← Book details Dabiar Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 117

Sashe 63

Dabiar Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kayanta duka ta aje sama madubi ta nufi bandaki,saidai ta taras da heater din bandakin nata babu ruwan zafi

"Ya salam" ta fada tana fitowa daga bandakin,ta nufi daya daga cikin dakunan da tasan ko yaushe a gyare su,ba zata rasa ruwan zafi a cikin toilets dinsu ba.

Kanta tsaye ta tura qofar dakin data lura shi daya ne a bude ba tare da wani zato ku tunanin ganin kowa ba,kacibus tayi da kaltum dake kwance a qasa a cure waje guda,tana fidda sautin kuka ta cikin hijabinta.

A matuqar tsorace taja da baya tana shirin bada iska,amma sai tayi ta maza,ta tsaya tana kallon kaltumen gami da karantarta,saida zuciyarta tadan samu nutsuwa sannan ta soma takowa zuwa ciki,ta tsugunna a gabanta a hankali ta dan tabata.

A firgice ta miqe,da alama itama a tsorace take,saita tsaya suna yiwa junansu kallon kallon,tsahon wasu sakanni kafin kaltume ta gyara zamanta ta lumshe idanunta hawayen da suka cika mata idanu suka sake gangarowa

"Me kike a nan?,daga ina kike?" Jawahir ta tambayeta tana ci gaba da dubanta cike da mamaki,kasa bata amsa tayi,saboda mugun qullewa da cikinta yayi

"Keda wa kuka zo?" Ta kuma tambayarta

"Nida wanine,daga qauyenmu" maganar ta daurewa jawahir kai,amma sai tayi gajeran tunani daya sanyata miqewa ta koma zuwa falo.

"Daddy ya saba lokacin shigowarsa yau,ko wani abun ya tsaidashi?" Samir ya tambayi momy.

Fuskarta qunshe da fara'ar nan tako yaushe tace

"Eh....yace min suna da taron jam'iyya,amma tunda na kirashi naji bai daga ba,basu gama bane" agogon hannunsa ya kalla

"Ok"ya fada,yana shirin sauke idonsa daga kan agogon muryar jawahir ta bayyana

"Momy....wace yarinyar ce acan dakin take kuka?,tacemin ita da wani sukazo daga qauyensu,shi ya kawota" maganar taja hankalin samir sosai,shaf ya manta da yarinya kwata kwata,saboda koda ya fita din ma baiyi zaton za dade haka ba

"Kuka kuma?,ko bata qoshi bane?" Tayi tambayar tana kallon samir wanda baisan irin amsar da zai bata ba

"Gaskiya banga ma alamun abinci a wajenta ba kwata kwata,don kamar ma yanayinta yafi kama da name jin yunwa" ta fada tana raba kallonta tsakanin mommy da saraki

"Kada dai ace basu kai mata komai ba.....inasu tambaya.....jeki tattaro minsu" ta soma magana cikin fada kamar zata ari baki cikin matuqar bacin rai,har falon na amsa muryata saboda yadda take fadan cikin nuna fushinta.

"Idan kin shiga ki samo abinci da ruwan Lipton me zafi,ki barsu basai kin kirasu ba" cewar samir bayan ya tsaida jawahir cikin wata iriyar murya me cike da nutsuwa,sannan ya fara takawa a hankali yana dosar dakin da yake tsammanin an ajjiyetan.

A tsorace ta dago sanda taji an kuma bude qofar,suka hada idanu,yabi fuskarta da kallo,wadda ta qara muni saboda yadda idanuwanta suka kumbura da labbanta sakamakon kukan data shaqa,sai yayi sallama,wadda ta sanyata sakin ajiyar zuciya,ta kuma yi qoqarin amsawa,ya tako a hankali yana kallon dakin.

A zahirin gaskiya shi kansa yasan ba lallai ta iya sakewa a dakin ba,saboda bambancin yanayi dana rayuwa dake tsakaninsu

"Kinci abinci?" Abu na farko daya fara tambayarta kenan,qas tayi da kanta bayan ta zare idanuwanta daga cikin nashi,wasu sabbin hawaye suna sauko mata ta girgiza masa kai,sai ya qaraso ciki,ya murza qofar toilet ya budeta yana duban bandakin,yanzu haka fitsari da bayan gida,da duka sauran buqatunta na bayan gida riqesu kenan tayi tsahon wannan lokacin,Saiya saki qofar yana juyowa,dai dai lokacin da jawahir ta dawo dauke da babban plate,wanda aka cika da shinkafa da miya da nama,sai hadin coleslaw daga gefe,hannunta daya ruwan roba ne da lemo.

