Sashe 67
Dabiar Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*GLOWING OIL*
Wannan yasha bam bam da irin Wanda kuka Saba gani ,Yana kashe kuraje Yana cire tabo Yana maganin kezbi da duk wani matsalan fata ,stretch marks duk Yana ciresu ....
*MOWAR MACE*
turaren mowar mace turare ne da larabawa suke amfani dashi Wanda da yawa mutanenmu Basu San da wannan iccen ba Mai dauke da magani k'amshi da sauran abubuwan masu matukar amfani ga fata ba
Shi wannan iccen yanasa hasken fata yanasa fata tayi laushi da santsi sannan d'an alk'awari ne matuk'ar kina amfani dashi zai tsirga maki cikin fata ta yadda ko Bakiyi amfani dashi ba zakiji k'amshin shi na fita ta cikin fatar ki ,ke amfanin iccen mowar mace yanada yawa jaraba ko don gyaran fatarki , 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Muna gyaran jiki na amarya da uwargida zakizo har gida ayi maki gyaran jiki irin na Mata masu aji zakiyi kyau kiyi fresh ga kamshin da zai Kama jikinki💃🏻💃🏻💃🏻
Munada 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*JAS OUD* (hatsabibin turare kenan )
*AL'AJAB* ( Mai abun mamaki kenan )AL'AJAB Turaren tsuguno mai abubuwan Al'ajabi Yana maganin sanyi (infection) Yana matse HQ (Tightening)sosai 08132506044 yasa HQ dumi yasa jikinki da hq kamshi lokacin da kike AMFANI dashi idan Yana shiga gabanki zakiji wani Dadi na ratsaki Yana k'ara Dadi da Yana ciko gaba ya rikita oga🙈
*FIRST LADY* na Mata masu aji turaren Kaya Dana daki
HAWII
KAJIJI
HALUT
👸🏻 *_PRINCESS_*
_Sabon turare Dana hada na shafawa ajiki da gashi *PRINCESS* Yana da Dadi cool kamshi gare shi babu hayaniya na fad'a muku sabbin turaruka na Nan tafe princess na daya daga ciki kisayi *PRINCESS* kiji sabon Hadi me sanyin kamshi babu kosarwa da ace zan iya zabi tabbas zan zabi princess a matsayin turaren gashina zan dauki princess ya zama shi zan farawa shafawa jikina idan zan kwanta zan dauki *PRINCESS* sbd yara na Dan kamshi bamai hayaniya bane musamman zan rika yi musu amfani dashi *PRINCESS* salon na daban kamshin daban dadin na daban *PRINCESS* Zabin ku ne Zabin Humkam shine farin cikin ku Masoya *PRINCESS* gidan kowa_
Duk wad'an Nan turarruka ne hatsabibai masu rikita mazaje masu wani irin k'amshi Mai shiga zuciyar masoya 💃🏻💃🏻💃🏻
*SHU'UMAR HUMRA*
ke daga jin sunan kinsan ta dabance mashahuriyar humra ce ta tayi shuhura wajan birkita tunanin Yan maza , humra ce da indai namiji yajita a jikinki to komai muskilancinshi sai ya susuce maki tana tado da sha'awa shauk'i sirrin mallaka, cikin kankanin lokaci ki rikita maigidanki da daddadan k'amshin ki😍😍😍🥰
*HUMKAM GIDAN K'AMSHI INA NAN ZAUNE A KANO GA MASU BUK'ATAR ZAFAFAN KAYANA INA AIKAWA KOWANE GARI DAKE NIGERIA HAR MA DA K'ASASHEN K'ETARE , KARKU MANTA A DADE ANAYI SAI GASKIYA* 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
39
D/Z
_Ki tuntubi wadan nan numbers din ki biya kudi naki ki karanta cikin aminci_
08184017082
Ko kuma
09134848107
*_Bayan wani lokaci_*
Sannu a hankali kwanaki suka fara shudawa kaltume a gidan fiye da yadda ta zata ko ta tsammata,bata taba kawowa kanta cewa zata zauna cikin irin wannan gidan ta rayu cikinsa ba,saidai lokaci da kuma qaddarar rayuwa sun tabbatar mata da hakan,saita fara tilastawa kanta zama ta fuskanci rayuwar a duk yadda tazo mata.
