Sashe 13
Dabiar Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A inda suka saba zama koda yaushe cikin tsakar gidan nasu suke zaune bayan sun idar da sallar magariba,ummansu na saman tabarma ita da habiba,kowanne lazumi yake,yayin da kaltum ta shimfida sallaya tayi tata sallar,kuma tuni ta idar,rashin wani abu da zatayi ya sanyata dauko pencil ruler da farar fefa da usaina 'yar maqotansu ta bata kyauta,ta zauna sosai saman daddumar yadda zataji dadi,saita zubawa takardar idanu tana tunani,xane takeso tayi,saidai ya rasa me zata zana,murmushi ta saki samda zuciyarta ta bata shawarar zana duk abu na farko da yazo kanta,sai ta sake sakin murmushi karo.na biyu,ta duqa a hankali ta ware takardar ta soma zanen cike da nishadi,tana kuma rayawa a ranta,daga wannan karon duk abinda ta zana din zata dinga ajjiyewa ne,tana gani itama tana tunawa,bata mantawa,cikin irin hirarrakin da sukeyi da nasuru,sanda ya taba ganin wani qaramin gida irin nasu na karkara data zanawa 'yar maqocinsu,ya shaida mata cewa shi kansa zanen wani babban ilimi ne me zaman kansa da ake karatu a kansa,sai tayita mamaki tana jinjina abun,hakanan saita samu kanta da kwadayin inama ace zata samu wannan damar,ba shakka tana qaunar zane,kuma idan har zata samu dama,ko kuma a bata zabi,shi zata karanta kamar yadda nasuru ya shaida mata
"Inda ace ni wani ne,da bayan munyi aure,saina kaiki wannan matakin da zaki karanxi zanen" duk da ba cewa yayi ya dauki nauyi da alqawarin sanyata tayi karatun ba,to amma iya lafuzansa kawai sunyi mata dadi,harta kasa haquri sai data tanka
"A hakanma na gode qwarai da gaske,tunda ka bani labarin wani abu da bansan da wanzuwarsa ba a duniya,idan da rai da rabo,matuqar ina da rabon sai kaga wataran nayi" wannan ce amsar da ta bashi.
A hankali suka fara jiyo sautin murya,kamar fada fada kamar zage zage,dukkansu sukayi sak,kowa ya tsaya da abinda yakeyi,jin cewa muryar asiya ce,kuma sassansu take dosowa.
Ba wani jimawa ta bayyana a qofar shigowa sassan nasu,ta tsaya ta kama qugu,tana iya hangen duk wanda yake tsakar gidan,maganganu take fada na rashin kunya da rashin mutunci akan kaltum,wanda duka kan abinda ya faru ne dazu
"Munafuka algunguma,ina bacci anamin munshari,jahila kawai,wadda bata taba shiga aji ba,to wallahi duk munafurcin mutum saidai yayi ya bari,don ni na tserewa sa'a,na kuna wuce ajin mutum,hakanan aibantawar mutum b zata mana komai ba ehe,mun sha tabara mun sha yasin,mun kuma sha rigakafin Allah Ala tsine".
Duk da kalaman asiyan sun mata zafi,duk da ranta ya baci amma bata daga kanta ta kalleta ba,sai kawai taci gaba da zanenta,hakan ya sanya taci gaba da zage zage cike da rashin mutunci.
