Sashe 19
Bakar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Haba dai ai acikin masallaci nai sallah ma Babban Yaya." Asad ya faÉ—a yana mai gyara zaman sa, tukun daga bisani ya É—ora da faÉ—in. "Ina kwana Yaya na."
"Alhamdulillah." Babban Yaya ya faɗa yana mai miƙewa tsaye, tukun ya sake fuskantar ƙanin nasa yana mai faɗin. "Dama zuwa nai na sanar maka ka kasance cikin shiri, gobe misalin ƙarfe tara na safe zakamun rakiya zuwa MASARAUTAR FULƊE ta cikin JAHAR KAGUL."
"Amma Yaya masarautar fulÉ—e?" Yarima Asad ya faÉ—a yana mai sosa kai, kana far'ar kan fuskar sa na gushewa, tukun daga bisani ya É—ora da faÉ—in. "Da kuma akawai wani wuri da zamuje gobe ni da Al'amin fa Yaya."
"Sai ku É—aga taku tafiyar zuwa jibi idan mun dawo, domin kuwa wannan tare na shirya mana ita ku duka biyun, kuma har mai martaba ma yasan da shirin."
"Kuma shima Abban ya yadda atafi dani?" Yarima Asad ya faɗa yana mai ɗan zaro idanuwa, sabo da sanin mahaifin nasa da yay baya taɓa yanke masa hukunci sai ya fara tambayar sa yaji yana son abun ko ko, badan komai ba kuwa sai dan kawai tsananin ƙaunar da yake mai, wanda hakan yana ɗaya daga cikin abubuwan da sukayi sanadin ƙara lalata sa.
"Kai Asad wannan fa umarni ne nake baka ba shawara ba da har kake shirin cika ni da tambayoyi, dan haka katabbatar gobe kun shirya da wuri daga kai har Al'amin É—in tun kafin na futo." Babban Yaya ya faÉ—a yana mai É—an É—aure fuska, sabo da ganin da yay sakin fuskar tasa na shirin sanyawa yace bazai bisa ba, domin ko ya riga daya sani muddin yaje ya samu mai martaba ya faÉ—a masa baya son zuwa to shikenan fa zuwan ya fasaya sa shi.
"Tom shikenan Allah ya kaimu Yaya na." Yarima Asad ya faÉ—a badan ransa yaso ba.
Yayin da shi kuma Babban Yaya ya juya yana mai dosar waje bakin sa na furta cewar. Katabbatar kuma ka futo kayi break, sannan kaje ka nagaisar da Mamy yanzu."
"Oh shirt!" Yarima Asad ya faɗa yana mai dukan fillow alokacin da ya tabbatar da Yayan nasa ya futa, tukun daga bisani ya ɗora da faɗin. "Aiko wallahi babu wanda ya isa yasan ya ni nasa blanket ajiki sai dai afasa zuwan dani." Tukun yasa hannu yana mai yaye eskimon dake jikin sa zuwa gefe, sannan ya zuro dogayen fararen ƙafafuwan sa da suke lulluɓe da kwantaccen baƙin gashi akan su zuwa ƙasa.
Babu komai a jikin sa sai ɗan ƙaramin boxer da ya tsaya masa asaman guiwoyin sa.
Janyo takalman dake ajiye agafen gadon yayi yana mai zura kafafuwan sa acikin su, tukun ya miƙe tsaye duka yana mai dosar hanyar toilet cikin takun sa wanda shi kaɗai ke zautar da Ƴammatan dake binsa.
*GIDAN GWAMNAN JAHAR WASAI.*
Tunda Billy ta baro Asadullah palace har kawo yau bata bar ƙunci ba tare da jin takaicin abun da Yarima Asad yayi mata.
Sanye take cikin engilsh wear na black ɗin wando jeans da yayi matuƙar kama jikin ta ƙam-ƙam, sai ƴar ƙaramar jar riga mai ɗan guntun hannu da take sanye ajikin ta wacce ta zamto kusan da ita da babu duk ɗaya, domin kuwa bata hana komai bayyana ba na daga surar jikin ta.
Yayin da kanta kuma yake ɗauke da farin gashin atarch ta tufkesa, sai wani uban hill shoe da yake sanye aƙafar ta tana mai sakkowa daga kan stairs.