Jawahir da kanta ta zauna tayi list da total na dukkan abinda ya kamata ace an siyawa kaltumen,haka kawai cikin ranta takejin yarinyar tayi mata,duk kuwa da cewa a qalla zata bata shekara biyu ko uku,amma yanayin halayya da dabi'un kaltume,wadanda suka kusa zuwa iri daya da nata tana jin dadin hakan.
Ba tare da bata lokaci ba da aikawa da saraki amount din da take da buqata,bai tambaya ba ya tura mata,don a sannan kansa ya dauki zafi,anata lissafe lissafe na qarshen shekara cikin kamfanin,bai wani samun zama sosai,kullum da sassafe yake fita,ya kuma dawo bayan duhu yayi.
Randa zata siyayyar ta sanya kaltume a gaba kan sai sunje tare tunda kayanta za'a siyo,da fari ta doje,tace ba inda zata,amma daga bisani da taga jawahir din ta matsa saita amsa mata.
A tamfa ta fidda riga da zani cikin kayanta ta baiwa kaltumen kan ta saka,ta kada kanta
"Zani da kayan jikina" ta fada with confidence,bata jin saka kayan,kasancewarta mutum me gudun abun hannun wasu, fuska jawahir ta hada
"Shikenan,na gode" tayi furucin ne a sanda take tattare kayan zata fita dasu daga dakin kaltume din,dukkan alamu sun nuna taji haushi,sai kaltumen taji bataji dadi ba,ko ba komai jawahir da biba,sune mutanen da kaf cikin gidan bata da kamarsu,sun damu da ita da kuma rayuwarta,tamkar wata halitta ce ita din me muhimmanci.
Ruqo hannunta tayi kana ta karba kayan,ta shiga bandaki a take ta sauyasu,sannan ta fito tana jin yadda kayan suka sake ta,ma'ana sun danyi mata yawa,duk da siranta jawahir,saidai ita tafi jawahir din sirantaka.
Murmushi jawahir keyi,atamfar ta karbeta sosai da sosai,dama kalar da zata haska kowanne mutum ce
"Kinga ko kyau bata yimin ba,tayimin yawa ma,gashi kin bata kayanki" murmushi ta sakar mata
"Fada dai kawai kike,yadda tayi miki kyau ma ni bata yimin ba,yawa tayi miki dan kadan shima,qarasa shiryawa muje mu dawo don Allah" ta fada tana ficewa don dauko mayafinta.
Sanda zasu fice najwa na makaranta,mummy kuma tana bacci,don haka babu wanda yasan da fitarsu.
Babban store ta kaisu,inda suke da dukkan wani abu na buqatar rayuwa,baki kawai kaltume ta saki tana bin komai da kallo,tunda ta baro garin dinya take kallon komai kamar a majigin film,kamar wadda tayi hijira daga wata duniyar zuwa wata,komai da take gani a yanzu babu hasashensa ko sau daya cikin hasashe na duniyar mafarkinta,sai gashi yanzu komai yana zuwa mata a zahiri.
Tana biye ne kawai da jawahir sanda take diban mata kaya,lokaci lokaci takan waiwayo ta tambayeta wannan yayi?,saidai kawai ta gyada mata kai,don ba wani ganewa lamarin sosai take ba bare ta tantance,har suka gama siyayyar suka taho mamaki na nan cike fal kanta.
Ko a mota ma jawahir nata mata bayanin amfanin wasu abubuwan data siya mata,ji kawai take ba ganewa ba,tunaninta ya koma baya can ya lulaqa gida.
Dauko rayuwarsu take tana hadata da wannan,tako ina babu misali,babu kamanceceniya,ta rakito rayuwar asiya da a sannan ake ganin tayi fice,sai taga tazarar dake tsakanin tamkar kwatankwacin misalin tazarar sama da qasa ne,da wannan tunanin suka isa gida,jawahir ta diba wasu ledojin kaltum ta diba wasu.
Da sallama suka shiga falon,fuskar jawahir dauke da dariyan kaltumen data kewa bayani tace mata itafa bata ganewa.
Mommy na zaune qasan carfet,sanye da wata doguwar riga mai taushi mara hannu,kana mata kallo daya zakasan cewa rigar ta lashi kudi,duk kuwa da cewa an mata zubin riga mara nauyi wadda ba zata takuraka ba,hannunta dauke da cup na tangaran da aka cikashi da lemo,mawuyaci ne ka sameta a zaune hakanan qalau babu kayan qwalama a gabanta,sai najwa da aka ajjiyewa dan tebur gabanta aka cika mata shi da abinci tana ci,da alama yanzu ta dawo itama daga inda taje.
