Sashe 92
Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiyar zuciya ya sauke..........., Kasa kasa ya ce" Barci kike ji?"
NADIRAH ta dago ta dan dubi idannuwansa dake zagaye cikin rawani
Kasa kasa ta ce" Kan ne ke karra min zogin, ko na bude maka?".......
Ido ya rintse da karfi yana riketa a jikinsa, zuciyarsa na dokawa
A hankali ya ce" Idan kika yi hakurima kadan ya rage ki halakani Indi.....ba sai kin bi ta haka ba........"
Kallonsa take baki cune tana dake bararajewa a jikinsa
Ai tunda ya yarda ta gane menene shi kuma lagonsa ba zata taba yi masa da sauki ba, bata san dalili ba, kudirinta na aikin dan lokaci ke rikidewa a cen kasan zuciyarta yana ayanna mata kalmomi kamar haka' ki fa yi da gaske, kar kishiyarki ta kwace zuciyar mijinki, kema macece ce, koda baki je boko ba ba yana nufin MAHAUKACIYA kike ba, babu kuma litafin da ya fi na addinin musulunci, tunda adini ya nuna hakan din baban lada ne ita kuma meye zai tsayar da ita? Saima ta fara gabatarwa Aban datawa rawar da ta tanadarwa wancen macucin da ya yiwa mata biyu ciki!
A hankali ya daan bude lumsasun idannuwansa, har sun kade sun yi ja da wasu yan ruwa ruwa kadan a cikinsu sun kuma shanye
Hannunsa ya mika kadan ya dan saki labulen dake tsakaninsa da direban da kuma dogarin Fada a hankali ya janye rawanin fuskarsa ya sake talabots ya nufo fuskarta idannuwansa na sake neman rinewa
A hankali ta tare shi da hannunta tanna dan zarro manyan idannuwanta kasa kasa ta ce" Abam datawa me zaka yi?"
Kasa kasan shima ya ce" Daneki zan yi Uman datawa"
Kunya kuma sai ta dirar mata hadi da yar dariya, a hankali ta ce" A mota fa muke ka manta ne?"
Kasa cewa komai ya yi sai kallonta yake yi
A hankali ta sake cewa" Kai kuma baka iya abu a hankali ba ka sani sarai ko........., Ni dai da shi din kadai ka yiwa yadda kake yi masa da ka taimakeni, kaikayi yake yi ya kumburoooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooo"
Subahanalah, lalle idan su Umma basu kashe shi tuzuruwar kauye bata zo da wasa rayuwarsa ba
Shin bata san bakon abin yake ba, abin na girgizashi komai kankantarsa? So take yi ta idasa shi da dan kuzarinsa
Maganama ya kasa yi, a dole ya mayar da idannuwansa ya rintse ruf ya kuma jinginar da hannunsa da gefen kofar ya jimke shi ya dangale habarsa da shi, ba komai yake karra haskowa a irin wannan lokacin ba jama'a sai tuzuruwar kauye a mikowar ingoma.....kai Allah dai ya yiwa mata albarka
Har suka isa yana a wannan yannayi, ga idannuwa sun masa wani iri ga maza sun mumurde kamar baa yanzu aka sauke su ba
Bayan sun tsaya a baban filin gidan SHEIK direbansa da dogari suka fice suka fita waje suka hade da Sarkin yanka dake tsaye yana kai kawo , shi kuma da kyar ya iya sanarwa Sheikh cewar sun karaso
Ba'a dauki wani lokaci ba sai ga Sheikh ya dosa motar da matarsa wace yau itace da aiki, watau Likita yana gaba tana biye da shi cikin shiga ta musulunci tana dan murmushi ta tsaya daga nesa kadan kanta a kasa shi kuma ya dan karaso ya bubuga motar yana tsaye da tunanin ko basa cikin motar ne?
A sanyyaye ya ce" Ki daga ni, kin ji INDIH?"
Murmushi ta yi a boye ta daga shi tana gyara jikinta, a sace ta kalli nasa jikin, sarai ta fahimci ta fa motsa maza hakan ya sakata sake yin boyayen murmushi ta sada kanta ta ki motsawa
Kasa kasa ya ce" ALLAH ya shirye ki " domin sarai ya san har da gayya ta aikata masa aiki, ama ba komai ai daga hau har gobe tana matsayin mai gadonsa, zata gane maza fa mazan ne Allah kuwa
Sai da ya gyara sosai sannan ya bude ya ziro kafarsa yana kakawar da idannuwansa dan kar su yi ido hudu da SHEIK, domin ya ga sai son sai ya kalle shi yake yi
Fitowa ya yi ya rufe sannan ya zagaya yana ji matar SHEIK na miko masa gaisuwa ama bai iya amsawa ba sai da ya karasa ya bude motar nan hankali kwonce ya mika mata hannu, ta dora nata ya taimaka mata ta fito yanzuma ya karra gyara mata abayarta sannan ya rufe yanaa janye da hannunta kamar bata gani ya kawota kusa da Matar Sheikh sannan ya saki hannun nata kasa kasa sosai ya ce" Sai na shigo"
Dan murmushi ta saki bata ce komai ba , sai da idannuwanta ta yi magana ta hanyar yi masu kasa kasa ta dan hafe girarakinta sanann ta lumshe masa su hadi da dan kashe idonta daya a sanyaye ba a gagauce ba sannan ta bi bayan matar SHEIK dake jan hannunta tanna murmushi cike da mamaki suka yi ciki
Tsaye yake yana kallon bayan mata har suka shige sannan ya sauke ajiyar zuciya ya juyo
Yana juyowa suka yi ido hudu da SHEIK, wanda ya dafe habarsa da hannayensa bibiyu yana kallon ikon Allah
Cire dubansa ya yi yana fadin" Yaya dai?"
