Sashe 65
Zakin Saraki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muryarta a hade ta sake dubanta da kyau, kafin ta mike tsaye tana dubanta ta ce" Ina gannin baki gane abinda kika tarar ba ko? Wama sunnanki? ....." Ta isada tana kallonta da kyau, sai kuma ta tabe bakinta ta ce" Ba wannan ba, sunnankinma ba shine a gabana ba, ina so na fahimtar da ke cewa da kika samu mijina yanada igiyar wata mattar a wuyansa, haka kuma in me kike takama da shi nima ina takama da shi, So ki iya bakinki da take takenki, ki kama kanki ki daina zubarwa mijina mutunci kina abubuwa kamar wata wace bata san NOBLESSE ba!, Kina saka sutura kamar zaki je gada kina fitowa ba alkyaba ba, na kasa fahimta menene a cikin kwakwaluwarki mai zafi dake juyata haka ba, abinda na sani shine babu macen da zata shigo gidana ta lalata min farin cikina da zamna da mijina, babu macen da zata nemi hautsina min lisafina!, Maganar soyaya kuma da kike yi kece bakuwarta, ina tunanin abinda wasu matan suka ci a kan soyaya ke ba zaki taba jurewa ba!, Ban iya fitina ba, ban iya rikici marar anfani ba, kar ki koya min dan Allah domin a kan mijina kadai nake zamtowa wawa har na daga muryata!" Ta karashe ranta na sake amsar gayatar NADIRA, wace ke kallonta hankali kwonce tana dan murmushin nan mai karra tafarfasa zuciya
A hankali NADIRAH ta kalli Auta da ta mike fuskarta na nuna hankalinta na neman tashi sanadiyar abinda take ganni wanda ba zata so ace yana faruwa a cikin gidansu ba, bata san dalilin da ya sa take ji a cen kasan zuciyarta bata so haka ta fara faruwa da su sam, ba dan tana shiri da HUZNAH ba, ba kuma dan sun shaku da NADIRAH ba
Murmushi ta yi ta dauke dubanta ta maida kan HUZNAH, a hankali ta ce" Kina ji, maganar Alkyab da wani wai shi nozlasssss ko me? Ke ta gano!, Yanzu Kina tunanin dan ina bakuwa a gidan nan na zamto bakuwa a duniyarki da ta mijinki?, Ai mace ko yau ta shigo gidan miji ta tardo mata uku ta zamto ta hudu sunnanta mata a cikin gidan kuma za'a kirayeshi mijinsu ba nata ita kadai ba, ko a rikicin kishinki a kan mijin naki kin manta wannan ne?, Mace kuwa, wace ke gidan mijinta, kina so ki ce min idan zata yi tsari na tsakaninta da mijinta sai ta nemi shawarar uwar gidansa dan tana wa?, Abinda yake farin ciki a wajenki ni shirme nake kallonsa, ko mace maki hauka nake kallonsa! Ki yi hakuri ba zaginki nake yi ba ko raina ki, gaskiyar abinda nake so a kiyaye min na fada da babar murya, daga yau bana so na kuma gannin kafar mace uwa ko kishiya ko kanwa a lokaci irin wannan idan kwanana ne a bangaren mijina!, Sunnan hakan sannin ciwon kai da iya kula da Namiji, kin ga idan kunna zaune na mika kafa na lalubo ta ASADEEK ai an yi abin kunya ko?, Gashi da sauki cafka....ke kin sani!, Bana son yin rashin kunya shi yasa na fi gane na yi bayani a saukake dan ku fahinta, saurana kwana uku mu dawo raba kwanaki, hakan na nufin gobe kina da damar gannin mijinki cikin wuni, da zarar dare ya yi a bar ASADEEK ya dan zaga ko zai iya wartar linzamin doki da karfinsa!"
Subahanalah, Hasbunnalahu wani'imal wakil, wannan wani irin tashin hankali ne, jikin HUZNAH har rawa yake yi tana kallon NADIRAH
Hannunta ta saka ta ja NADIRAH da karfintta ta mayar da ita gefe sannan ta shiga Haurawa sama har tana hade bibiyu tsabar hankalinta ya tashi, idannuwanta sun rufe, kai ba'a yi ba, ba za'a yi ba yar da zata zo ta wulakantata, zata je ta same shi a yita ta kare, ita ta san waye uban gidanta ba zai taba bari wata halita ta wulakantata ba a doron kasa ba tare da ya kare yancinta ba!
Idannuwanta a bude kasa kasa ta ce" Toh fah, bara na gudu wajen Inna kar a ci zalina"
Gana juyowa suka yi ido hudu da Auta, wace ke tsaye tana kallon ta, kallo irin na tsoro da mamaki
Idannuwa ta fan kifta sannan ta zagaye a hankali ta nemi hanyar tafiyarta tana ta neman hijabinta fa idannuwanta
"Auntu BAHIJA" Auta ta fada a sanyaye tana sake dubanta
Turus ta yi da son tafiyar, tana ji a ranta wani abu na tabaa zuciyarta sakamakon muryar Auta da ta ji na rawa
A hankali ta juyo tana kallonta, Auta kuwa ta sake kura mata idannuwanta da suka cika da kwallah a hankali ta ce" Aunty Bahija, har nima na daina zuwa wajen Abahna?, Aunty idan ban zo ba a cen take bani abincin cike da kayan maye, dan Allah kar ki hannani zuwa wajensa kin ji?"