Zuciyarsa na yabawa sanin ya kamata irin na jawahir yasa ta ajjiye abincin gaban kaltume,sannan ya baiwa kaltume din umarnin ta dauka taci,yace da jawahir data wuce toilet don daura alwala,bakinta cike da tambayoyi da bata furtasu ba,idan ta fito tayi masa kiran baba zuwaira,sunan daya ambata ya sanya kaltum daga kai,tana raba idanu cikin dakin,tamkar zataga tata mahaifiyar dake da wannan suna,saidai wayam,bazaiyiwu ta ganta bama,ta maida qwallar dake shirin xubo mata,taja plate din abincin kamar yadda taji yana umartarta,ta sanya cokali amma saita zubawa abincin idanu wani abu yana tsaye mata a maqoshi.

Ummanta ta tuno,wadda a yanzu haka take can ita daya tana rayuwar kadaici,babu ita babu habi babu bilalu,kome taci yanzu?,ko waye yake tayata hira?,waye yayi mata shara?,wa zai dinga mata wanki?,wazai faranta mata bayan babansu ya bata mata ranta?,qwalla na qoqarin rufe mata idanunta ta soma ture hadin coleslaw din gefe,wanda take kallonsa a baqon abun da yafi mata kama da jagwalgwalon da ba zata iya ci ba,ta soma kai lomar abincin a bakinta a hankali,ba tare da tabi takan ruwan Lipton da aka ajjiye mata a cup ba.

Idanunsa yana kanta harta fara cin abincin, dai dai lokacin baba zuwaira tayi sallama,fuskarsa ta sake fiye da daxun yana dubanta,tana da wani qima da daraja dukka cikin tarin ma'aikatan gidan,hakanan itama take dubansa da tata fara'ar

"Biba(sunan da suke kiranta dashi can wani lokaci daya shude,har zuwa yanzun kuma shi bai fasa kiranta dashi ba) baquwa ce da Allah,pls ki dan zauna da ita,ki nuna mata bandaki da sauran abubuwa,duk abinda kika ga akwai damuwa ko motsala ki sanarmin kai tsaye,karki damu da momy" kanta ta kada cikin gamsuwa tana bashi tabbacin haka,saiya juya ya kalli kaltume sau daya sanda taketa faman qoqari sarrafa lomar datayi,saboda banbamcin taste da spices da seasonings na girki da bata saba jinsu ba,wanda a yanxun tana jin abincin na mata wani qamshi ne na daban wanda bai mata dadi sam a harshe da zuciya,saiya nufi qofa yana zaro wayarsa,tare da qoqarin kiran ahalan,wanda koda yaushe shike tiri tiri da professor,da shirya masa duk schedule dinsa,ya tabbatar xai samu cikakken kwatancen inda suke a yanzun.

37
D/Z

☀️🔴☀️🟠☀️🔴☀️🟠☀️🔴☀️🟠☀️🔴☀️🟠☀️🔴☀️🟠☀️🔴☀️🟠
*_K'AMSHI,K'AMSHI RAHAMA NE MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU MATA SU SUKA SAN MUHIMMANCIN DA K'AMSHI YAKE DASHI MUSAMMAN A WAJAN MAI GIDA ,_*💃🏻💃🏻
*_Zafafan turarruka masu zazzafan k'amshi hade da wasu irin manyan sirrika na mallaka cikin sauki ba boka ba malam hajiya , Zaki jefe tsuntsu biyu da dutse d'aya , domin zamowa star azuciyar mijinki_*🌟🌟🔥

*_nasan dai kunada labarin mashahuriyar Mai Saida kayan k'amshin Nan Wanda akafi sani da *HUMKAM GIDAN K'AMSHI* *_a wannan karon ma ta sake kawo maku da sabbin kayanta masu abun al'ajabi Wanda da kud'i k'alilan zaku more zafafan turarruka Kuma ki shiga jerin Mata masu aji_*

*IDAN SARI KIKE BUKATA INA BADAWA SANNAN INAGYARAN JIKI CIKI DA WAJE SHIN KINA FAMA DA INFECTION INA HADA MAGANIN SA DA IZININ ALLAH KISHA KI WARKE*
*Kadan daga cikin kayan da muke dasu*👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

*BLACK KAJII*
shin kina bukatar turaren da Zaki turara gidanki ya dauke maki warin sanyi ya kwana biyu Yana k'amshi ,?ki saye black kajiji Zaki Gane banbancinsa da sauran wannan ba k'amshi kawai yake ba idan kina turara. Jiki dashi Yana maki maganin kala kala ciki kuwa har da na sanyi , nemi naki Kar ayi Babu ke☀️🟢☀️🟠🌟08132506044 HUMKAMINCENSE