Wannan karon habiba ce ta gaza daurewa,ta miqe tsaye tana duban asiyan daga inda take tsaye
"Ke asiya dalla ki shiga hankalinki,saboda kinga an miki shuru shi yasa zakici gaba da rashin mutunci?,ki tako har cikin gida kice zaki mana rashin mutunci,kema kinsan wallahi baki isa ba,banda darajar wasu da kike ci"
"A hayye,ai so nake na daina cin darajar wasun,idan an gaji a dauki mataki a kaina kawai,tunda tsohuwa na zaune ko?,to bari kiji,wallahi bana tsoron ta mutu balle tayi rai,ko ita ta shiga hurumina bazan raga mata ba,ni babu datajar wanda zataci a wajena....yo ina ma masu darajar suke da zataci ta?...." Ai kaltume batasan sanda ta zubda abun rubutun dake hannunta ba,tayi fatali tabi ta kansu,cikin wani irin gaggawa da sauri wanda babu wanda ya kula dashi ta isa gaban asiya,sai jin saukar wani lafiyayyen mari taji saman fuskarta,wanda ya sanyata ganin wulqawar wasu taurari gami da daukewar ji da ganinta na wani lokaci,kafin daga bisani komai ya dawo dai dao,sai sannan ta tsinci muryar kaltum cikin tsananin fushi tana bata gargadi a kausashe
"Nan gaba idan tashen iskancinki ya tashi,qwaqwalwarki ta sake gaya miki kizo ki tabamin mahaifiyata!"kiran sunan yayi dai dai da sanda umman ta qwalla ma kaltum kira,hankalinta a tashe,don ita din babu abinda tafi tsana irin tashin hankali,cikin tsawa umman tace
"bar wajen nan kafin na qaraso nayita dukanki a wajen" ta idar da abinda ta niyyata,don haka ta juya da niyar komawa mazauninta,saidai ina,tuni asiya tayi wani kukan kura takai mata cafka,cikin qaraji tana fadin
"Wallahi baki isa ba,ba zaki daki banza ba" ta danqaro ashar ta makawa umman da kaltum,wanda hakan ya sake harzuqa kaltum din,ta waiwayo ta dumfari asiya,take kokawa ta barke a tsakaninsu,soma qoqarin miqewa umma tayi cikin dabara saboda ciwon dake qafarta,tana umartar habiba kan ta rabasu,saidai habiban gefe ma taja abinta tana shan kallo,don tana da tabbacin yau dai za'a dan fiddawa asiya raini,wanda kafin umman ta samu zarafin miqewa takai dauki kaltum din ta daki asiya sosai kuwa.
Dai dai sanda take rabasun baba laure ta fito,saita soma ihu itama tana son rabasu,wanda fiye da rabin rabiyar taimakawa asiya take wajen dukan kaltum,cikin ikon Allah Allah ya jefo malam amadu mahaifinsu kaltum,wanda yana shigowa ya daka musu tsawa,take kowa ya tsaya cak,sannan ya fara neman ba'asi.
Take asiya ta sake rakwarkwabewa fiye da dukan da akayi mata,ta saki kuka mai qarfi ta fara rattabo bayanan qarya,take malam amadu ya gasgata hakan,don ko sanda ya shigo din kaltum na riqe da asiyan ne.
Baiyi wata wata ba ya kaiwa kaltum dake tsugunne a gabansa mari,ya kuma sameta sai tau a fuskarta,take shatar yatsunsa suka samu muhalli a kumatunta,inda ace fara ce ma babu abinda xai hana a gani a haske farin watan daya dallare ilahirin tsakar gidan
"Wacce irin 'yar Allah bani ce ke na haifa?" Kalmar data fara fita a bakinsa kenan,wadda ta sanya umma rintse ido,saita juya a hankali don komawa cikin sassan,don dambe ya fito dasu ne har filin tsakar gidan nasu.
Ta zabi komawa ciki ne,don kunnuwanta ba zasu iya jure mata jin kalaman da ya fara furtawa ba,wanda tana da tabbacin cewa,tunda ya fara da haka,Allah ne kadai masanin sauran kalaman da zasu biyo baya.
"Ni na gaji dake,na kuma gaji da halayanki,nayi na Allah nayi na ma'aiki,shekarunki sunkai ki tafi gidan mijinki dama kije can ki qarata....ko.kasheki ma zasuyi ke kika so,yau din nan na bada 'yar uwarki habiba ga yusufun malam baffa..... Saboda haka na baki nan da kwana uku rak!...ki gayawa duk wanda yake zuwa wajenki,koda bai shirya ba ya fito,ya tanadi sadaki kawai,idan ba haka ba kuwa,zan bawa duk wanda naga dama" daga haka ya juya yana baiwa asiya haquri,wadda ta saki baki taketa sharbar kuka fiye da dukan da akayi mata,itadai kaltum tunda ta dafa qasa ta miqe zuwa ciki,ta samu takai kanta dakinsu,bata sake bi takan komai ba.
