Sashe 9
Bakar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Danna lips ɗin ta na ƙasa tayi cikin baki tana mai taune sa da mugun ƙarfi tare da kafe Beer da jajayen idanuwan ta da suke sake rikiɗewa, tukun daga bisani ta ɗaga takobin ta sama tana mai nuna ƙarafan da yake ɗaure ajikin su da ita, sannan ta buɗe baki da matuƙar ƙarfi tana mai yin wasu irin surutai.
Ko rufe baki bata kaiga yi ba ƙarafan nan suka fara buɗewa wani irin sauti na tashi.
Timm! Kake jin ƙarar faɗuwar Bir ƙasa alokacin da ƙarafan suka gama sakin jikin sa.
Wani irin nishi yake saki yana daga kife aƙasa, yayin da ita kuma ta juya tana mai dosar hanyar waje cikin tsantsar sauri, banda sautin ƙarar sarƙoƙin gwal ɗin da suke sanye aƙafar ta babu sautin dake tashi awurin.
Dasauri shima Bir ya fara jan jiki yana mai bin bayan ta gudun karta sake rufe sa acikin É—akin.
Tana fucewa bata tsaya wata wata ba ta daka tsalle tana mai hayewa saman dokin nan, tukun ta ɗaga takon dake riƙe ahannun ta tana mai nuna ƙofar da ita, akuma dai dai lokacin shima Bir ya futo waje da jan jikin da yake yana ta faman sakin nishi da ƙarfi.
Sosai farar fatar sa tayi wani irin dabbara dabbaran baƙi awurare daban -daban, yayin da jajayen laɓɓan sa kuma sukai wani iri duk ta sanadin wahalar da ta basa da huta.
Dogo ne sosai mai ƙirar ƙarafa, yana da faffaɗan ƙirji wanda yake cike da kwantacce gashi mai matuƙar taushi akan sa. Yana da dara daran idanuwa tare da dogon hanci dashe akan fuskar sa, sai ɗan ƙaramin bakin sa kuma da ya kasance ɗauke da jajayen laɓɓa da suke matuƙar ƙara masa kyau suma, yayin da sumar kansa kuma ta kasance mayalwaciya mai matuƙar taushi da santsi.
"Gargabiluuuu!" Ta faɗa da ƙarfi tana mai nuna ƙofar da takobin. Take kuwa ta koma ta rufe gam, tukun tasanya hannun hagun ta tana mai jan linzamin dokin, tare dasa dunduniyar ƙafar ta ta daki cikin sa da ita.
Haniniya dokin ya ƙara saki, tukun ya fara ɗaga ƙafafuwan sa yana mai ƙara danna kansa gaba.
Bata tsayar da shi ba har sai da suka ɓulla wani wuri da yake da dogayen bishiyu tare da duwar-watsu tako ina, agefe kuma ga wani tafkeken ruwa da yake ta faman tawowa daga saman wani dutse yana sauka acikin wani ƙaton rami.
Durowa tayi akan dokin, tukun ta samu wani wuri da yake da yashi tana mai cake takobin ta agun, kana ta fara dosar inda wani dutse yake gadan gadan, jajayen idanuwan ta kafe akan sa.
Sai da taje gab da shi, tukun taja ta tsaya cak, kana ta rumtse idanuwan ta da ƙarfi tana mai dunƙule duka tafukan hannayen ta.
"Kai!! Inaaa!! Bazai yuwu ba wallahi!" Ta faɗa da matuƙar ƙaraji tana mai girgiza kanta, tukun daga bisani ta buɗe idanuwan ta da suka sake rikiɗewa suna masu ƙarayin jajajir, sannan ta fara ɗaga ƙafafuwan ta tana mai komawa wurin da ta cake takobin ta.
Funcikar ta tayi da ƙarfi adai dai lokacin da taje wurin, tukun ta sake ɗaga ƙafafuwan ta tana mai dosar gaban ruwan nan idanuwan ta ƙur akan sa.
"Yau kimanin shekaru Ashirin da biyu, da wata biyu, da kwana biyu da zuwa na duniya mahaifina bai taɓa yimun koda kallon banza ba balle harya yimun tsawa sai yau.
