba Saida suka gaji Dan kansu sannan suka sauko.suka fito daga cikin ruwan gabad'aya suka koma wurin zamansu suka zauna suna sauke numfashi.daga can gefensu Kuma wajen wata rumfa Wani matashin saurayine Wanda hutu Had'i da Jin Dad'i suka bayyana ajikinsa, gashi fari K'al kamar Wani bature saboda kyau, tun d'azu Daya shigo wurin Bada dad'ewa ba bayan su HUYAAM sun zauna yake kallansu D'aya bayan D'aya Yana k'are Musu kallo.idonsa Daya sauka akan Huyaam ne wacce ta ke gyara mayafin abayar jikinta yasa nutsuwarsa ta bar jikinsa gabad'aya kallanta Kawai yake baya ko kiftawa itako Bata ma San Yana Yi ba Dan gabad'aya hankalinta na kan abinda takeyi...Saida suka huta sannan suka mik'e Dan tafiya saboda yadda lokaci Yaja sosai Kuma sunaso Ad'an zaga dasu garin Abuja before su koma gida.fitowa sukai daga wajen gabad'aya suka nufi wajen motar ta su. driver na hango su ya tafi da sauri zai fito da motar....tunda suka fito yake binsu abaya Batare da sun sai ba.binsu kawai yake Yana Tunanin ta Ina ma zai fara Yi Musu magana, dakewa yayi ganin sun tsaya nesa dashi yasa ya k'arasa har Inda suke tsayen kafin ya D'an dawo ta gefensu yayi gyaran murya ya ce cikin nutsuwarsa da zazzak'ar muryarsa "Assalamualaikum warahmatullah" haka sallamar tasa ta Doki dodon kunnuwansu. a tare suka kalleshi cikin mamaki kafin su D'an matsa baya da sauri ganin yadda ya tsaya daf dasu suna kallansa cikin Rashin fahimta.Siyama ce kawai ta iya ansa masa sallamar tasa kafin ta ce "lafiya Malam?" yay murmushinsa Mai kyau kafin ya ce "lafiya lau, nazo Neman wata Alfarma ne Kawai" Huda ta ce cikin Rashin fahimta"Alfarma Kuma ? Yana d'an murmushi yayi nodding kansa ya ce "yeah Alfarma" siyama ta Sauke numfashi ta ce "to ka Fad'a muna Saurarenke Dan tafiya zamuyi" ya ce "in Sha Allah zaku iya ma" amma kafin nan Dan Allah idan ba badamuwa inason magana da 'daya daga cikinku" gabad'aya suka Kalli juna kafin Huda ta Dafe k'irji kamar Wanda ya Fad'i Wani babban zunubin ta girgiza kai ta ce "a'a kayi hak'uri" yay murmushi ya ce "magana fa nace ba Wani abun ba" Siyama ta ce "to dawa zakayi" ya nuna Huyaam ya ce "da ita idan har zata bani dama?" Huyaam ta Wani had'e Rai tana kallansa ta ce "wace Irin magana ce da dole sai iya dani kad'ai zakayi?" ya ce "ai kamawa tai" girgiza masa kai Huyaam tai tana kallansa ta ce "ka Fad'i abinda zaka fad'a a gaban 'yan uwana" yay murmushi ya ce "okay tunda kince haka please contact D'inki nake so ki bani" zaro ido waje HUYAAM tai sai kuma ta girgiza kai ta ce cikin tsoron Daya shigeta lokaci D'aya "bamu da waya" yace. "wannan wayar da nake Gani a hannunki fa? Ta had'e Rai Ta ce "kaga malam to baza mu bayar ba shikenan" daga haka ta kamo hannun Huda da siyama ta ce " ku taho mu tafi suka bar wajen suka k'arasa wajen motar da driver har ya fito da ita su kawai yake jira shiga sukai ciki da sauri Jikin Huyaam har lakacin rawa yake Bai daina fad'uwa ba,ga yadda kirjinta ke dukan uku uku dan babu abinda ya fad'o mata arai Daya ce ta bashi contact d'in ta Irin worning d'in da AFEEF yay musu Dan har yau abun ya Kasa goguwa a k'wak'walwar ta.Niko nace hmm" wai ahakanma Dan Batasan da Mai yazo mata bane ba...tunda suka
Chapter 57 · 0% Book details