Sheikh ya saki murmushi mai hade da yar dariya ya ce" Ka san Allah ka kiyaye,, in ba haka ba sai ta shanye maka man kai tassssss ka zo kana kama sunnanta a fada, ka fa kiyayi yan matan nan fa"
Ba shiri shima ya saki yar dariyar yana dago hannunsa ya dan shafa kansa dake cikin rawani ya karaso suka shiga tafia,
Sai da suka karasa bangaren SHEIK suka shige sannan ya ce" Idan ta tsaya a man kaina kadaima da sauki, gaba daya bata jin magana , nine abin yakinta ba kowa ba, Allah dai ya rufawa maza asiri kar fita fadar ya gagare su"
Daria Sheikh ya saka har yana zama hadi da dafe kansa yana kyakyata daria
ASADEEK na sakin murmushi ya zauna shima hadi da dora kafarsa daya kan daya yana girgiza kai yana kallon SHEIK dake tafka masa daria harda ta keta
Sai da SHEIK ya tsagaita da dariarsa sannan ya shiga tambayarsa shin yaya suka yi da HUZNAH?
*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```

*https://www.facebook.com/106494781436168/*
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
*OUMOUGHLOUK ITIBEL*
_(ZAKIN SARAKAI)_
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
_FREE BOOK_
*Na*
*SAJIDA NIGER*
6️⃣7️⃣
Murmushi ya yi yana sake tino yadda suka yi, a takaice ya kwatanta masa yadda suka yin hakan ya saka SHEIK jin ba dadi, domin sam bai yi tunanin zata dauki abin a haka ba, koda yake kishi na saka mata yin wani abin marar dadi wani lokacin, sai dai sukkan manta wani abu mai mahinmanci, idan har namiji na cikin halin dacin zuciya yakan saurin karkata wajen da zai ji sanyi ne, karfa ta yi wasa da damarta har mijinta ya idasa karkata ga watanta?, Koda yake kishi halita ne, kuma idan ta ji zafin hakanma ba laifi bane, sai dai kar ta ringa rikicewa ta dorawa wani laifi bayan ita ba jahila bace
A tausashe ya sake nuna masa kar ya ji haushinta, ya bata dama zata gane da kanta za kuma ta nemi afuwa, ya yi mata uzuri hakan ya zo mata a baibai ne
A nutse ASADEEK ya ce" Da kuka kai baiwar tata, yaya kuka samu Asaraki da matarsa yau?"
Fuskarsa cike da alamun damuwa ya dauko abin recodern da suka ajiye a dakin a boye ya kunnawa ASADEEK
A hankali ya lumshe idannuwansa yana sauraro, magamgannunsu a cikin hali na rikicewa, magangannunsu a cikin hali na tone tonen asirinsu da laluben waye ya sace su, magangannunsu a cikin budewa kansu da kansu asirin kansu, bama irin muryar asaraki, rikicewarsa ta yi yawa, ihun an san waye shi yake yana cin alwashin ko magauci ne ya sace shi sai ya kashe shi da hannayensa idan ya fito, a dukkan bayanansu a yanzu haka sun riga sun gama tona abinda yake son ji daga bakunnansu, abu daya ne tak zai dakatar da shi da fitar da su shine wannan mata ta gidansa macuciya azaluma , maciyiyar amana kawai
A hankali ya kuma saurari na baiwarta,
Saima ya samu kansa da sakin dan murmushi, wato mutun akoy saka kai a uku, ihu take tana fadin shikenan abinda Umma ke fadi ya same su, tace masu su fa yi taka tsantsan ana satar mutane , nan da nan ta rikice take tonawaa kanta asiri harta da sirrin uwar gidan nata, baban rikicinta shine kar a san tana aikataa madigo, hakan ya sa a rikice take fadin ita bata taba aikata madigo da son ranta ba, hasalima Umma ce ta tsoratar da ita da danginta cewar idan bata ringa yi ba zata yi masu shari du a kashe su, a rashin hankali irin na mutun sai ta zabi hukuncin ALLAH kan na mutun, ta manta da ta kiyaye Allahn shine zai kareta, kai koda ta fada a ramin UMMA an yake mata hukuncin ta yiwu ya zamo sanadiyar shigarta aljana
Dif ya kashe rocodern yana kallon gefe , a hankali ya ce" Ka san tunda Tuzuruwar kauye tacewa matar nan KWATUWA, na san ba banza ba, wai ka kuwa san harta Auta ta nunawa?"
Cike da bacin ran jin haka SHEIK ya ringa la'antar aikin nan, yanaa kamanta girman zunubinsa, sannan ya yiwa Allah godiya da bata samu galaba a kan Auta da NADIRAH ba
Dan tsai ya yi yana kallon SHEIK jin yace da NADIRAR, haka kawai sai ya ringa jin wutar kishi da karra jin haushin UMMA a zuciyarsa, ai kam ta yiwu itama ta so ta........, Kai jama'a sai ya ringa jin kamar ace fa mai wuya uwa marikin lema ne, da sauri ya shiga jan numfashi yana ambaton sunnan Allah, dan sai shedab ya shiga hasko masa gyaran jikin Tuzuruwar kauye da aka yi kwartuwar nan na tsaye tana kallon abubuwan dake yiwa Tuzuruwar kauye kaikayi a yanzu...... innalilahi,, kai jama'a, Allah shiga tsakaninmu da mutumen!
Mikewa Sheikh ya yi ya karasa wajen wayarsa dake ta ruri ya dauko yaa dawo ya daga yana amsa salamar matarsa
A hankali ya kai zaune yana furta " Alhamdulilah, Alhamdulilah, Alhamdulilah, Allah ya raba lafiya, Allah ya bata lafiyar rainon ciki..........."