*ANA WA HABIBY* Wannan harkan na oza room ne special turare Dan matan aure kadai yana dauke da abubuwa Wanda bazan fadesu anan ba sannan bashi kadai bane akwai Crazy powder da na ke hadawa dashi zakisha garin sannan kishafa turaren hmm

*SUDANESE HUMRA* Turare dake dauke da sirrika Mai DAUKAR hankali kamshin ya banbanta da sauran turare Hajiya babbar sirrine Wannan hadin manyan Mata 08132506044 HUMKAMINCENSE

*GLOWING OIL*
Wannan yasha bam bam da irin Wanda kuka Saba gani ,Yana kashe kuraje Yana cire tabo Yana maganin kezbi da duk wani matsalan fata ,stretch marks duk Yana ciresu ....

*MOWAR MACE*
turaren mowar mace turare ne da larabawa suke amfani dashi Wanda da yawa mutanenmu Basu San da wannan iccen ba Mai dauke da magani k'amshi da sauran abubuwan masu matukar amfani ga fata ba
Shi wannan iccen yanasa hasken fata yanasa fata tayi laushi da santsi sannan d'an alk'awari ne matuk'ar kina amfani dashi zai tsirga maki cikin fata ta yadda ko Bakiyi amfani dashi ba zakiji k'amshin shi na fita ta cikin fatar ki ,ke amfanin iccen mowar mace yanada yawa jaraba ko don gyaran fatarki , 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

Muna gyaran jiki na amarya da uwargida zakizo har gida ayi maki gyaran jiki irin na Mata masu aji zakiyi kyau kiyi fresh ga kamshin da zai Kama jikinki💃🏻💃🏻💃🏻

Munada 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*JAS OUD* (hatsabibin turare kenan )

*AL'AJAB* ( Mai abun mamaki kenan )AL'AJAB Turaren tsuguno mai abubuwan Al'ajabi Yana maganin sanyi (infection) Yana matse HQ (Tightening)sosai 08132506044 yasa HQ dumi yasa jikinki da hq kamshi lokacin da kike AMFANI dashi idan Yana shiga gabanki zakiji wani Dadi na ratsaki Yana k'ara Dadi da Yana ciko gaba ya rikita oga🙈

*FIRST LADY* na Mata masu aji turaren Kaya Dana daki
HAWII
KAJIJI
HALUT
👸🏻 *_PRINCESS_*
_Sabon turare Dana hada na shafawa ajiki da gashi *PRINCESS* Yana da Dadi cool kamshi gare shi babu hayaniya na fad'a muku sabbin turaruka na Nan tafe princess na daya daga ciki kisayi *PRINCESS* kiji sabon Hadi me sanyin kamshi babu kosarwa da ace zan iya zabi tabbas zan zabi princess a matsayin turaren gashina zan dauki princess ya zama shi zan farawa shafawa jikina idan zan kwanta zan dauki *PRINCESS* sbd yara na Dan kamshi bamai hayaniya bane musamman zan rika yi musu amfani dashi *PRINCESS* salon na daban kamshin daban dadin na daban *PRINCESS* Zabin ku ne Zabin Humkam shine farin cikin ku Masoya *PRINCESS* gidan kowa_

Duk wad'an Nan turarruka ne hatsabibai masu rikita mazaje masu wani irin k'amshi Mai shiga zuciyar masoya 💃🏻💃🏻💃🏻

*SHU'UMAR HUMRA*
ke daga jin sunan kinsan ta dabance mashahuriyar humra ce ta tayi shuhura wajan birkita tunanin Yan maza , humra ce da indai namiji yajita a jikinki to komai muskilancinshi sai ya susuce maki tana tado da sha'awa shauk'i sirrin mallaka, cikin kankanin lokaci ki rikita maigidanki da daddadan k'amshin ki😍😍😍🥰

*HUMKAM GIDAN K'AMSHI INA NAN ZAUNE A KANO GA MASU BUK'ATAR ZAFAFAN KAYANA INA AIKAWA KOWANE GARI DAKE NIGERIA HAR MA DA K'ASASHEN K'ETARE*

*Zaku iya tuntubata kai tsaye ta wannan number wayar*

08132506044

*KO KU DUBANI A SHAFINA NA INSTAGRAM*
_humkam_turare wuta_

*KARKU MANTA A DADE ANAYI SAI GASKIYA,KUMA SAI AN GWADA AKAN SAN NA QWARAI*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Chapter 63 · 0% Book details