Direct ta doshi dining area ɗin da mahaifin ta da kuma mahaifiyar ta suke zaune akan kujeru, da alamun ita ɗin suke jira ta ƙaraso dama.
"Morning Dad! Morning Mom!" Ta faÉ—a tana mai jan kujera É—aya sannan ta zauna akai.
"Morning daughter, fatan kin tashi lafiya." Mom É—in tata ta faÉ—a tana mai bubbuÉ—e kulolin da suke agaban ta waÆ´an da suke É—auke da kala-kalan abinci cikin su danniyar tayi serving É—in su.
Yayin da shi kuma Dad É—in nata ya bita da idanuwa kawai ba tare da ya amsa gaisuwar da ta masa ba.
Mai da idanuwan ta tayi kan wayar ta dake riƙe ahannun ta tana mai fara shafata.
"Dear meke damun daughter ne, gaba É—aya tun jiya naga duka yanayin ta ya sauya, kwata-kwata bata walwala kamar yacce ta saba, shin meke faruwa ne mara daÉ—i da bansan da shi ba?" Mahaifin nata ya faÉ—a yana mai kallon mahaifiyar tata alamun ita É—in yake tambaya ba Æ´ar ba.
Uhm!
Ta sauke É—an gajeren numfashi, tukun daga bisani ta buÉ—e baki tana mai faÉ—in. "To gatanan dai, sai dai yanzu kaima ka É—ora daga inda na tsaya, domin kuwa tun jiya data fuce daga gidan nan ita kaÉ—ai ba tare da guard's ba ta dawo gaba É—aya abirkice, kuma babu kalar tambayar da ban mata ba akan ta faÉ—amun abun da ke faruwa amma tace mun wai babu, shi yasa na rabu da ita da zummar yau idan kai ka tambaye ta ta faÉ—a maka muji." Mom É—in tata ta faÉ—a tana mai kallon sa.
"Subhanallahi, wai dama ba na hanaki futa bane ke kaɗai daughter, shin mene ne ma yafaru ajiyan, wane ya taɓaki kuma mai yay miki, sannan waye ubansa afaɗin Jahar Wasai?" Dad ɗin nata ya faɗa ahargitse yana mai kallon ta.
Ajiye wayar dake É—auke ahannun ta tayi akan table É—in dake gaban ta tana mai shash-shake fuska ba tare da tace komai ba."
"Kwantar da hankalin ki daughter ki yimun bayanin damuwar ki, ni kuma na miki al'ƙawarin muddin bata ƙarfi na ba zan yaye miki ita ayau yau ɗin nan." Ya faɗa yana mai miƙa hannu ya riƙo tafukan hannayen ta cikin nasa.
"Yarima Asad ne Dady!"
"Yayi miki me? Ba dai ya sake wulaƙanta ki bane kamar yarce kika faɗamun ya miki a kwanaki ba ko?"
"Ai da Dady da kalar na kwanaki ne ma dako sani ba zakuyi ba, domin ko shi ba komai bane akan wanda yamun jiya."
"Dukan ki yay ko ko zagin ki yay ne?" Mahaifin nata ya faɗa da ƙarfi yana mai miƙewa tsaye jijiyoyin kansa na futowa raɗa-raɗa akan goshin sa.
"Kusan hakan Dad, domin kuwa har hankaɗe ni yay na faɗa cikin swimming pool, dan bada ban Allah yasa na iya ruwa ba da shikenan sai dai akawo muku gawata!" Ta faɗa tana mai matso ƙwalla daga cikin idanuwan ta.
"Ina!!! Ai ko wallahi sai yayi nadamar abun da ya ai'kata, zanje in samu uban sa ayau yau basai gobe ba domin ajasa masa kunn...
"A'a Dad ba haka nake so ayi ba." Ta katse baban nata da faɗin haka ba tare da ta bari yakai ƙarshen maganar saba.
"Kamar ya ba haka kike so ayi ba daughter, ko ko kina nufin kice mun na barsa ne awannan karan nan gaba kuma ya illatamun ke yacuce ni, shin shi agidan ubanwa aka faÉ—a masa haka ake soyayya, ko kuwa haka yaga ubansa nawa uwarsa tsawa da duka, to wallahi daga yau anyi an gama kema, dan ke kanki bazan saurare ki ba ballan tana har ki sanyani na yafe masa."