Shin wai shi ɗin wane ne ma? Me gare shi, wane kalar tarihi ne da har zai hana hukunci na yin aiki akan sa? Inaaa! Hakan bazai taɓa yiwu ba wallahi." Ta faɗa tana mai tsayawa agaban ruwan idanuwan ta ƙur akan sa.
Tukun daga bisani ta É—aga takobin ta tana mai nuna ruwan nan da shi, sannan ta buÉ—e murya cikin sauti tana mai faÉ—in. "Shairama!!!"
Take wata wata tamfatse-tsiyar macijiya ta bayanna acikin ruwan kanta fashe tana mai karkaÉ—a harshe!
"Shairama!!" Ta sake faɗe da ƙarfi tana mai nuna gefen ruwan daga waje da takobin.
Wani irin tsalle macijiyar nan ta daka, sai gata ta dira adai dai wurin data nuna da takobin tana mai karkaÉ—a harshen ta.
Yayin da ita kuma ta sake neman wuri ta cake takobin, kana ta fara ɗaga ƙafar ta tana mai dosar inda macijiyar take gadan -gadan.
Hannu tasa ta damƙi kanta da matuƙar ƙarfi, tana mai zaro idanuwan ta bayan ta durƙusa agaban ta!
*ƘASAR HAUSA JAHAR WASAI*
ASADULLAH PALACE
Babban wuri ne mai matuƙar girma da yalwa, gaba ɗayan sa wurin shimfiɗe yake da wata haɗaɗɗiyar ciyawar roba koriya shar da ita, yayin akabi aka ƙawata ko ina da furanni kala kala masu matuƙar kyau da suka yi matuƙar ƙara haska ka wurin.
Agefe guda kuma wani haɗaɗɗen building ne mai kimanin hawa biyu, wanda cikin sa yake jera da ɗakuna, sai daga ɓangare ɗaya kuma wani tafkeken swimming pool ne ɗauke da wasu tayoyin roba tare da bluen ruwa acikin sa, yayin da bakin swimming pool ɗin kuma aka bi aka zagaye sa da wasu haɗaɗɗun kujeru masu kama da gadaje, bayan kujerun kuma wasu irin haɗaɗɗun furanni ne adashe, sai daga can cikin wurin kuma wasu kujeru ne na roba kakkefe da mutane suka kasan ce zazzaune akan su, wasu na cin abinci, yayin da wasu kuma suke shan drinks.
Kusan duk wanda zaka kalla awurin zaka gansa ne tare da budurwar sa suna zaune.
Anan cikin swimming pool É—in ma wasu Æ´ammata ne da samari suke ta faman wanka suna watsawa juna ruwa.
Sanye mazan suke da boxer kawai wanda jikin sa aka rubuta Asadullah palace, yayin da su kuma matan suka kasan ce sanye da wasu ƴan ƙana-nan riguna, tare da gajerun wandina waƴan da suma duka jikin su yake zane da Asadullah palace.
Daga kan kujerun da suke abakin ruwan nan ma wasu ƴammata da samarin ne ɗaure da towel aƙugunan su, kishingiɗe suke kowan ne hannun sa riƙe da cup ɗin lemo.
Duk wanda ka kalla acikin wurin nan basai an faɗa maka ba zaka san yayi matuƙar tarawa, ko kuma an tara masa, duba da kalar motocin da suke ajiye a parking space da kuma yarce skin ɗin jikin su take.
Ahankali ya cigaba da taka motar yarce kasan bazai tafi ba, tunda ya shigo gaba ɗaya jama'ar dake cikin wurin hankulan su ya dawo kansa, yayin da ƴammatan da suka kasance acikin wurin waƴan da mafi yawan su tare da samarin su suke suka fara mimmiƙewa tsaye suna masu gyara jikin su, kana suka fara tattakawa suna masu dosar inda motar sa take.
Wani haÉ—É—aÉ—en get da yake daga can cikin wurin ya tunkara da motar tasa gadan gadan.