Wani irin duka zuciyarta ta yi, a hankali ta ji zuciyarta ta wani irin mugun karyewa ta shiga bin hawayen dake zuba a saman fuskar Auta da kallo
Bata taba jin zuciyarta naa neman sakata a uku ba irin na yau da ta ji kamar zata fashe da kuka sanadiyar damuwar yarinyar dake bakuwa a duniyarta
Kanta ta cire, idannuwanta suka sauka a kan hijabinta
Da dan sauri ta karasa ta dauka zata saka ta sake kallin jinnin gaban rigarta, hakan ya sa ta zagaya baya wajen kujeru ta raage tsayinta sosai ta cire rigar sannan ta saka hijabinta ta dago a hankali tana satar kallon Auta a ranta tana jin tsoron hada ido da ita dan bata son irin wannan sensation din mai girman gaske a rayuwarta
Ido hudu sula kuma yi, Auta na tsayen nan tana kallonta
Kai ta sad ta ja numfashi tanaa dantse lebenta, zuciyarta na yi mata rawa kamar zata ballo ta fito
Rasa bin yi ya sakata zagayowa jikinta ba karfi ta zauna a saman kujerar tana kallon Auta
A hankali Auta ta ringa takowa har inda take zaune ya zo ta zauna daf da ita tana kallonta, ita kuma ta daina kallon nata dan ji take yi har a ranta kamar zata fashe da kuku
A hankali Auta ta dora kanta a gefen kaffadar Nadirah, sai kuma shshekar kukanta ya yawaita, muryarta a cakule ta ce" ke fa kika ce min na yi yadda zan ji sanyi? Sai kuma kice kar ki kuma gannin ƙafafuwanmu a gefensa?, Aunty Bahija shine sanyin namu fa, a gefen nasa ne muke da rangwamen tsana da neman halakamu da ake yi, kafin na gane da kayan maye a abincin da take bani na jima Aunty, shi yasa da na gane nake guduwa nan domin na ci a cikin nasa duda na san bai dace ace kowani dare na zauna da matarsa na ci abinci bayan ni din ba wata yarinya karama bace, sai dai tsoron abinda ke wajen hakan ya fi komai yin tasiri a rayuwata aunty Bahija, kin ga itama aunty HUZNAH bata da rigima dan Allah kar ku ringa yin fada, walahi ni ina so ku zauna da Abahna ku dukanku, dan Allah kar ku ringa yin fada"
Idannuwanta ta karra lumshewa tana jin yadda zuciyarta ke bugawa a hankali ta kai hannunta gefen fuskar Auta a hankali ta dan shafa gefen fuskar sai kuma ta maido hannunta ta ajiye tana sauke ajiyar zuciya
So take yi ta yi mata irin na ranan nan ama gaba daya ta ji bata da karfin hakan,
Muryarta a raunane ta ce" Dan Allah, zaki iya sanar min wacece UMMA a rayuwarku?"
Dgowa Auta ta yi tana kallonta da dan mamaki a saman fuskarta
Muryarta na fitar da amon mamakin ta ce"
*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```

*https://www.facebook.com/106494781436168/*
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
*OUMOUGHLOUK ITIBEL*
_(ZAKIN SARAKAI)_
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
_FREE BOOK_
*Na*
*SAJIDA NIGER*
4️⃣6️⃣
Muryarta na fitar da amon mamakin tambayarta ta ce" Aunty? Baki san wacece Umma ba?, Umman da Kawu ne ya yi hanyar shigowarta? Umman da Kawu yace babar ma'aikaciyar fadarsa ce ya ba Anna a lokacin da take da bukatar taimako sanadiyar haihuwar yaya ciwo ya sameta? Ko kin manta dai?"
A hankali NADIRAH ta lumshe idannuwanta, ba komai ke dukan nutsuwarta ba irin tafiya da karya a gaban wa'inda take ji a zuciyarta, ko a da abinda ya saka ta tsani karya dan ta riga ta gane karya abu ne mai zubar da mutunci, zama da mutane kana masu boye boye kuwa munafurci ne, ta tsani halayan nan shi yasa ta iya zama da kowa a rayuwarta, a duniya babu abinda zata kwatanta yi a yi gagawar kamata a gane karya take yi irin boye boye ko karya
"Aunty?" Auta ta fada a sanyaye har tana dan dafata
Idannuwanta da suka kada suka yi wani irin luhu luhu ta bude tana kallonta
Auta ta sake sanyayar da muryarta ta ce" Dan Allah, kar ki hannani zuwa kin ji?"
Hannunta ta damka da dan karfin da ya saka Auta kallon hannayensu, sannan ta kalli Fuskar NADIRAH
A hankali NADIRAH ta ce" Yaya kike tunanin zan kasance daya daga cikin wa'inda zasu rabaki da yayanki?"
Auta ta dan kureta da ido, hakan ya saka NADIRAH yin dan murmushi tana aro jarumta ta ce" Kin san me?, Ni zan so ace inada dan uwanma a duniya, gaskiya da sai na fi kowa jin dadi, dan Allah zaki zamto yar uwa a wajena?"
Da wani mamakin Auta ta sake kureta da duba, duba irin na son saka shaku a kan wacece ita? A sanninta Bahija tanad yan uwa maza sosai, ita dai ce daya tak mace a cikin gidansu, sai kuma ta ringa cewa ta so ace ta samu dan uwa? Ko dai yar uwa mace take nufi?
Dan jan numfashi ta yi ta ce" Aunty, ki ce kema irina ce, nakan cewa Abahna na so ace inada sister mace nima"
NADIRAH ta yi shiru da furucinta tana kallon fuskarta
A hankali ta mike ta ce" Tashi mu tafi"
Auta ta mike, sai kuma ta tsaya ta dubi hanyar sama a hankali ta ce" Kin hakura Aunty Husnah ta kwana yau ?"