*HALIN GIRMA*
7
*Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107*
I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb
***
Kukan ta ne yake karuwa Mama na tsaye a kanta, ta ja tsaki tace
"Bana son shirman banza kina ji na? Akan namiji zaki zauna kina rafka wannan kukan kamar uwarki ce ta mutu ko ubanki?"
"Mafita nake so mu samawa kanmu, saboda anga zaki huta shine aka shiga aka fita ake so ayi mana bakin ciki, idan ba haka ba, me ya kawo wadannan zantukan?"
Cikin kuka tace
"Wallahi Mama nasan Iman ce taje ta samu Gaji da maganar tunda dama ita yace yana so ai, shine dan taga wanda yazo wajen nata talaka ne shine zata min bakin ciki, toh wallahi babu wanda ya isa ya hanani auren Bashir, naji na gani kowanne hali ne dashi."
Shiru Maman tayi tana kallon yar ta ta, idan har ta bari maganar ta sha ruwa akwai matsala, sanin cewa Zeenat din ba wani farin jini bane da ita, dama dai jamaar Iman din ne tun farko take sanin yadda zatayi, dole ta san abinda ya kamata amma duk da haka ba zata nunawa Zeenat din komai ba
" Kina jina? Ki tashi ki tafi dakin ku, ki daina wannan kukan tunda ba ubanki bane ya mutu, zan san yadda zanyi komai ya daidaita."
Da bayan hannun ta ta goge kukan, ta fice tana rangaji, tana sake kudurewa a ranta babu gudu babu ja da baya a auren ta da Bashir din.
Tana isa daki ta tarar da missed calls din sa, ta bi kiran da sauri tana sake daidai ta kanta.
" Gani a waje." Yace tana dagawa.
" Mu hadu a bayan layi akwai matsala karka zo gida."
" Me ya faru?" Yace a kidime.
" Babu komai gani nan zuwa."
Kashe wayar ta, tasan zai ta tambayar ta menene gwara kawai taje suyi magana su sama wa kansu mafita dan ba zata iya hakura dashi ba.
Ficewa tayi ta kofar kitchen bayan ta gyara fuskar ta, ta bar gidan cikin sauri tana tsoron haduwa da Ya Habib ko wani.
A chan bayan layin ta hange shi jikin motar sa, a tsaye yake yana ta jijjiga jikin sa daga gani baya cikin nutsuwar sa, tana isa ya juyo da sauri.
" Lafiya baby?" Yace yana riko hannun ta. Kuka ta saka da sauri yace
" Na shiga uku, me ya faru?"
" Abba ne yace wai na rabu da kai, wai yayi bin..."
" Shisshsh..." Yace da sauri yana dora hannun sa a saman bakin ta
" Kinsan dai hakan ba gaskiya bane ko? Sharri akayi min ko menene akace domin a hana mu aure, duk wanda ya yi min wannan sharrin na bar shi da Allah kawai." Yace yana girgiza kansa
" Shikenan yanzu rabuwa zaki dani? Nasan rayuwata shikenan ta kare, idan har zaki iya yarda mahassada su shiga tsakanin mu, bakya so na baby, rayuwata shikenan ni."
" Ni ban yarda da duk abinda akace ba ai, kawai sharri ne na sani, amma ya zanyi da Abba? Bayan shi din kaifi daya ne akan maganar sa."
" Dan Allah Zeenat karki yarda a raba mu, wallahi Ina sonki , bansan ya zanyi da rayuwa ta ba idan har baki aure ni ba."
Hawaye ya fara yi tayi saurin sa hannu ta goge masa
"Zanyi duk yadda zanyi, ba zan bari a raba mu ba..."
" Da gaske? Kinyi alkawari?"
" Nayi maka alkawari."
" Dan Allah karki saba alkawari dan Allah, ki taimaka wa rayuwa ta, kinji?"
" Karka damu." Tace tana jin wani karfin zuciya,