Kallon yarce haÉ—aÉ—É—un Æ´ammata keta zuwa suna giftawa Al'amin yayi, tukun ya buÉ—e baki yana mai faÉ—in. "ÆŠan iskan banza kawai, wato kai da ka zauna ayi hawa da kai ka gwammace ka tawo wurin da zaka lodarwa kan ka zunubi ko?"
Murmushi Yarima Asad yayi adai dai lokacin da suka ƙarasa bakin get ɗin nan, tukun daga bisani ya buɗe baki yana mai faɗin. "Hausawa dai kance Abokin ɗan iska ɗan iska ne, kaga kenan daga ni har kai duk samma kar, kuma idan ka isa har mu shiga wurin nan mu futa karka kuskura ka ɗaga kai kakalli wata yarinyar."
"Dallacan malam rufemun baki tunda ni ba dutse bane dan uwarka!"
Al'amin ya faɗa yana mai sakin ƙwafa da ƙarfi, domin shi har yanzu haushin Asad yake ji, sabo da yayi matuƙar tama ranar yau ɗin amma gashi lokaci ɗaya duk ya rushe masa ita.
"Malam ni sauke ni anan na ƙaraso daga baya, domin ko ga zafafan ciks nan suna buƙatar ataya."
Al'amin ya faɗa yana mai kallon yarce haɗaɗɗun ƴammata keta kai kawo asaitin inda motar su take ta cikin glass ɗin daya kasan ce ɗauke da baƙin tinteck ajikin sa.
Taɓe baki Yarima Asad yayi ba tare da yace komai ba, haka kuma bai buɗe masa murfin motar ba, saima danna hancin ta da yayi zuwa cikin haɗaɗɗen wurin da aka wangale masa get ɗin sa.
Plat building ne mai tsananin kyau da É—aukar hankali agefe guda na cikin wurin. Yayin da gefen sa kuma wani tafkeken swimming pool wanda gefen sa yake zagaye da Æ´an gadaje ya kasan ce.
Sosai wurin yayi matuƙar haɗuwa fiye da na farkon, sai dai shi wannan bai kai wancan girma ba, kuma babu ko mutum ɗaya acikin sa sai su da suka shigo yanzu kawai.
Daga can ƙarshen wurin kuma daga jikin bango wasu danƙara danƙara kosassun dokuna ne fari da maroon ɗaure ajikin garken su suna cin dusa.
Direct yayi parkin space da motar sa.
ÆŠan gajeren tsaki ya saki yana mai lumshe idanuwan sa, sabo da yarce Al'amin ya fara takura masa da masifar sa.
Ahankali yasa hannu ya buɗe murfin motar, tukun ya zura ƙafafuwan sa daga waje bayan ya ɗauki wayar sa ba tare da ya tankawa Al'amin ba, kana ya fuce duka yana mai juyawa ya doshi bakin ruwan nan kai tsaye.
Budewa shima Al'amin yay ya futo yana mai juyawa ya doshi get din da suka shigo, danmiyar yaje ya dubo wata cikin yammatan da suka huce awaje tukun su dawo.
"Banza kawai ballagaji mara aji." Yarima Asad ya faÉ—a alokacin da ya zauna kan É—an gadon da yake bakin swimming É—in yana mai kallon Al'amin, tukum daga bisani ya mai da idanuwan sa kan wayar sa yana mai fara shafata.
Wata irin azababbiyar mota ce sabuwa gadagal ta danno kanta cikin wurin.
Direct ta huce inda aka tana da dan ajiye motoci, parking mamallakin motar yayi, tukun daga bisani aka buÉ—e murfin ta.
Fararen ƙafafuwan ta da suke sanye da wani mugun hill shoe ta fara zurowa waje, tukun daga bisani ta futo duka tana mai sa hannu ta rufe murfin, sannan ta juya tana mai kai idanuwan ta bakin ruwan nan.
Murmushi ta saki sabo da yarce ta hango sa zaune cikin shigar sa da take mugun tafiya da ita, wacce akullum idan ta gansa acikin ta sai ta ƙarajin ta tsundum acikin kogin ƙaunar sa.