"Nima bawai ina nufin ayafe masa bane Dad." Ta faÉ—a tana mai kallon mahaifin nata.
"To ya kike so amasa ne daughter?" Ya faÉ—a shima yana mai komawa ya zauan akan kujerar da ya tashi, yayin da ita kuma mahaifiyar tata tai shiru ba tare da tace komai ba, sai abincin ta da take ci kawai tana kallon su.
"Wani shegen murmushi Billy ta saki tana mai É—an tane lower lips É—in ta, tukun daga bisani ta buÉ—e baki bayan ta miÆ™a hannu ta riÆ™o hannun mahaifin nata cikin nata tana mai faÉ—in. "S................âœ
🎠*BAƘAR MASARAUTA* ðŸŽ
👑👑
🦋
🦅🕊🦆
ðŸðŸŽ ðŸ„ðŸ¹
_*NA*_
UMAR FARUQ*D*
*BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM*
*FREE PAGE 08*
"So nake abi masa ta hanyar da bai taɓa zato ba Dad, ma'ana kawai ka samu iyayen sa kayi musu magana akan auren mu, nasan idan akayi hakan dole ya dena mun hulaƙacin da yake yi mun, kamar yacce nasan babu tayarce za'ai mahaifin sa yaƙi yin komai kace yayi." Ta faɗa tana mai kallin baban nata, yayin da shi kuma yayi shiru ba tare da yace komai ba, sai kansa da ya ɗaga sama yana mai kallon haɗaɗɗen rufun dake cikin ɗakin, tukun daga bisani ya sauke kan nasa ƙasa yana mai watsa ƙwayar idanuwan sa akan fuskar ƴar tasa, sannan ya buɗe baki yana mai faɗin. "Tabbas na gamsu da zancen ki ɗari bisa ɗari my Daughter, Dan haka ayau yau ɗin nan zan turawa mahafin nasa da saƙon zuwa na gare sa, domin kuwa agobe-goben nan nake son ayi duk mai yuhuwa, sannan kuma aƙarshe in faɗawa mahaifin sa aja masa kunne, sabo da ya kiyaye kar bayan anyi aure ya cigaba da abun da yake yi yanzu." Ya faɗa still idanuwan sa akan fuskar ƴar tasa.
Yayin da ita kuma tayi wata irin miƙewa tana mai matawa kusa da shi, tukun tayi hugging ɗin sa daga zaunen da yake da matuƙar ƙarfi tana mai faɗin. "Yess my Dad, that's why akullum nake ƙara son ka, sabo da kaima kana son abun da nake so." Ta ƙarasa maganar da sakar masa kiss akan goshin sa, tukun ta juya aguje tana mai kama hanyar stair's cikin tsantsar farin ciki.
Yayin da shi kuma mahaifin nata ya bita da idanuwa fuskar sa É—auke da yalwataccen murmushi shima.
*WASHEGARI*
ƘASAR MALIN, JAHAR KARFUZ CIKIN BAƘAR MASARAUTA.
Tun daga bakin tafkeken ruwan da yayiwa jahar karfuz ƙawanya mutum zai fahimci yau ɗin ana wani gagarumin taro ne acikin sa basai an faɗa masa ba, sabo da yarce jama'a na garuruwa daban- daban suke ta shigowa suna wucewa, wasu akan dokuna, yayin da wasu kuma suke akan ƙafafuwan su, ga kuma yarce akabi aka zagye gefen ruwan da yake abakin garin, wanda dole sai mutum ya tsallake sa kafin ya shiga jahar karfuz da wuta acikin kaskwaye tanaci bal-bal-bal!
Acan cikin Baƙar Masarauta kuwa ban da sautin kiɗa babu abun da akeji yana tashi, domin kuwa tun cikin dare aka gama shirya filin biki tas, sannan kuma aka zageye sa da kayan kiɗa masu matuƙar sauti, tare da kaskwayen Huta waƴan da suke ɗauke da iccina suna ci acikin su.
Yayin da daga can gefen filin kuma wani tamfatsetsen farin ruwa mai wucewa yake.