Fara'ar fuskar kaltum ce tayi qasa sosai,gabanta ya tsananta faduwa sanda suka hada ido da mommy,haka kawai take jin wani abu game da matar,ita dai tasan ba tsoro bane,amma yafi kama da shakka,uwa uba kuma ga dodon tata najwa dake zaune a gefe,dukkaninsu suka bisu da kallo har suka is tsakiyar falon,jawahir ta zube kayan gefan mommy gami da zama tana cewa
"Wash Allah na"
"Daga ina kuke haka?' mummy ta jefa mata tambayar,wani abu yana fita daga tsakiyar sautin muryarta
"Siyayya naje muka yiwa kaltum......" Sauke idanunta tayi akan kaltum din,saita sadda kai,ita daya ta hangi wani abu tsakiyar kallon data jefeta dashi
"Yayi kyau.....ku kwashe kayan daga nan kun cikamin waje" ta furta tana ci gaba da shan lemon hannunta.
Miqewa sukayi su dukka,jawahir ta dauka wasu kayan kaltum ta dauki wasu suka nufi dakin kaltume din.
Suna shiga tun daga bakin qofa kaltum din tace
"Yaya jawahir kibar kayan nan,zan qarasa dasu,kije wajen mommy" dubanta tayi da alamun tambaya kan fuskarta
"Naje nayi mata me?,yanzu fa muka gama magana da ita"
"Kije kamar tanason yin magana dake ne,don Allah kije" dariya ta saki
"Shikenan,ki fito da dukka kayan kafin na dawo,zanzo na miki bayanin amfanin wasu a ciki" kaita gyada mata ta soma jan ledojin,yayin da jawahir din ta juya zuwa falon,tana mamakin yadda akayi kaltum din ta fahimci tanason mata magana,amma ba'a qin ta mutum,bari taje ta gani.
Mugun kallo daga wajen najwa ne ya fara mata sallama,amma sai ta dauke kanta,ba wani baqon abu bane,sun riga sun saba,mommy ta bita da kallo har ta zauna kusa da ita tana daukar remote dake gefan mommy tana sauya tasha
"Yaushe kuka fara yanke hukunci keda saraki a gidan nan ba tare dana sani ba?" Ta tsinci muryar mommy tana jefa mata tambayar,saita sauke remote din tana duban mommy
"Mommy.....me mukayi?"
"Wannan siyayyar da akayi da izinin waye akayita?,wa kika shaidawa?" Shuru kadan jawahir tayi,ita a iya nata lissafin bata ga wani abun ba dai dai ba a cikin lamarin gaba daya,fadan da mommyn ta fara ya sanyata shuru bata bata amsa ba,ta kuma rufe da cewa
"Zan sameshi shima,zan ja masa kunne"
"Banza kawai wadda bata kishin kanta,kwata kwata kudi daraja arziqi da kuma mulki basu dace dake ba,ta yaya kina jinin professor rashid zaki dinga zubar da kanki cikin 'yan aiki,ke baki da wasu abokan hulda sai 'yan aikin gidanku?,common wasu fitattaun qawaye 'ya'yan manya baki dasu?,zaki gane kuskurenki ne sai randa bikinki ya tashi,baki da masu fiddaki kunya, mommy saiki daura damarar yiwa 'yan aiki anko a matsayin bridesmaids" cike da jin haushi ta jefawa najwa harara kana ta murguda mata baki.
Abinda ya fusata najwa kenan,kasancewarta mutum me bala'in dagawa da son girma,bata qaunar raini ko kadan,sai tayo kan jawahir din da sunan kai mata duka amma mommy ta tareta
"Banason wannan sakarcin naku fa,wai ku mene yake damunku ne?"
"Mommy baki gani abinda ta yimin,ni zata harara?"
"Ya isa,ke tashi ki bawa mutane waje" mommyn ta fada saboda raba rigimar,abun yana damunta arai sosai,ta rasa yadda zata hade kansu yadda takeso,so take su qaunaci juna fiye da yadda take imagining cikin ranta,amma abun yaci tura,jawahir ta kalli gabas najwa ta kalli yamma,kowa tsarinsa halayyarsa da dabi'arsa tasha bamban data dan uwansa,kai bakace ciki daya suka fito ba.
Sai data ga bacewar jawahir sannan ta soma magana da najwa
"Kullum ina gaya miki kibar biye mata,dukka wadannan halayen nata zata barsu,akwai lokaci,kuma lokacin na bata"